Labaran Kannywood

A Karon Farko Musa Mai Sana’a Yayi Maganar da ake Yabonsa Kan Sukar da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Yakeyi Masu.

A Karon Farko Musa Mai Sana’a Yayi Maganar da ake Yabonsa Kan Sukar da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Yakeyi Masu.

Kamar dai yadda kowa Ya sani tin makon daya gabata aketa cece kuce akan Maganar da fitaccen Malamin Addinin Musulunci nan yayi Watau Sheikh Idris Abdulazeez bauchi inda ya bayyana cewa duk Yan fim babu mai addini acikinsu duk jahilaine.

Dama dai wannan ba shine karo na farko ba da malamai ke sukar Jaruman Kannywood tare da Masana’antar baki daya domin tun kafin faruwar hakan dama malamai sun bayyana cewa Jaruman Kannywood bata Tarbiyyar al’umma sukeyi.

Hakan yasa Musa Mai sana’a Ya fito ya wallafa wata faifan vedion akan cece Kucen da akeyi har hakan tasa mutane suka fahimce shi kuma aka yaba masa

Gadai Cikakkiyar Bidiyon bayanin da yayi nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button