
A can 蓳angaren Alaafin gyara ake na musamman, yayinda dukkan Barori Hadimai Fadawa, suka shirya ga Sarkin busa yana tsaye, kuwa ka kallesa kasan cewa yana cikin tsantsar farin ciki, domin tuni labarin zuwan Muhammad Jalal yazo masu, wanda suka sanshi sai murna suke da dawowar sa, hatta jama’ar Kanzaf sai da suka shigo.
A hankali manyan motocin masu 蓷auke da tambarin masarautar Kanzaf suka shiga Kunno Kai, motar farko tasu Queen Ayoola ce da Salimerh sai Bola, mota biyu kuma ta Queen Roomana da Hadima Zubaida sai Julde, mota da uku kuma Shakiru ne da Sharefddeen wanda yake numfashi da 茩yar domin ya wahala, sai kuma Junaid, mota ta hu蓷u kuma Otun da Agba Akin sai Malamin Alaafin, mota ta biyar 蓷in na shigowa aka fara buga tamboran Alaafi tare da busa wata ha蓷a蓷蓷iyar sarewa me sawa dukkan wani jinin sarauta yaji izzar sa ya motsa, a hankali motar su Adams da Jalaluldeen tare da Muhammad Jalal yake shigowa.
Wani irin lumshe idanunsu sukai a tare duk su ukun suna jin wani sanyi na ratsa su, musamman Abu Maleek da Muhammad Jalal, wata 茩yakkyawar nutsuwa ce ta shiga bin dukkan ga蓳o蓳in jikinsu, wata izza, da kamewa, ha蓷i da Shau茩in sarautar ne ya samu gurbi a zuciyar Abu Maleek.
A hankali motar taci gaba dabin bayan sauran motocin yayinda kuma sarewa taji gaba da kare ko’ina na gidan.
Suna yin parking Iyalode ta fito da sauri tana zabga kirari hannunta ri茩e dana su Khaleluddeen da Maleek, da gudu Maleek ya nufi wajan Abu Maleek, gaba 蓷aya tsayawa sukai suna kallon yaron wanda ya zama matashi sosai, yana zuwa ya fa蓷a jikin Abu Maleek yana fa蓷in.
“B脿ami! B脿ami!! Oyoyo” wani irin tausayin yaron ya kamasa, har yanzu yana mamakin yadda kamarsa ta 蓳aci dana Maleek, su uku kenan suke kama 蓷aya kama mai matu茩ar ban mamaki da ta’ajjuji, da Jalaluldeen, da Maleek, da Khaleluddeen wata muguwar kama suke da juna sosai.
Ware masa hannunsu yay tare da rungomesa yana shafa sumar kansa, Khaleluddeen tsayawa yay yana kallon Mami sai kuma ya kalli Muhammad Jalal da yake kalallonsa shima, warewa masa hannu Mami tayi ga mamakinta sai taga yayi wajan Muhammad Jalal da gudu yana fa蓷in “Baffa… Baffan” wani irin Murmushi Baffa yay yana Rungome Yaron a hankali yace “Khaleluddeen na” ya fa蓷a idanunsa na kawo ruwa.
Gaba 蓷aya babban Parlo suka nufa suna zuwa aka shirya masu lunch gaba 蓷aya suka zauna suna ci, Sharefddeen kuwa da Salimerh hospital aka shige dasu a take kuma Otun ya shigar da 茩arar su a Court.
Bayan duk sun kammala cin abinci ne Queen Roomana ta 蓷an yi gyaran murya tace.
“Do me a favour Our Ex-king” cup 蓷in dake hannunsa ya ajjiye ya bita da wani irin kallo wanda ta kasa jurewa “uhm” kawai yace domin ya jima da dawowa asalin Muhammad Jalal 蓷insa.
Idanunta a 茩asa tace “Am..daman lokacin yayi da zan koma 茩war茩wara ta na gaji da 蓷aukan nauyin da yafi 茩arfi na”
Mi茩ewa kawai yay kafin yace “meet me at my room” yana fa蓷in hakan ya nufin sashin late King Tunde Muhammad Jalal, a hankali ta mi茩e tare da barin Khaleluddeen wajan Hadima Zubaida, Maleek kam Bola ce ta kama shi zuwa side 蓷in ta, Abu Maleek da Julde part 蓷in su suka shige, suna shiga a tare sukai bathroom wanka sukai kafin su shirya su hau bed suna rungome da juna, baccin gajiya yay gaba da su.
A sanyaye Mami ta gyara zama gaban Baffa wanda yay wanka ya sauya shiga cikin wata tattausar Arabian Jallabiya mai kyau.
Murmushi Yay kafin yace.
“You’re no longer my 茩war茩wara in sha Allah soon zamu zama abu guda ina nufin miji da mata idan kin Amince”
Wata kunya ce ta kamata da sauri ta sunkuyar da kanta 茩asa tana Murmushi, zamuwa yay daga kan kujerar zuwa gabanta a hankali ya kama hannunta yace.
“Sai kin amince da hakan Roomana!!!” Shiru tayi ta 茩asa cewa komai hakan yasa shi fa蓷in “the you love me? Look! Har yanzu da kyau na da kwari na” ya fa蓷a cike da wasa, kunyar 蓷aya bata ne yasa tayi saurin 蓷ura kanta a cinyarsa hakan ya tabbatar masa da cewa ta amince kanta ya shafa yace.
“Thank you for saving my family Roomana” girgiza masa kayi tace “it’s my pleasure” Murmushi kawai yay mata kafin yace “You can go” tashi tayi ya bita da kallo kafin a hankali ya Lumshe idanunsa yana tunawa da matarsa masoyiyarsa Oumuu-Ayman.
Ana kiran sallar magrib Abu Maleek da Julde na farkawa da sauri ya mi茩e yana dafe goshi, bathroom ya shiga yana 蓷aura alwala yana fitowa ya shirya cikin tattausar jallabiya ya nufi Masjid, itama bathroom ta shige ta sakarwa kanta shower kafin ta 蓷aura w ta fito ta shirya cikin Abaya Sallah ya gabatar, kana ta shirya kanta cikin wasu ha蓷a蓷蓷un falling rose pattern nightdress white colour wanda sukai mata masifar kyau, Lip balm ta 蓷auka ta shafa a la蓳蓳anta, kafin ta turare jikinta da turaren Al’ajabu, fita Parlo tayi tana zabga 茩amshi ta fito a matar sarkin ta, zama tayi kan sofa tana jiran dinner domin yunwa ta keji sosai.
Tana nan a zaune ne wayarta tayi 茩ara alamar notification ne, 蓷aukan wayar tayi ta shafa ha蓷a蓷蓷an photon ta ita da Abu Maleek ya bayyana, ganin kuma kamar sa茩on na whatsapp ne yasa kai tsaye ta shiga,prvt number ce, shiga tayi ta fara download na abinda ka tura mata, da wani irin sauri ta dafe 茩irjita, jikinta ya 蓷auki rawa tashin hankali, firgici da kuma ladamar ganin abinda ta gani ya shige ta, wani irin 茩ara ta sake lokacin da idanunta ya sauka akan….
Gonna missing馃ゲ馃槏
SARAUTAR MARUBUTA
1/11/22, 17:53 – Buhainat馃槤: 99-100
Wasu photos wanda ganin photo nan ya hadasa tsayawar komai nake mata yawo a tsakiyar kanta, tunaninta ya tsaya cak jiki na rawa ta shiga bin photo nan da idanu, a hankali ta sulale a 茩asa tare da sakin kuka, kukan da ita kanta ta jima ba tayi irinsa ba, kuka take da dukkan 茩arfinta wanda duk wanda ya ganta zai cewa tana cikin halin 茩unci ba茩in ciki damuwa,da takaicin abinda ta gani, al’amarin ya 蓷aure mata kai duk yadda takai data danne ta hana kanta kuka lamarin ya faskara.
Sai da tayi kuka for good 20mins kafin a hankali ta dinga sauke ajjiyar zuciya, gaba 蓷aya ta fitar a hayyacinta idanunta sun kumbura sosai idan akwai mutum a parlo babu abinda zai hana shi jiyo yadda yake sauke wata 茩a茩茩arfar ajjiyar zuciya kamar ranta zai bar jikinta.
Abu Maleek a hankali suka fito daga masjid shida Adams da Baffa, sai Maleel da Khaleluddeen wanda ya sanya su a gaba, duk inda suka ratsa Fadawa ne ke zubewa suna gaida su, a haka suka isa parlo Baffa na part 蓷insa, suna zama kuma Queen Roomana ta shiga ajjiye masu cup of coffee sai tiriri yake, Baffa ne ya 蓷auki coffee tare da kaiwa bakinsa ya sha ka蓷an, a hankali Abu Maleek ma ya kur蓳i coffee hankalin sa gaba 蓷aya yayi kan matarsa, ya jima kafin yaji 蓷umin Jikinta, gyara zama yay yana 蓷an shafa kansa, lura da Baffa yay kamar da magana a bakin Abu Maleek yasa shi fa蓷in.
“Yadai Our king?” Marai-raice fuska yay yana 蓷an lumshe idanunsa kafin a hankali cike da gajiya ya bu蓷e baki yace.
“Baffa daman akan kejera ne, tunda ka dawo sai ka 蓷ura inda ka tsaya ko Baffa?” Kallonsa sosai Muhammad Jalal yay yana 蓷an Murmushi kafin a hankali ya kalli Abu Maleek yace.
“Saboda kai ba zaka iya ba ko mene?” A hankali ya girgiza kansa kamar zai kuka a shagwa蓳e kuma yace.
“A’a Baffa, ina son ci gaba da buga 茩wallo na, ni bana son a takure ni” ajjiye Coffeen Baffa yay cikin nutsuwa da kamewarsa yace.
“Ball kana bugata ne domin me?” Shiru Abu Maleek yay yana rufe 茩ofar Murmushi kawai Baffa yay yace “answering my question my friend” zamewa yay daga saman kujerar tare da zama wajan 茩afafuwan Muhammad Jalal yace.
“Baffa ball is my dream and hobby please allow to do it Baffa, and ban san komai na wannan mulkin ba, ga Adams nan sai kawai ya hau madadina ko Bro” ya fa蓷a yana kallon Adams, Shiru Adams yay tabbas yana son mu茩amin Mahaifinsa amma daya tuna cewa bashi da wata power da freedom sai kawai ya girgiza kai yace.
“A’a kam Allah ya sawwa茩a min dole kayi fa Malam” a wannan karan dariya Baffa yay ganin yadda Khaleluddeen yake ta kallonsu kafin yace “look wannan shine zaki, bakai ba, Ni ban san wanda ya sanya maka wannan sunan ba, idan sai zaki ne kai 蓷in ai sai dai ka zama fasa taro ba mai tsoran mutane ba” kwa蓳e fuska Abu Maleek yay kamar zai kuka yace “haba Baffa, I’m hero ka tamabayi Mami i can handle everything” Baffa na shan coffee yana satar kallon Abu Maleek 蓷in wanda komai irin nasa ya 蓷auka komai, hatta wannan marai-raice war haka yake ma mahaifinsa da Mai Babban 蓷aki, shi kam ai Malamin Alaafin ya gama dashi daya sanya aka sauya masa kamilalliyar fuskarsa, gyara zama yay yace.
“Eyee! Su hero manya idan haka ne sai ka shirya mulkar dubban jama’a, daman kuma naji Mamin naku na fa蓷in lokacin RAN GADI yayi, ba komai kake so kuma ka samu ba, sai kaga abinda kake gudu shine alkairi a gareka, Mulki yana da da蓷i idan ka sanya tsoran Allah da kuma ta茩awa a zuciyarka, ka sanya cewa Tabbas rayuka da duniyoyin jama’ar da suke 茩ar茩ashin kulawar ka zaka kare, kada ka sake ru蓷in mulki ya 蓷auke ka, abinda baka sani ba idan har akace jinin mulki na yawo a jikinka is hardly ace baka son mulki sai dai kawai wani abu ya 蓷auke maka hankali”
Shiru Abu Maleek yay kafin ya kalli Baffa a sanyaye cikin mutuwar jiki ga wata fargaba data kamashi yace..
“Zanyi Baffa,amma what about my ambition?” Kallonsa sosai Baffa yay a karo na farko kallon da bai ta蓳a yi masa irinsa masa tunda suka ha蓷u cikin kulawa yace.
“Shima zakai ai, duk sanda buga ball 蓷in ya tashi kayi bazan hana ba amma dai 茩ato dakai da ball wai”
Dariya duk sukai har Khaleluddeen da bai san komai ba, suna cikin dariyar ne Mami ta shigo hannunta ri茩e dana Maleek yana ganin Abu Maleek ya 茩wace hannunsa da sauri yazo wajan Abu Maleek ya fa蓷a jikinsa yana dariya, kallonsa Abu Maleek yana mamakin yadda yaron ke son shi haka, duk da cewa ya tabbata ba shine mahaifin sa ba, sassanyan Murmushi yayma yaron da yake fa蓷in “I miss You B脿ami” Adams ne yace “kai Babanka kawai ka sani ko?” Dariya Baffa yay yace “Ai fa, gashi ko kakansa baya kulawa” zama Mami tayi nesa dasu tace “wanne mataki ka 蓷auka akan mahaifiyar yaron? The you like to stay with her? Ko mene?” Da sauri ya girgiza kansa yana ta蓳e baki yace “No Mami! I’ll devorce” jinina kai tayi kafin tace “Otun yace yana son Zubaida zai aureta” wani farin ciki ne ya kama su gaba 蓷aya da sauri Adams yace “Mami kefa?” Juyawa Abu Maleek yay yana kallon Baffa kafin yace “Baffa you should marry her kaji a daina wannan mema sunansa ahha! 茦war茩wara wallahi Baffa ban so ni” Murmushi Baffa yay yana kallon Mami wacce kunya ta kamata yace “I love her ai ina sonta sosai and I’ll marry her today” wani Ihu sukai Ihu Abu Maleek yay tare da Adams hakan yasa Maleek da Khaleluddeen kwanciya a 茩asa suna dariya da sauri Jalaluldeen ya mi茩e yace “Yes!Yes! Thank you Baffa” ya fa蓷a yana rungome Mami wacce take murmushi, Adams wajan Baffa yay yana Rungome sa yace “Wow! What a beautiful couple Mami& Baffa, Wow! Wow! Thank you Mami kinyi dacan samun kamar Baffa wallahi ba duk kai ba” Murmushi Abu Maleek yay yace “Ohhhu! Mami na dai tafi Baffa 茩wari da kyau” Murmushi Baffa yay yana Rungome Adams yace “Malam sake min Iyali, kaje ka 蓳oye matarka zaka kassara min tawa ko?” Murmushi Abu Maleek da sauri yace “Bye Baffa bye Mami good night”
Dariya Mami tai masa tace “ance mahaukaci baka duka yace har kun tuna min, wato sallar Issh膩 蓷in a 蓷aki zakai kenan” baice komai ba ya fita, kai tsaye part 蓷in Mai Babban 蓷aki ya nufa bayan yaje ya gaida sosai, kana ya nufi wajan sashin Ayoola lokacin tana zaune sai kuka take yara biyu ta rasa kuma duk hukuncin kisa ya hau kansu ita kam ta shiga uku, ha茩uri ya bata sosai kafin ya nufi sashin Bola tana zaune ita 蓷aya tana ganinsa tai saurin 茩asa da kanta yana daga tsaye yake binta da kallo a hankali kuma a sanyaye ya fara bata ha茩uri cikin lallausar Muryar da kamilalliyar lafazi, daga bisani kuma ya bata takardar sakin ta, Murmushi kawai tayi hawaye na zubu mata ta kasa magana har yaje bakin 茩ofa ya tsaya yana fa蓷in.
“Maleek yana waje na har abada” yana fa蓷in hakan yay waje sai da yay sallar Issh膩 a gabansa kuma aka 蓷aura auran Baffansa da Mami, dai kuma na Otun da Hadima Zubaida jiki a matu茩ar gajiye ya nufi part 蓷insa yunwa ya keji sosai.
Masu tsaron 茩ofar sa ne suka zube suna gaida shi a hankali kuma cike da nutsuwa ya shiga cikin side 蓷in nasa, wata Lamintacciyar ajjiyar zuciya ya sauke lokacin daya sauke idanunsa akan to tana zaune akan kujerar idanunta a lumshe, a hankali kuma take sauke ajjiyar zuciya kamar wacce ta shekara tana kuka, walking slowly yake tafiya zuwa inda take zaune haka kawai yaji gabansa na fa蓷uwa sosai, yana zuwa ya zame tare da zama kusa da ita a hankali kuma yake binta da kallo jin yadda yake take ta sauke ajjiyar zuciya, hakan yasa a hankali ya mi茩a hannunsa tare shafa fuskarta, idanunta ta bu蓷e fuska babu yabo babu fallasa ta 蓷an kallesa cikin 茩asa da Murya tace.
“Sannu da zuwa” kallonta yay sosai nan take kuma yasan akwai abinda yake damunta domin jikinsa ya riga daya gama bashi something is feshin, a hankali a taushashe kuma yace “what wrong with you My Queen?” Ba tare data kallesa ba ta mi茩e a hankali tare da dur茩osa wa a 茩asa , hankali ta kama 茩afarsa tare zare masa takalmi bayan ta kama,ta kama hannunsa zuwa cikin part 蓷in su kai tsaye bathroom ta shigar da shi, ta ha蓷a masa ruwan wanka a tube ta zuba turare, fita zatai yay saurin kamota ya manna ta da 茩irjinsa muryarsa na rawa yace “what i have done to Queen Hawwa’u Julde Muido? Me mai maki?” Wani irin killer smile tayi tace “me kuwa zakai min?” Girgiza kai yay kamar zai kuka yace “No! Wallahi akwai abinda nai maki i knw my wife nasan all good habit naki dan Allah kada ki rama dukkan wani abu da nayi maki ta hanyar hana kunne na jin sautin zazza茩ar Muryar ki, please ki gayan dan Allah” hawaye ne yake 茩o茩arin zubu mata sai kawai ta 茩wace jikinta tayi waje, yi yay kamar zai biyota sai kawai ya fara wankan Sharp-Sharp ya gama ya fito 蓷aure da towel, yana jefanta da wani irin mayataccen kallo, mamakin sauyinta duk ya damu zuciyarsa, mi茩ewa tayi jiki ba 茩wari hannunsa ta kama tare da zaunar dashi a saman stool a hankali ta ware towel 蓷in jikinsa ta basshi naked, wani body lotion mai 茩amshi ta fara shafa masa a saman fatarsa, wani irin sassanyan numfashi Abu Maleek ya sauke, lokacin da yaji saukar hannunta a tsakiyar 茩irjinsa tana gogawa a hankali tare da murza wajan.
A hankali yay 茩asa da kansa dai-dai fatar wuyanta ya manna bakinsa a hankali ya ware la蓳蓳ansa tare da fito da tongue 蓷insa ya manna bakinsa sosai a wajan a hankali kuma ya bawa wajan wata Amintacciyar tsotsa yana wani irin jan numfashi.
Wani irin maraitaccen numafshi suka ja a tare a kuma lokaci guda suka sauke numfashin, yadda yake lasar fatar wuyanta yana tsotsa yasa, jikin Julde ya fara rawa da wani irin 蓳ari a hankali kuma ta fara kokawa da numfashinta dake 茩o茩arin barin ta, shi kuwa Abu Maleek wata Amintacciyar tsotsa ya 茩ara yiwa fatar wuyanta a hankali kuma ya kauda kansa ya sauke wani irin fitinannan numfashinta yana jin yadda J 蓷insa ta fara harbawa.
Tsayawa tayi a hankali kuma ta fara dai-dai-ta Numfashinta, bayan ta kammala shafa masa ne ta nufi wajan wardrobe wasu Milk 蓷in Pajamas masu kyau ta 蓷auko ta ajjiye masa, tana gamawa ko abinci bata samu taci ba, ta haye gado abinta tare da jan duvet 蓷in ta rufe jikinta.
Da sauri Abu Maleek ya mi茩e bai ma tsaya sanya kayan ba ya nufi bed 蓷in tare da shigewa cikin duvet 蓷in, da sauri Julde ta mi茩e tsaye tace.
“Don’t touch me” da mamaki yace “why? Baki missing nawa bane? Kin san kewarki da nayi kuwa? Me nai maki?” Ta蓳e baki tayi tace “raguwar wata ne banso” da wani irin sauri ya mi茩e zaune ya binta da kallon mamaki, murya can 茩asa yace “raguwa? As how?” Idanunta dake kawo ruwa tai saurin janyewa tace “eh raguwa, batun missing kuma wannan ba gaskiya bane tunda har zaka iya zuwa ka nemi baturiya” da sauri jikinsa na wani irin 蓳ari yasa hannunsu ya fisgota jikinsa tare matse ta sosai a jikinsa Murya na rawa yace “wallahi bani bane, ban san komai ba, bai ta蓳a aikatawa zina ba,ko wanda yake ina nisanta kai na dashi, dan Allah kada ki azabtar da zuciyata da soyayyarki, wannan abin nake gudu ga mace, ki tausaya min wallahi ko wanda na aikata a baya 茩uruciya ce da sharrin shaidan wallahi tun lokacin ban ta蓳a kallon wata 拼ar mace ba sai ke da kike haliliya ta, wane ya fa蓷a maki?” Kuka ne ya kwance mata da sauri ya 茩ara rungome ta a jikinsa tare fa蓷in.
“Believe me Queen Hawwa’u Julde Muido, wallahi ban ta蓳a zina ba, Yasubuhanallah Tayaya ma zaki fa蓷i haka akai na, bayan kin san waye ni? And mene yasa kika fa蓷i hakan?” Zame jikinta tayi tare da 蓷auko wayarta kai tsaye wajan photos 蓷in ta shiga tare da nuna masa da sauri ya amsa yana fa蓷in “What! Subuhanallah this gal” photonsa ne tare da Supia wacce yana manta da ita, zai iya tuna ranar daya bar wajan buga wasan su ya ha蓷u da ita a hanya, Tayaya akai ta samu number matarsa? Tabbas akwai dalili, wata zufa ce ta shiga keto masa Murmushi kawai Julde tayi tace “zaka iya ban wayata ai” idanunsa ne ya cika da hawaye yace “wallahi ban aikata komai bari kiji yadda abin yake” da sauri ta 蓷aga masa hannu tace “bana 茩wai na sai da zakara” cikin sauri yace “eh ai nine nama zakaran” ta蓳e baki tayi tace “whatever, ni ban bu茩aci jin komai ba, Allah ya kyauta kawai ni dai ban 茩ara ha蓷a waje dakai” tana fa蓷in hakan tai wani bedroom cikin sauri ya biyo bayan ta, kafin ya isa tuni ta rufe 茩ofar, zamesa yay a wajan tare da dafe kansa dake bala’in sara masa, ga wani irin ciwo da mararsa ke masa domin ya riga ya saba da jikin matarsa.
Cikin wata iriyar Murya wanda kuka ke shirin 茩wace masa yace.
“Wallahi Allah kenan ban san wannan Yarinyar ba? Tayaya ina da mata kamar ki zanje wajan wata? ko bani dake bazan ta蓳a aikata hakan ba, open the door I’ll explain everything to you My Queen” a hankali itama kukan ya kwance mata ta yarda da Maganar sa amma menene matakin wannan photo nan? Da take ganin mace kwance a jikinsa? A wannan daran babu wanda ya runtsa a cikin su kuwa tunani yay masa yawa.
Washe gari da 茩yar ya mi茩e tare da yin alwala ya shirya cikin farar Jallabiya kana ya nufi Masjid, bayan an idar bai iya dawowa ba a masjid 蓷in ya zauna tunani fal ransa.
Abu fa kamar da wasa suka 蓷auki sati har aka fara gabatar da shari’ar su Sharefddeen amma Julde ta 蓷auke wuta, zatai masa komai amma ko rungome ta bata bari yayi, tashin hankali firgici ya shiga sosai, kullum sai yay mata kuka kamar yadda itama kullum take kukan kewar jikin mijin nata, a haka yake zama a fada fuska babu walwala,yin duniya kuma Mami tayi amma a banza.
A yau sun 蓷auki good 1mnt kenan yana can wajan 蓷aurin Auran Junaid da Bola.
A hankali ta fito daga cikin bedroom 蓷in da take tana sanye cikin wani Maroon 蓷in lace mai kyau ta murza 蓷auri sai baza 茩amshi take, parlo ta nufa da sauri ta bu蓷e basket 蓷in lunch 蓷in da aka kawo masu, yawon bakinta har zuba yake plate ta 蓷auka ta zuba zallar naman kazar sai da ta kusa cinye kaza guda tana lumshe idanunta, babu abinda taci ruwa ta 蓷auka ta kura dashi kafin, ta mi茩e akan kujerar tana jin wani 茩wa蓷ayin naman na tasu mata, a hankali kuma 茩arar waya ta kara蓷e Parlo kamar ba zata tashi ba sai kuma ta mi茩e, Wayarsa ce ya mance da ita, kira akai har wajan sau biyar a hankali tai answering zuciyarta na bugawa tana 蓷agawa muryar mace ya daki kunanta.
“Hello! Abu Maleek nasan zuwa yanzu ka rasa gane kan matarka dalilin photon 茩awata dana tura mata, nice nan Kubraahh nasan ka mance da ni tun sanda ka sake ni, weel naje Madrid ko zan sameka sai na ha蓷u da 茩awata Supia a wayarta na samu photonka, kuma ta tabbatar min babu abinda kai mata domin baka cikin hayyacinka ne shiyasa ta kawoka gidanta, kawai kayi mata ne shiyasa ta 蓷auki photo da kai, ni kuma hakan yay min da蓷i sosai, na sami hanyar da zan muzanta rayuwar Auranku kai da wannan bafulatanar, Finally kuma naji da蓷i”
Tunda ta fara magana hawaye ke zuba daga idanun Julde zuwa saman fuskarta, tausayin mijinta da ha茩茩in sa data 蓷auka ya shiga damunta, cikin dakewa tace.
“Ji banza, tun kafin ki turo min nasan labarin Supia a wajansa, rayuwar auranmu babu abinda ya faru dashi sai alkairi domin ina 蓷auke da cikin mijina Abin alfahari na jagoran rayuwata, garkuwa ta Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, dan haka abin wani jirgin Malama Kubraahh”
Tana fa蓷in hakan ta kashe wayar tana kuka, gyaran murya da taji a bakin 茩ofa yasa ta mi茩e da sauri shi ne yay tsaye a bakin door way, ya har蓷e hannayensa a 茩irji yana jifanta da wani irin shu’umin kallo a hankali kuma ya sakar mata Murmushi yana ware mata hannayensa, da gudu tayo wajansa tana zuwa ta fa蓷a jikinsa tana sakin kuka, rungome ta yay sosai a jikinsa yana cire 蓷aurin kanta, a hankali ya tura fuskarsa cikin sumar kanta yana sha茩ar 茩amshin turaren dake tashi a gashin nata, ajjiyar zuciya ya sauke tuni ya zuge zip 蓷in rigar jikinta tare da zamewa yay cilli da ita, sosai yake sauke ajjiyar zuciya ba 茩aramin azabtuwa yay da rashinta ba, cikin kuka tace.
“I’m sorry” dungure mata kai yay yace “banji ba” murya ta 蓷aga tace “I’m sorry” matseta yay yace “speak up” da iya kar muryarta ta bu蓷e tace “I’m sorry Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal” shafa kanta yay yana manna mata kiss a goshinta yana fa蓷in “Apologies accepted” shagwa蓳e fuska tayi tace “na rasa yadda zanyi ne, zuciyata zafi Cucuu bazan jure ganinka da ko wacce mace ba” Murmushin sa mai 茩ayatarwa yay mata “it’s okay ai kam na azabtu” ya fa蓷a yana dur茩osawa a gabanta yace.
“Hau! Let’s go to the special Parlo” kallonsa tayi da sauri “hau mana” da sauri ta haye bayansa tana ma茩alesa, dariya yay bayan ta hau ya mi茩e da ita a tsaye, cikin Murmushi yace “Are You sure you even eat? You’re so light Naa.. nahhhh” cizonsa tayi ba baya da sauri ya tsaya kamar zai yarda ita cikin ma茩alesa wuyansa tace “sorry” Murmushi kawai yay mata ya nufi wani ha蓷a蓷蓷an parlonsa da ita, iya ha蓷uwa parlon ya ha蓷u babu wani haske sai light blue ga 茩atuwar cineme ya kunna masu wani series film 蓷in zee world My perfect husband ga wani 茩aton bowl na popcorn, zaunar da ita yay kana ya zauna tare jawota jikinsa yana 茩o茩arin tura hannunsa 茩irjinta tai saurin ri茩ewa kwa蓳e fuska yay kamar 茩aramin yaro yace “please My Queen” Murmushi tai masa tana ji yana murza mata 茩irji tai lamo domin tayi missing all small ta蓳a war da yake mata.
Gyara kwanciyarta tayi tana kallon yadda ake zuba soyayya a film da ake zubawa, Shiru tayi tana sauraran yadda hannunsa ke murza ko’ina na jikinsa that’s very soft, And tender, kallon da ba’ai ba kenan a wannan Parlon suka sha soyayyya ya samu abinda yake so a jikinta this time harda kukansa yay mata domin ta zautar dashi, ba’a taba sha masa nipples ba sai yanzu da Naa… naahh tayi masa.
A hankali da茩i茩o ke juyawa suna komawa sakanni, sakanni ke juyawa suna komawa awanni daga awanni su juye zuwa kwanaki kwanaki ya juya zuwa sati a hanka suka 蓷auki good 7mnt dai-dai lokacin kuma cikin Queen Hawwa’u Julde ya shiga wata na takwas, a ranar ne kuma aka zartarwa dasu Salimerh da Sharefdeen da Malamin Alaafin hukuncin kisa Al nafs bin nafs, kamar yadda Court Shari’a ta zartar cewa In Section 221 of Penal Code duk wanda ya kashe wani shine kashe shi ake yi inde da gangan ne, haka aka rataye su kuka da ihu wajan Ayoola ba’a Magana, kwanciyar hankali tsakanin Otun da Zubaida, Agba Akin ya auri Ayoola Mami nada 茩aramin ciki kamar yadda Bola ke dashi, Adams ya auri wata 拼ar sarkin Zamfara Bahijja, sunyi azumi lafiya Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal da Queen Hawwa’u sunje Hajji a can sukai sallah babba.
Fitowar ta kenan daga wanka tana 蓷aure da towel iya laps ha cikinta yay girma sosai, ta zama babbar mace sosai kamar ba ita ba, sai she茩i take ko’ina 蓳ul蓳ul a jikinta, yana tsaye gaban mirror’n taji ya rungome ta da sauri ta saki 茩ara cikin Muryar sa mai da蓷i yace “wana kama?” Ganin bata da wani za蓳i tace “Ni” dariya yay mata yana manna fuskarsa a wuyanta a hankali kuma ya zare towel 蓷in jikinta wani irin sauri tayi tare da juyawa gaba 蓷aya ta 茩an茩amesa tama mance da cikin jikinta, ganin ta 茩asa shiga jikinsa kamar yadda ta saba yasa ta kwanta a wajan tana sakin kuka, zama yay yana dariya sosai kafin kuma yasa hannu ya 蓷auke ta cakk ya nufi bedroom 蓷insa da ita….