ABAR SO COMPLETENOVELS

ABAR SO COMPLETE

“mu gidanmu yana Dan Kasan can  amma zamuna shigo miki “inji Hasana da fada , murmushi Nadhira tayi

” Nagode ,saikun shigo”,sannan kowa yakama hanyar  Shi , duk abinda sukeyi Amira nakallon su ,Wani irin tsanan Nadhira takeji aranta  daman tun ba yau bah takeda crush akan Husain, gashi ko kallo bata ishe shi bah , gashi Kuma yana Kula wata kaxama mai bleaching da Karin gashin doki ……..lol (wai Nadhira  take kira da such names????)


Kwance take sai tsaki taketayi” ya dai sisto?” Maryam tambaye  Fatima dake tsaki

“kibar Amin dinnan Dan annuna andamu dashi yake neman walakanta mutane ” tafada hade da Kara Jan tsaki

” wai nikam miyesa kike like mai neh , nikam gaskiya  bai munbah Kuma kinsan ance yanada mata kila shiyasa ” tafada tana gyara kwanciyar ta

” ai nikam ko mata dubu yake da saiya aure Ni ” itama tafada…….

Zaune yake yana danna waya as usual , kawai saiya shiga gallery yayi posting hotonsu akan media tareda rubuta

” missing this moment”aikuwa ko 10mins baiyi bah aka fara comment ,gani tayi crush nata yayi posting pic  yasata dubawa ,aikuwa tana budewa Taci karo da kyawawan faces , mamaki neh yakamata  aina Amin yasansu,  cikeda zakuwa ta mai typing

“ABAR SO  da yar’ uwarta, where Kasansu ?”Karar shigowan message yaji  harda baxai bude bah , sai kawai yabude murna Kaman an mishi albishiri da Aljanna

” kinsan su neh?” Yatura mata

Cikeda mamaki takalle reply din crush nata wanda inta mai magana baya amsawa dawuri,  dasauri ta mai reply

” they are my cousins “

yana ganin reply dinta  har sujjada  yayi dasauri  yashiga toilet ya dauro Alwala , sallar godiya kawai ya hau yi , yana idarwa ya janyo phone dinshi amma cikin rashin sa’a harta sauka

” damn it ” shine abinda yafada , tinawa yayi da ta taba kiran shi  daga baya yasata a blacklist , dasauri yashiga contacts, numbern ta yanema  sannan ya danna mata kira , jin karar phone nata yasata dakatawa daga cin cake dinda takeyi , kawai idonta ya mata kyakyawan gani  jitayi jikinta ya hau bari …..

“sisto duba min anya ba gizo idona Kemin bah , Kaman numbern crush dinna nake gani” karbar wayar Maryam tayi

“wlhy shine ” tafada daidai wayar ta tsinke. …. shikuwa jin  ba’a daga bah yasa shi shiga Wani yanayi”

nasan ramawa takeyi soboda rashin mutuncin da nake mata ” tsaki yaja …… itakuma jin wayar yakatse yasata fashewa da kuka  tareda fadin

” wayyo Allah nayi wasa da DAMA TA , wayyo DAMA TA  tawuce ni, na shiga uku na  “

” kibar kuka sisto  natabbatab zai sake kira ” Maryam tafada with full assurance,  aikuwa bata gama rufe baki bah  kiran shi ya sake shigowa , sanda ta goge tears nata kafin ta daga call din  , cikin sauri tace

” hello”

” Hy” shine abinda yafada cikin dadadiyar voice nashi , shiru sukayi dukkansu sannan yace

” daman kinsan su ABAR SO neh”

” cousins dinna neh su “

” Ina suke yanxu? , I mean gari?..

” Bauchi”

” Bauchi yamaimaita “

” eh, pls kiban……….

Don’t forget to vote

????????wurarh????????

????????????????????????
                  ABAR SO
                            ????????????????????????

WRITTEN BY:NAFISAT MA’ARUF SHEHU
                        ????????WURARH ????????

????GORGEOUS WRITTERS FORUM????

               ????G.W.F????

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
 
Happy buffdae in advance my darling Hasana

PAGE 52-54

“Pls kiban address dinki innazo Bauchi zan neme ki “

“Ok ” tafada da alamun jindadi amuryarta

Wata wawiyar ajiyar zuciya yasauke cikeda farinciki yake fadin”zuwa Bauchi yakama no dan dole”


“BABYNMU!!!” Antynsu takira name dinta

“Na’am antynmu”ta amsa

“DanAllah kidanzo ki je mana ATM Gallery ,babu kudi  ahannu nah Kuma xambiya kudin makarantan Salim”

“Toh Antynmu” tafada hade da mikewa tajanyo khimar dinta a igiya, ATM card antyn tabata itakuma tafice zuwaga union Bank nawajen Bank road. Tagama cire kudinta kuwa ta hango Wani attajiri  Ya yarda wallet dinsa, tayi kokarin tsayar dashi amma harya shige mota,  ahanzarce tacewa Wani mai adaidaita yabi bayan motan daita , GRA suka nufa,  motar na isa Wani gida yayi horn sannan aka bude mai ,in idonta  ba gizo yake mata bah toh tabbass wannan gidansu neh

“Allah sarki!!! ” tafada azuciyar ta  kawai saiga hawaye nazuba daga eyes nata

“Malama kina bata min lokaci fah” mai adaidaitan yafada

“Yi hakuri DanAllah,nawa neh kudinka?”ta tambaye shi

“100” yabata amsa

Ciro kudin tayi daga side bag nata sannan  tabashi shikuma yakara wuta , tafi minti 5 tana tinanin rayuwar dasukayi acikin gidan ……

“Baiwar Allah! !!” Wani dattijon mutum daya fito daga gidan yakirata , asanyaye takarasa wajenshi tareda gaidashi shikuma ya amsata a mutunci……

“Kema kinzo neman aiki neh” yatamabye tah

“Eh” tasamu kanta dafada , cos something drawing her attention torwards the house

“Anya xaki iya sbd yawancin  Wanda suke zuwa  basu kwana  biyu suke Guduwa dukda uban kudin  da ake bayarwa”

“Eh zaniya baba amman Wani irin aiki neh? “Tasamu kanta da tambaya

“Bari dai innuna miki ,inzaki iya sainaje nafada wa mai gidan ” yafada hade dah bude gate din tareda mata alaman tashiga …… Gani tayi babu abinda yachanza a tsarin gidan ,wasu siraren hawaye neh suka zubo mata  dasauri ta goge Dan bata son baba  maigadin yagani  Kuma yayi daidai da isowan su boys quarters din gidan

“Nizan koma bakin gate,inkinga zaki iya toh ” yafada hade da key shikuma yajuya. …

Sanda takusan 10mins  tukunna tazura key din sannan tashiga hade dah rufe kofar , cikeda rashin tsoro tafara takawa Kuma daman babu inda bata sani bah acikin gidan ,kitchen tafara shiga  taga babu kowa tafito tashiga dakuna kusan 3  nanma wayam 

“Toh wani irin aiki neh haka “tafada daidai ta bude kofar dakin daya rage ,abinda tagani neh yasa gabanta mugun bugawa Wani irin ihu tasaka amma abanxa cos sound  proof neh cikin gidan , sulalewa tayi akasa hawaye nazuba daga  idanunta  da rarrafe  takarasa gurin abinda tagani cikin son ta gaskanta abinda tagani akan wheel chair adaure

“Dadynmu!!!” Tafurta cikin dishashiyar crying voice nata , kuka take sosai , shishikar kukanta neh yafarkar dashi ……. mutsumutsu yakeyi alaman yana son tashi tana ganin haka takarasa  isa wajenshi, kallon dayake mata neh yasa jikinta Sanyi  sai yanxu talura ashe yarasa one leg nashi , jifanta dayayi akai da abinda ke gefenshi neh ya fargar da ita , cikin rashin damuwan ciwon dayaji mata takarasa gabanshi hade da kamo hand nashi ,Wani mugun bugu yakai mata itakuwa ganin Kaman ba’a hanyyacin shi yake yasata fashewa da sabon kuka

” dadynmu miye sameka ,baka gane ni bane, babynku ceh fah, ABAR SOnku,  NADHIRAR Ku “

Stool din gefenshi wanda yake kokarin bugunta dashi yasata guduwa daga dakin ,daidai bakin kofa tahadu da baba maigadi zai shigo

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button