
*SARAUTAR MARUBUTA*
1/11/22, 17:53 – Buhainat馃槤: 97-98
“what! like how?” Ya fa蓷a yana dafe kansa a hankali yake furzar da iska daga cikin bakinsa nan da nan farin cikin da yake ciki ya kau, damuwa ya maye gurbin farin cikin dake bisa kan kamilalliyar fuskarsa.
Adams dake tsaye a saman strains 蓷in benen ya sakko a yana fa蓷in “Mami yaya akai tabar ku?” Girgiza kai Mami tayi tace “i have no idea Adams please kuje a duba ta” sauke numfashi kawai Abu Maleek yay yama rasa mene zai ce ganin hakan yasa Adams fa蓷in “bari na duba can ka bi ta waccar hanyar let’s go” ya fa蓷a yana bin hanyar daya nuna, cikin damuwa da tashin hankali yabi hanyar da Adams yace masa, a hankali kuma yake hango kamar mutum tsaye a ga蓳ar kogin, wanda yake ganuwa daga can nesa, saurin da yake ya 茩ara zuciyarsa na wani harbawa masa da sauri tunani fal a ransa yama rasa wanne zai 蓷auka..
Cak! Ya tsaya yana sauke wata 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya sakamakon ganinta da yayi tsaye a bakin Kogin ta har蓷e hannayenta a 茩irji ta 茩urawa ruwan idanu kamar dai me neman wani Abu..
Walking slowly ya 茦arasa inda take a tsaye a hankali ya tsaya a bayanta tare da bu蓷e dukkan hannayensa ya manna ququnta cikin nutsuwa ya manna kansa a wuyanta dai-dai kunnanta cikin wata kasalalliyyar kamilalliyar Muryarsa yace.
“Me Queen Hawwa’u Julde take a ga蓳ar kogin Mahinjo?” Ya fa蓷a yana hura mata isakar cikin bakinsa a kunnanta yana 蓷an zare tattausan tongue 蓷insa tare da manna bakinsa a saman fatar wuyanta.
Murmushi tayi mai 茩ayatarwa duk da baya ganinta amma yana iya gane cewa Murmushi tayi saboda lomawar dimples 蓷inta masu kyau.
A hankali ta sanya hannunta ta share hawayen dake zuba a fuskarta cikin nutsuwa ta juya tare fuskarsa sosai tana jifasan da wani irin lallausan murmushi mai sanya shi nutsuwa ta jin yafi ko wanne Namiji Sa’a a rayuwa.
Tabbatuwar jin da蓷in sa da kwanciyar hankalin sa ya tattare zuwa wajanta, her happiness is his happiness, kallonta yay da narkakkun idanunsa yana mamakin abinda ya sanya ta kuka at this time, lumshe idanunsa yay yana jin saukar hawayenta tamkar saukar dalma ne a cikin zuciyarsa.
Wani irin kalar damuwa da kuma 茩unci ne ya shiga ratsa dukkan kofofin Zuciyarsa, zubar hawayenta means everything and anything to him, ganin yadda yake kallonta yana kasa Magana sai ajjiyar zuciya da yake saukewa ne yasa a hankali tace.
“Wannan wajan da kuma wannan ruwan ya gamai min komai a rayuwa, Ubangiji shine yay sanadin ha蓷uwa ta dakai, amma kaga nan wajan uhm?” Tai shiru tana 茩ara share hawayenta shi dai Shiru yay yana sauraran abinda take fa蓷a ya riga daya gama gane me take son fa蓷a amma kuma wa茩a abakin mai ita akace yafi da蓷i.
Idanunta ta cilla cikin nasa kamar yadda yake bin bakinta da kallo haka take bin idanunsa da kallo, still wani cute smile tayi kafin a taushashe tace.
“Wannan wajan ya gamai min komai a rayuwa, ya ha蓷ani da abokin rayuwa na har abada wanda ya zama bango a gareni, kamar yadda wasu ke tunanin aure shi ne 茦ADDARAR MACE to ni na 茩aryata hakan saboda aure ya zame mana SIRRIN MU amma idan nayi duba da rayuwar da LAMRAT tayi zan iya gasgata hakan domin aure na dana MOON shi ake kira aure, wasu na cewa UNCLE NE farin cikin Jalilerh, amma ni ABU MALEEK ya maye min gurbin komai na rayuwa, a da ina masa kallon Professional footballer amma yanzu ya zama THE NEW EMIR wanda zai kula da Ha茩茩okin dubban mutane, wallahi Cucuu IZZAR SO da kake nunawa akai na, yana matu茩ar faranta min rai, da sanya ruhina a salama, a da Adams ya dake da cewa SAI NA AURETA nasan cewa kuskure yay sosai, domin bai san yadda kake a Zuciyata ba, ina maka sahihin so da kuma 茩aunar da bakina bazai ta蓳a iya fa蓷a ba, a da na 蓷auka aure na dakai tamkar AURAN FANSA ne, amma yanzu zuciya da kuma gangar jiki sun tabbatar da irin son da kake min, My feeling love you, and my. heart just far you. I will love you forever. I miss you 鈥榤ydear da naga baka kulani sai tsoro ya kama zuciyata hakan ya tuna min da labarin KWAILA CE sai kuma nai tunani ai so gamon jine ne koda ace na kasance kamar JIDDA babu shakka zaka kula da al’amari idan har kana so da gaske” Murmushi tayi tana 茩ara matsawa kusa dashi tare da kama hannunsa tace “My King al’amarin naka ne tamkar JUYAYI idan kana shamin 茩amshi sai naga kamar RAINO NE SILA Komai dake faruwa a tsakanin mu, a RANAR AURENA dakai nasa babu so ko 蓷aya a zuciyarka amma a yanzu zan iyayi shela a duniya na tabbarwa da jama’a soyayyar da Mijina King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ya kewa Queen Hawwa’u Julde Muido, I love you so much 苼allowa, You’re my only Father and Only mother, you took care of me before anyone else’s, And i promise to love you har 茩arshe numfashi na, to stand by you, nai maka biyayya da dukkan iyawata, support you And care for you through thick and thin King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal“
Kasa magana yay jikinsa yay wani mugun sanyi kalamanta sunyi matu茩ar tasiri a zuciyarsa, jawota yay jikinsa ya rungome ta sosai yana sauke numfashi, a hankali ta shige jikinsa tana sakin murmushi mai 茩ayatarwa cikin kunnanta yace.
“Zan zauna dake a ko wanne yanayi, a kuma ko wanne lokaci ke 蓷in kin zama jinin Abu Maleek, koda ace ke 蓷in TSINTACCIYA Tabbas zan soki fiye da komai a wannan duniyar na riritaki kamar 茩wai, Abu Maleek na kine ke 蓷aya da yaranki” zare Jikinta tayi daga nashi a hankali ta sanya tafukan hannunta a saman fuskarsa tana 蓷an jawo face 蓷insa zuwa nata fuskar ganin hakan yasa ya 茩ara ran茩wafawa, yana manne hannunsa a duka saman faffa蓷an waist 蓷in ta, cikin nutsuwa ta manna bakinta akan nashi, she just fells her husband Abu Maleek, deserves this as a token na appreciation of kalaman da yay mata, a hankali ta zare harshen ta tare da turawa cikin nasa, a hankali kuma ta shigar da lip’s 蓷insa cikin bakinta ta fara bashi wani special kiss, wani irin sensual kissing daya sanya Abu Maleek ya shiga fidda numfashi da sauri yana 茩ara manne hips 蓷inta da nashi yana lumshe idanunsa yana jin tamkar Numfashinsa zai tsaya.
Kiss tai masa for about 2mins that he can call the best kiss of his life, sannan ta cire bakinta daga nasa tana wani irin Murmushi mai 蓷auke da small sound, idanunsa wanda sukai jaa ya bu蓷e da wani irin sauri ta tura fuskarta tsakiyar 茩irjinsa saboda wata kunya daya kamata, Murmushi kawai yay irin Murmushin nan nasa mai tafiya da Zuciyarta yace.
“You just kissed i should be the one to be shy, amma you are the one da kikaji kunya” dariya tayi tana 蓷an dukan 茩irjinsa tare da fa蓷in “Stoppp” da sauri yace “Okey” ya fa蓷a yana 茩o茩arin 蓷aga rigar Fulanin dake jikinta wanda sukai mata kyau sosai.
Gyaran murya akai daga bayansu da sauri suka juya a tare Adams ne tsaye yana Murmushi kafin yace..
“To LAYLERH AND MAJNOON 蓷an ta蓳e baki Abu Maleek yay a karo na farko yace da yayan nasa “mun wuce nan sai dai ROMOE DA JUILET” dariya Julde tayi kafin tace “ba kuma za’a ha蓷a mu da TAITAINIK ba tunda mu muna tare da juna” watsa hannu yay kafin yace “whatever love birds we’re waiting ko mu barku a nan ne?” Zare ido Abu Maleek yay yana ri茩e da hannun Julde yace “bisa wanne dalili?” Dariya shima Adams yay yace “saboda daman ai a nan kuka san juna, bayan bulala talatin da kasha” da wani irin sauri Abu Maleek ya 茩ara ri茩e Julde kamar wani zai 茩wace ta, suna tafiya yace “Absolutely right” a haka suka 茩arasa wajan jirgin time to time sai su kalli juna suna Murmushi, yana zuwa ya nufi wajan jirginsu da ita da sauri Mami tace.
“To rasai let go of her” yana kwa蓳e fuska yace “Mamiii” hararsa tayi tace “Ohhhu maka kuma yaro” tana fa蓷in hakan ta nufi cikin jirgi Julde na gaba tana binta a baya, shima shiga yay ya zauna tare da kallon 茩ofar dake kusa dashi yayinda itama Julde take kallon 拼ar 茩ofar, a haka suka 蓷aura belet jirgi ya fara juyawa a hankali, nasu Abu Maleek ne ya fara tashi idanunsa akan Rugar Mahinjo, kafin kuma jirginsu Julde ya tashi.