ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Sanyin da yayi yawa a wajan ne ya haddasa farfa蓷o War Julde daga cikin gudun suman da tayi,
Da 茩arfi ta sauke ajjiyar zuciya tare da sanya hannunta a tsakiyar 茩irjinta tana shafa sabida da蓷in da taji duk wani nauyi da yake mata ya kau,
Sanyin wajan ne kuma yanzu yake shirin illata rayuwarta, cikin yanayin sanyinta da kuma zallar damuwar da take ciki ne ya sanya cikin 茩aramar muryarty tace.
“Maddibo na!”
Ta fa蓷a yayinda wasu zafafan hawaye ke fita daga cikin idanunta, zubbur kuma ta mi茩e tsaye saboda tunawa da tayi da tarin naggen da take tafe dasu,
Ga yanzu babu sanda ta ina zata lalubi hanya? Ta ina zata fara neman tarin shanun da aka bata kiwonsu?
A hankali ta fara tafiya tana mimmi茩a hannunta gaba gudun kada taci karo da abu, gaba 蓷aya ta mance cewa babu riga Jikinta,
Tana tsaka da tafiya ne taji ta bugi wani abu, da sauri tayi baya da 茩afarta,
Abu Maleek kam dake dur茩oshe ya sanya goshinsa a 茩asa yana gabatar da sallar magrib ba tare da sanin lokacin ta yayi ko bai ba,
Shi dai kawai yayi duba da duhun garin,
Yazo sujjadar 茩arshe ne kuma yaji an bugi 茩afarsa,
茒an runtsa idanunsa yayi ba tare daya motsa ba,
Julde kam sam bata fahimci inda take fa bare tayi tunanin cewa mutum ne a gabanta,
Ba tare da tunanin komai ba a karo kuma na biyu ta 茩ara 蓷aga 茩afarta babu zato babu tsammani taji ta sauke 茩afar a

LITTAFIN NA KU茒I NE, BIYA 500 DOMIN SAMUN DAMAR KARANTA WA 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK 08119237616

Saman cinyarsa wacce take da laushi da kuma taushi,
Gaba 蓷aya tayi kansa saboda jirjin dake kwasarta,uwa uba kuma babu idanun gani balle ta kare kanta daga fa蓷uwar,
“Auchhhiii”
Ya furta saboda yadda ta fa蓷a masa tare da danne masa yatsar hannunsa,
Da sauri ya janye fuskarsa saboda wani wari da kuma 蓷uyin daya dakar masa hanci, da sauri ya mi茩e tsaye tare baya yana dafe da cikinsa dake bala’in juya masa,
Tunda yake bai ta蓳a jin wari irin wannan saboda tsananin sha茩ar warin da yayi ne kuma ya shiga kelaya amai a wajan,
Gaba 蓷aya Fasadabir 蓷in daya sha sai daya dawo da shi, kallon sweet yayi wacce take kallonsa,
Kwa蓳e mata fuska yayi kafin gently ya mi茩e walking slowly ya nufi wajan kogin,
Zuwa yanzu kam tunu gari ya fara duhu yana zuwa ya wake bakinsa tass, yana sakin numfashin wahala,
Jan jikinsa yayi can gefe yana mai dafe da kansa,
Sam ba warin ne ya damesa ba, illa surar jikin Julde wacce take bara zana wa gangar jikinsa,
Duk da cewa bai ta蓳a samun kansa a feelings na wata mace ba,
Amma a duk sanda ya tuna lokacin da hannunsa ya sauke a 茩irjinta sai yaji zuciyarsa tayi tsalle sosai, gargasar jikinsa ta shiga mimmi茩ewa,
Gajeran tsaki Abu Maleek yaja, sosai yake son 蓷ago kansa amma yana tsoran abinda idanunsa zasu gani,
Tsayin wajan ne da yayi wa ya sanya Julde ta kurewa waje guda tare da rufe 茩irjinta da dukkan hannayenta,
A sanyaye ya mi茩e tsaye tare da sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa ba tare daya kalli inda take ba ya cilla mata rigar yana mai 蓷an ta蓳e fuskarsa,
Duk da cewa yana matu茩ar son sanyi amma sanyin wajan is worse yayi ba茩in yawa mai Illata gangar jiki da lalata lafiyar mutum,
Baya yayi tare da zama daga shi sai ba茩ar singlet 蓷in dake jikinsa tare da long sleeve jeans,
Jingina yayi da jikin bishiryar tare da 蓷aukan sweet ya rungome ta sosai saboda taji 蓷umin jikinsa ya lura da rawar sanyin da take,
JULDE tana zaune taji ya cillo mata rigar da sauri ta 蓷auka ta sanya jikinta tana sauke numfashi, sosai kowa jallabiya ta rufe mata surar jikinta, ta samar da 蓷an 蓷umi ka蓷an duk da cewa har yanzu tana jin sanyi na ratsa ta, runtse idanunta tayi sosai tana jin yunwa na 茩wa茩ular cikinta bakinta ne ya shiga rawa da sauri kuma cikin muryar rauni tace.
“Bawan Allah”
Saukar muryarta cikin kunan Abu Maleek yayi dai-dai da bugawar zuciyarsa wanda ya haddasa lumshewar idanunsa tare sanya fararan teeths 蓷insa ya datse jajayen la蓳蓳ansa,
Ta蓳e fuska yayi a cikin ransa yace.
“Wayyoooo Oumuu, it’s a Baby girl”
Ya fa蓷a yana fisgar numfashi, jin shirun ne ya sanya Julde 茩ara 茩asa da murya cikin rashin kuzari ta 茩ara bu蓷e baki tace.
“Mace ko Namiji?”
Ta 茩ara murya can 茩asa, 茩ara marai-raice fuska yayi yana rufe idanunsa domin jin muryarta yake kamar ana zuba masa dalma a zuciyarsa,
Kuka Julde ta sanya tare da ha蓷e hannayenta alamar ro茩o tace.
“Dan Allah wanene kai? Ko kurma ne baka magana ne, naji wani 茩amshi a kayan daka bani, naji rigar nada tsayi sosai, daga haka na fahimci da Namiji nake tare, dan Allah wanene”
Dafe kai A.m yayi yana jin yadda kansa yake sarawa,
A hankali kuma ya 蓷aga idanunsa tare da saukewa a saman fuskarta duk da cewa duhu ya fara yana hango 茩aramin bakinta da take mamul mamul dashi,
Kamar bazai magana ba sai kuma ya bu蓷e bakinsa cikin 茩asa da murya kuma yace.
“Aljani ne”
Ya fa蓷a a fili yadda zata iya ji a zuciyarsa kuma cewa yayi.
“茒an banzan baki 蓷an 茩aramin dashi sai surutu cai cai cai”
Karyar da wuya Julde tayi kafin ta sanya hannunta saman lafaffan cikinta tace.
“Ayyah! Aljani taimakamim da abinci dan Allah”
Ta fa蓷a cikin karyar da Murya hawaye na sakko mata,
Banza yayi mata ya koma ya jingina tare da 茩are rungome sweet sabida shima yana samun 蓷an tsuwa a jikin magen tasa,
Bisa dole ta ha茩ura ta kwanta tare da na蓷e Jikinta ciff a cikin jallabiyar tasa wacce tasha rana da kuma iskar duniya,
Abu Maleek kam tuni bacci yayi gaba dashi bai 茩ara bin shirman yarinyar ba.
Can cikin dare ihu da kuma 茩ugin hadarin dake 茩asa ya fara tasuwa, wanda ya sanya Julde farkawa daga baccin wahalar daya 蓷auke ta,
Sosai cikin jejin Mahinjo yake iska bishiyoyi na Ka蓷awa, ga samaniya ta ha蓷e jikinta tana gab da zubar da ruwa,
Cike da tsoro ta fara jan cikinta tana kwa蓳e fuska zata saki kuka,
Allah yayi mata tsoran ruwa sosai rasa nutsuwarta take inda daga ana ruwa,
Dab da inda Abu Maleek yake ta tsaya saboda karo da tayi da 茩afarsa,
Abinda bata sani ba tuni ya farka sani 茩ara da kuma rugogin hadari, tsoro ne ya hana shi motsawa,
Kamar yadda Julde take bata son ruwan sama shina garesa haka ne, baya son iska sabida lalurarsa gashi babu Wanda ya sani a nan,
Idan ciwonsa ya tashi bai san wanda zai taimaka masa ba,
A hankali kuma ruwa ya fara sauka wanda ya sanya Julde sakin numfashi tayi tana 茩ara matsawa inda take jiyo Numfashin Mutumin da yace sunansa Aljani,
Tana matsawa kuma iska mai 茩arfi na tashi cikin gigita da tsoro ya bu蓷e idanunsa ganin fuskarta dab da tashi ne ya sanya ya kwa蓳e fuska,
Yana shirin janye jikinsa daga inda take ne ruwan mai 茩arfi tare iska ya kece, can 茩asan zuciyarsa yace.
“O’ohhhh”
A fili kuma ya ware la蓳蓳ansa yace “Ya hayyu ya 茩ayyumu!!”
Ya fa蓷a yana ta kurewa waje guda danma Allah ya sanya a 茩asan bishiya suke,
Baki JULDE ta 蓳are tare da sanya masa ihu wanda har sai da ya sanya hannunsa ya rufe kunansa cikin tsoro daya shigeta tace.
“Dan Allah Aljani ka 蓳oye ni a jikinka tsulo ina ji”
Ta fa蓷a tana Marai-raice fuska tana da jan majinar daya sakko mata,
Ya tsuna fuska Abu Maleek yayi yana jin yawo na tarar masa sabida majinar da yaji tasha gaba 蓷aya yarinyar 茩azama ce,
Bai ta蓳a jin karo da mai wari marasa wanka irinta ba,
Tsaki Yana yana tsotse la蓳蓳ansa a hankali ya yun茩ura da niyyar tashi tsaye yabar mata wajan, duk da cewa fal zuciyarsa take da tsoran ruwan, babu zato bare tsammani yaji Julde ta…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button