INTEESAR 2

Intisaar ta xaro ido a tsorace tace “nashiga uku, wllh bn san….” buga mata baki yyi da karfi sannan ya tura ta fuskarsa a murtuke
yace “wat do yhu fink yhure tryn 2 do?
Seducin me or wat?” da sauri ta juya ta bar
palon tayi hanyar dakin momy da gudunta,
yyi ajiyar xuciya sannan ya buga tsaki ya
nemi kujera ya xauna. Maryam ta shigo tace
“lah, ya Haidar kai ne a gidan namu yau” yyi
murmushi yace “yea kanwata, ykk?” ta
xauna gefensa tana dariya tace fyn uncle ya
aiki?” yace “alhmdllh, momy fa?” ta yi hanyar
bedroom din tana cewa bari na kirata ” ko
da ta isa dakin momy na rubuce rubucenta
ne, tace “momy uncle haidar fa ya xo?”
momyn ta watsa mata harara tace to uban
me xan masa?” maryam tayi murmushi tace
“yana dae palo fa shi daya” momy tace
“manta dashi kawae” maryam tace “intisaar
fa?” momy tace “ta shiga wanka,” maryam
ta koma palon tana murmushi tace”uncle
gata nan xuwa,” yace”yauwa kanwata ya
karatu?” tace”muna tayi uncle,” sannan tayi
hanyar fridge ta dauko masa ruwada lemo
ta dire masa a gabansa yana mata gdya.”
nan ta xauna suka dinga hira amma momy
taki fitowa, ya dube maryam din da ita ma
bata ji ddin yanda uwartata tayi ba yace
“wae halan fushi momy take yi dani ne?”
maryam tayi yake tace “ina ga dae wani
abun take yi amma tana xuwa,” yamike yana
murmushi yace “bari dae naje ciki na
sameta nasan fushi ake yi dani,” har
bedroom dinta yyi sallama ya shiga, can ciki
ciki ta amsa masa ya yi dariya ya nemi gu ya
xauna yana cewa “dama ashe uwa na fushi
dadanta,” ta galla masa harara tace”kaji
dashi dae” yyi dariya yace “toam srry mum,”
kun shigo Nigeria lfya? Wllh ayyuka ne suka
sha gabana,” ta tabe baki tace “gskya ne
mara mutunci kawae” don tasan ba don
Allah yaxo gidan nata ba kila Abba ne yyi
masa tatas shine ya kamo hanyar gidanta
yau, don inna bakinta ba shiru xai yi ba,
dariya kawae yake yi yana bata hkuri har
daga karshe ta dan sake, suna hira intisaar
ta fito daga bathroom sanye da hijab ta fice
daga dakin xata wuce dakin maryam ta
kimtsa, momy ta kira ta tace “kin gaida
yayan naki ne,? Tayi yake tace hnkli na ne
baya wajen, “ina kwana yaya?” ya daga kai
yana mata wani irin kallo, sannan yace”lfya,”
ita kuma ta fice da saurinta.Karfe daya Aliyu
ya wuce masallaci xae yi sllh, nafisa tayi tayi
dashi yaci abinci amma yaki wae ya koshi,
tace “to yyi kyau ae”yyi yar dariya yace “to
ku ajiye min idn na fito masallaci xan xo
naci sae na wuce gida,” tace “um um fa
Aliyu,” yace “serious anty xan dawo wllh”
tace “to sae ka dawo,” har gate maryam ta
rakasa suna ta hira cikin raha, intisaar kam
tunda tashiga dakin maryam dama bata fito
ba, tayi mamakin yanda Aliyu kewa maryam
dariya, ashe dae yana dariya hka, a bakin
gate ya hadu da kannin maryam din sun
dawo daga makarnta suka rungumesa suna
murnar xuwansa yace su shiga ciki anjima
xae dawo idan yyi sllh. Bae shigo gidan ba
sae wajajen karfe uku har momy ta fidda rai
da xuwan nasa sae gashi, tace “ca nake
halin naka kayi min ae” yyi dariya yace “to
ina abincin sauri nake yi” nafisa tace au a
dole ma xaka ci abincin knan?” yace “hva de
wane ni” a dae kawo min abincin, momy ta
kira intisaar ta xo ta kawo masa abinci,
gabanta na faduwa ta dire masa abincin a
gaba, momy ta mata umarni da ta xuba
masa a plate, jikinta na bari ta shiga
budekulolin, muryarsa taji yana cewa”no ta
barshi kawae anty” ta mike da sauri ta bar
wajen ba tare da tabari sun hada ido ba.
Wajen karfe hudu da rabi yyi ma momy
sllma xai wuce bayan ya hada ko wani yaro
da dubu biyu a gidan, maryam kuma ya bata
dubu goma, momy tace to ita intisaar din
fa? Yyi yake yace “ta bari a gida xan bata
nata,” momy tace”aa wllh ka bata a nan
kawae muna gani” ganin momy da gske
take ne yasa ya kirgo dubu biyar ya mika ma
shaheed ya bata, momy tace “aa ita ma
goman xaka bata wllh” anty duk wata fa ina
basu, ko sati biyu ba ayi ba ma da na basu a
can gida fa” momy tace “to shknan ka wuce
dasu tunda gida xaka, su ma gidan xasu
wuce yanxu,” yace wa? Momy tace intisaar
din da maryam mana, ya kirkiro murmushin
dole yace “ae ba gida xani ba yanxu,” eh ka
ajiyesu sae ka wuce inda xaka din,” ya rasa
yanda xai yi ya ce aa, don hka kawae yace
mata to su sameni wajen mota a waje,
sannan ya fice bayan ya mata sllma yana
kokrin boye bacin ransa. Yana cikin motar
suka karaso wajen, intisaar duk jikinta yyi
sanyi.
.
Motar ya bude ya fito yana kallon intisaar
din ransa a hade, yyi mata wani irin kallo
yace”hope ba wannan motar kike
shirinshiga ba?” ta kauda kanta da sauri
gabanta na faduwa ta gyadamasa kai
sannan ta dau hnyr da xae kai ta babban titi
inda xata samu mota ta hau. Maryam tayi
sororo tana kallon Aliyu, yace shigo mu
wuce kanwata, ta hade rai tace “hva uncle
me yasa xakayi hka, ita din ba kanwarka
bace?” ya tabe baki yace “idan xaki ki shigo
mu wuce kawae” ta juya ranta a bace tace
“kaje kawae ni na fasa xuwa” yyi dariya ya
shige motarsa ya wuce. Maryam na shiga
gidan ta gyawa momynta abinda Aliyu yyi
ma intisaar, momyn tace “maxa bita ki kira
min ita,” maryam ta fice da saurinta, amma
bata ga intisaar ba, ta dawo ta gyawa
uwartata, kiranta momy tayi a waya, bugu
uku ta dauka tace ita tama kusan gida,
momy tace to idan kin saukaxan kiraki
intisaar kiyi hkuri ki kyaleni da dashi, bake
yyi wa ba ni yyi ma, intisaar tayi murmushi
tace ba komai momy, amma ae maryam din
xata xo ko? Momy tace “aa ita ma ta fasa
xuwan saesati mai xuwa,” intisaar bata ji
ddin hkn ba amma kawae tace “tomomy
ngd sae anjima. Intisaar naxaune a bakin
kofar palonsu ita da xainab dake fere wa
momy doya dan shi xata girka da rana da
yake kowa girkinsa yake yi daban da rana
har ma da safe, sae dae idan kayi ka kai ma
inna, na dare ne kawae akeyi gaba daya,
intisaar ta ajiye nail cutter din dke hannunta
tana kallon xainab din tace “ki bni na karasa
mana, ko ku baxa kuyi girki bane yau?”
xainab ta tabe baki tace”ohon masu ni dae
doya xanci” intisaar tayi dariya tace “ni dae
nasan da biyu kike fere doyar nan” momy ce
ta fito daga palo ta karbe kayanta tace “ku
tashi ku bni waje ni don Allah, awa nawa xa
ayi ana fere doyan nan” takun da suka ji ne
yasa gaba daya sukajuya suna kallon wanda
ke xuwa, Aliyu ne yana tafe yana danna
wayrsa, gaban intisaar ya fadi to me yaxo yi
a sashinsu, xainab ma sae da taji tsoro
sosae, to me sukayi kuma, momy kuwa cin
gaba da aikinta kawae tayi, ya karaso wajen
yana kallonsu da daddaya da daddaya, daga
xainabdin har intisaar baki na karkarwa
suka gaida shi, yau kam suit ne a jikinsa yyi
kyau sosai, ko daga inayke oho, bai ko
damu da gaisuwarsu ba ya dubi intisaar
fuskarsa a tamke yace “wae da jira kke naxo
na sameki kafin ki bni kudina ne?” intisaar