ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

LAST FREE PAGE馃ケ

  AUTHOR NOTE馃憞馃従

ALLAHAMDULILLAH A NAN NA KAWO 茦ARSHEN FREE PAGES 茒IN ABU_MALEEK, WANDA YA KESON CI GABAN BOOK 1 2 3, ZAI BIYA 500 POSTING KULLUM SAFE DA YAMMA, GA MASU 茦ARAMIN 茦ARFI ZASU BIYA 300 AMMA POSTING IDAN ANYI YAU BA ZA’AI GOBE BA, VIA 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA 瞥AN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476, DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN HAR VIP KIKE SON SHIGA MAGANA 500 ZAKI BIYA KIMIN ADALCI KI TURO MIN KU茒IN TA ASUSUN BANKI NA, SABODA BAN FIYA AMFANI DA KATIN WAYA BA, IDAN BABU BANKI AKWAI P.O.S A KO’INA, MASU 300 MA HAKA SAI BABU YADDA ZA’AI SANNAN ZA’A TURA KATIN MTN

A KULLUM INA GODIYA GAREKU MASOYA NA, A DUK INDA KUKE FARIN CIKINKU SHI NE NAWA, A FITO A NUNA MIN ZALLAR SOYAYYA A BIYA KU茒IN ABU MALEEK ASHA KARATU, MACE MAI AJI BATA TSAYAWA JIRAN KAYAN SATA, MAI ZUCIYA KUMA AKE GAYAWA ABU BA MAI DUKIYA BA, DAN HAKA KI FIDDA KU茒I KI SIYA KISHA KARATU CIKIN NUTSUWA, DAN ALLAH IDAN BA SIYA ZAKI BA KADA KIYI MAGANA PLEASE

1.ME ABU_MALEEK YA GANI?
2.ME AR茒O ZAI AIKATA WA JULDE NAN GABA?

  1. MENENE TSAKANIN JARIRIN WAJAN HADIMA ZUBAIDA DA KUMA KING TUNDE?
  2. WACECE TAKE SHIGAR HADIMA ZUBAIDA?
  3. A INA QUEEN ROOMANA TAKE? DA GASKE JALALULDEEN NE YA 茒AUKE TA KO KUMA A’A?
  4. MENE ZAI FARU BAYAN TAFIYAR ABU MALEEK?
  5. WANNE HALI ABU MALEEK ZAI SHIGA NAN GABA?
  6. MENE YA SANYA ABU MALEEK BAYA SON MALEEK?
  7. WANNE IRIN ZANE NE A JIKIN ABU MALEEK?

UHM KADA KUYI MISSED KO HANZARTA BIYAN KU茒I DOMIN A CILLAKU CIKIN ORIGINAL ABU MALEEK GROUP.

NAGODE SOSAI DA SOYAYYA, DAGA LITTAFIN ABU MALEEK KUMA IN SHA ALLAH ZAN 茒AUKI HUTU, KOMA ZANYI RUBUTU SAI A WATTPAD.

SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎 LAST FREE PAGES馃拑馃徎鉁嶐煆�
1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: Lafaffan cikinta sakamako cirewar da rigar Jikinta yayi, hakan ya haddasa bayyanar 茩atuwar cibiyar ta, wacce akewa la茩abi da (Cibi).
Wata kalar bugawa zuciyarsa tayi da wani irin sauri kuma yaja gargasar idanunsa ya Lumshe sosai
Yana mai taunawa la蓳蓳ansa wanda suka 蓷an bushe saboda tsananin 茩ishi da wahalar da yasha a hanya shida sweet,
Cikin tsananin Mamaki da kuma ta’ajjujin ganin 茩atuwar cibiyar ta Julde, Abu Maleek ya fesar da da wani irin gwauron numfashi yana mai 蓷an jujjuya harshe sa dake cikin bakinsa.

Cikin tausayin yaron ya 茩ara kai hannunsa dai-dai tsakiyar 茩irjinsa domin a gaba 蓷aya tunaninsa ya gama bashi da namiji yake tare,
Duba da yadda yaga kai babu gashi ko ka蓷an ga yanayin shigar yaron,
Kamar wando ne 3gauther a jikinsa,
Babu zato balle tsammani yaji hannunsa ya sauka kan abu mai tsananin laushi da kuma taushin gaske,
Da wani irin sauri yay ya zame hannunsa zuciyarsa na wani irin harbawa da sauri da sauri tamkar,
Zata tsaga 茩irjinsa ta fito,
A ki蓷ime a kuma gigice ya bu蓷e rinannun idanunsa,
Abinda idanunsa kuma ya gani ne ya haddasa masa rufe idanunsa ba tare daya shirya hakan ba,
Da wani zafin nama yasa hannunsa tare da yin cilli da Julde wacce take kwance bisa tattausun cinyoyinsa, duk jikinsa rawa yake mamaki yana hana shi koda motsi bare magana,
Still kuma idanunsa a rufe suke rufe, jikinsa duk rawa yake, ga wata kalar sarawa da kansa yake, abinda bai ta蓳a expecting cewa zai ta蓳a sanya hannunsa a kansa ba, fesar da numfashi yayi tare da jan jikinsa can jikin wata 茩atuwar bishiya mai 蓷auke da manyan fasadabir sun nuna sosai.
Ganin hakan ya sanya sweet binsa da gudu tana ka蓷a jela tana zuwa ta fa蓷a jikinsa tare da kallonsa saboda yadda ta lura da rawar da jikinsa yake.
Julde kam bata san abinda yake faruwa ba, bare tasan abinda Abu Maleek 蓷in yaci karo dashi a Jikinta, tun lokacin daya kunce mata igiyar dake 蓷aure bisa 茩irjinta, taji wani abu mai nauyin gaske ya sauka daga 茩irjinta yayi cikinta, ga wani sanyi da da蓷i ha蓷i da nutsuwa data samu,
Yayinda da kuma manyan matasan brest 蓷inta sukai fitar gurbi dalilin kunce igiyar da akai masu, suna mai farin cikin samun 拼an cin da sukai hakan ya haddasa ko wanne jan jikinsa waje guda suna wani kalar numfashi, sun ya mushe sosai saboda tsananin azabar da suka tsinci kansu a ciki.
Tun lokacin kuma Julde tada sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya shikenan kuma jinta da numfashinta suka tsaya cak,
Al’amarin daya haddasa tsayawar bugun zuciyarta kenan, a dalilin cillin da yayi mata ne kuma yasa ta 茩ara gangarawa gefen kogin,
A karo na barkatai ya 茩ara sauke numfashi tare da bu蓷e bakinsa ka蓷an ya fito da tongue 蓷insa tare dayin gefe dashi ya shiga tsotsar la蓳蓳ansa yana cizonsa,
Tarin tunani ne fal kuma a 茩asan zuciyarsa, is she a girl or boy? Shine tambayar da yayiwa kansa,
Da sauri kuma ya girgiza kansa cike da rashin gamsuwa kuma ya ware jajayen la蓳蓳ansa tare da marai-raice fuska yana kwa蓳e ta a fili yace.
“How can that be possible? Ba gashi akai? Then akwai Mama”
Ya fa蓷a yana 蓷an zare idanunsa da sauri kuma ya sanya tafin hannunsa tare da rufe bakinsa sabida ambaton sunan Mama da yayi,
Yana ki shin gi蓷e kuma jikin bishiryar Fasadabir wani wahalallan bacci yayi gaba da shi ba tare daya shirya ba,
A hankali yake fidda numfashi yana sauke ajjiyar zuciya, time to time kuma yana tura baki gaba tare da kwa蓳e fuska tamkar zai sanya kuka,
Sam bai saba da wahala ba, ya gaji ainun idan ka ganshi a wannan lokacin zaka 蓷auka Tabbas da gaske mahaukacin 茩arfi da yaji ne.
After some hours
Sanyin ruwan da yaji a saman fuskarsa ne ya tilasta masa bu蓷e gajiyayyun idanunsa wanda sukai jaa, saboda baccin daya kwasa a hanya na wasu kwanaki,
Ta蓳e fuska yay tare da tsotsar la蓳蓳ansa cikin marai-raice fuska kuma ya bu蓷e bakinsa a taushashe yace.
“Why sweet? Kin san me kike course if you wake me up? Allah ban gaji da bacci ba, mun 蓳ata yau”
Ya fa蓷a yana sanya hannunsa tare da mi茩a wa saman kansa,
Tana tsaye a saman sumar kansa Jikinta ji茩e da ruwa saboda wasa da ruwan da tayi a gefen kogi,
Girgiza Jikinta kuma da take ne ya sanya ruwan zuba saman fuskar Abu Maleek,
Cirota yayi daga saman kansa yana ha蓷e fuska kana ya ajjiyeta can gefe dashi fuska a ha蓷e kuma yace..
“Ohyyyah! Have your way”
Ya fa蓷a yana lumshe idanunsa a hankali kuma ya mi茩a hannunsa tare da 蓷urawa saman lafaffan cikinsa saboda ihun yunwar da yake masa, yana fa蓷a masa cewa yana neman taimakon gaggawa,
Tsaki Yana gaba 蓷aya ya fara sarewa da wannan neman maganin,
Jin sweet ta 茩arayi tsalle ta fa蓷a jikinsa tana karka蓷a jelar Jikinta, ya motsa fuska yayi a hankali Murya bata fita sosai yace.
“What again?”
Ya fa蓷a yana bu蓷e gajiyayyun idanunsa masu cike da bacci, ha蓷a idanu sukai da Sweet tsora mata idanunsa yayi kafin a hankali yaja numfashi ya mi茩e tsaye tare da kama 茩ugunsa da hannayensa yace.
“Ohyyyah! Muje naga what happened me kike son fa蓷a”
Jin abinda Abu Maleek ya fa蓷a ne ya sanya sweet yin gaba da sauri tare da nufar wajan kogin,
A hankali cikin nutsuwa da kuma yanayi na zallar gajiya yake bin bayan sweet 蓷in,
Da sauri kuma jibgegegiyar magen tasa take taka sawayanta a 茩asa, tana nufar ga蓳ar kogin a haka harta isa inda Julde take yashe a wajan gaba 蓷aya ta zame 茩afafuwanta sunyi cikin ruwan,
Tana zuwa dai-dai saitin kan Julde ta tsaya cak tana mai kallon fuskar JULDEN kafin a hankali ta juya ta kalli Abu Maleek,
Tunda ta sweet ta fara tafiya yake biye da ita, har lokacin kuma data tsaya akan Julde, zuciyarsa ce ta buga da 茩arfi al’amarin daya haddasa rufewar idanunsa,
A sanyaye kuma ya mi茩a hannunsa tare da dafa kansa yana mai murza goshinsa, gaba 蓷aya sam ya mance da batun wannan yaron domin har yanzu bai amince mace bace,
Ya sanyata a matsayin mata zama, bu蓷e sanyayyun idanunsa yayi a hankali kuma ya mannasu a saman fuskarta yana mai 茩are wa 茩yak茩yawan fuskar idanu, babu abinda yake bashi mamaki ga yaron sai irin jajayen la蓳蓳ansa, wanda a duk sanya ya kallesu sai yani zuciyarsa ta buga da 茩arfi,
Gargasa jikinsa ta shiga mimmi茩ewa, cikin kasala da kuma tarin gajiya da yunwar daya keji ne ya sanya dur茩osa tare da zubewa dai-dai kanta,
Sam ya rasa mai zai mata da sauri ya sauke numfashi saboda tunawa da yayi shi 蓷in cikakken likita ne a 蓳angaren gynaecology, zama yayi sosai a gefen ruwan da yake 蓷auke da wani sassanyar yashi,
Kana kuma ya mi茩a lallausan hannunsa tare da kama tsintsiyar hannun Julde,
Cikin tsoro da kuma fargaba ha蓷i da zallar ta’ajjujin taushin fatar jikin Julde yaja idanunsa ya runtse,
Kana kuma ya 蓷an matsa jijiyar hannunta cikin Sa’a kuma yaji tana harbawa,
A sanyaye ya cire hannunsa, kana kuma ya 蓷ura duka tafin hannun nasa a saman jikinta ya shiga dannawa,
Cikin Sa’a kuma ruwan data sha ya fara fita ta cikin bakinta da hancinta,
Almost 3minutes kenan kafin yaga ruwan ya daina fita,
Ajjiyar zuciya ya sauke mai 茩arfi, cikin ta蓳e baki kuma yasa tafin 茩afarsa ya zungureta, a tunaninsa zata motsa amma shiru ko numfashi bai ba,
Tsaki yaja, kana a hankali yaja jikinsa can gefe guda yana cikinsa na kukan yunwa, sweet ce ta 茩ara hawa jikinsa tana karka蓷a jelar Jikinta a hankali ya bu蓷e idanunsa yana kwa蓳e fuska kamar zai sanya kuka yace.
“Sweet baki tausayi na, uhm ban waje nace munyi fa蓷a, yanzu me kikeso naiwa yaron nan? Look! Na ciresa a ruwa na fitar da ruwan cikinsa idan bai mutu zai tashi, I’m scared 茩ilan Aljani ne”
Ya fa蓷a yana 蓷an rarraba idanu tare da 茩ara satar kallon inda Julde take yashe, jin yunwa na neman yiwa cikinsa da kuma lafiyar jikinsa illa ne ya sanya ya mi茩e, tare da nufar bishiryar Fasadabir 蓷in da niyyar cira ya sha,
Hakan da yayi ne kuma ya sanya sweet bin bayansa da gudu tana tsalle a haka harta cimma masa sabida yanayin yadda yake tafiyar a sanyaye cike da tarin nutsuwa,
Yana zuwa ya sanya hannunsa ya cire Fasadabir 蓷in guda biyar ciff kana ya cirarwa sweet,
Domin da irin tarkacan zagin nan ya raineta, zama yayi bayan ya wanke shi tass sa ruwa, yana gamawa ya sanya a baki tare gutsira za茩i da kuma 蓷an蓷anon da yaji ya ratsa saman harshen sa ya sanya ya rufe idanunsa sosai Fasadabir 蓷in yayi masa da蓷i.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button