NOVELSUncategorized

DOCTOR NA’IM 11

Page11
A cikin satin alhaji Ibrahim yayi musu dawowar baxata. Sai kawai na’im y kira yace musu yana airport Da safiyar weekend ne kwana kwananshi biyu da dawowa ya tarasu a falonshi har

sakeenar kuwa

Yy musu nasiha sosae sannan ya dora d fadan abinda sukayiwa sakeenar matar d tk matsayin uwa a garesu. Nan ma fada yy musu me kyau
Ran saleem ya kai kololuwar baci jin irin sharrinda sakeena tayi musu a gurin abban nasu
Zaiyi mgn na’im yy mishi alamun yy shiru
Na’im ya sake durkusa wa sosae yace “Abba don Allah kayi hkr insha allahu irin hkn baxata sake faruwaba”
Dayan bayan daya suka dinga bashi hkr kamar yadda na’im yy umarni da ido
Abba yace”toh Allah yy muku albarka. Sakeena Sam b irin hukuncin d taso yy b kenan, so tayi yy musu kaca kaca d fada. Tasoma kananun maganganun nata
Ibrahim yy saurin daga mata hannu “dakata da Allah, in wannan hukuncin Dana dauka baiyi mk b to tsine musu zanyi? HB sakeena kina kallon yanda yarannan suke iya bakin kokarin su wajen ganin sun yi mk biyayyah dai dae gwargwado ammn duk d hk bakya gani, Toh wllh ni baxan lamuntaba. Sam baxaki ruguza min gida kinji m na fada miki
Mummy sakeena t mike tsaye toh wllh nima baxan zauna yayan ka su wulakantani ba tunda kai n fada mk bk dau mataki ba, toh ni xan dauki mataki
      Tana gama fadin hk ta nufi dakinta fuuuuuuuu
Alhaji Ibrahim y dafe kanshi idonshi sai daya kawo kwallah. Shiyasan tunda y rasa fa’iza y rasa matar aure?
Na’im yace ” Abba kayi hkr, don Allah kar  hkn y dameka
Ibrahim y dago tare d kakalo mubayanka
 don y gano mafita daya ce zatasa gidanshi ya zauna  lfy
   Sakeena fitinace a gareshi yana zaune d ita ne alal larurati
Yasoma mgn cikin sanyin murya “na’im Abbas d kai saleem” Ku ukun nan za ayi bikin Ku cikin sati ukun nan. Daman saura sati biyar koh?
  Rasssss! Gaban mutum uku ya yanke ya fadi
Abba yaci gaba kunje kunga gidajen ku? Sukayi shiru don Abbas ne kawai yaje a cikinsu su basusan mema ya dauke musu hnkl ba
Abba yace kuje kawai duk abinda kk tsara ko kk bukata kuzo Ku sameni
    Suka mike jikinsu duk a sanyaye
A babban falon suna xaune kowa d tunanin da yk a cikin su. Na’im y lumshe idonshi yana tunanin yadda zai auri mace kamar siyama, bayan yana kallon yanda abban su yk fama d pressure mamanta. Toh wace irin tarbiyyah kenan yarta zata je gidan miji d ita?
Toh duk bama wannan b, shin ya zaiyi d al kawarin d mum t dauka d kanta? Shin ya zaiyi d mikin d yk cikin zuciyarshi?
Wayyo Allah mum  me yasa duk wannan take faruwa dani ne ni kadae? Bansan taba bansan inda zan same taba kuma bb Wanda yasan wani Abu game d ita. A gsky mum wasiyyarki mai tsauri ce gareni bb wanda yasan ta mum 
    Y sake runtse idon shi yana girgixa kanshi
Neehal duk wannan abun hnklinta yana kan na’im,
Ta mike jikinta a salube ta nufi upstairs saleem yy saurin bin bayanta
Da sauri sauri ya karasa y ruko hannunta. Tayi saurin juyowa idanunshi suka sarke cikin n juna
   
Tace plxxxx yy saleem ka sakar mun hannu yy na’im fa……..
Ta kasa karasawa ganin na’im din yana hawowa, wani irin kallo y wurga mata Wanda har yan hanjinta sai da suka kada tsabar firgici
Saleem yace y kk ki karasawa me na’im din yy?
    Ta shagwabe fuska cike d tsoro tace gashi nan a bayanka
Ya kwaikwayi yadda tayi maganar “ai n ganshi kuma shima yasan ke matata ce nanda 3weeks masu xuwa
Dai dai lokacin na’im y karaso sai dai suna kan hanyar
         Don hk murya a sanyaye yace” Ku bani hanya zan huce”
Saleem yy murmushi har lokacin hannunshi cikin n neehal yace “oooh!sorry Ashe fa akan hanya muke(???? lol)
           Saleem y koma dayan gefen d neehal take har tana jin hucin numfashinshi
Na’im ya tafi kamar xai tuntsira tare d saurin dafe sai tin zuciyarshi
Saleem yace sannu kabi a hnkl fa
         Neehal t xare hannunta tana jin wata irin faduwar gb
   Saleem y matsa gefe yana kallon reaction din fuskarta yadda duk t zabure
          Saleem y kira sunanta, ta dago ta kalleshi. Y mayar d abinda yk ranshi yace so nk mu tattauna akan yadda bikin xai kasance, ko kina d wani abun d kk bukata tunda kwana biyu bana samun xama
Ta durkusar d kanta kasa tace ” ni duk abinda kk tsara yayi, kaje kuyi shawara kai dasu yy Abbas ”
 Yayi shiru kamar baiji taba sannan ya sake kiran sunanta in a lower voice
        Bata amsaba, hkn bai dameshiba y sake marairaicewa “neehal ni gani nk kamar baza’ayi bikin nan ba. Gani nake kamar ynx bakya sona
Ta dago tana kallonshi ido cikin ido tasoma girgiza mishi kai a’a yy don Allah k dena yimin irin wannan maganar, ina sonka ina sonka ina kaunarka kuma har abadan ni takace. Tayi kissing din tafin hannunta ta hura mishi
   Yy baya kamar zai fadi yana lumshe ido alamun kiss din y shige shi dinnan
      Ta karasa hayewa d gudu tana yar dariya kasa kasa
        Yabi bayanta d kallo yana jin wani irin sonta n huda har kashushuwan jikinshi
  Bb xato tayi karo d mutum har saida ta rikito jikinshi
  Tayi saurin ja baya tana kallonshi
    Kwayar idonshi tasoma isar da ita sakon  dake cikin xuciyarshi
Tayi sauri xata shige shi ya kira sunanta
        Jikinta yy bala’in sanyi batasan abinda xai hadata dashi a ynx don ita zaman lfy take bukata b tashin hnkl ba
Yasoma mgn d murya mai taushi ” HB neehal, me yasa bakya jin maganata? Neehal so kk zuciyata ta buga akanki ko? Neehal me yasa baxaki kiyayemun kanki ba bayan kinsan ke amanace a gareni, mum har ta rasu tana jaddada amanarki gareni
        Ta rufe idonta ni’imatullah, ya sake kiran sunan nata
Wannan karon saeda gaban ta ya fadi. A karo n biyu kenan da ya taba kiran real name dinta saboda irin muhimmancin d darajar d sunan yake d ita a gurinsu dukkanninsu
Nima d hk n dg kaina ng Ashe charge dina yy low ????????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button