
Yana mi茩ewa Kubraah ta mi茩e tare da mara masa baya, yana tafe dafe da kansa Kubraah na bayansa, sarai yaji footsteps,
Amma bai kawo cewa Kubraah bace, shi harga Allah mantawa yake yana da wasu mata,
To ba dole ya manta ba, aure har biyu without his permission,
Babu wacce yana so daga ciki gwamma Auran Bola 茩addara ta ha蓷a Auran,
Amma ko a yanzu da zai san gaskiyar dake 蓳oye Tabbas itama da bazai zauna da ita ba,
Shi babu mace a sabgarsa, mantawa yake akwai wani abu dake shiga tsakanin ma’auratan,
To kuma ya sani ba sai yana da lafiyar yi ba, yana shiga Main Parlo nasa ya tsaya cak,
Sabida yana son yajin dalilin daya sanya Oumuu-Ayman take biyosa, idan ma tazo domin ta hanasa wannan tafiyar to tabbatas ta makara,
Yana nan tsaye yana sauke numfashi tare da taune le蓳ansa wanda sukai jajirr saboda yawan tsotse su da yake,
Bai an kara ba yaji Kubraah ta fa蓷a jikinsa ta baya tare da rungomesa.
*Karatun ABU MALEEK yana bu茩atar nutsuwa, daman na fa蓷a maku salonsa nada banne, zazzafar soyayya ce wacce tafi 茩arfin a ha蓷a ta data Laylerh da Majanun, balle kuma ta ROMOE DA JUILET, zata fi dacewa ka ha蓷a ta da Film 蓷in TAITAINIK馃グ馃挃*
Wani irin sarawa kansa yayi ransa ya 蓳aci sabida tsabar raini, kamar shi wata zata ha蓷a jikinta da nasa,
Cikin sabon wani 蓳acin ran, ya wani juya da sauri tare dasa hannunsa ya 蓳an蓳areta a jikinsa,
Kuka Kubraah ta sanya tare da 茩o茩arin 茩ara rungomesa,
Da wani sauri yaja baya ya shiga nuna mata hanyar fita daga sashin nasa, cikin kuka tace.
“Why? Mene yasa Abu Maleek? Ni matar kace, tunda akai Aure na dakai babu ta蓳a magana ba, ban ta蓳a sanyaka a cikin idanuna ba, balle na zauna muyi magana dakai har naji 蓷umin jikinka,
Nifa macace ina da rauni idan zaka iya zama ba tare da mace ba, ni sam ba zan iya zama babu namiji ba, da ha茩urin mata dana maza ba iri 蓷aya bane,
Ka tausaya min Abu Maleek ka sauke ha茩茩in dake kanka kafin ka tafi, babu da tabbacin zaka dawo a raye ko kuma ajalinka zai riskeka a can ne, pls My dear try to understand my feelings”
Tunda ta fara magana ya kafeta da Manyan gajiyayyun idanunsa, so itace second wife 蓷in da Salimerh tace King Tunde ya aura masa ita,
Why duk samarin gidan sai shi za’a aurawa mata har biya, matanma da babu wacce ya ta蓳a cewa yana so,
Ko kuma 蓷an taure ya zama suna ganinsa yana bin mata a guje shiyasa sukai decided na aure mace ba tare da izininsa ba,
Shi gaba 蓷aya baiga abinsu a jikinsu, ko wacce 拼ar banza da nono bai fi tafin hannunsa ba,
Gajeran tsaki yaja tare da juya zai shige part 蓷insa yaji ta 茩ara.
Yau free pages zasu 茩are hanzarta biya domin ki zama mace ta farko da zata shiga vip, it’s 500 for vip posting biyu kullum, and 300 for nrml grp ba kullum za’a ake posting ba via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
Sanya masa wani gigitaccen kuka, wanda ya 茩ara haddasa tsarawar kansa,
Wannan idan bai taka mata birki ba, Tabbas zata mayar da shi mahaukaci,
Cikin 茩osawa da ihun nata yaja jikinsa zuwa jikin wata luntsumammiyar kujera ya zauna,
Idanunsa yaje ya rufe, a jikinsa yaji ana kallonsa ware jajayen idanunsa yay idanunsa ya sauka akan Kubraah wacce ta tsorawa faffa蓷an 茩irjinsa idanu,
Da wani irin sauri ya tattare rigarsa tare da rufe 茩irjinsa baki 蓷aya, kafin cikin ha蓷a fuska yace.
“Me kike bu茩ata?”
Da sauri taja jikinta zata zauna kusa dashi yayi saurin 蓷aga mata hannu,
Hakan ya tilasta mata tsayawa tace.
“Sleep with me tonight, ka kwanta dani Abu Maleek koda baka sauke nauyin dake kanka ba, just romance is okay to me”
A fili yace “O’ohhh”
Jin kalmar Romance yasa ya ta蓳e baki, kada Allah ya kawo masa wannan ranar da zai 茩wa茩ume mace kamar maye, shi gaba 蓷aya ba’a fahimtar wanene shi, bashi da lafiyar zaiyi wata tarayya da mace, shiyasa ya 茩auracewa duk wata sabga ta mata,
Domin baya son raini da wula茩anci, mace kowa da zarar ta Fahimci baka da ishasshiyyar lafiyar da zaka kwanta da ita shikenan ka shiga uku,
Mi茩ewa yayi tsaye ya shiga taka 茩afafuwansa cike da zallar isa nutsuwarsa,
Al’amarin daya 茩ara rikita Kubraah kenan taji gaba 蓷aya babu wanda take bu茩ata a yanzu sai mijinta,
Cak ya tsaya ba tare daya juya ba yace.
“You’re dreaming you poor Kubraah Kabal, jikina sai daga nesa”
Cikin 蓳acin rai ta kallesa wato yana san full name 蓷inta kenan ko?
Kamar zatai masifa sai kuma tace.
“Idan haka ne, kenan ya tabbata cewa kai lusari ne, wanda bashi da cikakkiyar Lafiya, ko dai abar taka ce bata aiki shiyasa kake 蓳oyewa now i understand, to bazan iya zama da namiji lusari ba ina da cikakkiyar lafiyar”
Hannayensa ya watsa irin i don’t care 蓷in nan kafin yace.
“Ok I’ll divorce you Kubraah Kabal”
Ba tare da tunanin da gaske zai iya aikata abinda yace ba tace.
“So What? Nasan wallahi u can’t divorce me, na same maka 茩arfan 茩afan Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal”
Ta蓳e baki yayi domin ta fara cikasa da magana kamar zai gaba ya barta sai kuma yace.
“Saki 蓷aya, saki biyu saki uku, no more relationship between us”
Yana fa蓷in hakan ya 蓳ace daga gabanta kamar wal茩iya,
Tashin hankali wajan Kubraah Kabal ba’a magana, ihu ta fara tare da cire zani ana fa蓷uwa 茩asa,
Da gudu kuma ta nufi sashin Mai Babban 蓷aki, tana zuwa ta sameta ita da Oumuu-Ayman,
Ganin tashin hankali a fuskar Kubraah Kabal ya sanya Mai Babban 蓷aki kwallon ta, ba tare kuma da tayi magana ba, taci gaba da duba kayan da Abu Maleek zai tafi dasu.
Zubewa tayi gaban Mai Babban 蓷aki ta shiga surutai,
Wata 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman ta sauke, at least wani mummunan shashi yabar Abu Maleek,
Mai Babban 蓷aki ta ja numfashi tare da kallon Kubraah Kabal tace.
“Kinyi kuskure biyewa Zaki, kinsan matsalar sa kin san damuwar sa musamman yanzu da yake cikin damuwa, kamata yayi ki samu ki kwantar masa da hankali, yanzu ba lallai yana cikin hayyacinsa yay maki wannan sakin ba,
King Tunde yana da mata biyu, Queen Ayoola sai kuma Queen Roomana, Queen Ayoola yaranta guda uku ne, Aremo Shakiru, Aremo Sharefddeen, gaba 蓷aya kuma sune manya 茩aramar su ce Salimerh, Queen Roomana tana da yara biyu Babban shine Aremo Adams sai kuma Zaki na Jalaluldeen wanda ake ce masa Abu Maleek,
Junaid 蓷ane wajan Otun (Galadima) Galadima kuma 茩anine wajan King Tunde Muhammad Jalal, mene ya sanya kaf cikin samarin babu wanda yake da mata sai 茩aramin cikin su Abu Maleek? Mene yasa kuma aka ha蓷a shi da mata har biyu? Baki da Wannan masaniyar ko? Mene yasa sunan Abu Maleek ya bisa? Baki sani ba? Kin san dai cewa MALEEK 蓷a ne wajan Jalaluldeen, to Kubraah Kabal bani da abin cewa kin rusa damarki da kanki, saki har guda uku ai ba wasa ba, dan haka ki koma Masarautar ku komai ake ciki zamu tura wasi茩a”
Tunda ta fara magana Kubraah Kabal take Kallonta a haukace, wato yasan ya kwanta da matarsa Bola har ya bata ciki ta Haihu ita ya mayar 拼ar iska, anyi auranta dashi baya 茩asar even miss call ko text message babu, and yanzu ya dawo shi ne ya bita da saki,
Mi茩ewa tayi ba tare da tace komai ba ta nufi hanyar fita, sa sauri Bola dake ba茩in 茩ofar shigowa ta juya.
A can sashin Queen Ayoola kowa, Aremo Shakiru ne yake ta Safa da marwa,
Wato a kullum dama 茩ara zuwar masa take ba tare kuma daya sha wahalar komai ba,
Murmushi yayi tare da kallon mahaifiyarsa wace take tsaye tana gyara zaman Al茩yabbar jikinta,
Cikin farin ciki yace.
“What a great idea Mumy? Wow! Harna fara jiyo 茩amshin nasara”
Murmushi tayi cike da 茩asaita tare dayin baya ta nemi kujera ta zauna tace.
“Haka ne, Amma dai kayi a hankali domin lamarin akwai sar茩a茩iya cikinsa, wanne yake suffar Hadima Zubaida? Wane ya sace Queen Roomana? Sannan jiya an 茩ara 蓷urawa King Tunde goba, wannan dalilin ya sanya aka hana Abu Maleek ya dubasa a matsayinsa na babban likita, domin ana da tabbacin zai iya bashi kariya, wannan dalilin ya sanya aka shirya tafiyar Abu Maleek zuwa Birnin Bera, duk waye yake shirya hakan? Kaga muma kanmu dole mu sanya idanu, domin duk Mutumin da yake haka akwai abinda yake bu茩ata wanda zata iya kasancewa abinda muke so shine yake so”
Shiru Aremo Shakiru yayi sai yanzu shima ya fara wannan tunanin da sauri ya juya tare da nufar inda zai samu Iyalode.