NOVELSUncategorized

DOCTOR NA’IM 8

Page8
Na’im sai dayayi kwana biyu kafun ya koma clinic. Aikuwa y tarar d tarin ayyuka. A cikin satin kuma Abba y huce Dubai
     Sam na’im cikin satin baya samun zama, a kwai abubuya d yawa d yan kannen nashi suke son tambayarshi ammn basu samu dama ba, ganin shi y gagara

sakamakon busyn daya shiga

Ranar wata juma’ah, yana zaune a office dinshi. Tun safe daya shigo y kasa samun sukuni, tunanin halin daya riski affan kawai yk. Tabbas yaron yana bukatar taimakon kwararren likita kamar shi, ammn ta yaya? Ta yaya xai taimaka mishi bayan mahaifinshi yana goyon bayan zalinci. Yayi tsaki daya tuna abin daya faru a baya
          Ya dago kanshi jin an murda handle din kofar tashi. Kyakykyawar farar matashiyar budurwa ce data amsa sunan tana hadaddiya ajin karshe, sanye tk cikin shigar doguwar riga kirar saudia
      Ta karaso har cikin office din ta samu guri ta zauna
          Na’im da tun kallon farko dayayi mata bai kara dago idonshi don ya kalle taba, yayi kamar baisan d xaman taba a gurin
Tayi mgn da yar siririyar muryarta cikin sauti kasa kasa, haba na’im wai sai yaushe ne xaka sauya halayyarka? Y kamata xuwa ynx kasan matsayin d irin soyayyar d nk maka a cikin zuciyana……….yayi saurin daga mata hannu plz shubaila. I hv a lot to do   and I don’t hv de time to hear all dis rubish, can you move out plssy karashe fada yanai mata nuni d kofa.
   Ta marairaice murya kamar zatayi kuka haba na’im kasan babbar damar dana bari kuwa kawai SBD soyayyar d nk maka?  SHIN KASAN MATSAYIN DA AA YA TAKA A MANYAN JAHOHIN AREWA KUWA? nace. Mikewa yayi y dauki key din motarshi d wayarshi yace kinga wani AA da matsayin shi duk ke ya dama ni bnd lokacin sauraron wannan rubbish din
   Har yakusa kaiwa kofa shubaila ta kara dakatar dashi ta hanyar fadin aikuwa dole kasan wayeshi ka kuma San irin matsayin daya taka, domin a yau yazo d kanshi har gidanmu Neman aurena ammn SBD kai, naki sauraronshi. Baiyi niyyar juyowa ba ammn jin furucin da tayi yasa shi juyowar don har taso ta bashi dariya ????y daga mata kafada alamun ita ya dama
Bai ko kara sauraronta ba y huce abin shi yana tunanin meyake gigita yan mata ne da wannan AA din daya boye kanshi tsawon shekara d shekaru sai sunan shi kawai koda yake wannan ma suya dama
   
 Nikam nace yan canji na’im. SBD kudin shi suke rububinshi ????????
Yana xaune a cikin mota yana Neman layin mujaheed, kamar ance ya dago sai kuwa  karaf idanunshi ya gane mishi ita. Kamar dai waccan ranan ita da wannan matashin saurayin, ya runtse idonshi yana maimaita innalillahi wa inna ilaihi raji un. Koda ya bude idonshi akanta ya sake saukewa tana sanye da doguwar riga fitet tabi ilahirin jikinta gami da futo d kyakykyawar surar da Allah yy mata. Ya kasa koda kwakkwaran motsi sai binsu da ido kawai d yk. Babu ko tantama neehal ce wannan ba wai gizo idonshi keyi mishi ba
    Dai dai lokacin da tazo zata giftashi ta tafi kamar zata fadi, saurayin yayi saurin tarota zuwa jikinshi
       Na’im ya runtse ido yana jin wani Abu n sukarshi har cikin zuciyarshi. Ya dafe saitin yana karanto duk addu’ar data xo bakinshi
Ya kusa minti talatin a gurin batare daya fahimci a wane hali yake ba
    A sukwane ya dauki hanyar gida b tare d lura d irin tukin gangancin d yake ba
         ????????????????????
A dai dai lokacin suna kitchen ita d raihan suna t practicing n wani girki d suka gani a gidan television. Siyama n tsaye a gefe ita d maryam suna dauka. Raihan itace me bayanin kamar yadda me gabatar d shirin takeyi duk sukanyi dariya yayinda neehal take t harhada mahadan
Anan saleem ya samesu shima da yk wani lokacin yakan biyewa shashancinsu harda basu wayarshi wai cameranta yafi clear. Sunyi nisa d abinda sukeyi Sam basuji sallamarshiba sai ganin shi sukayi ya fado kitchen din kamar an wurgo shi. Saleem yana ganin shi yace aa kaikuma dg ina?saleem yy maganar ne b tare daya lura d reaction din fuskarshiba a lokacin, su kuwa bakinsu har karkarwa yk wajen yi mishi sannu d xuwa, sun furgita sosae ganin yanayinshi kamar zai rufesu d duka. Ya nufi inda tk a tsaye rike d wuka ya dankota yayi tsakiyar falon da ita ya wurgar , duk suka biyo bayan shi cike d firgici ita kuwa zuwa lokacin tuni ta soma kuka
   Saleem yana tsaye gefe baice mishi uffan ba yaga iya gudun ruwan shi
Ki fadamun waye wannan Dan iskan guy din dana ganki dashi? Ta zaro ido cikin muryar kuka tana fadin wllh yaya bb Wanda n kula ni wllh ban kula kowa ba k tambayi su raihan ma. Ya juya gurin su yana nunnunasu d yatsa suma duk zan dawo garesu ai duk bakinku daya, y nuna kanshi ni neehal ni zaki yiwa hk? Wato ke zaki futa zakka a family dinmu ko? Neehal t kara firgicewa ta mike tana kuka t isa gaban siyama tana fadin siyama kiyi wa yy na’im bayani Ina naje? Yy k tambayesu don yau tare ma muka yini dasu b inda naje wllh……..
   Keee! Idan kk kara musamun saina tsinka miki mari yy kamar zai kai mata duka sai kuma ya fasa, sai lokacin saleem yazo ya dafa kafadarshi haba na’im ya kamata kasan abinda kk fada fa ni kaina ina gd 4 more than 30 mint kuma n tabbatar b inda sukaje yau, ya kamata kayi………kaga saleem daman n dade da sanin kai kk goyawa yarannan baya suke abinda suka ga dama to wllh gaba dayanku da sannu zan…
Sai kuma ya fasa karasa abinda yy niyyar fadan y nufi upstairs, saleem yace me ya hanaka karasawa ai daka karasa ubanmu toh wllh nima Sam bazan lamunci k takurawa yarannan hk kurum bb gaira bb daliliba akan me? Idan kai kana sama dasu nikuma ina sama d dukkanninku kuma a ynx zan nuna mk shiru shirun d nk maka bawai tsoron ka nk ba shashasha kawai
  To pha????ni dai kam nace Allah y yayyafawa abin ruwan sanyi
Saleem y zaro farin han kici a aljihunshi ya mika mata kiyi hkr my one dg yau na’im bashi d ikon taka kowa a cikin gidan nn b tare d kunyi mishi wani kwakwkwaran laifi ba
Duk abin nan d yk faruwa akan idon mummy sakeena, a ranta tace that’s very gud hk nakeso ka farabin matakin danakeson naganka a kai d sannu xaka ruguxa kanka d auran ka a gurin alhaji Ibrahim na’im
Indai ina raye siyama tafi karfin ajinka mitsiyaci
Kaka kara kaka
Ynx lbrn xai soma kudai Ku biyo
            Yar mutanen bauchi d ….Ku chanki sauran????n sadaukar d page dinnan ga kawata ameeniyata mahadin meeymah wato Ameenat zakary Hassan

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button