ABAR SO COMPLETENOVELS

ABAR SO COMPLETE

” Kalli yanda kikayi zufa” yana magana yana mai cire mata khimar dinta

” Kicire khimar din kisha iska, kin wani zumbula khimar kaman wata MATAR MALAM ” yafada daidai yagama cire khimar din , dariya kawai tayi shikuma yajefa khimar din back seat

“Masha Allah”shine abinda yakefadi azuciyar shi

“An tashia su ” yatsinkayo muryar ta

“Muje toh” shine abinda yafada, sauka sukayi daga motar suka karasa cikin makarantan, Yan Maza da Matan makarantan Sai kallonsu sukeyi barin ma Nadhira, ga fresh legs dinta awaje Sai shining sukeyi donma Allah yasota tadaura dankawali da kallon yafi haka

“Babynmu!!!” Shine abinda Saleem yafada da karfi lokacin dayayi harba da fuskanta dagudu yaje ya rungumeta

” You look so Gorgeous sis” yafada yana pecking lips and cheeks dinta

“Thank you bro, I miss you like crazy dear” tafada mai

” Same here baby” Shima yafada, gyaran muryan da Amin yayi ne yasa su dakatawa

“It’s like kinmanta bake kadai Kika Zo bah” Amin yafada

” Lahh… Ai duk lokacin da muka hadu mantawa dakowa mukayi”Saleem yabashi amsa

“Like really??” Amin yafada yana mai zaro ido alaman mamaki

“Of course yes” Saleem yabashi amsa again harda mai gwalo, dariya dukkansu suka yi sannan suka hantaya wajen mota. Suna shiga wayar Nadhira yafara ringing dagawa tayi hade da yin sallama

“Babynmu , kubiye gidan su Hasana kifadawa umminsu dadynku yatashi” Antynsu tafada

“Okay” tafada hade da hanging up din wayan

“Muje anguwanmu Zan shiga gidansu Hasana ” tafada wa Amin

“Ok dear”

Suna Isa anguwansu ido yadawo Kan dallaliyar motarsu, kowa soyake yaga wanda yake cikin mota cos tinted neh. White legs dinta ne yafara musu sallama

“Bari na maka iso zuwa ciki ” tafada mai hade da fita daga motan , everybody was like wow cos bakaramin tafiyada imanin su tayi bah ,Sai asannan ma sukaga face nata, budewa Salim kofa tayi Shima yafito

“Salim Antynmu bata nan , so gidansu Hasana zamuuje kafinnan zankaika wajen Antynmu kuma akwai surprise dinda nakeson na nuna maka ” tafada tana fadada murmushi face dinta

” I can’t wait wlhy,muyi sauri cos am nervous” yafada hade da kama hannunta ,rufe marfin motan tayi sannan suka bar wajen. Suna shiga tagaisar da ummi hade da fada mata aikin anty sannan tamawa Amin iso zuwa main palour while Salim yafara cin abinci itakuma tashige dakin Hasana batareda bata lokaci ba Hasana tafada mata anzo neman aurenta wa Abdul ,sosai Nadhira tamata murna , kafinnan suka gangaro kan plan nasu….

“Muje zanga dadynku din yau”Hasana tafada

“Yauwa da kin kyauta” fita sukayi daga dakin ,Hasana tamawa ummi sallama kafin suka fito cos basu same su Amin a palour bah. Awaje suka hangosu zaune akan mota

“Daman tare kuka zo??” Hasana ta tambaya

“Oops… Wlhy namanta ban fada miki bah” tabata amsa hade da fada mata ashe a gidansu take bata sani bah kuma shine yayan Abdul. Suna Isa wajen Hasana tagaishe shi cikeda ladabi, kafin suka shiga cikin mota daganan kuma Sai gida.

Yadawo kenan daga office ya hango motar yayanshi na shigowa, gyara tsayuwa yayi ajikin motan yana mai jiran fitowanshi , wacce yagani tafito daga cikin motan yasashi hade rai kaman bai taba dariya bah.

Wanda tagani ne yasata fitowa daga motan dasauri cikeda fara’a, amma gani irin disgusting look dinda yake bata yasata shan jinin jikinta, ahankali yake takawa har ya isa gurin ta alokacin kuma kuwa ya fito daga cikin motan Salim kan dagudu yayi inda yaga Antyn tashiga cos kwata kwata bata Lura dasu bah

” Nagode sosai Allah yasaka” yafada yana mai kawar da kanshi daga gareta…

“Miye faru ne kanin mijina??” Nadhira ta tambaye shi

” Tsantsan ranin hankali da rashin sanin darajar dan Adam harni zanmawa wannan 100 missed calls amma tarasa miye zatamin Sai……..

*Rashin jina dawuri dakukayi yasamu nasaba ne da rashin yin comment, agaskiya banjin dadin wannan abun haba!! Ace kuna son abu amma bazakuyi comment ba,, haka akeyi neh?? To yanzu in ba’ayi comment bah toh babu posting har sainaga comments dinku. In akwai wanda nabatawa acikin ku toh yamin afuwa…..

Comment,
Vote&
Share

????????Wurarh????????

????????????????????
ABAR SO
????????????????????

WRITTEN BY: NAFISAT MA’ARUF SHEHU

WATTPAD: MHIZZPHYDO
????GEORGEOUS WRITERS FORUM????

           ????G.W.F????

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

Page 87-88

“Tsantsan ranin hankali da rashin sanin darajar dan Adam harni zanmawa wannan 100 missed calls amma tarasa miye zatamin Sai flashing 1 tak” yafara yana mai nuna Hasana da bacin rai kwance asamar fuskarshi

“Wlhy bangani bane shiyasa ban dauka bah kuma lokacin dana kiraka network ne yasa ya katse amma ba dagangan naki dauka bah” Hasana tafada cikin sanyin murya, har lokacin bai sake look din face dinshi bah

” Dallah Malama kirufe mana baki don kinga inasonki ne shiyasa zaki walakanta ni ba damuwa ai naga bake kadai ce mace bah kuma aurenkin ma na fa…”

“What da hell!!!” Ta katse shi

“Nace maka ban gani bane ai dana gani dana dauka and ka tsaya kana fadamin magana, and kuma inka fasa aurena din so fucking what,ko cemaka nayi na rasa mashinshine wlhy ko ranar aurena kace kafasa I can assure that bazan rasa wanda zai aureni aranan bah, ina ma maka magana cikin sanyi Sai botsarewa kake ai……”

“Calm down guys” Nadhira ta Katse ta, shikuwa ido yazuba wa Hasana cos azatonshi zata bashi hakuri ne komai yawuce amma Sai yaga sabanin hakan, shikam Amin banda mamaki babu abinda yakeyi

“Wato har Abdul yasaba dasu haka harda cewan zai fasa aurenta, lallai abin nasu azimun neh” ya raya azuciyar shi, itakam Hasana tuni hawaye yafara sauka a idonta, dagudu tabar wajen tana mai fashewa da kuka duk Sai jikinsu yayi sanyi

“Hey bestie!!!” Nadhira takira ta tareda binta da gudu zuwa cikin gidan, taba kafadar Abdul Amin yataba tareda sakar mishi da murmushi shikuwa da yake yamiyar mai, cikin part dinsu Abdul zaishiga Amin ya dakatar dashi yana mai janshi zuwa nasu part din…

“They need some space” shine abinda Amin yafada bayan sun zauna

“You guys love each other fah!!!, Yaushe kuka hadu” Amin yasake fada,nan kuwa Abdul ya zayyana mishi haduwarsu

” It’s prayer time, in munyi sallah muje ka gaisar da Dadyn Nadhira”

“Ya dawo hayyacin shine?” Yafada cikin mamaki

“Wlhy you need to meet that great man with the big heart” yafada yana murmushi, Shima dai murmushi yayi batareda yasan inda maganar ya dosa bah…..

“Besty!!!kukan kuma na miye??” Nadhira ta tambaye ta

” Miyesa zai karyata ni ?? Wlhy bakarya nake mishi bah” Tafada cikin sanyi murya

“Do you love him??”

” Yanzu kuma dayace yafasa aurena miye zanyi?” Tafada cikeda damuwa

” Ana so ana kaiwa kasuwa ,wayace miki dagaske yakeyi?”

” Eh mana he looks so serious”dariya Nadhira tasake hade da tashi daga zaunen da take, cire dankawali kanta tayi ta’ajiye shi gefe

” I’m very sure he was pulling your legs and nothing more” tafada tana shigewa bedroom dinsu cos bataji muryan su anty bah

” I pray so” shine abinda Hasana tafada cikeda farin ciki

“Ina Dadyn yake ??” Hasana ta tambaya cikin daga murya ,chan saiga Nadhira tafito

“Shiga kiyi Alwala muyi sallah”

“Am pointing red fah” Hasana tafada

“Ohk” tana idar da sallah tacire zanin da ta daura

“Muje”tafada wa Hasanan dake game awayarta….

“Babynmu!!!” Taji ankirata kuma tasan bazai wuce Salim bah

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button