ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

*Last free page via 0116886423 sulaiman Naima s union bank*

Tallafo fuskar King Tunde yana 茩o茩arin sanya bakinsa cikin na King Tunde domin ya tabbatar da abinda zuciyarsa take zargi,
Da sauri Malamin yace.
“Babu lokaci, gaba 蓷aya kwana goma sha biyu ya rage maka, tafiyar kuma tana da tsayi gaske, daga rugar Mahinjo zuwa garin ma sai kayi kwana biyu”
Sauke numfashi yayi a hankali ya zame fuskarsa ba tare daya aiwatar da abinda yake shirin yi ba,
Otun ne yace.
“Za’a sauya maka kama, ta yarda babu wanda zai san cewa kai attajiri ne”
Kallonsu kawai yake ba tare daya ko motsa ba,
Malamin ne ya fito da ba茩in fenti da wasu caloli,
Oumuu-Ayman mi茩ewa tsaye tayi sam zuciyarta ba zata jure hakan ba, Aremo Shakiru da Aremo Adams da Aremo Sharefddeen duk suna zaune ba tare da kowa yace komai ba,
Yaci ace su da suke manya masu ishasshiyyar lafiya sune za suyi tafiyar nan, amma sai gashi karami cikinsu wanda yake da matsalar 茩wa茩walwa shi ya 蓷auki hatsarin tafiyar ba tare da tunanin abinda zai je ya dawo ba.
Cikin nutsuwa Malamin ya shiga har gitsa gashin kan Jalaluldeen tare da yiwa lallausan ba茩in gashin nasa rini da wata kala ja da kuma kuriya,
Yana gamawa ya 蓷auki ba茩in fenti ya shiga shafawa a saman 茩yakkyawar farar fuskar Abu Maleek, fuska mai tsananin kyau haiba da kuma kwarjini,
Fuskar da take Bara zana wa 拼an mata,
Few minutes fuskar Abu Maleek ta zama ba茩a 茩irin, banda idanunsa da suke farare kuma manya, sai jajayen la蓳蓳ansa da suke masu taushi da laushi,
Kana aka dawo hannayensa zuwa wuyansa, ana zuwa za’a bu蓷e 茩irjinsa yayi saurin dam茩e hannun Malamin,
Kallonsa yayi yace.
“Ka bari a shafa har Nan saboda gudun samun matsala”
Shiru yayi baice komai ba, hakan yasa Malamin 茩ara nufar 茩irjinsa zai zame rigar, bakin Abu Maleek na rawa da karkarwa yace.
“Stop”
Ya fa蓷a a lokacin da gaba 蓷aya jikinsa ya 蓷auki rawa ya shiga langwa蓳ar da kansa gefe idanunsa suka shiga fitowa,
Malamin kam sam bai lura da yanayin da Abu Maleek ya shiga ba, ya 茩ara nufar 茩irjinsa karyar da wuya Abu Maleek yayi tare da bu蓷e baki yace.
“O’ohhhh”
Yana fa蓷in hakan ya zabura tare da sha茩e wuyan Malamin jikinsa duka tsuma yake da karkarwa, ta蓳e Baki Adams yayi tare da mi茩ewa ya fice daga cikin tirakar,
Sharefddeen ne ya mi茩e tare kallon Abu Maleek yace.
“Let go of him, sake sa Jalaluldeen”
Wani kallo da Abu Maleek yayiwa Sharefdeen sai da yaji hantar cikinsa ta juya, da sauri kuma ya sakesa tare sayin baya,
Ganin yana 茩o茩arin yin kisa ne gashi kowa ya kasa 茩watar Malamin daga hannun Abu Maleek,
Cikin tsayawa da kuma 蓷aga Murya Oumuu-Ayman dake bakin 茩ofa tace.
“JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL SAKE SA”
sakinsa Abu Maleek yayi tare da sulalewa a wajan ya zube saman 茩afafuwansa,
Ana sakin Malamin ya kwashi kayansa da sauri yabar wajan,
A hankali Oumuu-Ayman ta 茩arasa inda yake dur茩oshe jikinsa na rawa tana zuwa ta zauna tare dasa hannunta ta jawosa saman cinyarta,
Har zuwa lokacin jikinsa bai bar rawa ba, addu’a ta shigayi masa, tana shafa sumar kansa wacce aka 蓳ata da kala,
Idan ka kalli Abu Maleek a wannan lokacin zaka tabbatar cewa eh da gaske mahaukaci ne shi,
Irin masu dukan nan, Cikin kuka Queen Ayoola tace.
“Yanzu a haka za’a barsa yaje? Wannan wacce irin jarrabawa ce Ubangiji yake sanya mu cikinta ne?”
Ta 茩are maganar tana sakin Kuka, Mai Babban 蓷aki wanda wacce tana zaune ko motsi ba tayi ba, tai gyaran murya tare da fa蓷in.
“Kowa yaje waje”
Queen Ayoola ce ta Mi茩e, kana Bola sai kuma Junaid sai Shakiru da Sharefddeen, ya rage daga Otun sai Oumuu-Ayman da Mai Babban 蓷aki,
A nan jikin Oumuu-Ayman bacci ya 蓷auke sa, sai da yayi baccin awa guda sannan ya farka yana tashi Oumuu-Ayman ta bashi ruwa mai sanyi ta bashi yasha, kana ya gavatary da sallar zhur,
Nan aka fara shirya tafiya yayinda aka hana zuwa kowa yiwa Abu Maleek sallama,
A hankali ya tura 茩ofar parlon Adams, yana tsaye hannunsa ri茩e da File, kallo guda yayiwa Abu Maleek ya 蓷auke kai,
Abu Maleek kam cikin soyayyyar 蓷an uwan nasa ya nufi Adams, da niyyar ya rungomesa da sauri Adams yaja baya tare da 蓷aga masa hannu yace.
“Mene ya kawo ka?”
Da mamaki Abu Maleek wanda ya zama mahaukacin gaske idan ba sani kayi ba yake duban Adams kafin yaja numfashi yace.
“I’m going now, nazu just to say i miss You Bro”
Murmushi Adams yayi kafin yace.
“Uhm! Kazo sace ni ne kamar yadda ka sace mun Mahaifiya tunda naga kai ba sonta kake ba”
Zare ido Abu Maleek yayi yana fa蓷in “sace Mami?”
“Yeah, of course koda yake mahaukaci like you babu abinda bazai iya ba, musamman yanzu da sanyi zai fara hauka kuma sai Allah, ina jan kunanka Jalaluldeen duk inda ka kai mini mahaifiya ka gaggauta fito da ita, if not Uhm you have no idea akan abinda zan maka, mahaukacin banza”
Yana fa蓷in hakan ya shige cikin bedroom 蓷insa,
“O’ohhh”
Shine abinda Abu Maleek ya samu zarafin fa蓷a, tsoro da tashin hankali ya bayyana a saman ba茩ar fuskarsa,
Juyawa yayi ya fita.
Sosai Oumuu-Ayman taci kuka ita 蓷aya hakama Salimerh, Mai Babban 蓷aki kam rungomesa tayi, bayan yaje ya 茩ara duba King Tunde ya 蓷auki sweet a hannunsa kana ya shiga mota aka fita dashi daga cikin Alaafin.

Kwanakin Julde biyar kenan, a cikin jejin
Yanzu ma tana tafe dafe da 茩irjinta idanunta cike da hawaye, ga yunwar da tayi mata illa,
A haka take dogara sandar tana lalubar hanya, gaba 蓷aya zanin jikinta ya gutsire yayi kamar 茩aramin wando 3gauther,
Ga kan nan nata sai 茩yalli yake, yay wani babba tashi, sai jajayen la蓳蓳anta da suka 茩ara wani jaa saboda taunewa da take,
Tazu dai-dai ga蓳ar wani 茩aton kogi ta sulale a wajan, sabida yunwa da 茩ishin da take ji,
A hankali kuma ta rarrafa ta shiga lalubar Nagge tana jin wata kusa da ita, ta kafa bakinsa a nonon naggen ta fara zu茩a tana shaa, sai da tasha sosai, kamar daga sama kuma ta fara jiyo sautin bindigo alamar masu satar shanu sun kawo mata hari kenan, cikin ki蓷ima da kuma gigita ta fara 茩o茩arin neman wajan 蓳oye, gashi babu idanu,
A haka take tafiya ba tare da sanin inda take nufa ba,
Ta 蓷aga 茩afarta kenan zata sauke ji kake cindummmmm ta fa蓷a cikin tafkeken kogin da babu wanda yasan ida ya tsaya.

Mi茩ewa yayi daga zaman da yake, shigowar kenan cikin 茩asar Guinea, yayinda yaya da zango daga 蓷an nesa da rugar Mahinjo,
Gaba 蓷aya dashi da Sweet a galabaice suke, har baya iya bu蓷e idanunsa,
A wahalarce yake 蓷aga 茩afarsa yana saukewa, kai tsaye kuma ya nufi inda yake hango wani haske na tashi,
A haka ya isa ga蓳ar kogin cikin farin ciki ya zauna tare da sauke sweet, yana sauketa ta fa蓷a cikin ruwan ta shiga sha, farin ciki itama ya sauka akan fuskarta,
Abu Maleek a hankali ya sanya tafin hannunsa ya 蓷ebi ruwan yakai bakinsa, wani irin lumshe idanunsa yayi saboda da蓷i da kuma sanyin ruwan da yaji,
Kasa 蓷aurewar yayi ya Kafa bakinsa ya shiga shan ruwan,
Yana 蓷ago kansa idanunsa ya sauka akan wani gawar 茩aramin yaro fari 茩yak茩yawa dake yawo saman ruwan,
Cike da tausayi ya runtse idanunsa abin kuma mamaki gaba 蓷aya gawar 茩ara kusanto inda Abu Maleek yake take,
Sweet ma tsayawa tayi tana karka蓷a jela,
A haka gawar tazo dai-dai inda Abu Maleek yake kai tsaye kuma ta shige jikinsa,
Ware idanunsa ya yi cike da tsoro saboda yadda ruwa ya kumbura cikin yaron Kallon fuskar yaron yayi, gashi fari 茩yak茩yawan gaske,
Ga la蓳蓳an yaron masu kyau wanda bai ta蓳a ganin irinsu ba, a hankali kuma rigar jikin yaron ta zame daga jikinsa tabi ruwa,
Igiyar dake 蓷aure jikin yaron ta bayyana ba 茩aramin 蓷auri akaiwa 茩irjin ba,
Sosai Abu Maleek abin ya bashi mamaki, babu mamaki kuma 蓷aurin 茩irjin nasa ne ya sanya shi fa蓷a ruwan ya mutu.
Cike da tausayin yaron ya tallafo sa zuwa faffa蓷an 茩irjinsa yana shafa fuskarsa, hannunsa ya 茩ara a hancin yaron yaji numfashi na fita,
Julde kam cikin rashin sanin inda kanta take ta kama hannun Abu Maleek tare da mannawa 茩irjinta a 茩o茩arin ta na son cewa ya cire mata 茩ullin kasa nononta ya fashe,
Cikin Zallar tausayin yaron Abu Maleek ya jawo yaron jikinsa sosai tare da 蓷ura hannunsa a kan igiyar ya shiga kuncewa, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya Julde ta sauke saboda kunce 蓷aurin da Abu Maleek yayi kafin kuma cak numfashinta ya tsaya da harbawa,
Cikin son taimakon yaron Abu Maleek ya mirgina yaron a 茩o茩arin sa na son danna masa cikin ruwan da yasha ya fita,
Cikin rashin Sa’a kuma idanunsa ya sauka akan…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button