ABAR SO COMPLETE

‘Itace matar Doctor Al-amin, kuma Hajiya na mugun jida ita…….hka dai Saffiya tadinga zuba daman kuma ba abaya bah wajen surutu.
“Toh shikenan” tafada lokacinda take barin kitchen din ……
“Dole na gyara miki zama tinda Allah yakawo ki gonar NADHIRA” tafada lokacin da ta isa palour domin daukar khimar , tana fita tasamu adaidai ta daya ajiye wani zai juya, tsayar dashi tayi sannan tafada mishi inda zai kaita
‘Toh hajiya, kudinki 150″ yafada mata
“Muje” haka yajata zuwa anguwarda takira, isarta kuwa yayi daidai da Salim ke dawowa daga islamiya, dagudu ya iso wajenta yana oyoyo babynmu, rungumarshi tayi
“Our salim i really miss you” tafada tana kissing both cheeks dinshi
“I miss you more our baby” shima yafada, haka suka rankaya cikin gida , a compound tasamu Hasana na shara , suna hada ido tasaki broom din hannunta sannan suka rungume juna
“Hasynah nasameku lafiya”
“Lafiya lau Babynmu” saiga Antyn tafito
“Sannu da gida Antynmu”
“Yawwa babynmu, yajikin shi ?”
“Alhmdllh antynmu cos yanxu yadaina jifa na, kawai magana neh yasaura dakuma gane mutane , kuma fah Antynmu ashe har cocaine suke bashi” tafada cikin rawar murya
“Cocaine!!!’atare Antyn da Hasana suka furta, saikuma gurin yadauki shiru itakuwa Nadhira shigewa cikin gidan tayi suma suka mara mata baya
” waye ba lafiya?”Hasana ta katse shirun da sukayi
“DanAllah kudaina boye min abinda ke faruwa ku fadamin ME KE FARUWA” takara fadin hakan
“Dadynsu Nadhira neh ba lafiya ” Antyn tafada mata
“Daman yana raye neh? Hasana takara tambaya da alamar mamaki a voice dinta
“Eh yanada rai amma bashida lafiya cos yanxu he’s now one legged criple” antyn tabada amsa muryarta na rawa
“Allah yabashi lafiya” shine abinda Hasana tafada
“Amin” suka amsa in chorus
“Jira nakeyi medications din dadynmu yakare kafin nafara aiwatar da missions dinna kuma ke” dagowa Hasana tayi tazuba mata big eyes nata
“Ina bukatar taimakon ki” afirgice antyn ke kallon ta sannan tafara magana
“Tu pagal hai Nadhira(have you lost it Nadhira?)?, why did you want to put her life at risk, spare her okay”
“No antynmu tafada min komiye takeso zanyi” Hasana tafada
“Kasam se?” Nadhira tafada
“Pardon” inji Hasana
“Sorry i mean promise? Tafada tana sa hannun ta awuyarta
” promise”Hasana ta bata amsa , murmushi suka sakarwa juna amma can kasan zuciyar Hasana tambayoyi neh fal aciki
“So where is my coke and fanta masala and my hot milk cake” Nadhira ta katse shirun hade da rola eyes nata. Dariya sukayi dukkansu cos kamar karamar yarinya tayi maganan
“Oh, ji yadda kike magana kamar baby” Hasana tafada da murmushi akan fuskarta
“Lah.. Bakisan ni Babyn bace?, antynmu kifada mata mana” takara fada in the same tune but this time around pouting mouth dinta tayi
“Ke yanzu bakisan ita babynmu bace bah?toh inma kinsani toh zankara fada she’s our baby like no other ” dukkansu dariya sukasa atare.
“Oya mana Antynmu” takara fada a shagwabe
“Oh sorry babynmu ai tindazu muka kammala miki dani da Hasanan ki “
“Thank you ao much, you know it’s been long since av taken them”
“Never mind Babynmu” Hasana tafada
“Oh that’s makes me remember, i will need a hand made juice, you know our Dady loves it”
“Eh hakane yanaso , but why did you ask for it”
“I actually noticed that whenever nayi serving dinshi machine made juice baya sha kuma natina daman asalinshi bai shan machine made ones , that’s why i suggested it” Nadhira tafada
“Smart baby you are marvellous” antyn tafada
“Yeah she is” Hasana tayi adding…….
Don’t forget to vote
????????wurarh????????
????????????????????????
ABAR SO
????????????????????????
WRITTEN by: NAFISAT MA’ARUF SHEHU
????????WURARH ????????
????GEORGEOUS WRITERS FORUM????
????G.W.F????
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
Page 73-74
“yes she is”Hasana tayi adding. Antyn tayi serving din Nadhira abinda take bukata. Haka suka dinga hira bayan Antyn ta aika asiyo mata fruits.
Hasana neh take kallon photos a tablet din Nadhira
“Babynmu wannan itace Nafhira?” Hasana ta tambayeta
“Eh,we look alike koh?Nadhira tatambayeta bayan ta amsa
“Ofcourse, amma wannan background din yayi kyau wani application neh?” Takara tambaya
“See you background kuma baki kalle eiffel din yayi bold bah kuma da background neh zaki kalle mu wani iri.
” kina nufin kinje Paris?” Hasana takara tambayan ta da Surprise akan fuskanta
“Eh mana, kuma duk garinda akwai memorable places inazuwa cos inaga naje 39 memorable places arayuwa ta kuma kowanni shekara duka familynmu saimun sauke farilla” Nadhira tafada da murmushi akan face dinta
“Wow…har 39 countries lallai , muma muna zuwa memorable places amma gaskiya bamu kaiku bah”(dayake Babansu Hasana mah yana da kudi) itama tafada, haka dai suka dinga hira har aka kawo fruits din, sallah sukayi tukunna kafin suka hada juice din, suna gamawa ana kiran sallahn Asr shima sukayi sannan suka kai Salim Islamiyya kafin suka ci abincin rana, suna gamawa tafara shirin kayayyakin ta cos batason takai dare.
Sallama sukaji anmusu akofar gida wai ana neman Babynmu, wani sanyin dadi neh yaziyarce zuciyarta, dagudu tafita tana isa kofar gida ta tsaya sanna ta daidaita nutsuwarta kafin tafita waje, agefen motarshi yatsaya yayinda yanmata kebinshi da kallo , bazallan mata bah har en zaman kashe wando ba’abarsu abaya bah wajen kallon shi cos dressing nashi neh yafara tafiya dasu, sanye yake cikin top din Armani wanda bakaramin kudi yasiya bah, agogon rolex ne a hand dinshi ga Iphone X+ nashi yana dannawa ga idonshi make acikin wata arniyar celebrity space, kai Tabarakallah…….
Tsayawa tayi tana kallonshi daga dan nesa kaman ance yadago , sukayi 4eyes dashi , wani dadi neh ya lullubeshi amma kuma wani sashi na zuciyarshi bugawa yakeyi da dan sauri cos baisan irin tarban da zatayi mishi bah…..
Haka tadinga takowa ahankali, saikuma tafara sauri sauri daga baya taji she can’t wait to be cuddled in his arms , kawai saitasa gudu kafinta isa shikuma ya bude arms nashi, without a waste of time ta rungume shi shikuwa dagata yayi daidai face nashi haka yadinga juyawa daita itakuwa miye zatayi inba dariya bah, ajiyeta yayi akan mota while tayi crossing legs dinta a waist nashi
“Only God knows how much av missed you” yafada mata in whisper, pecking nashi tayi sannan tace
“Same here”
“Oh really?” Yatambayeta
“Ofcourse” tabashi amsa, daganan kuma tasa head nata akan chest dinshi cikin sanyin murya tace
“My Nafhi and Momma are gone, i will never see them again”
“It’s okay, may their souls rest in perfect and everlasting peace” yafada
“Ameen” tafada tareda dagowa, rolling din eyes nata tayi sannan tace
“So tell me are you married or still single?wani mumunar faduwar gaba yaji sannan yadaure yace