ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Ina zaune Hadimai nayi Mani tausa sai gashi ta nemi iso waje na, gaba 蓷aya ta shigo min afirgice, ganin Hadima Zubaida bata ta蓳a zuwa sashina ba, ya sanya na bawa Hadimai na Umarnin fita domin naga alamar akwai Magana a bakinta, kamar nasan da wannan abun na shiga yi mata vedio ha tare data sani ba”

Da sauri Hadima Zubaida ta kalli Bola cike da tashi hankali, kasa magana tayi yaushe taje wajan Bola? Yaushe ta zauna sa Bola ta fa蓷a mata wannan maganar? Innalillahi wa’inna ilaihir Arjun! Tabbas akwai masu bu茩atar wani abu a tare da ita da kuma Maleek kana King Tunde babu kuma abinda zata iya fa蓷a wanda zai wanketa, to surar mata da take jikin vedio’n ta tabbatar cewa Hadima Zubaida ce, domin shigarta da komai da muryarta duk ita ce, sunkuyar da kanta 茩asa tayi trying to remembered abinda ya huce amma bata iya gane komai.

“Kiyi magana mana Hadima Zubaida, domin 茩ila kina da abinda zai iya kareki daga wannan musamman abun”

Cewar Oumuu-Ayman wacce tausayin Hadima Zubaida ta gama cika mata zuciya,
Baki Hadima Zubaida ta shiga motsawa, bisa mamakin ta tuni harshen ta Ya ma茩ale, ta shiga bu蓷e baki a 茩o茩arin na son cewa wani abu, amma ta gagara magana sai abu take kamar kurma,
Murmushin takaici da kuma sabon rainin hankalin da Hadima Zubaida tazo musu dashi, Queen Ayoola tuni hawaye ya wanke mata fuska saboda rayuwar zuciyar da take dashi,
Gyaran murya Mai Babban 蓷aki tayi cikin 茩aramin lokaci wasu zaratan maza wanda suka kasance masu tsaron gidan kurkukun cikin Alaafi suka shigowa,
Da wani irin sauri Hadima Zubaida ta mi茩e tsaye tana masu nuni hannayenta alamar jaririnta amma babu wanda ya saurareta,
Wani irin raunataccen kuka Hadima Zubaida ta mi茩e tana ri茩e 茩afafuwan Mai Babban 蓷aki,
Cikin damuwa mai Babban 蓷aki ta mi茩e tsaye tare da fa蓷in.

*It's 500, via 0116886423 sulaiman Naima s union bank, free pages sun kusa kammala*

“Kusan hukuncin da akewa wanda yaci amanar Masarauta, Ello ti s矛 in煤 y谩r谩 ok煤n Hadima Zubaida (kuje ko 蓷aure ta a 蓷akin duhu) 蓷akin 茩arshe, sai lokacin da aka 蓷ibar mata ya cika”

Tana fa蓷in hakan tai gaba abinta domin itama zuciyarta a raunace take na tausayin Zubaida,
Ganin yadda Hadima Zubaida ke maganar kurame gashi basa fahimta yasa 蓷aya daga cikinsu ya daka mata wata gigitacciyyar tsawa tare da tisa 茩eyarta zuwa kurkuku wacce take can bayan Masarauta.

Tsaro sosai aka 茩ara a cikin Alaafin sabida Dawowar JULALUDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL, kawo lokacin kuma babu wanda ya san da dawowar Jalaluldeen sai Salimerh da Oumuu-Ayman kana Mai Babban 蓷aki, Oumuu-Ayman da kanta ta shirya tsaro mai girma da kuma tsanani a cikin Alaafin, dawowar Mutumin da suke ta saka rai sai gashi Ubangiji ya amsa addu’ar su, ya dawo da shi a lokacin da ake bu茩atarsa.

Madrid
A nutse ya sakko da dugwayen 茩afafuwan sa dake sanye cikin Black brian Atwood brand loafers kafin ya fito baki 蓷ayan sa, cikin Ralph Lauren brown suit data 茩ara fiddo da asalin zallar kyansa da kuma farar fatarsa ta asalin KapurShab.
Kallo guda zakai masa kasancewa cewa Tabbas shi 蓷in Mutum ne na musamman, sabida haiba da tarin kamalar dake tare dashi,
Yana da kwarjini hakan ya sanya ba kowa ke iya jaa dashi ba, kana kallonsa zaka 蓷auka mai cikakken hankali ne amma idan ya samu juyewar tunani sai kowa ya raina kansa.
Cikin nutsuwa da kamala ha蓷i da kamewa yake taka 茩afafuwansa a filin jirgin zuwa cikin jirgin, yana tafe hannunsa ri茩e da jibgegegiyar Kitty 蓷insa,
Fara tass da ita, sai kwantar da kai take a 茩irjinsa, time to time ya hakan taune le蓳ansa kana ya lumshe idanunsa, daga bayansa kuma wasu guards 蓷in sane ke biya dashi tare da kayansa,
Baya ta蓳a tafiya dasu infact ma mancewa yake dasu, a hankali ya fara taka strains 蓷in jirgin a can vip ya zauna sweet 蓷insa a jikinsa, tun a airport 蓷in ne kuma guards 蓷in suka juya bayan sunyi masa fatan alkairi,
A hakan jirgin ya 蓷aga zuwa sararin samaniya, tafiya ce ta wasu hours a haka jirginsu yay saukar ungulo a airport, shine mutum na 茩arshe wanda ya fito,
Yasubuhanallah gaba 蓷aya kallo ya dawo kansa musamman 拼an matan da suke airport, kyawawan blue eyes ball 蓷insa ya lumshe, a hankali yaja dugwan numfashi yana 茩ara bu蓷e 茩ofar hancinsa ya shiga sha茩ar iskar Nigeria,
茒an siririn tsaki yaja saboda kallon da yaga ana masa, shi sam bai ga abin kallo jikinsa ba, shima mutum ne kamar kowa meyasa suke kallonsa kamar shi 蓷aya ne a cikin airport 蓷in.
Sweet ce ta zame daga jikinsa ta fara gudu, dafe kai yay a hankali ganin tana shirin basa wahala a hankali ya furta.

“O’ohh come here sweet”,
Ya fa蓷a yana sauka daga strains 蓷in jirgin, nan kallo ya 茩ara dawowa kam ABU_MALEEK,
da sauri ya sanya fararan hannunsa ya 蓷auke ta cak, yana ta蓳e baki tare da marai-raice fuska, da sauri kuma ya juya ya shige jikin wata 茩aramar Honda Amaze blue black, yana shiga akaja motar da wani irin speed tare da barin cikin airport 蓷in.

Queen Ayoola ce tsaye Idanunta ya ka蓷a yayi jajurr sabida kuka, Aremo Adams dake tsaye gabanta yana son yaji dalilin daya sanya ta kirasa,
Cikin kuka Queen Ayoola tace.
“Nasan za kace 茩arya nake, ban ta蓳a tunanin haka zata kasance ba, ban ta蓳a tunanin 蓷an uwanka wanda kuke uwa 蓷aya uba 蓷aya dashi zai ci amanarka ba”
Cikin rashin fahimta Adams ya 蓷an zaro manyan idanunsa cikin son jin abinda ke faruwa yace.
“Meke faruwa? Me kike son fa蓷a ne Mumy?”
Hannunta ta sanya saman shoulder 蓷insa tana sakin kuka tace.
“Believe me My son Adams, ba zan maka 茩arya ba, ina son fa蓷a maka gaskiyar abinda yake faruwa saboda ka daina tunanin Mahaifiyar ka Queen Roomana ta mutu”
Jin an ambaci sunan Queen Roomana ya sanya Adams jin gabansa ya fa蓷i zuciyarsa ta shiga bugawa da 茩arfi, cikin 蓷aga murya yace.
“What happens to my mother? Where is she?”
Ya 茩are maganar cikin 蓷aga murya jijiyoyin kansa duk ya tashi,
Cikin tausayin Adams 蓷in tace.
“Adams 蓷an uwanka shine ya 蓷auke mahaifiyarka sabida gudun kada ta tuna masa asiri, yayi amfani da soyayyar da take maka ya 蓷auke ta sabida yaji labarin kai za’a bawa Sarautar Kanzaf”
Dafe kai Adams yayi yana fesar da numfashi kafin yace.
“Waye? Wanne 蓷an uwan nawa daga cikin guda hu蓷u?”
Kai tsaye tace masa.
“JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL”

SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI馃憦馃徎
1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 馃寛馃寛馃寛馃寛
ABU_MALEEK
馃寛馃寛馃寛馃寛

    NIMCYLUV

BOOK 1
PAGE 17-18

Da wani irin sabon tashin hankali Oumuu-Ayman ta shiga girgiza kanta,
Abu Maleek ko a jikinsa ya shirya idan har Mahaifin nasa zai samu lafiya,
Ya rasa uwa mahaifiya dan haka ba zai yi saken da zai rasa mahaifin sa ba,
Oumuu-Ayman ce taka numfashi tare da kallon makamin gaba 蓷aya hankalinta ya茩i kwanciya da wannan tafiyar da Jalaluldeen zaiyi,
Cikin damuwa tace.
“Jalaluldeen zai zauna da mahaifinsa, zan sanya 蓷aya daga cikin fadawa suje nemu maganin”
Da sauri Makamin ya girgiza kansa yace.
“Hakan bamai yiwuwa bane, jinin King Tunde Muhammad Jalal ake bu茩ata yaje da kansa, idan ya shirya tafiyar zan fa蓷a masa ta 茩asashen da zaibi”
Kafin kowa yayi magana Abu Maleek dake zaune ya rungome King Tunde a hankali ya fesar da numfashi tare da sauke ajjiyar zuciya,
Cikin rashin damuwa da ha蓷arin da tafiyar take dashi yace.
“Gobe zan tafi, ka fa蓷i da komai na tafiyar”
Gaba 蓷aya suka kallesa, sosai Abu Maleek ke 茩aunar iyayensa kamar yadda suke 茩aunar sa,
Cikin fahimtar maganar ta Abu Maleek Malamin yace.
“Ta kasashe biyu zaka shige 茩asar dake gaban Guinea itace Birnin Bera, zaka tsaya a wata rugar Fulani, wacce ake ce mata Rugar Mahinjo, daga nan zaka samu dukkan bayanan da zai sadaka da Birnin Bera”
Ya fa蓷a yana zaro wata peper daga cikin aljihunsa,
Kana ya 蓷ura da fa蓷in.
“Wannan taswirar wajance koda zaka 蓳ata a hanya, kana duba taswirar zaka Fahimci inda kake”
Abu Maleek bai ce komai, idanunsa akan fuskar King Tunde Muhammad Jalal wanda kawo yazo ko bu蓷e ido baya iyawa,
Hannunsa ya 茩an茩ame a hannun Abu Maleek,
A cikin ransa ji yake inama zai iya bu蓷e baki yayi magana ko kuma zai iya rubutu,
Da babu abinda zai sanya yabar Abu Maleek ya yi wannan tafiyar,
Yayi imani abinda suke tunani sam ba haka bane,
Shi ka蓷ai yasan abinda ya samesa jiya bayan kowa ya tafi wajan bikin ODUN EGUN.
Oumuu-Ayman ce ta amshi taswirar idanunta ya ciccika da 茩wallar tausayin Abu Maleek da kuma halin da zai iya tsintar kansa a cikin tafiyar.
Sallama Malamin yayi masu kana yabar wajan Otun ne ya mi茩e tare da mara masa baya saboda rakasa hanya.
A sanyaye Abu Maleek ya kwantar da king Tunde, kana ya gyara masa kwanciya, ba tare daya kula kowa na wajan ba, ya nufi sashinsa fuskarsa a 蓷aure kamar hadari.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button