ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Rugar Mahinjo
Tun daga lokacin dasu Ar蓷o suna ganawa Julde azaba, basu 茩ara waiwayar inda take suna jiran ranar da suka 蓷aukan mata ya cika.
Julde kam kullum da wani irin azababban ciwon 茩irji take kwana, har lokacin kuma ta kasa fa蓷awa Madibbo abinda akai mata,
Har lokacin kuma igiyar da suka 蓷aure mata nono tana jikinta dalilin daya sanya take kasa Numfashin yadda ya kamata. Rayuwa tai mata zafi da 茩una duniya tai mata duhu sosai babu wanda take bu茩ata a yanzu face wanda zai taimake ta, ya 蓷auke ta daga cikin Rugar baki 蓷aya.

*Gobe in sha zan gama free pages wanda suka kasance na farko wajan biya za'a sasu a vip, ma'ana inda za'a dinga posting biyu kullum kenan*

Tun daga wannan lokacin Abu_maleek ya daina fara’a bare walwala Hatta Oumuu-Ayman daina yi mata magana yayi,
Ya ke蓳e kansa shi 蓷aya baya cin komai sai fruit sosai yake neman wanda zuciyarsa zata tattauna dashi amma ya kasa bawa Kowa wannan damar.
苼angaren Adams kam shirya yadda zai tafi Madrid yake domin yaje yaji dalilin daya sanya Abu Maleek ya sace masu uwa.
Kawo lokacin kuma babu wanda ya san da zuwan Abu Maleek 蓷in.
Kwanci tashi babu wahala Yau ya kasance gobe ya kasance ranar da Za’ai bikin ODUN EGUN tun yammacin yau manyan sarakuna da kuma manyan mutane jirginsu ya dinga sauka a garin Benin.
Mutanan Kanzaf kowa ka gani yana cikin farin ciki musamman daya kasance zasu ha蓷u da nagartaccen Oba 蓷insu mai jin tausayin su.

Tun a Subhi tsaron Alaafi ya tsananta baka ganin komai sai securitie’s,
Shiri na musamman ake, har lokacin kuma babu wanda yasan cewa King Tunde Muhammad Jalal babu lafiya.
Biki yayi biki taron jama’a a cikin Alaafi ba’a magana, banda busa da sarewa ha蓷i da kide-kide babu abinda ake.
Wani mutum ne ya shigo filin wajan an rufe masa jiki ana ki蓷a yana rawa wasu kuma suna Performance magic,
Bayan haka aka dafa doya aka bawa Kowa, sannan aka raba wa kowa emu (win) daga nan aka fara sanarwar ga King Tunde Muhammad Jalal ne zai fito yaywa jama’ar Kanzaf godiya ya kuma shaida masu yana mulki cikin jin da蓷i da kwanciyar hankali.
A hankali ya shiga sauke sandar hannunsa a 茩asa yana taka 茩afafuwansa cike da zallar isa ha蓷i da kamewarsa, yayi shiga ta sarkin Yaruba, ya rufe fuskarsa,
Sai kirari ake masa ana buga tambura, Abu Maleek runtsa idanunsa yayi yana jin kansa kamar zai rabe gida biyu,
Idanunsa yayi jajurr saboda ki蓷an dake hawar masa ka,
Da wani irin sauri kuma zuciyarsa ta shiga bugawa tashin hankalin ya 茩aro,
A hankali ya shiga 蓷agawa jama’ar wajan hannu alamar gaisuwa har ya isa mazauninsa yana shirin zama, maimakon ya zauna sai aka ga ya zabura tare da yin.

DAN ALLAH ALLAH DAN ANNABI KADA KI SIYI LITTAFI NA DA NIYYAR YA茒A MIN SHI, KIJI TAUSAYI NA, KI DUBA GIRMAN ALLAH DA ZATINSA, IDAN KINA SO KI SIYA DOMIN ABINDA KAKE SO BAZAI TA苼A FIN 茦ARFIN KA BA

Baya ya juya da sauri dafe da kansa ya juya masa yana jin kamar zai rabe gida biyu,
Da mamaki gaba 蓷aya jama’ar wajan suka fara bin bayansa da kallo, sam ba haka King Tunde Muhammad Jalal ya zaba yin bikin ODUN EGUN 蓷insa ba,
Abu Maleek kai tsaye part 蓷insa ya shige yana jin kamar duniyar zata kife dashi.
Yana shiga ya fara cilli da kayan jikinsa yana watsarwa,
Taune le蓳ansa yayi tare da sanya hannunsa ya dafe kansa dashi, cikin 茩asa da Murya yace.
“O’ohhhh”
Wannan alama ta cewa gab yake da shiga 蓷aya duniyar tasa tunaninsa na neman juyewa.
Saman bed ya fa蓷a yana 茩an茩ame jikinsa waje guda, ga wani irin 蓳ari da jikin nasa yake masa, a haka bacci yay gaba dashi,
Da 茩yar yayi sallar Subhi, a lokacin ne kuma zan can rashin lafiyar King Tunde ya bazo a cikin Alaafi dama Kanzaf baki 蓷aya, al’amarin daya tayar da hankalin jama’a kenan kuma an rasa ta yadda zan can ya fasu.
Misalin 11 na safe Abu Maleek na zaune saman kujera watching TV amma gaba 蓷aya hankalinsa baya ga abinda yake kalla,
Tunanin sabuwar rayuwar daya tsinci kansa ya yanzu ita take masa yawo a zuciya shi kam sam bazai iya ba,
Madrid zai koma bazai iya zama cikin Alaafin ba abubuwan cikinta sun sama girma.

Da sauri ya mi茩e ya shiga ha蓷a kayansa, yana shirin fita aka shigo Sashin nasa da sauri kallon juna sukai shida Salimerh wacce Idanunta ya kumbura saboda kuka cikin tashin hankali tace.
“Abu Maleek kazo inji Mai Babban 蓷aki, jikin Dady ya tashi sunanka yake kira”
Wani irin dafe 茩irjinsa yayi saboda tsallan da zuciyarsa take masa,
Bata tsaya jiran komai ba taja hannun Abu Maleek zuwa sashin King Tunde Muhammad Jalal.

Tun daga bakin babbar 茩ofar yasan cewa Tabbas babu lafiya, idanunsa ya runtse tare da tura kansa ciki,
Gaba 蓷aya kallo ya dawo kansa, idanun Kubraah da Bola ne suka firfito saboda tsananin mamakin ganin mijin nasu,
Sharefddeen, Shakiru, Adams, da kuma 蓷an gidan Otun (Galadima) wato Junaid duk suka tsora masa idanu da Alhinin ganinsa, hakama Otun yabi Abu Maleek da kallo,
Babu kamar Queen Ayoola.
Babu wanda ya kalla a cikinsu ya nufi wajan mahaifin nasa tare da zuwa wajansa hankali tashe saboda ganin baya motsi sai kumfa dake fita a bakinsa, jikinsa yayi wani mahaukacin zafi.
Mi茩ewa yayi zai fita saboda sai a lokacin ya tuna shifa likita ne mai zaman kansa.
Otun ne yay gyaran murya da sauri Malamin dake duba Kinga Tunde Muhammad Jalal yace.
“Ciwonsa bana asibitin bane, domin samu maganin da zai warkar da King Tunde Muhammad Jalal dole ne aje BIRNIN BERA”
gaba 蓷aya suka ha蓷a baki wajan fa蓷in “BERA??”
kai ya jinjina masu yace.
“Tabbas, a can ne kawai zai samu wani babban Malami ya bashi maganin da za’a bawa King Tunde,domin mutum shike ne kawai yake da wannan maganin, dan haka a cikin Aremos dole 蓷aya zashi”
Adams najin haka ya mi茩e tare da ficewa a hankali Shakiru ma ya mi茩e alamar ba zasu wannan garin da ake cinye mutanan da ransu ba,
Kai tsaye Sharefddeen yace.
“Ga Abu Maleek nan I’m sure zashi, Daman shine yake son tafiyar nesa”
Kubraah da Bola suka shiga girgiza kai alamar ba zashi ba shima.
Oumuu-Ayman ce tace.
“Tayaya Abu Maleek zashi garin da babu wanda ya sani, kusan shin da 茩in yarda babban matsalar kuma kunfi kowa sanin ciwonsa lokacin da ciwon ya tashi Tayaya zai kare kansa? Waye zai taimaka masa?”
Kafin wani yay magana Abu Maleek yace.
“Zani, ku shirya tafiyar zuwa gobe”
Jinjina kai Malamin yayi yace.
“Domin zuwa Birnin Bera, dole ka zama mahaukaci, domin za kace kai kake fama da ciwon, dole za’a aske maka gashin kanka, za’a cire maka sumar fuskar ka, kuma dole za’a shafa maka ba茩in fenti domin basa son farara mutane, idan ba haka ba kana zuwa sukai ido hu蓷u dakai suka kalli fatar jikin ka fara to Tabbas sai dai wani bakai ba…..

*KUN SHIRYA...????? GUY'S U CAN START YOUR PAYMENT 500- VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616*




SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI馃憦馃徎

1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 馃寛馃寛馃寛馃寛
ABU_MALEEK
馃寛馃寛馃寛馃寛

       NIMCYLUV

BOOK 1
PAGE 13-14

  Modup茅 pupo low贸 茅yin al谩 b谩ko 猫w茅 , modup茅 gid铆 ni ow贸 yin, pap谩 jul贸 *Elegant online writers,* 谩ti *Mumyn Real ladingo*, *Anuty Zuwairiyyah gere*, m贸t煤n dup茅 low贸 *Anuty Nazeefa sabo nashe*馃槏 modup茅 pup贸 p茅lu bi 茅sh茅 gb谩ruku t铆mi *Oga Nasir nid*馃檱馃従鈥嶁檧锔� 谩ti gb贸gb贸 *Online writers* mon铆 if茅yi帽 gidig脿n, *Billygaladanci,* *Mai dambo*, Iyawo *mss flower,* modup茅 *Haseenatou,* ep贸 gidig脿n, om贸 iyam卯 *BABYLUV* moni if茅 yin dad谩

Sama da ita, tare da sanya tafin hannu aka toshe mata baki, duk yadda Julde tasu bu蓷e baki domin tayi ihu ko zata samu mataimaki kasawa tayi,
Da rayuwar 茩arfinta ta shiga kokawa da mutumin amma ina, tuni yasa mata 茩arfi tare da yin waje da ita tana sakin tattausan murmushi mai cike da mugunta, ha蓷i da wasu manufofi yay waje da ita,
Yana tafe yana duba hanya gudun kada yayi karo da Madibbo.
A can cikin wata bukka wacce take 茩arshen rugar Mahinjo yaje ya sanya Julde ciki, yana fitowa Ar蓷o da Barkido ka zuwa,
Cikin tarin farin ciki wanda ya kasa 蓳oyuwa a saman fuskar Ar蓷o ya dubi Lami蓷o yace.
“Hee za kaje ka ri茩e ta, Barkido kuma ya rufe mata baki, Arado ni da kai na zan murje wannan rushehen abun”
Murmushi Lami蓷o yayi cike da gamsuwa da zan can na Ar蓷o yace.
“Suu shai muyi maza kada wani ya tashi cikin daran nan, babu da wani lokaci”
Barkido wanda tunda suka tsaya bai magana ba, ya kalli Ar蓷o yace.
“Baka jin shi yaron zai wa蓷awa wani?”
Buga sanda Ar蓷o yay yace.
“Aii shaii ya wa蓷i naji? Wallahi ina kaishi lahira da wannan sandan nawa”
Lami蓷o ya amshi maganar da fa蓷in.
“Babu wanda zai zamu bari yaji wannan zan can, har shaii burin mu ya cika Arado”
Yana fa蓷in hakan ya shige bukkar Barkido ya mara masa,
Sai kuma Lami蓷o ya mara masu baya gaba 蓷ayansu suka shige Bukkar da Lami蓷o ya sanya Julde a ciki.
Allah sarki baiwar Allah! Tana zaune ta cure waje guda,
Dukkan Jikinta rawa yake, ga babu idanun ganin ma suyi mata wannan cin zarafin, balle kuma tayi tunanin gudawa,
Fuskarta tayi jajurr sabida kukan da take kawo yanzu ko muryarta ba’a ji, sai Ajjiyar zuciya take saukewa, da sauri ta 蓷ago kanta,
Sabida sahun tafiyar da taji da kuma tsaiwar da taji anyi a kanta,
Ba tare da sunyi magana ba, gudun kada ta fashimci su waye a kanta,
Da sauri Barkido yayi bayan Julde tana Shirin ja baya ya wani sa hannunsa ya jawota baya, tare da tsugunawa,
Ya ha蓷a dukkan 茩arfinsa ya matse bakin Julde, Ganin hakan ne kuma ya sanya Lami蓷o shima ya dur茩osa dai-dai inda take,
Tare da sanya hannunsa ya ri茩e 茩afafuwan ta sosai, daman Barkido ya ha蓷a da hannayenta ya ri茩e,
Cikin zafin nama kuma Ar蓷o ya fito da ludayin duma, irin babban nan mai 蓷an fa蓷i,
Kana ya dur茩osa dai-dai ina take ri茩e da hannunsu Barkido,
Jikinsa har rawa yake sabida burinsa bai huce yaga bu茩atarsa ta biya,
Burin da yake dashi na shekara da shekaru ace ya cika ba,
瞥ar 茩aramar rigar dake jikinta irinta Fulani wacce ta kasance 拼ar guntuwa,
Hannunsu ya saka ya 蓷aga rigar, nan take manyan tsayayyun brest 蓷inta suka bayyana wanda duk cikinsu babu wanda bai zare idanunsa ba,
Suka shiga kallon juna sabida yadda brest 蓷in ta suke da tsayi gasu farare tass, ga nippy 蓷in so pink ma sha Allah! Barkido da zuciyarsa ta buga da 茩arfi kuma ya 茩asa 蓷auke idanunsa daga kan halittar nata, fesar da numfashi yayi kafin ya 蓷ago kansa ya kalli Mahaifin nasa Ar蓷o kana ya maida idannunsa kan Lami蓷o da wani irin sauri kuma ya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button