Labaran Kannywood
Hotunan kafin Auren Sahabi Madugu na shirin Kwana Casa’in a karo na 2 ya bada mamaki

Matashin jarumi a masana’antar kannywood Ali Hussain wanda akafi sani da Sahabi Madugu a shirin nan mai dogon zango na Kwana Casa’in ya wallafa bidiyon Sabuwar Amaryar sa da zai aura.
Jarumin idan baku manta ba a shekarar data gabata ne aka daura Auren sa tare da wata Matarsa wadda a lokacin yayi matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta.
Sai kuma gashi a wannan karon ya karo wulakanci domin ya sami tsaleliyar budurwa kin kowa kin wanda ya rasa.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.