
Alaafi Kanzaf
(Masarautar Kanzaf)
Da sauri yake tafiya cike da tashin hankali, ko inda Barori da Fadawa suke baya kalla,
Bare ya samu zarafin amsa masu gaisuwar da suke masa,
Yana tafe sanye da ba茩ar Al茩yabba mai ratsin fari,
Idanunsa sun ka蓷a sunyi jajir sabida tsananin tashin hankali da kuma damuwar da yake ciki,
Kai tsaye sashin Mai Babban 蓷aki ya nufa,
Yana zuwa masu tsaron 茩ofa suka bu蓷e masa, cikin sauri ya sanya kansa ciki,
A babban parlo ya sameta zaune saman wata ha蓷a蓷蓷iyar ladduma, an cika gabanta da kayan itatatuwa,
Yana zuwa ya zauna a gabanta tare da ha蓷e 茩afafuwansa waje guda fuskarsa nan tasa kamar hadari babu walwala sam ko guda a cikinta,
Ganin yanayin da Adams ke ciki yasa Mai Babban 蓷aki fahimtar Tabbas akwai abinda yake damunsa, ko kuma ya samu wani labari akan Mahaifiyar sa Queen Roomana.
Cikin nutsuwa da kuma son kwantar masa da hankali tace.
鈥渒ilosh猫le?鈥� (Meke faruwa?)
A hankali ya 蓷aga idanunsa da suka rine da jaa,
Ya kalli Grandma 蓷in tasa cikin yanayin dakewar zuciya da son 蓳oye mata abinda ke faruwa dashi,
茒an 茩asa yay da Muryarsa very slow yace.
鈥渟h猫 Oba wani A脿fin?鈥� (King yana cikin Masarauta?”
Da mamakin tambayar rainin hankalinsu ta kallesa, ba tare kuma da tace komai ba taci gaba da duba azkar 蓷in hannunta kasancewar ta mace mai tsananin ri茩o da addini.
Ganin yadda Mai Babban 蓷aki ta share tambayarsa yasa Adams yaji zuciyarsa ta 茩ara gamsuwa da abinda yake shirin faruwa a cikin Alaafin 蓷in,
Yau kimanin sati guda kenan babu King Tunde Muhammad Jalal a cikin fada, ko tirakar sa babu mai shiga,
Ga tsananin da aka 茩ara a cikin Alaafin 蓷in, ko ina ka zaga securitie’s ne ta ko ina, ba kuma iya cikin Alaafin 蓷in abun ya tsaya ba,
A’a hadda cikin Kanzaf 蓷in, abinda ya 茩ara tada hankalin sa da kuma jama’ar dake cikin Kanzaf 蓷in,
Domin babu wani bikin ODUN EGUN da aka ta蓳a yi aka shirya wannan tsaron sai na wannan shekarar,
Cikin nuna rashin damuwa yace.
“Wani abu na faruwa a cikin Alaafin ana 蓳oye mana, menene wannan abun, wannan tsaron duk na menene? Shin mu baza mu iya kare Alaafin daga abin cutarwa bane sai an kawo wasu securitie’s? Mene yasa King Tunde baya fitowa? Ance MALEEK ya mutu mene yasa bamu ga gawarsa ba why all this happened?”
Ya 茩are maganar in a commanding tune.
A 蓷an gigice Mai Babban 蓷aki ta kalli Adams, cikin Zallar mamaki da kuma al’ajabi ina ya samu wannan maganar? Yaya akai yasan cewa MALEEK ya mutu?
Cikin ha蓷e gira sosai tace.
鈥淜ilod茅 to f猫 m谩 ink谩n ton sh猫l茅 Ni Aaafin? Om脿da ti ob谩l茅 gb谩gb茅 or贸 na, ko b茅r茅 sini ron煤 ibi ti iya re Oloori Roomana w谩, sh茅 won ti ku t谩bi won w谩 lay茅? Lati ma ink谩n ton sh茅l茅 Ni Aaafin ma soro gidig脿n. Kodi d谩d谩n Kori gbogbo ow霉n to sh茅l茅 Adams鈥�
Abinda tace a hausance Shine 鈥淢ene yasa kake son sanin abinda yake faruwa a cikin Alaafin? Zai fi kyau ka manta da wannan zan can, ka fara tunanin inda Mahaifiyar ka Queen Roomana take, da gaske tana raye ko kuma ta mutu? Sanin abinda yake faruwa a Alaafin zai maka matu茩ar wahala, kuma sai sanya baka son abinda ba lallai ka samesa ba Adams鈥�
Kallon Mai Babban 蓷aki yay yace. “I have the right to ask, 蓷an uwana yay nesa dani, an wayi gari babu Mami, yanzu ana maganar jinin 蓷an uwa na, yanzu kuma almost 1week babu King Tunde, then Aremo Sharefddeen shike Zama a madadin King Tunde a fada”
Jinjina kai Mai Babban 蓷aki tayi, idan hankalinta yay dubu to ya tashi, ganin bata da niyyar magana yasa Adams ya mi茩e a fusace tare da yin waje.
Da idanu ta bishi domin tuni ta fahimci zafin kishi ke damunsa na ganin Sharefddeen a kan kujerar karaga.
Adams na fita ya ha蓷u da Iyalode ( Jakadiya) a hanya tana tafe tana 拼an dube dube kamar mara gaskiya,
Kwallon yadda bakinta yake rawa yayi, alamar dai akwai abinda yake cin zuciyarta, washe baki tayi tare da suma yi masa kirari sosai, domin shi ne bai fiya sakar mata fuska ba, sabida kasancewar sa mutum bai jin kansa da kuma tarin izzar Sarauta,
Kallonta yayi fuska babu yabo ba fallasa yace.
“Tauraruwa mai wutsiya…, Kura kike ga tsoro ga ban tsoro鈥�
Ya 茩are yana cije bakinsa tare da binta da kallo, for the frist time kenan da yaji yana son yaji salon nata gulman dan haka ya bata all his attention.
Murmushi tayi tana 茩ara waigawa kafin ta numfasa tace “Gobara daga Teku maganinta sai Allah, wani kaya ne ya sauka nasan za kaji da蓷in kayan, musamman idan kaga launin su, amma kada ka fa蓷awa kowa nice na fara sauke maka tallan kayan kaji ko?”
Jinjina kai yay tana shafa 茩wantaccen sajansa kafin yace.
“Kice yau dawa tayi nama kenan, ta ina kayan ya sauka? A kuma hannun waya sauka?”
Da sauri tace.
“Naji labarin cewa, Oba zaiyi murabus wannan dalilin ya sanya Aremo Sharefddeen yake zama a fada ma dadin King Tunde, Ni kowa nace wannan ai son zuciya ne, da nuna bambanci ko dan anga babu idanun uwar 蓷aki na”
Sai kuma ta fashe da kuka,
Tare da kama bakin zani ta shiga sharce majina da gefen zaninta, kana tace.
“ALLAH sarki uwar 蓷aki na, nifa sam ban yarda da 蓳atan ta ba, 茩ilama 茩uruciya akai mata sabida mugun nufi”
Nan take zuciyar Adams ta hau bugawa idanunsa ya 茩ara yin jaa da sauri yace.
“Naji da蓷in wannan labarin, akwai kyauta mai tsoka anjima zan nemeki, amma da Sharefddeen ya hau kujerar nan 茩wara ni dashi mubar duniyar”
Yana fa蓷in hakan yay gaba kamar shirwa, har wani duhu yake gani a cikin idanunsa,
Yana barin wajan Aremo Shakiru na zuwa tun daga nesa Iyalode ta saki kuka tana rafka salati,
Da mamaki Shakiru ya kalleta kafin yay magana tace.
“Muhammadur Rasulullah (S.A.W) ashe kowa mugu ne, wallahi mutumin nan ranka yake nema, nikam nace sam bazan yaudareka ba, yooo ina dalili fisabilillahi? Gashi dai fari tass dashi kamar nunanniyar kabewa amma ba茩ar zuciya garesa kamar yadda fuskarka take ba茩a”
Cikin rashin fahimta Aremo Shakiru yace.
“Meke faruwa? Waye? Kamata ace za’a ga baya na? Never wallahi?”
Cikin 茩ara matso 茩wallar idanunta tace.
“Abun ba da蓷in ci, nikam nace 茩ilan yau ba zaka iya bacci ba, yanzun nan Aremo Adams yake tambaya ta, wai Meke faruwa menene sirrinka domin yasan ni ka蓷ai na san komai naka”
Dariya Shakiru yay sosai kafin yace.
“Nasan hakan zai faru, dan haka babu wanda yasan abinda nake shiryawa rabo dashi kawai, komai yace maki ki fa蓷a min”
Kai ta 蓷aga masa a zuciya take fa蓷in “蓷an banza da hanci kamar bushasshen kifin miya”
Yana fa蓷in haka ya yi gaba abinsa,
Dariya sosai Iyalode (Jakadiya) tayi tace.
“Me nayi yanzu? Na 茩ara wuta fetur kenan? Yanzu aka fara wasan?”
*ABU_MALEEK PAID BOOK NE, BIYA KU茒IN KI, DOMIN KASANCEWA MUTUM TA FARKO WAJAN SHIGA VIP GA PROMO 茒IN DANA BAYAR, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 瞥AN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476*
Washe gari da maraice, Salimerh na zaune a lambu, iska mai da蓷i tana ka蓷a yalwaraccen ganin kanta,
Tana sanye da Black Silk short robe, La Perla company’s, hannunta ri茩e da wani 茩aramin bowl mai kyau cikinsa cike da cin cin da Samosa, daga gefenta kuma wata duguwar kujera ce mai kyau, irin ta hutawa,
Gaba 蓷aya lambun cike yake da shukoki.
Yanzu saura 1week bikin ODUN EGUN kuma shi ne mutumin daya dace ya fita matsayin Masquerade amma baya nan yay za tayi yanzu? Shine ka蓷ai zai iya dakatar da komai cikin sau茩i, wayarta ta 蓷auka a hankali ta shiga dailing number sa, cikin Sa’a number ta fara ringing,
Kamar a mafarki taji yayi answering call 蓷in, da sauri ta juya domin ta tabbatar cewa babu kowa, cikin farin ciki har hawaye na zubu mata tace.