NOVELSUncategorized

DOCTOR NA’IM 9

Page9
Na’im m bayan tafiyar shi dakinshi kasa xama yayi, yy ta safa d marwa yana kewaya dakin. Shi kanshi bai San abinda ya hau kanshi har yayi ta bala’i hk ba, shi mutum ne da Sam bayason hayaniya. Ya runtse idonshi zuciyarshi na suya, har lokacin ita yk gani d wannan guyen

Lallai kuwa ya zama dole yabi diddigin wannan yaron a karo na gaba idan ya ganshi
Cikin yan kwana kin gaba daya zaman gidan ya sauya. Na’im d saleem aka dawo rayuwar rashin jituwa,  Wanda hkn yy bala’in dagawa  kannen nasu hnkl
    Neehal ma hk cikin satin duk bata d walwala duk kuwa d yadda saleem yk son ganin y kwantar mata da hnkl ta saki ranta ammn ina? Abu uku xuwa hudu ne a zuciyarta ko dae yy na’im yasoma shaye shaye ko kuma daman yana jin haushinta ko kuma yy gamo ne y samu tabuwa dg jinnu
     Tabbas bata ko shakka akan ububuwan data lissafa, to Amman idan m shaye2 ne na’im Sam baiyi kala d yan kwaya b. Kinga wannan duk b abinda y kamata ki zauna kina tunani bane, tashi zakiyi ki roki Allah sauki d rangwame domin kuwa komae lalacewa na’im dan uwankine, bai kamata ki dinga binshi d mugun zargi ba
Abbas duk d kasancewarshi b maxauni ba ammn sai daya gane akwai wani Abu marar dadi dayake faruwa a tsakanin mutanen gidan
Don hk yau bayan ya dawo aiki d yamma y kira wayar siyama. Sai dae ita yau bata gida mumy sakeena ta aiketa gidansu don hk ya kirawo neehal, ita d raihan suka zo suka same shi. Yayi shiru for a moment yana nazarinsu kafun yasoma mgn
      Raihan, raihan t amsa da na am yaya
  Neehal ya kira sunanta itama t amsa mishi a sanyaye
Yaci gaba Ku fadamun gskyr abinda yk faruwa a gidan nan. Neehal ta sauke numfashi sai kuma hawaye, y daga mata hannu look bafa kiranku nayi don n saurari koke kokenkuba gskyr abinda y faru nake son ji 
   Shiru tayi tare d goge hawayenta sae dai ta kasa cewa komai sai raihan ce ta bashi lbrn duk abinda ya faru
  Yayi murmushi don yayi tsammanin abin yafi hk musamman ganin yadda duk kowa y kama gabanshi tabbas akwai wata a kasa
Shikenan n gode ku tashi kuje kawai ke kuma neehal abinda nakeso dake, kici gaba d hkr d biyayyah duk abinda kika ga na’im yanayi b kiyayya bace yana d gsky ne rayuwar ynx bata yiwuwa hk kara xube dole sai ana taka tsan tsan. Ke mace ce bazaki fahimci hkn ba
Ta kara share hawayenta tace ammn yaya Abbas me na masa wllh indae kg mun futa a gidan nan to d izininshi, da nk tambayar yy saleem m naga bayaso denawa nayi, duk wani Abu d bayaso a gidannan ina kokarin kiyayewa t karashe fada tana zubar d hawaye
 
Abbas yace shi yasa nace ki kara hkr, dan taki kadan ne ma zaki bar gidan ki tafi naki gidan to meye n damuwa? In kin bar karkashin kulawarshi xai biki har can ya cigaba d tsaurara miki? T girgiza kai yace yauwa to kinga ynx dae Ku tashi Ku kuje Allah yayi mana jagora
Jikinsu a sanyaye suka mike, hanyar upstairs sukayi sai dai kafun su karasa wani ma aikacin gidan ya shigo yana shaida musu isowar saurayin raihan.  Neehal ta kalleta tace dan  ustazz dinki ya karaso
   Raihan ta kai mata duka a baya kefa baki d kirki kin rainamu wllh, neehal ta dafe gurin tana  fadin washh!  hannunki d zafi fa, ba wani nan ke dae kawai shagababbiya ce, Allah ina tausayin yaya saleem don y hadu d aiki
        Ta murguda baki tana dariya ai shi yace yaji ya gani. Laaah kuji mu d mara kunyar yarinya oh oh oh
Sukayi dariya su duka. A tare suka je sun dan taba barkwanci dayake shima gwani ne kafun tayi musu sallama ta huce
  Tana shigowa suka hada ido dashi yana saukowa, sae d gabanta ya fadi rabonda su hadu tun ranar d abun nan ya faru. Yayi maseefar kyau sanye d jalkabiyyah ash colour
       A ranta tace sai kyau kamar aljani ammn b kyan hali
           ( nidae kam????????????dariya nayi don n fahimci batasan kan karatun ba. Fans ku hada baki Ku sanar d ita tunda Ku kun Sani)
Sai da taji kamar ta huce shi sai kuma taga rashin dacewar hkn. Ta dan durkusa a darare ta gaisheshi, ga mmkin ta sai taji y amsa mata cikin sakin fuska
   Ta huce shi b tare data kuma cewa uffanba, yabi bayanta d kallo har ta huce kamar me naxarin wani Abu sai kuma y girgiza kai kawai y huce zuwa cikin falon
Abbas mutum ne me son lumana don  hk  a ranar sai daya sasantasu sannan hnklinshi ya kwanta
????????????????????
Hajiya fatu ta dago ta kalli mummy sakeena HB sakina nifa har ynx ban fahimci inda kk dosa ba idan ba xaki bashi yarinyar nan ba ki fada mana tun wuri na nema mishi mafuta, ammn fi sabilillahi muslihu ba karamin so yake yiwa siyama ba kema kanki kin shaida, idan har kk hanashi baku kyauta mishi ba
        Haba hajiya baki fahimci zancen bane wannan yaron ne fa na’im dan kaninshi dayake riko yake son ta. Kuma kema kinsan yadda alhaji yk ji dashi ko yayan shi n cikin shi bayaji dasu hk dole sai munbi a hnkl ita kanta siyaman bata sonshi muslihu takeso
Hajiya fatu tayi shiru tana nazarinta cike d shakku akan maganganun ta kafun tace sakeena nifa b yarinya bace Karama d zaki rainawa hankali nasan abin da nk ki kalleni tsab ki gani siyaman ce bata son na’im?
        Nafa San yaron, to bari n baki lbrn da baki Sani ba  mata har office dinshi suke binshi yana yakicesu. Idan kin koma gida ki kalli idon yarki tsabb ki gani wa takeso?
Muslihu sun sha yin fada akan yawan ambatar sunan na’im d tk yi
Sakeena tayi kasake tana kallon Hajiya fatun. Lallai kuwa yau basai gobe ba zasuyita ta kare d alhaji, siyama d kuma shi kanshi na’im din a duniya ta tsani ta budi ido taga na’im lallai kuwa yau zaiga bacin ran da bai taba ganiba dg gareta
Toh pha? ????
Kar dae ki zafafa sakeena don bamusan abinda Allah y boye ba
Baxan taba mantawa dake ba nablaaaaaa Fatima umar hudu cast
Kun bani kwarin gwiwa sosae
Na sadaukar d wannan page ga Auntie na Rukayyah (maman dadik)

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button