Labaran Kannywood

Ya Maka Dadi Ko Kar Yayi Maka, Fim Haramun ne Hakazalika Duk Kudin da Aka Samu da Fim Suma Haramun ne Cewar Abu Safiyya

Ya Maka Dadi Ko Kar Yayi Maka, Fim Haramun ne Hakazalika Duk Kudin da Aka Samu da Fim Suma Haramun ne Cewar Abu Safiyya

Kamar dai yadda kowa Ya sani tin makon daya gabata aketa cece kuce akan Maganar da fitaccen Malamin Addinin Musulunci nan yayi Watau Sheikh Idris Abdulazeez bauchi inda ya bayyana cewa duk Yan fim babu mai addini acikinsu duk jahilaine.

Wannan itace maganar tayi Matukar batawa jaruman Kannywood rai harda ma masoyansu inda wasu daga cikin jaruman Kannywood suka fito suketa maida martani domin kare kansu.

Dama dai wannan ba shine karo na farko ba da malamai ke sukar Jaruman Kannywood tare da Masana’antar baki daya domin tun kafin faruwar hakan dama malamai sun bayyana cewa Jaruman Kannywood bata Tarbiyyar al’umma sukeyi.

Hakan yasa wani me sharhi akan al’amuran Yau da Kullum a dandalin sada Zumunta na Tiktok watau abu Safiyya ya wallafa wata faifan bidiyon a shafin nasa inda yake kara tabbatar da haramcin Yin fim hade da Hukuncin kudin da ake samu a harkar ta fim

Gadai Cikakkiyar Bidiyon bayanin da yayi nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button