ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Washe gari da yamma Adams ya fito daga shashinsa cikin shigarsa ta 茩asaita, yana sanye cikin wani tattausan farin yadi mai manyan zane, anyi masa 蓷inkin half body sai shot hand, yayi masu kyau sosai, ya 蓷ura wata hula mai gashi sai manyan murjani daya sanya a wuyansa,
Yana tafe a hankali a haka ya isa dinning room 蓷in, Oumuu-Ayman ce zaune sai Mai Babban 蓷aki da kuma Queen Ayoola, kana Bola lunch suke ga Cook yana serving kowa, lafiyayyan Moi-moi ne wanda yaji bushasshen kifi da kwai, kana da curry da kayan magi, ga wani 茩amshi da yake fitarwa musamman da aka samu wanke mai kyau..
Sai vegetable soup wacce tasha carot da beans sai zallar hanta wacce aka yanka manya,
Kujera yaja ya zauna, yana mai 蓷an cilla idanunsa ganin babu Shakiru babu SHAREFUDDEEN, motsawa yayi kafin yace.
“Barka da rana Granny Oumuu, Mumy”
Duk suka amsa da “yawwa” a hankali ya fara yin lunch kafin ya kalli Mai Babban 蓷aki yace “yau zan tafi Cairo”
Da mamaki ta kallesa kafin tace.
“Daman akwai tafiyar ne ko yanzu ka shirya?”
Kallon Salimerh yayi dake fitowa cikin shirin ta mai 蓷aukan hankali, tana ri茩e da hand bag sai kuma school bag 蓷inta, da sauri ta zauna ta fara luch 蓷in,
茒auke idanunsa yayi yace.
“Na da蓷e shirya tafiyar sai yanzu komai ya dai-dai-ta, zuwa dare jirgin mu zai tashi”
Kallonsa Oumuu-Ayman tayi tana jin sam bata yarda da tafiyar amma bata ce komai ba.
“Da ka ha茩ura zuwa lokacin da 蓷an uwanka zai dawo, muga jikin Mahaifin ku zaifi”
Mi茩ewa yayi yace “nasu yin hakan, amma tafiyar ta zama dole but ba da蓷ewa zanyi ba”
Jinjina kai tayi tace “Allah ya bada Sa’a”
Queen Ayoola ma Mi茩ewa tayi tace “za muyi missed babu kai babu Shakiru balle Sharefddeen, ga kuma tashin hankalin da muke ciki na rashin lafiyar King”
Kallonta kawai yayi ba tare da yace komai ba, tafiya yayi kai tsaye zuwa sashin King Tunde Muhammad Jalal domin dubasa, Salimerh ma makaranta ta nufa.
A daran jirgin Adams ya 蓷aga zuwa Cairo.

Washe gari Otun ya samu Agba Akin da maganar Auran Junaid da Salimerh, suna cikin maganar ne kuma sa茩o ya riskesu jikin King Tunde Muhammad Jalal ya tashi,
A ranar babu wanda ya runtsa dan yin Bacci fargaba da cika zuciyar kowa,
Banda sunan JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL babu sunan wanda yake kira sai sunan Little wanda ba’a san ko sunan waye ba, kawai sun 蓷auka zafin ciwo ne, a haka gari ya waye masu suna tare da shi sai kumfa yake fitarwa ta cikin bakinsa, ga wani irin zafi da jikinsa ya 蓷auka jikin yayi jajurr dashi.

Kimanin kwana uku kenan da zuwan Abu Maleek Rugar Mahinjo, rabonsa da Julde tun ranar da suka shigo garin gaba 蓷aya, ya manta da babin rayuwarta, shirin komawa 茩asar sa yake,
Domin kwana biyun nan hankalinsa sam ya茩i kwanciya,
Yanzu ma fitowar sa kenan daga cikin Bukkar da yake kwana, a hankali yaja idanunsa ya rufe yana sha茩ar iskar dake Ka蓷awa,
Cikin Rugar yayi tsitt duk sun tafi kiwo,
Walking slowly hannayenta a saman ququnsa yake tafiya yana 蓷an sauke ajjiyar zuciya,
A haka ya isa can gefen wata bishiryar mango wanda sukai manya sunyi jawurr dasu,
Daga can gefe kowa Labbo ne tsaye a gaban Ar蓷o yana fa蓷in “Da gaske ina sonta kuma na shirya auranta” 茩irjin Ar蓷o ne ya buga da 茩arfi, yana shirin yin magana kenan sai Barkido yace.
“Nima ina son Julde kuma auranta na ke sonyi”
Da wani irin sauri Ar蓷o ya kalli 蓷an nasa yana zufa na yanko masa, Lami蓷o ne yayi murmushi yace.
“Kenan Sha蓷i ya wajaba a cikin wannan Rugar ta Mahinjo, ga Labbo ga Barkido mazaje a motsa”
Ar蓷o kasa magana yayi sosai tashin hankali ya wanzu a saman fuskarsa, Tayaya Barkido zai ce zai auri Julde bayan yasan burinsu? Kuma yana da tabbacin Barkido zai iya shanye dukkan bulalar da Za’ai masa.

Hannunsa ya mi茩a ya ciri Mango tare da cillawa sweet 蓷insa, tsalle tayi tare da bu蓷e baki Mangon ya fa蓷a bakinta,
Lumshe idanunsa yay a hankali kuma ya ware bakinsa yace “O’ohhhh” yayi hakan ne saboda zuciyarsa da yaji ta tsananta bugu kwanan nan, musamman yanzu da yaji ta wani harba masa, mango ya cira manya guda biyu kana ya 蓷auki Sweet domin komawa cikin bukka, a hankali yake tafiya cike da tarin nutsuwa kamar ance ya kalli gefensa da sauri ya runtse idanunsa kafin ya bu蓷e idanunsa a hankali, tana zaune hannunta ri茩e da sanda ta tura 茩aramar yatsarta a cikin baki tana tsotsa,
Ta蓳e baki yayi ganin ta 蓷an sauya kaya kanne dai yana nan kamar na namiji, gajeren tsaki yaja cikin ransa yace.
“Empty head”
Har ya tafi sai kuma ya tsaya a fili yace “Allah sai na rama tsoran da kika ban, ina sane ai”
Sweet 蓷insa ya cilla mata da 茩arfi kuma yace….

ABU MALEEK NA KU茒I NE, BOOK 1 2 3 SHINE 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

           *BY*
    *SARAUTAR MARUBUTA*

1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 馃寛馃寛馃寛馃寛
ABU_MALEEK
馃寛馃寛馃寛馃寛

  NIMCYLUV

BOOK 1
PAGE 19-20

*Feedyn Bash* os铆 p谩m铆 l猫ri帽 l脿n脿馃槀, emi kinsh猫 *Yoruba* fa, *Hausa* p脿nb茅l茅 nim铆, so f煤n *Bassh* p茅 aro r茅n som铆.

Sama da rigar jikinta, tare da 茩o茩arin kunce igiyar da aka 蓷aure mata 茩irji da ita.
Wani masifafan ihu Julde ta sanya, saboda tsananin tsoran daya shigeta,
Ta shiga kare 茩irjinta da dukkan hannayenta, Jikinta duk rawa yake, cikin rawar murya da gigita tace.
“Waye kai? Me kake so? Noi indema?”
Ta jera masa tambayar lokacin, saboda jin wanda ya Shigo 蓷in yayi shiru,
Gashi yana 茩o茩arin yi mata tsirara, Barkido kam tuni ya fara fidda numfashi yana sakin Ajjiyar zuciya saboda santala santalan cinyoyinta da suka bayyana,
Duk da cewa warin dau蓷a take amma hakan bai hana cinyarta yin wani kyau ba,
Ganin tana shirin bashi wahala kawai ya sanya hannunsa tare da kama kanta ya gwarata da bango,
Wani gigitaccen ihu ta sanya lokaci guda kuma jini ya 蓳alle daga goshinta ya shiga zuba yana sauka zuwa saman fuskarta,
Kafin ta sulale a wajan babu numfashi, wani irin Murmushin jin da蓷i yay kana ya mi茩e ya shiga 茩o茩arin zame kayan jikinsa,
Da wani irin sauri Barkido yaja baya tare da 蓳oyewa a bayan 茩ofar bukkar, hakan ya faru ne saboda jiyo Muryar Madibbo yana fa蓷in.
“War Julde, Hai kazo kana ina?”
Ya fa蓷a yana le茩awa tare da 茩arasawa inda ya hangi Julde kwance dafe da 茩irjinta babu numfashi,
Da wani irin saurin gigita Madibbo ya 茩arasa shiga cikin bukkar tare da nufar inda Julde ke kwance,
Yana shiga Barkido ya fita da sauri yana Murmushin jin da蓷in babu wanda ya kansa.
Jawo Julde yayi jikinsa yana jijjiga ta tare da kiran sunanta, ganin ko motsi ba tayi yasa Madibbo fa蓷in.
“Ko dama ta maa?” (Meke damunki?”
Da sauri kuma ya kwantar da ita tare da fita da sauri ya nufi inda yake 蓳oye, 苼oyayyan Sirrin da yake 蓳oyewa Julde daman irin wannan ranar yake jira,
Wacce ta tazo ya fa蓷a Julde komai dake faruwa Wanda bata san shi ba.
Yana fita ya nufi can wata 茩uryar duhuwa duk da cewa dare ne Amma haka ya shiga cikin duhuwar tare da ha茩e 茩asar ramin daya 蓳oye abun.
Yana gama tunuwa ya mi茩e da sauri tare da fara tafiya ya nufi cikin Rugar,
Murmushi Ar蓷o da Lami蓷o sukai, a hankali kuma Ar蓷o ya saki wani zabgegen Maciji dake hannunsa zuwa 茩asa,
Kai tsaye macijin kuma wajan Madibbo yayi saboda yaga gilmawarsa,
Sosai Madibbo ke sauri domin ya isa ga Julde ya fa蓷a mata shu蓷蓷a蓷an tarihin daya huce kafin Zuwan wannan ranar.
Kamar daga sama yaga saukar Macijin a gabansa yana sara kai tare da fiddo da harshen bakinsa, ya shiga wa yiwa Madibbo tsartuwa,
Wani irin kyarma jikin Madibbo ya 蓷auka, gashi ya kasa koda mutsawa, tsoro da gigita suka cika masa zuciya.
Wani irin tsalle Macijin yayi tare da.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button