ABAR SO COMPLETE

Nadhira mah Kuka takeyi sosai cos daman tasha lurada yanayin yayan dadyn nasu yarda yake musu Amma bata taba zaton kiyayyar hartakai haka bah .
Ahankali yatakozuwa inda Momma ke zaune sannan yashafe gefen face nata , kawarda face nata tayi , dariya kawai yayi abinshi tareda ciro string a pocket nashi
” kinsan miye wannan?, toh maganin lalata mahaifa neh shinayiwa wancan” , yafada hade dah nuna Nadhira da kekallon su Kaman t.v. . Cikeda razana Momma tazaro swollen eyes nata tareda fadin
” Insha Allah baxaka gama da duniya lafiya bah, karshenka baxata yi kyau bah,ka tarwatsa rayuwarmu batareda munSan ka bah , ka walakanta mu ,ka cuce mu , Kama tabon da baxai taba goguwa azuciyar mu bah , acikin jahannama mah wutanka daban neh , dabba kawai Mara imani , InshaAllah yadda kamana kaima aka xa’a muku da dakai ya iyalenka ” tafada tana rike chest nata ……
“Hhhhhh, mujenku” yafada wa yaranshi ,fara tafiyanshi Kuma yayi daidai da lokacinda Nadhira ta……..
Don’t forget to vote
????????WURARH????????
????????????????????????
ABAR SO
????????????????????????
WRITTEN BY : NAFISAT MA’ARUF SHEHU
????GORGEOUS WRITERS FORUM????
????G.W.F????
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
Hauwa nah Nagode da kyautan da kika bani jiya ,Nagode sosai Allah yasaka , I love you Lodi Lodi wallahi ????
*PAGE 44-46
Lokacin da Nadhira ta dauki flower vase a kan table dindake beside dinta ta saita keyarshi da ita , jikake tas alamun fashewan vase din Wani ihu yakurma hade da rike kanshi da hannu sbd raddadi da azabar ciwonda suka ziyarce shi , afusace yajuyo tawajenda aka jefeshi tareda ciro bindiga , harda zai harbe Nadhira kawai saiyajuya da akallar bindigar zuwaga Momma sakamakon wani tunanin da yashiga kwanyan shi ,batareda bata lokaci bah yadanna mata a saitin heart nata jikake tassss….., dasauri suka fita daga gidan, dasauri Nadhira tararafa zuwa wajen Mommansu kasancewan tana nesa dasu sukuma Suna kusan waje daya
“bless you”
shine abinda Momma tafada lokacin tana rikeda hannun Nadhiran dake kuka , juyawa tayi da head nata zuwa bangaren da Nafhira me kwance numfashinta nafita dakyar . Jitayi mommansu nakaranto kalmatus shahada ,daga baya Kuma taji hannun momman ya sake nan fah Nadhira tafara sumbatu
” Momma!!! Karki barmu, kokinmanta promise din da kika mana neh ,you said you will always be with us , kince keda su Antynmu da dadynmu zaku rakamu dakin mijinmu , DanAllah kicika alkawari kinga daddynmu yatafi ” haka tadinga sumbatu
” ABAR SO!!!” Shine abinda Nafhira takirata dakyar cikin fixgan numfashi, arikice yakawo kan Nafhira cinyarta .”
Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah ,nasan nima banxanyi rai bah , ganinan acikin abinda banaso wannan kawai yakara tabbatar minda babu wanda yawuce kaddara, kizamo Mai biyayya ga antynmu Kuma duk inda wannan mugun yake inason kidaukar mana alkawari inason suma su walakanta ,inason yayi danasani sosai , inason farinciki ya kaurace masu acikin gida ” tafada tana Mai lumshe Ido while ita Nadhira kukanta ya tsagaita jin alaman itama kalmatus shahada takeyi , dakatawa tayi tana nazarin yanayinta sai kawai taji jikinta ya sake.
” yar’uwata kema karki barni danAllah wlhy inason ki ,wayyo jini !!! Ko ina yar’uwa , mugudu banason abinda bakyaso, wlhy baxan sake fushi dake bah, ki kirani da kowani Suna wlhy baxanji haushi bah ,kitashi muyi rayuwarmu tare cikin farinciki , baxan sake kiranki da Nafhi bah tinda bakyaso ” haka tadinga fada tana hawaye hannunta daya rikeda na Momma dayan Kuma akan Nafhira tana shafawa………
“Oh Allah , tindazu daga zuwa zata dauko ruwa a flask amman haryanxu , ya Allah kasa tana lafiya ka tsaretar da ita daga mugun abu” haka antynsu tadamu gashi koh phone babu awajenta …… Ahaka ta kwana azaune tana tinanin halinda Babynsu take taketayi hartakai ga ko runtsawa bata samu yibah …..
Washe gari da sassafe tanemi doctor daya sallameta inyaso anjima zatakara dawowa cos Jikinta nabata cewan something is definitely wrong somewhere …… batareda waste of lokaci bah doctorn yasallameta
” Antynmu ,miyesa Babynmu bata dawo bah tinda dazu ?” Salim yatambaye tah lokacinda suka samu adaidaita sahu ,sanda suka shiga take cemai
” kaga salimu na nima I am so desperate to know what’s wrong with her ” gyada kanshi kawai yayi batareda yayi magana bah . Suna zuwa kofar gidan takalle jama’a acikea kofar gate nasu kasancewa jiya sunji karar bindiga daga gidan dadaddare …. batare da bata lokaci bah ta biyashi money dinshi sannan tashigarda Salim gidan dake gefensu” Antynmu miyesa nibaxan shiga gida bah? Kuma yanaga mutane dayawa saikace muna bada sadaka gashi yau ba Friday bane” Salim yafada
” kaga Salim ban son yawan magana kaga nima bansan miye kefaruwa bah amma katsaya dasu Fawaz zuwa anjima xanxo na daukeka” Antyn tafada cos Tinda taga mutane kirjin ta yadinga bugawa dakarfi ,batareda bata lokaci bah ta kutsa kai cikin gidan.
Abinda tatarar neh yamugun firgitata cos tinda Nadhira ta daura kanNafhira akan cinyarta bata tashi bah while dayan hannunta na rikeda na Mommansu har lokacin, wata wawiyar ihu ta saki lokacinda tayi harba dasu akasa…… Kafinta karasa akarikota cos polisawa sunakan bincike akan yadda abubuwan suka kasance.
Kukamai tsuma rai takeyi tana ta fix-fixgewa Kaman wata sabuwar kamu gashi Kuma bata gama warkewa bah , can sukaji tayi shuru ashe fah sumewa tayi batareda bata lokaci bah aka yayyafa mata ruwa ,wata iriyan ajiyar zuciya tayi Kuma yayi daidai da gama investigations dinsu dukda dai babu culprit. ……
Can bada dadewa bah saiga big daddy yashigo arikice fuskarshi takumbura , Nadhira Kuma takuramai ido tana karantar yanayinshi Wani iri yafara ji ajikinshi cos yaso yagane irin kallon da takemai amma kuma dayatina akwai mask a face nashi lokacin sai ya waske, abinda basu sani bah shine Nadhira ta Dade da shiga shock .Allah sarki!!!
Dakyar aka cire hannun Momma daga cikin na baby , Aunty kam tasha kuka sosai musamman lokacinda sukaga jini ajikin Nafhi ko ba’a fada musu bah duk wanda yaganta saiya gane raping nata akayi . Anty dakanta tayi musu wanka sbd ita bata dauki Momma amatsayin kishiya bah ta dauke tane amatsayin yar’uwar ta neh akamasu Nafhi mah bata daukesu amatsayin kannenta na jini tadaukesu sbd Allah mah yaga zuciyanta, lokaci daya kuma hawaye ya dauke mata sakamakon tinawa da lokacinda sukayi magana da momma …….