NOVELSUncategorized
DOCTOR NA’IM 10

Page1⃣0⃣
Mummy sakeena ta dawo gida cike d masifa. Addu’ar ta daya kawai Allah y hadata d na’im yaga wulakancin da bai taba tsammani ba dg gareta
Sae dai kash shi lokacin yana office bai dawo gida ba. Dole t hadiye abinda taxo dashi xuwa lokacin daxai dawo
Ta bangaren na’im kuwa Allah Allah yk ya kammala abinda ya tsaidashi ya dawo gd, SBD ya samu damar daxai sha ruwa a nutse (dayake baya rabo d axumin litinin d alhamis)
A harabar gidansu ya tarar d Mubarak zaune yana jiranshi. Yadda yk jinshi ji yk kamar bazai iya saurararshiba
Ya karasa gami d mika mishi hannu sukayi musabiha, Mubarak y soma complain gsky na’im kana takurawa kanka d aikin nan kalli lokaci fa ammn ace sae ynx k dawo gd haba. Na’im yy murmushi to ya muka iya yanayin aikin namu ne hkn, shima Mubarak murmushin yy yana son yi mishi mgn akan affan ammn ya rasa t inda xai fara, wani irin kwarjini n musamman yakeyi mishi. Ganin abinda yakeso baxai samuba sai kawai ya zarce d abinda ya kawoshi
Na’im y kalli invitation card din d mmk a face dinshi yace yaushe akayi engagement din ne?
Mubarak yy dariya badai ka zauna wasa ba kwanan nan zakaganka kai kadai kayi saura gwauro a cikin friends dinmu
Shima dariyar yayi ko ince yake yace ah HB nima very soon zan biyo bayan ka. Toh Allah y nuna mana lokacin ynx dae gashi nan dakaina n kawo mk kuma har kannen nawa, saura kuma kaki xuwa don nasan hali
Ah HB insha Allah wannan ai bikin mune in naki zuwa m sai aci tarata
Tara t nawa kuma ai tun lokacin d akayi bikin khalil bakai mukayi parking dinka a side
Su duka suka danyi dariya. Sun dan taba hira kadan wadda na’im daurewa kawai yk kafun suyi sallama
A main falo y zauna gami d kwantar d kanshi jikin hannun kujera tare d lumshe idanunshi. Saleem yana t zolayarshi ammn y shareshi kamar ba dashi yk ba
Babu xato t shigo cikin falon bb ko sallama
Na’im y bude idonshi y kalleta kawai sai kuma y mayar d kanshi. Duk yadda takejin taxo d bala’i sai d taji jikinta yy sanyi zuciyarta t karye, wani irin kwarjini yake mata har t rasa m abinda xatace
Abbas d saleem m kallon ta suke don ganin yadda taxo bb sassauci kamar zata rufesu d duka, ta harhado abinda yy saura n maganganun d taxo dasu bakinta tasoma fadin na’im xuwa nayi inyi mk last warning akan siyama. K futa harkata kuma k shiga taitayinka
Inka manta matsayin ka to ni nan xan tuna mk, kai b kowa bane face vanza kaxo a banza kuma zaka kare a wofi, toh yata b ajin banza irinka bace ita matar manyace Sam bata dace d kaiba don hk k rike wannan a kwalawarka. Tana gama fadin hk taja dogon tsaki mtssss! Tunda ta soma mgn dg saleem har Abbas bb Wanda y tanka mata vallantana na’im daya b iska ajiyarta, shi Sam maganganun ta basu bata mishi raiba ko kadan
Salim sai lokacin yy dariya gami d girgiza kai a fili yace Allah y baki lfy don wannan aikin haukan……..na’im yy saurin dg mishi hannu b hk mukeba b irin wannan tarbiyyar aka bamu b
Ita kuwa daman kiris take jira, ta kuwa yo Kansu d bala’i t inda ta shiga bata nan take futa b, zagi n tsamar nama. Kaf ma aikatan gidan sun futo jikinsu a sanyaye wasu n kallon ta wasu n aikin bata hkr
Neehal suna sama suka jiyo hayaniyar tayi yawa suka sauko ita d siyama
Siyama ganin abinda mahaifiyar tata takeyi yasa ranta baci t karasa tana fadin HB mum hkn bai kamata bafa me sukayi miki. Ta dk mata tsawa dalla mlm saurara mun, kema ai zan dawo gareki ne in n gama dasu shashasha kawai wadda bata san inda kanta yk mata ciwo b
Gefe t koma tana sharar hawaye neehal m kk take sosai ganin yadda mum sakeena take karema iyayansu zagi basujiba basu ganiba
Kusan ita kadai tayi haushinta t gama t huce side dinta tana bambamin fada
D kyar y lallaba y mike y nufi side dinshi, tsabar bacin rai idonshi har dishi dishi yk. Dai dai lokacin kuma aka soma kwala kiran sallar magrib
Abbas y kirawo neehal yasa t hadawa na’im kayan shan ruwa don yasan aximi yk
D kanta t shirya mishi komai cikin few minute t tafi kai mishi
Yana xaune y hada kai d gwiwa, t ajiye tray din a gabanshi tare d mikewa zata futa dg dakin. Sai dai zuciyarta t karye tausayin yayan nata y kamata sai kawai t juyo ta samu guri t xauna a gefan shi. Yaya kayi hkr komai n rayuwa mukaddari ne, a rayuwa bb abinda yk dorewa insha Allah komai ya kusan zuwa Karshe, ammn ko yaya ne k daure kayi buda bakin nan don nasan ko sahur bakayiba
Ta soma har hada mishi komai d kanta. Bai ko motsa b dg inda yk. Ta tura mishi ruwan tea din, har lokacin bai dago ba tayi shiru a ranta tana naxarin wani Abu sai kuma kawai ta soma share hawayenta. Abbas d saleem bayan sun dawo masallaci suka shigo dakin nashi. Suma sunyi iya yinsu don ganin y dago ammn bb alamun xai motsa. Hnklinsu yadan soma tashi saleem y soma girgizashi na’im na’im. Abbas ne ya dago d kanshi yana kallon face dinshi, saukar hawayenda suka gani akan fuskarshi y tabbatar musu d yana jin duk abinda sukeyi ganin sunxo yasa neehal t huce nata guri
D kyar y mike y nufi bedroom dinshi. Alwala yy yayi sallah sannan y zauna y Dan sha tea din kadan
Sakeena kuwa tana shiga dakin ta wayar ta t dauko t soma Neman layin Ibrahim. Yana dagawa ta soma kuka tana fadin n shiga uku alhaji yau yayan ka sun nuna min iya kacina sun kare mun xagi hadda yimin dariya kamar mahaukaciya, wllh sai dae k zaba ko ni kosu don baxan ci gb d zama a gidanka suna takani yadda sukeso ganin kana wata kasa b wllh ni baxan iyava n baya m dana dauka y isa
Alhaji Ibrahim y dafe kanshi shikenan sakina ta ruguza mishi rayuwar gidanshi. Ta hargitsa mishi komai, ya xamo dole y dawo Nigeria kwana kusa. Daman cikin satin zai taho a ka’ida
Au shiru m kayi g mahaukaciya dole k barni inata mgn. Kinga sakeena don Allah ki barni inji d abun d yk damuna HB in banda shirme m irin naki ni d nk wani waje ai kya bari n dawo koh? Mita t soma daman nasan hk xakace toh wllh ko k tsawatar musu ko kuma….. Bai jira t karasa b y katse kiran don bashi d lokacin sauraron duk wannan rubbish din
Maryam y kira a wayarshi yace don Allah taje gidanshi gobe taga meke faruwa? Wah ni HB yaya in kaima kasan abinda baxai taba faruwa b kenan, naje gidan ka bk gari
Mtsss! Y kara Jan tsaki y kashe wayar a hnkl y soma Neman layinsu daya bayan daya yana tambayarsu sai dai duk sun tabbatar mishi d b abinda ya faru lfy gidan yk xaune
Kaka kara kaka
Muje xuwa har ynx d saura bamu kai inda mukeson xuwa ba
Ina godiya kwarai d gsk????