ABAR SO COMPLETE

Can ba da dadewa bah saiga Kursum tasauko da traveling bag a hannunta,tana hango su taja tsaki
“Allah yaraka taki gona”Nadhira tafada hade da siping din tea,dariya Abdul yayi tareda fadin
“Wlhy matar yaya bakida dama”itama dariyar tayi while Kursum takara sauri acikin tafiya ta
“Mutum dai yafadi nikuma nasha dariya”tafada yadda Kursum din zataji……..
“Matar yaya!!”Abdul yakirata cikin serious tune bayan sun kammala cin abinci,dagowa tayi tareda kura mishi ido
“Hmm… Daman so nake kinema min budurwa,kinga Sai tsufa nakeyi,inkina da kawa saiki hada mu in yaso Sai asa ranar aurena da Dana yayana rana daya “yafada tareda Sosa Kai
“Amma fah ka kawo point ashe kwakwalwar ka naja”tafada cikin sigar tsokana
“Waye zaki bani?”yatambaye ta
“Zan baka tsalelliyar budurwa wacce itama kwakwalwar ta yana jah,amma fah sorry to say tafika Jah,kuma sunan ta Hasana idan kun daidai ta toh Falillahilhmd,amma fah saika yi dagaske cos Zuma ce,ita Zuma Kuma Saida Wuta” tafada mai
“Kai amma nagode sosai,amma inbazaki damu bah ina son in miki tambaya”yafada mata
“Am all hears”tafada
“Wani school kikayi attending?”yatambaye ta
“Nayi NTIC na Abuja”ta bashi amsa,sanda yakaremata kallo kafin yakara fadin
“Amma scholarship board neh suka dauki nauyinki koh?”…. Yafada while itakuma tayi dariya
“Dadynmu neh ya samu”tabashi amsa
“Yasaku Kuma?keda waye?ya jera mata tambaya
“Eh mana ai bani kadai bane nida twin sis dinna neh”
“Wow kardai itace Hasana? Amma Kuma intake?”yatambaye ta cikeda zumudi
“Ba ita bace wannan din kawata ce,ita sis dinna tarasu last year”tafada looking so sad
“Sai gobe”tayi adding cos bazata so yaga tears dinta bah cos she believes that babbar rashin hankali shine kabari nakusa dakai yasan wickness dinka
“But bamu gama bah”yafada mata cos bayason discussion dinsu yayi ending this way,juyowan datayi neh yasashi yin Shirin daga maganan dayake son yakara fadi ,ga eyes nata yayi mugun ja,kuma daman haka take in tahana kanta kuka lokacin da take da bukatan yin hakan,jah idon sukeyi daganan kuma tafara Head migraine dinta.
Barin wajen tayi hade da komawa side dinsu,tana shiga kuwa ciwon Kai yamata sallama ,fadawa tayi toilet don watsa ruwa ,tana gama wa tafito sannan tasa short nickern ta na mata da vest ,ga gashin kanta ajike cos tasawa kan ruwa ko zataji saukin ciwon amma ina!!!!.
Dakyar takarasa kan bed ga gashin yamannu mata,jitayi she can’t hold it anymore daman Kuma in tana ciwon kan kama mata akeyi Sai amata Addua,dakyar tajanyo wayanta sannan tabugawa Hasana Kira ,bugu biyu yayi aka sauke
“Sai yanxu aka gama fushi damu?”Hasana tafada cos tinda tadawo bata kirasu bah amma tamawa Antyn text amma Kuma idan Antyn takira bata dauka
“Kina gida neh?”ta tambayeta cikin dauriya don bayason Hasana tasani
“Eh… Amma yanaji voice dinki haka ko dai Baki jin dadi neh”tafada cikeda damuwa
“Not at all,lafiyata lau kawai dai ina son kizo neh”tafada wa Hasanan
“InshaAllah zaki hannu In the next 20 minutes”
“Pls kiyi sauri”
“OK”sannan takatse Kiran while ita Nadhira tagyara kwanciyarta
“Allah kabani lafiya”tafada hawaye na gangaro mata(it’s said that in mutum baida lfy,yayi Addua cos Adduan majinyaci nasaurin karbuwa,bawai mutum yace am sick,need your prayers bah)
Sallama Hasana tamawa Umminta tafito har zata shiga tafada wa antyn,kawai saita bari sanadiyar ganin wani Lexus Jeep Parke akofar gidan cos ita atunaninta big dadynsu neh.
Adaidaita ta tsara sannan suka wuce GRA,tana sauka ta gaishe da Baba maigadi sannan tamai bayanin wajen Wanda tazo gani batareda bata lokaci bah yafada mata inda zatashiga…….
Fitowanshi kenan dinshi kenan zaije wajen car park cos yake yazaga gari ,itakuwa ta taho tana cire phone nata daga side bag nata domin shaidawa Nadhira ta iso,gware taji tayi da mutum har sanda wayarta yafadi kadai
“Buuu….wlhy saika biyani phone dina ,taab saikace baka gani,kana tafiya kaman Wanda yasha abu,karma kafara bani hakuri cos saika siyamin wani, sabon phone neh fah ko sati banyi da fara amfani dashi bah,kaii banma bukatan wani, nawa nakeso”tafada cikeda masifa(daman Kuma hasynah akwai masifa????????..lol) galala yayi yana kallonta cos babu karya tamai Dari bisa Dari amma da itace
“Gaskiya kinma raina nih kidubi tsabaragen eyes dina kice nina bugeki , karki manta fah kece bakya kallon gabanki”yafada mata while eyes nata nayawo ajikinta
“Kaikuma dakake kallon gabanka miyesa baka kauce bah?nikam duk wannan maganan ba problem dina bane problem dina shine phone dinda kafada”tafada tana mainuna phone dinda ke hannunshi
“Alhmdllh tinda fashewan kadan ne,saikije kiyi manage kafin natambaye matar yayana duk hukuncinda tayanke shi za’ayi”yafada tareda Mika mata phone dinta
“No gaskiya ban yadda bah,daman Zan Kira besty na ne yanxu Kuma gaskiya bazan iya amfani da wannan bah”tafada haryanzu bata karba bah
“Toh ganawa ki kirata dashi “yafada yana mai mika mata nashi wayan
“What kana nufin da wannan abin xanyi waya”tafada tana mai nuna Samsung Galaxy S6 din hannunshi sannan tacigaba
“Inama kace muje wajen matar yayan naka tayanke whatsoever hukuncinda xatayanke tinda nalura maybe ita judge ce “yafada tana mai murguda mai Baki
“Muje”yafada tareda yin gaba cos idan yacigaba da tsayuwa da ita baisan miye zai faru bah. Suna Isa bakin kofa yadan bude sannan yace tayi sallama….
“mushiga kawai”yafada mata suna shiga suka hangota ta akan bed bed
“Matar yaya yadai? yafada while ita Hasana tayi wajen bed din cos daga ganin yana yin ta zaka San something is wrong
“Babynmu!!!”tafada dakarfi SAKAMAKOn……..
Vote,
Comment&
Share
????????wurarh????????
????????????????????????
ABAR SO
????????????????????????
WRITTEN by: NAFISAT MA’ARUF SHEHU
????????wurarh????????
Wattpad:Nafisatma’arufshehu
????GEORGEOUS WRITERS FORUM????
????G.W.F????
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
Page 83-84
“Ok please babu ruwanki dazuwa da phone”Nadhira tafada
“Confirm”Hasana tabada amsa
“Miye kuke kullawa neh wai?”Abdul yatambaya
“Kai ina ruwanka,amebo kawai”Hasana tabashi amsa tareda murguda mai baki….
“Kanin mijina!!!” Nadhira takira shi…..
“Ke wai ni fah bangane bah haka kawai saiku dinga Kiran kanku da names”Hasana tayi interrupting
“Calm down my Hasy,i will gist you after you complete your mission”tafada hade da kashe mata ido
“There’s something fishy between you guys” yafada yana girgiza Kai
“And it’s none of your business”Hasana tafada
“Silly girl..”yafada
“It’s okay guys,kanin mijina kadan sauke min ita agida mana”Nadhira tafada tana mai kashe mai ido
“Taab nikam zantafi dakaina,basaiya kaini bah”tafada tana tura baki
“No Hasana kije yakaiki, please do it for me”tafada