ABAR SO COMPLETE

“Yawwa Dan Albarka ga patient dinka fah babu lafiya ka gagauta dawowa DanAllah”
“Insha Allah Abbana ganinan zuwa”sallama sukayi inda shikuma ya dauko travelling bag nashi daman already yashiryasu ,leka dakinta yayi inda yake mata saiya dawo tareda yin gaba abinshi
“ABAR SOna am coming for yhu”yafada yana lumshe Ido
Sukuwa suna samun tarin yalafa ta gyarashi da inda yabata,sannan yajuya wajenta
“Miye sunanki?”yatambaye tah
“Suna nah Nadhira”tafada tareda sunkuyar dakanta
“Nice name”yafada cos dan kwana biyun da tayi yayaba da tarbiyarta,nutsuwarta dakuma jarumtarta cos ko kadan Nadhira batada kwiuya
“Nadhira”yakirata
“Na’am abba” ta amsa,yaji Dadi kwarai dagasken data kirashi da Abba cos kursum bata kiranshi da Abba
“Yawwa innamiki kyauta zaki karba?”yatambaye tah
“Eh mana Abba dah wazaiki kyauta”tafada tana murmushi,azuciyar ta kuwa cewa take ai kagama mana komai arayuwa mukam cos baba maigadi yafada mata cewan akan hanya aka tsinci dadynsu rai ahannun Allah
“Insha Allah nan bade dadewa bah xanmiki babbar kyautar dazakiyi alfahari dashi”murmushi tayi sannan tace
“Thank yhu so much Abba Allah yataimaka”
“AMEEN daughter ” azuciyar shi kuwa mamakin accents dinta yake yih
“Toh natafi but in son dinna yadawo xan shigo”yafada mata
“Toh”tafada ,yana fita tamaryarda dubanta zuwa ga dadynsu wanda baccin wahala yayi nasarar satarshi. Tablet nata tadauko cos tamanta da foods dinshi datake hadawa,hotunansu take kallo Wani tayi dariya Wani Kuma tayi hawaye haka ta iso kan hotonda sukayi acikin plane
“Mr handsome,you won’t believe my beloved Momma and my wonderful NAFHI are no more,when will I see you again I so much missed the little happy moment the three of us spent together. I can’t believe that am in love with someone who has forgotten us”tafada tana share hawayen da suka wanke mata fuska hade dah kissing din hoton sannan tarungume tab din a kirjinta ,dasauri ta karasa wajen dadynsu
“Dadynmu ga wanda nakeson na aura nan,kanemo minshi inka warke remember what you said;you said my two little eyeballs will lack nothing if am still alive,so I want you to keep your words, I musn’t loose him or else you guys will loose me too” tafada in a serious tone as if dadynsu najinta
“Mr handsome I so much love you” tafada tana kwanciya akasan wajen (lol….. nace ashe bashi kadai bane)”
Yana isowa yashaida wa Abbanshi, baikaiga shiga bah Abbanshi yafito bayan Sun gaisa suka shiga itakuma alokacin……..
Don’t forget to vote
,
????????wurarh????????
????????????????????????
ABAR SO
????????????????????????
WRITTEN BY:NAFISAT MA’ARUF SHEHU
????????WURARH ????????
????GORGEOUS WRITTERS FORUM????
????G.W.F????
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
PAGE 64-66
Yana isowa yashaida wa Abbanshi,koh shiga baiyi bah Abbanshi yafito bayan sun gaisa neh suka shiga. Itakuma alokacin sallah takeyi Kuma tabawa kofa baya so shi baiga face nata bah
“Abbana Inaga haryanxu cocaine dinda aka bashi neh baigama sakinshi bah shiyasa yake wannan aman dayakeyi Amma naga yana improving sosai soboda naga harnaga Wani kiba yakeyi”yafada cikeda zolaya tareda murmusawa
“Ai my son,all thanks to Allah and this little amazing baby”Abba yafada yana nuna Nadhi dake hawaye akan sallaya,juyawa yayi yakalleta Amma Sam baiga face nata bah haryanxu.
“Abbana barinaje in dan huta cos inason naje Wani waje”yafada
“Ok son adawo lafiya ,Kuma Kaman naga Kursum dazu”yafada Kaman he’s not too sure soboda jin reply dinshi” cike da mamaki yake fadin
“Kursum Kuma?,yaushe tabar Abuja cos naxata tana bathroom danaje mata sallama Kuma nayi magana bata amsa bah cos mun Dansamu misunderstanding da ita”
“Ok jeka kawai son”Abba yafada hade dah patting bayanshi. Shima fita yayi, dasauri Nadhira tacire khimar dinta sannan tazagaya wajenshi
“Dadynmu daman cocaine neh yake saka wannan haukan dakakeyi wato drugging dinka big dady yakeyi wlhy dik abinda ka shuka saika girba”
Daukar phone nata tayi hade dah kiran antynsu tana daga wa tamata bayanin komai antyn mah kuka tasaka daganan sukayi sallama.
Abba kuwa yanashiga tacewa mumy hala karya Kursum keyi Amma Sam mumy taki yarda,afusace tayi down stairs ta aika akira mata Amin ,shikuma daidai yafito yagama magana da abokin shi akan zasu fita kenan akace Hajiya na nemanshi sanda yaji Wani iri dayaji kiran mumynshi, numfasa wa yayi sannan yace afada mata yana zuwa .
Fita yayi yana tafiyan shi cikin kasaita har ya iso kofar main parlour din sannan yayi sallama,gaida mumy yayi cikeda ladabi amma ko arzikin amsawa baisamu bah tin anan yasan something is wrong atake kuwa jikinshi yayi Sanyi, saukowa takeyi cikeda yauki Sanye take da crazy Jean trouser da armless top gakuma exotic acikin glass cup tana kurba cikeda yanga
“Mumy kinga yana hararata koh”tafada alhalin itake aika mai da sakon harara
“Kibarshi da ni daughter zanyi maganin shine ai”tafada wa Kursum sannan tajuya wajen shi kafin tacigaba da fadin
“Wato ban isa dakai bako ,koh Dan kaga Kursum nasonka yasa kake walakanta tah,in the first place why did yhu use to have sex with her while you know that you don’t want her to conceive, saikana drugging din yarinya wlhy in Wani abu yasami mahaifan ta ko ya lalace sanadiyar ka wlhy tsinemaka zanyi kabi ya’yan kaji, harda Wani cewan xaka auri ABAR SO tunda ita ABAR KI ce koh?,toh saimuga ni maganar kishiya Kuma na sokeshi”tunda tafara magana yake kallonta a arikice amma abinda tafada last tafi daga mai hankali
“Wlhy mai hana ni auren ABAR SO saiya shirya “maganar mumy neh yakatse shi daga zancen zucin dayakeyi
“Secondly kabar min yarinya tayi career dinta ,haka kawai saikace Wani illiterate xaka hana yarinya abinda takeso and don’t forget that she has the right to live to her Dreams,kagane koh?”
“Eh mumy “ya amsa
“Tashi kaje ,ke kuma ki shirya kayanki inkin shirya saiki tafi Allah yatsare hanya,Al-amin!!!”mumy takirashi
“Na’am mumy”
“Least I forget ,yaushe kazamo zombie bansani bah kawani mayarmin da yarinya punching bag ,kaji tsoron Allah fah Kuma inka Kara wlhy I will disown you “arikice yake kallonta muryan shi har dancing yakeyi yana fadin
“Natuba mumyna baxan Kara bah pls don’t disown me ,Kursum kiyafemin “yafada tareda miyarda dubanshi zuwaga kursum din ,ita kuwa Wani Sanyi neh yaziyarce heart nata ,cikeda kissa take fadin
“Haba love don’t disgrace me mana wlhy nikam awajena komai ya wuce saidai akiyaye nagaba, Allah yabarmu tare “sosai mumy taji dadin maganar Kursum kafin tamike tabarsu tare , itama mikewa tayi da niyarbin bayan mumy ,fincikota yayi hade dah mannata ajikinshi sosai harsanda tayi Kara