ABAR SO COMPLETENOVELS

ABAR SO COMPLETE

“Subhanallah Yan’nan haka yamiki , taab zanmawa Alhaji magana akan amiyar dashi asibitin mahaukata ” ai firgice take kallon shi  tareda girgiza mai kai

“Nayyada zanna Kula dashi basai ankaishi Wani guri bahdanAllah karku tafi dashi” tafada tana hade hannayenta while hawaye nazubo mata

Mamakineh yakama shi

“Mutum yaji miki wannan raunin  amma kice xakizo kina Kula dashi, gaskiya kin burge ni”

“Bakomai baba yanxu yaushe xanfara zuwa aiki”

“Bari zuwa anjima zanmawa Alhaji magana amma dai kizo gobe dasafe “

“Nagode baba “tafada hade da daukan sidebag nata akasa (daman daxata shiga ta ajiye)

“Ga Chan kiwanke fuskanki “yafada yana nuna mata tap

“Toh baba”tafada hade da karasawa wajen tap din domin wanke fuskanta , Jitayi da alamun ciwo a face nata , hawaye taji yazubo mata ,haka tabar wajen tana sharewa wasu nazuba


Anty,Hasana da Hussain  neh tsaye akofar gida Suna jiran dawowarta ,Antynkam harta fara share hawaye cos jitake kaman Wani abune yasameta

“Kuje gida mana yanbiyu “tafada wasu Hasana

“A’a zamujirata ” a sanyaye Hasana tabada amsa sbd ganin hawayen anty
Can ba da jimawa bah kawai sukaga napep  Ya tsaya, Nadhira ceh tadawo ,tana sauka kallo yakoma kanta as usual  ,kudi tabawa mai adaidaita  sannan tajuya ,ganin Kaman idon anty yayi jah yasa  yasa kwallan da take rikewa saukowa , cikin sassarfa suka nufeta

“BABYNMU miye sameki a fuska ” antyn tafada lokacin da takalle bruises din face dinta, runguman antyn tayi tareda fashewa da kuka

“Wlhy saina walakantashi , saiyayi Dana Sanin saninmu arayuwarsa , saiya gwammaci mutuwarsa ………

Don’t forget to vote

????????wurarh ????????

????????????????????????
                  ABAR SO
                            ????????????????????????

WRITTEN BY:NAFISAT MA’ARUF SHEHU
                        ????????WURARH ????????

????GORGEOUS WRITTERS FORUM????
              
                ????G.W.F????

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST

PAGE 56-58

Happy borndae to yhu my darling Hasana wishing yhu a long lyf and prosperity, May dis borndae of  urs brings yhu a lot of happiness ,much more fortune  and a very lucky man of yhur choice,May Allah’s khair and blessings be with yhu in this duniya and Akhir Insha Allah ….. Happy buffdae  to yhu bestie.

“Wlhy saina walakanta shi,saiyayi danasanin saninmu, saiya gwammaci mutuwar sa “
Nadhira tafada cikin kuka Mara sauti

Dagota antyn tayi tareda janta cikin gida,  jiki asanyaye su Hasana suka wuce nasu gidan

“Miye faru?”Shine abinda antyn ta tambaya

“Dadynmu!!!” Shine abinda taketa maimaitawa

“Talk to me mana”

“Nakalli dadynmu amma ina worst condition he’s n…o…w cri..crippled and I think he’s now men..menta lly disabled “tafada tana stammering,mutuwan tsaye tana girgiza kai in disbelief

“Wlhy dadynmu bai mutuba yanada rai ,gawan wani  daban aka kawo shiyasa aka hana mu budewa, Kuma I have a strong feelings cewan dasa hannun big dady aciki , amma taya akayi naganshi acikin gidanmu na dah ?”ta tambaya antyn da tayi mutuwa zaune  tana bin Nadhira  Dana mujiya  hawaye daya na bin daya

“Dole na  bincika”

“Antynmu ki kwantar da hankalin ki  kullum zanna zuwa Kula dashi , soboda yace zasu daukeni aiki “tafada tana murmushi

Numfasawa antyn tayi sannan tace”inason naganshi babynmu “

” kabari gobe saimuje tare “

“Allah ya isa tsakaninmu dashi “antyn tafada tana share hawayenta

“Kishiga kichanxa kayanki kafin lokacin tashinsu Salim yayi”

Batareda ta amsa bah tashige ciki , tana shiga tafurta

“Alhmdllh”asarari,tubewa tayi sannan tashiga bathroom takara wanka ,tana fitowa tatsaya agaban mirror

“Dadynmu yajimin ciwo Allah sarki nasan Dade saninka neh ba zakamin hakan bah”

Agaugauce tashirya cikin short blue ballerina gown cos blue ne favourite colour dinta , katuwar blue khimar har kasa tasa sannan takarasa wajen shoes nata wanda yawancin Toms ne black Toms tasa akafarta , har tafito sannan takoma tasa kohl a idonta  koh man baki bata shafa bah tafito

“Antynmu natafi”shine abinda tace tareda ficewa

Tana fita tayi GAMDATAKAR da su Hasana da Hussain

“Sannu yar’uwa” tafada tana kallon Hasana sannan tajuya wajen Hussain

“Sannu namesake “mamaki neh yakama Husain jin takirashi da namesake , murmushi tayi

“Bari indauko Salim a makaranta”

“Muje mu rakaki”inji Hasana dafada ……..

Haka suka jera Suna tafiya ,rike hannun HUSAIN  tayi tace

“Namesake Wani sch kake? “

“Miye kikecemi namesake, miye hada sunan namiji da mace “

“Soboda nima yar biyu ce “tabashi amsa atakaice tareda sakin hannunshi

“DanAllah dagaske kikeyi?” Hasana ta tambaya

“Toh Da xanmuku karya neh “tafada tana pouting mouth dinta

“Toh ina dayarki “HUSAIN yatambaya

“Ta rasu  9 months ago “tafada hade share yar kwallarta

“Kuka Kuma ?”HUSAIN yafada daidai yana Kara share mata tears dinta

“Allah yajikan ta “suka fada in chorus

“Allah yajikan su zakuce”

“SU Kuma?”suka tambaya da mamaki

“Eh  ita da momman mu,  RANA DAYA  suka rasu Kuma agaban idona “tafada hawaye na race a fuskanta

“Allah yajikan su “suka fada asanyaye

“Ameen”shine abinda tace daidai Sun iso makarantan. Yana fitowa ya harba dayanda fuskar babynsu yadawo , jiki asanyaye yakarasa tareda rungumarta a kafa cos doguwace itakuwa  ta tsuguna tareda tallabo face dinshi

“BABYNMU miye sameki?” Yatambaye ta

“Bugewa nayi”tamishi karya abinda bata taba mishi bah arayuwarta,while shikuma yakafeta da ido Kaman mai Shirin gano abu ,Janye idonta tayi daga cikin nashi cos gani takeyi zaigane karya takeyi

“Kinsha magani kuwa?”

“Eh….. I mean innakoma zansha ” murmushi yamata Kuma sai a sannan yalurada su Hasana

“Lah ….kawayen BABYNMU yakuke? “

“Sai yanxu kaganmu? “

“Kuyi hakuri”yafada Kaman mai Shirin kuka tareda Kama kunne

“Bakomai abokina “HUSAIN yafada  yana Jan kumatunshi

Daganan kuma suka kamo hanyar dawowa gida ,har suka isa babu wanda yasakeyin magana

“Saida safenku”suka faduwa su Hasana, suma amsawa sukayi hade dah shigewa gida itada Salim …………

      Washe gari  dasauri tagama daily work nata sannan takai Salim makarantan boko ,tana dawowa tashiga wanka  purple din material tasaka sannan tashafa kohl as usual kafin tadauki flat shoe tareda zura doguwar khimar dinta , tana fitowa antynma tafito daga nata dakin

“Muje antynmu”shine abinda tace

“Bazaki yihbreakfast bah?”antyn ta tambaya

“Azumi nakeyi “tabata amsa

Kulle gidan sukayi sannan suka nufa gidansu nada ,Suna isa suka samu baba maigadi akofar gidan …..

“Ina kwana baba “suka fada atare

“Lfy lau”ya amsa

“Daman akan maganan jiya neh na  da……”katseta yayi da cewa

” nagane Alhaji yace babu damuwa Kuma za’ana  biyansu 50k ko Wani wata Kuma anan zakina kwana saidai zaki iya kina zuwa ganin gida  duk lokacin dakikeso “

“Baba intanawa neh da’abar maganan kudinnan kawai ni fisabilillahi zanyi ….”yakatse da fadin

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button