ABAR SO COMPLETE

“Abinda kikayi yadace kenan Kursum,kin hadani da mahaifiya ta kinji Dadi ki dai dinga min tsoron Allah “
“Toh ni Ina ruwana yanxu dai mission dinna accomplished tunda kaji ance natafi Kuma innatafi zankai like 3months kafin na dawo ,Kai doctor neKuma Kasan maganin daya kamata kayi prescribing wa kanka wanda zai rage maka sha’awar ka”tafada tana kama penis nashi ,Wani iri yafaraji itakuma ganin ka kunnoshi yasata matsawa daga jikinshi zatayi sama kenan ya chapkota bata yi wata wata bah ta turashi kan sofa
“Yanxu kam saidai ka mutu kokuma kaje ka samu nutsuwa da uwarka”maganar neh yadoke kunnenshi yakuma sa Abba tsayawa cak daga shigowa
“Nace go and have sex with your mom ko bakajina neh kawani zauna Kaman jaki”
“Ke!!!” Yafada cikeda bacin rai ga jiyoyin kanshi duk Sun firfito Kuma idonnan yayi jawur ,atake tsoro yashige tah
“My son”sukaji anfada daga baya Kursum najin haka ta haura sama dagudu, patting dinshi Abban yayi as usual sannan yazaunarda shi
“Kaga lamarin rayuwar aure sai da hakuri”magana xaiyi Abba yakatse shi dacewan
“Komadai miye tamaka hakuri zaka cigaba dayi cos inkaji nawani zakasan naka ba komai bane,Kuma in bazaka damu bah zanso kaje boysquaters ka kalle yarinyar wajen in tayi maka Ina iya xuwa nema maka aurenta soboda ni nayarda da tarbiyanta”Wani iri yadinga ji ka fin yace
“Toh Abbana Nagode”
“Badamuwa Allah yayi maka Albarka”
“AMEEN Abbana”tashi yayi yafita zuwa side nashi Kuma alokacin Abokin shi Sadiq ya iso
“Dude yana ganka haka what’s wrong with you?”yafada looking straight into his eyes
It seems sai dare zamu fita cos am not in good mood right away and my heart is burning ” yafada mishi instead of giving him the answer to his question
Ruwa Sadiq ya tsiyayo cikin glass cup sannan yace
“Drink cold water dude it may relieve your burning heart” baimusa bah yasa hannu yakarba cos yasan he needs it ,sanda yashanye ya ajiye cup din sannan ya rage outfit din bodynshi ,kwantawa yayi tareda lumshe sexy black weak eyes nashi,ganin hakan da Sadiq yayi yasashi daukan phone tareda Dialling Wani num Amma har yakatse ba’a dauka bah tsaki yayi sannan yace
“Ko kinki ko kinso ketawace ni kadai”yafada tareda ficewa daga room din……..
Yana idar da sallahn magrib yacewa Sadiq da sutafi amma bari Sudan fara ganin patient dinshi ……..maganar sawce yasa Nadhira……..
Don’t forget to vote
????????wurarh ????????
????????????????????????
ABAR SO
????????????????????????
WRITTEN by: NAFISAT MA’ARUF SHEHU
????????Wurah????????
????GEORGEOUS WRITERS FORUM????
????G.W.F????
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
PAGE 68-70
Yana idar sallahn magrib yacewa Sadiq sutafi amma sufara duba patient dinshi , maganarsu ce yasa Nadhira shigewa toilet soboda babu kayan kirki ajikin tah daman sanye takeda evening gown tayi cute ponytail da gashin kanta kuma alokacin selfie takeyi , wani tayi ita kadai wanin kuma tayi da Dadynsu wanda daman so take ta turawa Hasanan ta ta whatsapp………
Sukam suna sallama batareda jiran amsa bah suka kutsa ciki, wani sanyayar kamshi neh yaziyarce hancinsu
“Kaman nataba jin wannan kamshin” Amin yafada kuma yana kara baza hancinshi harda su lumshe eyes yakeyi, shikuwa Sadiq kallon mamaki yakebin abokin nashi dashi , taboshi yayi yana tambayanshi
“Dude, miye hakan kuma?”
“Wlhy kamar kamshin ABAR SO na” yabashi amsa yana kara baza hanci, tsaki Sadiq yaja sannan yace
“DanAllah kayi sauri kaduba patient din kah time is going”sai asannan yatina abinda yakawo su , yana gama duba shi ya hango tablet akan bed na ringing harzai dauka sai yatina ashe banashi bane, fita sukayi itakuma jin fitansu yasata fitowa daga toilet dasauri cos ringing dinda taji bawa kofa baya tayi tana sake danna call din , ana dauka tace
” Antynmu kiyi hakuri dan Allah ina cikin toilet ne shiyasa kuma insha Allah gobe zanxo cos nayi missing dinku sosai”shikuma Amin car key dinshi yamanta yadawo dauka kuma yayi arba da abinda yakusan dauke mai numfashi wato baturiya ko ince ba indiya wacce komai nata mai kyau neh ga dogon gashi , tinawa yayi da ana karin gashi yasashi jin haushin ta cos shi yatsane artificial abu , daukan car key dinshi yayi ahankali tareda ficewa yana tir da irin masu halin ta
“Tukunna mah ita Abba yace zai hada ni daita, tabb ai gwanda inyi tazama da kursum akan wannan fake girl din” haka yadinga magana shi kadai harya isa bakin car din daidai inda Sadiq yake , suna shiga suka dauki hanyar gidansu Fatima.
Suna isa kofar gidansu yakirata awaya
“Wlhy dude ina bala’in son Fatima amma itakam kai takeso kuma wlhy narasa yazanyi” Sadiq yafada cikeda damuwa a muryanshi
“Karka damu abokina inshaAllah zata soka ” Amin yafada with full confidence
“Allah yasa”
“Ameen”
Saigata tafito, sanye takeda afterdress tayi rolling da gyalenshi ga wayarta a hannunta, harta karaso Sadiq baisani bah cos tuntuni yafada dream land, itakuwa ji takeyi kaman mafarki takeyi wai gata ga wanda take kauna, sallama tayi amsa sai asannan Sadiq yadawo duniyar mutane, gaishe gaishe sukayi without wasting of time Amin yafada mata abinda yakawo su cemusu tayi sai taje ta tambaya. Tana shiga gida tafada wa mamansu, itakuwa cemata tayi ta tafi amotarta, fitowarta suka gani amota , parking tayi daidai wajenda suke sannan tacemusu suje , batareda bata lokaci bah sukayi dutsen tenshi daidai kwanar sabuwar solarn da akayi sukayi parking sannan tafito
“Gaskiya bazan iya shiga wannan jakin gidansu nan bah yanxu” Fatima tafada ta yamutsa fuska
“Ok toh ki nuna mana gidan”Amin yafada yana mamakin irin nata halin
” wancan mai white bulb”tafada
“Ok mungode sosai , sai munzo godiya” Amin yasake fada, washe bakinta tayi cikin jin dadin abinda yafada
“Amma in bazaki damuba zanso wannan abokin nawa yakaiki gida cos bai kamata kina mace kiyi driving har anguwan ku nan ke kadai bah ” inji Amin, sai asannan tamarya da dubanta zuwaga Sadiq dinda ya kafeta da eyes dinshi , tabbass shima kyakyawa neh amma baikai Amin bah , shine abinda taraya azuciyar tah
“Toh babu damuwa , nagode sosai” tafada tana kara yatsine face irin bata damun nan bah
“Inka dawo kakira ni saimu tafi” Amin yafada wa Sadiq
“Ok” Sadiq yafada
Suna tafiya shima yashiga karasawa, daidai kofar gidansu yakalli wata zata shiga mamaki neh yakamashi ai shikam yazata irin masu shegen kudinnan neh amma kuma dayaga gidansu yasan maybe something is wrong somewhere cikin sanyayar muryanshi yayi sallama, amsawa tayi tana kallonshi cos guy din yatafi da imaninta
“DanAllah nan neh gidansu NAFHIRA” yatamabyeta