NOVELSUncategorized

DOCTOR NA’IM 12

Page 12
 Bata juyo ba ya karaso inda take tsaye. Kallon ta yake d wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa, sai d zuciyarta tayi darrrr! Ganin wannan abun d akullum yake raxana zuciyarta.

Tayi kasa d kanta don gujewa abinda take gani a kwayar idonshi
“Neehal shin baxaki iya tuna wannan zuhairan ta mum ba?
      Neehal t runtse idonta tana jin wani irin bugu d zuciyarta keyi 
” yaya me yasa kk tambayata abinda bani d amsarshi? Me yasa kullum muka hadu saika barmun tarin tunanika a kwakwalwata? Shin wai taya xan tuna ko nasan abinda kai baka San dashi ba?
Ta girgixa kanta hawaye na silalowa dg idonta. Shima runtse idonshi yy ya bude sannan ya cigaba d mgn”saboda ina son ki dinga jin abinda nakeji tsawon shekaru
Yana gama fadin hk ya juya y nufi dakinshi dk opposite din inda tk. Da ido kawai ta bishi cike da mamakin kalamanshi n yanxu
    Nima d mmk nabishi d al kalamina ????
    ????????????????
Washe garin ranar salim y samu na’im d mgnr suje ganin gida, sai dai yace shi b ynx xai je ba
Neehal tana xaune, tayi neesa cikin duniyar tunani. Ga abinda yy salim yace mata, datayi gaba kuma g maganar d na’im yy mata. Dukkan nninsu bazata iya gane komai Dan gane d kalaman nasu ba
    Firgigit ta mike xaune kamar dg kishingidar d tayi jin wani uban tsalle d siyama ta daka
      Juyawa tayi don ganin abinda ke faruwa. Husna ta gani tsaye d jaka a hannu siyama taje t rungumeta suna dariya
  
Itama d dan alamun mmk ta isa suka rungume juna su duka suna dariyar murnar ganin juna
      A nan falon nasu suka barbaje hajar hirar. Neehal sai faman kwalawa maryam kira take ammn ina tayi nisa a duniyar bacci bata Masan tanayi ba
Ta dala mata duka a baya “da’allah ki tashi sarkin bacci g husna chan taxo”
Maryam t mike xaune “what? Da shirin masifa takeyi ammn jin an ambaci sunan husna tuni ta watstsake tayo falon d gudunta
  
Nanfa suka cika gida d hayaniyarsu
Husna y’a ce a gurin kawu auwal kaninsu Abba.
     Ina ummi? Ke kadai kika xo? Tambayar d sukeyi mata kenan
     Ta girgirgixa musu kai duk Ku bani goron albishir dina tukun
 Neehal tace ” don Allah karki jaaa mana rai ina ummi? Dasu jidda
Husna  Tayi shiruuuu tana kallon yanda duk ita suke kallo, sai kuma t kyalkyale d dariya don ta lura basusan d batun xuwan nasu ba
 
“Wai meye hk ne husna” kin yi mn shiru, cewar raihan kenan
Tom tunda baxaku bani goron albishir dinba bari n fada muku don Allah badon goron b suna falon kasa, kuma ni dasu yy farouk mukaxo………
    Ai kafun ta karasa tuni sun daka tsalle  sunyi kasa a guje
Laaaah! Yaya sadam yy farouk
     Suka tafi d gudu xasu rungumesu. Na’im y daka musu tsawa heeee! What kind of rubbish is that?
  
Sukayi saurin ja d baya. Sai dai har lokacin bakinsu yaki rufuwa sai yake hakora sukeyi
      Sadam  y saci kallon na’im, hankalinshi ynx baya kansu yy kasa d kanshi yana t danne danne a wayarshi. Y radawa raihan pepper! Wato man din nan har ynx yana nan yadda yk yana rike muku wuta????
   Su ka danyi dariya. Yy farouk  kunga yadda kuka sauya kuwa? Kamar baku bafa? Farouk y dan talle mata keya kaji mun yaara Ku Baku ga yadda kuka xama yan mata b har ana maganar aure. Rufe fuska suka hau yi, sadam y kyalkyale d dariya “kalli wani jin kunya irin n wasan kwaikwayo” duk suka kumayin dariya
  Gurin ummi suka isa duk suka tumurmushe mata jiki wai murnar ganin ta
    Ummi tace ooh! Wannan yara kun girma ammn har ynx bakusan kun girma ba
Suka kuma yin dariya “ummi ina uncle? Shi baxai xoba?
      Tayi murmushi” yana nan tafe akwai abinda y rike shi ne
     Yy farouk ammn sun dawo ko?
       A’a hutu kawai xasuyi SBD biki m sukaxo a takaice
Shiru sukayi. Duk farin ciki y ishesu yau gasu ga yayyan su, ji suke inama kar su g ummi wadda take daukar su daya d yayanta
       Uwa ta gari kenan
Ranar sunga ikon Allah gurin mummy sakeena. Don kamar t hadiye su husna, tama rasa inda xata ajiye su SBD kauna
Koda yake b abun mmk bane in akayi duba d yadda sakeena take masoyiyar kudi ce. Auwal kuwa akwai yan chanji dole aji d matarshi
????????????????????????
Kwana biyu d xuwan su farouk gidan y sauya. Kullum suna tare d yayyan nasu. Labarin London ake ta basu d yadda suke rayuwa a mkrnt.
        Na’im yana durkushe gavan Abba d uncle auwal Wanda bai dade d xuwa ba. A falon abban
Alhaji Ibrahim y soma magana “Wato auwal so nake gani gaka yaron nan ya fada mana matsalarshi? nidai auwal bazan boye maka ba tunda n dauko na’im yake wata irin bahaguwar rayuwa a gidan nan, ni b maxauni bane ammn duk abinda yk faruwa a gidannan ina sane. Idona yanakansu SBD su amana ne a gareni SBD hk ban taba dauke idona a Kansu de de da rana daya ba
        Alhaji Ibrahim yaci gaba d bashi lbrn yadda sukayi ta tafiya har xuwa ynx d ake batu na aure. Ya numfasa sannan yaci gaba ” ynx xancen danake yi mk kwana biyu d suka gabata, na kirashi akan maganar dukiyarsu ko ince gadonsu d Ahmad y rasu y bari, kasan ni naci gaba d kula d komai koh?
     Auwal y gyada kai “kwarai daman ai a hkn muka bar xancen   tun a lokacin”
        “Yauwa to xancen danake mk  na tuntubeshi d mgnr don baxai yiwu naci gb d kula d komaiba tunda Allah yasa shi yakai munxalin mutum y mallaki hankalin kanshi  to zamuje gaban shaidu kamar yadda na karba na danka mishi tare d tarin ribar d aka samu. Don n sauke nauyin dake kaina d kuma xargin d mutane suke min na nahadiye dukiyar marayu. Sai dae  kasan me yace?
       Auwal dayayi shiru yana sauraronshi  ya girgixa mishi kai
 ” wai shi wllh bayaso y bar mun
              Auwal ????ya xaro ido da mmk yana kallon na’im din d idonshi yk a kasa tunda y shigo falon
  Sae kuma yy dariya Allah mai iko daman  anayin hk? Koda yake bari muji dalilinshi n wannan kyauta t tarin dukiya
   Y gyara xamanshi sosae yana fuskantar na’im din yace na’im meye dalilinka n kyautar d hakkinku, mallakinku, gadonku ga yayan mahaifinka kuma marikinka alhaji Ibrahim
Na’im idonshi y kawo kwallah shi Sam bayason abinda xai hadashi d xancen dukiyar d a tarihi ma ba mallakinshi bace
    Y maida hawayenshi cikin rawar murya yace don Allah Abba Ku daina dangantani d dukiyar nan. Wllh n nasan bb abinda y hadani d ita Ku tambayi neehal yadda xa ayi ammn ni…………..sai kuma ya kasa karasawa saboda hawayen daya taho mishi
Su dukkanninsu sukayi shiru. Alhaji Ibrahim har ranshi yakejin kaunar yaron n Dada mamaye xuciyarshi, yana iya hango yanayin Ahmad dinshi a tattare da na’im din
Auwal yace “kaga tashi kaje kawai an bar mgnr”
Ya futa jikinshi a salube. Sai daya tsaya y share hawayenshi d handkachief sannan ya huce xuwa cikin gidan, ta kofar baya m yabi don kar su ganshi yajiyo hayaniyarsu a babban falon gidan
Bayan futarshi auwal d Ibrahim suka tattauna sosai akan yadda xasu bullowa lamarin nashi. DG karshe sun ynk hukuncin bin diddiginshi sosae tare d Sa ido a cikin lamarinshi ta hannun saleem
Ummi sosae take shirye shiryen biki tana ta gyara amaren. Sai ynx su Kansu suka tabbatar d kansu a matsayin amaren yayinda sakeena take ta faman nata shirin a boye n yadda xata rusa bikin d na’im xuwa kan muslihu Wanda ynx y kara samun babban matsayi a companin a’a
Plxx fans kuyi hkr d wannan
          Thnk u soo much  with  your support
 
Dole n  dangwalawa bestie na ????meeymah????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button