NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 39-40
🅿️39&40
Aysha na fitowa tasami dr sadeeq yashiga motarsa”Ahankali ta nufi jikin motar ta bud’e front sit”jikinta asanye ta masa sallama tashiga”
har ranta bataso suna yawan yawo tare”sbd tasan mutanan wannan zamanin akwai fassara d’an adam”kana musulmi amma atilas sai a kafurtaka”
idan bakiyi niyar binaba kikoma mana”sai wani b’ata rai kikeyi”yafad’a batare daya kalletaba”
yaya sadeeq meye abin fad’a dan Allah?ni banaso kanamun irin wannan abun”yanzun damuwata be wuce muna yawo tare ba….bakiso aganki tare da d’an isk….. innalillahi! tafad’a tana dafe kanta”
tab’e baki yayi yana bawa motar wuta”bayan sun hau titi tace”.kasan mutanan wannan zamanin yaya sadeeq sai dai muce Allah yashiryamu”yawan ganinmu tare muna yawo dakai”sai a fassaramu”
Idan inayin abu bana damuwa da abinda mutane zasu fad’a akaina “abinda nasani kawai idan zuciyata agyare take”toko wani yafassarani da abinda ni aguna ba haka bane to damuwarsace”
sbd haka idan zaki tsaya tsoron abinda mutane zasu fad’a kekika sani”nidai idan nabuk’aci fita tare dake bbu fashi”
shiru tayi batace komaiba”sbd ta gamsu da maganganunna.
can yace”.ina fatan jiya baffanki be miki komai ba?
Allah sarki yaya sadeeq"bemun komai ba"banma yarda na had'u dashiba agidan ba"tunda yanzun be kwana agida sai k'arfe 7:am yake dawowa.
jiya gaba d'aya my sholy kina raina"ina fargaba kar mutumin nan yadukar munke"gaki da tsoron duka"
Tana murmushi tace”.wlh inada tsoron duka sosai yaya sadeeq”kofa skul bana yarda nayi laifi”
Kinma tunamun anjima gurin 12 zamuje skul naku”da gske dan Allah?”eh mana ko bakyaso ki koma skul?”inaso sosai”befi 5 month mugama bafa”inaso na cigaba da karatu wlh”dukda nasan da wuya”
meyasa kike tunanin hakan?”ai gsky yaya sadeeq barin garin nan yazama dole agareni”ko yanzun harda inason komawa skul yasa na hak’ura”amma dana gama gun ummana zan koma.
Ashe zaki iya rabuwa dani dasu ammi??”dan turo baki tayi tace”.kaima jiya ba korata kayiba”
b’acin rai yasaka nayi hakan my sholy”hmmm! kawai ta fad’a”kinaso nasiya miki waya mudinga chats?”ah ah”meyasa?”
niba yarinya kake cemun ba”kuma yara na rik’e waya babba?”
Uhmm suna rik’e wa mana”kuma yanzun ke shekararki nawa?”16 yrs fa”murmushi yayi mai sauti”yeeeeeee!nidai kanamun murmushi ina gani”wasu kuwa ko firanka basaji yaya sadeeq”
ni ai ban iya firaba my sholy”kece kika koyamun”zancen shekarunki yabani dariya”amma to kai shekarunka nawa yaya sadeeq?”
Idan munje office zan baki takarduna kiduba”turo baki tayi tace”.nasan k’ananun shekarune dakai sai girman jiki”shiyasa kak’i fad’amun”
Hmmm my sholy kenan”toke kina zaton zanyi shekara nawa?”kallonsa tayi kana tace”nasan k’ilan 28 gareka ko 27″kaga shekara 12 ka girmeni ma”
my sholy kinaso cikina yayi ciwo gun dariyar shirmen ki ko?”27 yrs ai sune shekarun baby ko?
Yeeeeeee! naganoka yaya sadeeq”kai kuma shekara 29 gareka”ai tsakanin mabuyi da mabuyi 2 yrs ne”
sai akace miki baby ce ke bimun ko?”to nidai duk wani kwana kwana baka wuce 30yrs dai”
Allah kin rainani yarinyar nan”yafad’a yana yin parking”Aysha na dariya tana tsokanarsa wai ai beda shekaru ta fito dg motar”
shareta yayi bece komaiba yafito shima”bayan yarufe motar ya wuce reception”Aysha kuwa office nashi ta wuce ta bud’e da keys tashiga ta zauna kan kujerar dayake zama .
shikuwa komai yaje yaduba”yawuce emergency room yaduba wasu dasukayi accident”sannan yyi waya da manager d’in company nasu na gadaje”dasuka gada gun mahaifinsu shida hindatu”
yana k’okarin nufar office nashi sukayi clash da dr habib da jidda(yarinyar dake mugun son dr sadeeq”kuma k’anwar wani abokinsace)
gimtse fuska da dr sadeeq yayi yana bawa dr habib hannu sukayi musabuha”
jidda dake sanye da gown ta atamfa”d’inkin ya fito da suran jikinta”tana yatsina tace”.dr sannu da shigowa”tun d’azun ina gun yaya habib ina jiranka”
yatsina fuska yayi yace”.ykk yasu hjy?”lafiya qlau”dg haka yyi gaba zuwa office nashi yana tunanin k’ilan Aysha na ciki”
k’asan zuciyarsa yana tunanin ko mata sun k’are aduniya bazai iya auren jidda ba”inba rashin tarbiyya ba”miye ta kwaso jiki wai gunsa tazo”taje office d’in abokinsa tazauna yak’are mata kallo sunyi fira dashi”ahakan zai aureta ?”never wlh” yafad’a cikin zuciyarsa yana tura k’ofar office d’in”
Amamakinsa yaji dr habib da jidda abayansa”beko juyoba”yana kallon Aysha dake zaune kan kujerarsa”
my sholy yau kece kika zama doctor?”d’ago kanta tayi da nufin tayi mgn taga dr habib da wata abayan dr sadeeq”
fad’uwar gaba Aysha taji”saima yanzun ta tuna da cewa tabbas dr sadeeq beda aure tunda agidansu yake zaune.
kujerar da patient ke zama dr sadeeq yazauna yana kallon ta”yyinda dr Habib ke murmushi yana kallon Aysha”aransa yace” zargina yatabbata kenan”da alama abokina yakusa afkawa”hakan kuma yamun daidai.
Ina kwana?”Aysha ta fad’a tana kallon dr habib”lafiya qlau”
Jidda ta wani had’e rai tana hararar Aysha ta zauna kan kujera d’in da Aysha ke zama a office d’in “
Yaya sadeeq wacece wannan da zata zaunamun kan kujera ta??”cewar Aysha tana kallon dr sadeeq tana turo baki”
Dariyarsa dr habib yahad’iye yanason jin amsar da dr sadeeq zai baiwa Aysha”
k’anwata ce my sholy”shine kuma taketa hararata?”
wani malolon bak’in ciki yatsayawa jidda arai”dr sadeeq yace”.kibarta kinsan bansan surutu ko?”bayan kinma santa”itace wacce kukayi waya da ita kwanaki”
Aysha ta kece da dariyar rainin hankali tana kallon jidda tace”.lahhhh ashe itace?”takuwa had’u yaya sadeeq”
Cikin tsananin b’acin rai jidda ta mik’e tsaye tana kallon dr sadeeq tace”.dama wannan jakar,k’azamar kabari ta d’aga wayata?”bbu shakka abinda ake zargi akanka yatabbata”
Jidda miye haka kike shirinyi?”cewar dr habib cikin nuna rashin jin dad’in kalaman ta”
Habib nabaku 5 minit kaida ita kubarmin office”and last kika koma zuwa min asibiti ko kirana! wlh saina miki abinda zaki raina kanki”wacce kike kira da jaka”tafiki tarbiyya da sanin yakamata dukda k’ananun shekarunta”
sanin halinsa yasaka dr habib bece komaiba yakalli jidda yace”.muje”jidda na wani kallon Aysha tace”. y’ar iska” banza k’aramar k’aruwa dak’ik’iya”
wlh niba karuwa bace”kece dai karuwar gida”kina saka irin wannan kayan kina tallar jikinki a arha saman titi”duk dak’ik’anci yafi wannan”
Cikin b’acin rai dr sadeeq yamik’e tsaye da nufin ya wankawa jidda mari”dr habib yayi saurin rik’esa”
calm down abokina!kaga mlm kacikani”waye yakawota inba kaiba?”kayi hak’uri pls”tsaki jidda taja tafice dg office d’in”Aysha narakata da harara”ta kalli dr habib tace”.saika cikashi ko?”
murmushi yyi ,dr sadeeq yafisge hannunsa”dr habib yace”. kema kin iya jan fad’a ko?”shiru Aysha tayi sbd haushinshi taji”aganinta shine yarik’e dr sadeeq daya mari wannan marar mutuncin”
zanje nidai”idan kasauka dg dokin zuciyar” nadawo anjima akan wad’anda ka kora jiya”
banza dr sadeeq yamasa yazauna kan kujera yajawo laptop d’in sa yana latsawa”
gsky yaya sadeeq nidai karka koma kula wannan”sbd me?”bakaji tace”.wai zarginta yatabbata ba”
Tab’e baki yayi yace”koda can bana kulata” shishshigintane kawai”balle kuma dg yau bazata koma gigin sake kulani ba”
yaya sadeeq dama ashe kai babbane sosai?”d’ago kansa yyi yakalleta suka had’a”turo baki tayi tace”. Eh mana shekaranka 38 nagani wlh”
Kansa yamayar ak’asa yace”.38-16?
=22″tafad’a tana turo baki”yanzun kin gane da shekarun dana girmeki ko?”amma ahaka kikamun rashin kunya a bank”
bafa haka bane yaya sadeeq”kaima kaine kajafa”mun jima nida anty muna bin layi”za’a duba account nata idan anturo kud’i basu shigowa.