ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Abu Maleek na ku蓷i kada ki karanta bada izini na ba, kiji tsoran Allah idan kina bu茩ata kiyiwa wannan number mgn 08119237616
1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: Nimcyluv 29-30
Ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke, tare da runtsa idanunsa saboda wani azaba da yaji ya ratsa saman fatarsa, yana neman gigita masa lissafi.
A hankali kuma wata zufa ta fara yanko masa, yadda jikinsa ke rawa ka蓷ai zai fahimtar dakai Tabbas bulalar ba 茩aramin shigarsa tayi ba.

Jikinsa ya cure waje guda, yana jin yadda naman jikinsa yake rawa tamkar zai ciro daga jikin 茩ashin sa ya fa蓷o 茩asa.
A hankali ya fesar da numfashi daga cikin bakinsa yana mai jan numfashi tare da gyara tsaiwarsa,
Yana mai shigar da lip’s 蓷insa cikin bakinsa yana tsotsa.
Sweet dage can gefe ta shiga tsalle tana sakine 茩ara, tare da 蓷aga jela, 茩urie yayi mata da idanunsa,
Kafin yaga wasu ruwa na taruwa a cikin Idanunta, 茩ara runtse idanunsa yayi a hankali kuma jikinsa yaci gaba da 蓳ari, yana mai 蓷an taune le蓳ansa.

A karo na uku kuma Barkido ya 茩ara saita bulalar hannunsa tare da sakarwa Abu Maleek a tsakiyar bayansa,
“Uhmmmmm”
Shine kawai abinda bakinsa ya iya fa蓷a,domin azabar da yaji ta huce ya bu蓷e bakinsa yayi ihu,
Gaba 蓷aya tsukar jikinsa rawa take,
Bai ta蓳a samun kansa cikin a azaba mai ra蓷a蓷i a jikin irin yau ba.

Wata kyakkyawar ajjiyar zuciya ya sauke, tare da taune le蓳ansa gumi ya shiga tsastsafo wa a tsakiyar goshinsa lokacin,
Da Barkido ya sakar masa bulala ta biyar.

Cikin jin da蓷i da kuma farin cikin samun nasara kuma Barkido ya 茩ara sakarwa Abu Maleek bulala ta goma a gefen hannunsa,
Yana tsaye cirr daga inda yake ko motsi ba yayi, kansa a 茩asa ilahirin jikinsa kowa rawa yake,
Ga wata zufa dake yanko masa,
A dukkan kofufin gashin jikinsa, la蓳蓳ansa sai rawa suke saboda tsananin a zaba, da kuma ra蓷a蓷i ha蓷i da zugin dake gigita masa fatar jikinsa.

Gefe kowa Ar蓷o ne da Lami蓷o zaune suka kallo mamaki duk ya cika su, ganin ko wani 茩yak茩yawan motsi Abu Maleek bai ba, bare a sanya ran cewa zai sanya kuka kana ya gudu daga cikin rugar baki 蓷aya.

Lami蓷o ne ya gyara zamansa tare da sakin murmushi kana ya fuskanci Ar蓷o yace.
“Da kasantuwar Ba茩on Mutumin nan zai shanye dukkan bulalar da Za’ai masa, yanzu ana bulala ta ashirin da biyu ne bulala takwas kawai ta rage masa, amma ko motsi bai ba, bare kasa ran cewa hawaye zai zuba daga cikin idanunsa, na tsorata da al’amarin sosai”

Murmushi Ar蓷o yayi kafin ya juya ya sauke idanunsa akan fuskar Barkido wanda shima tashin hankali ya bayyana 茩arara saboda ganin ya yi bulala ta wajan ashirin da biyar amma babu alamar Abu Maleek zai kuka ko kuma ya gudu daga cikin filin baki 蓷aya,
Idanunsa ya 蓷auke daga kallon Barkido kafin ya juya ya kalli Lami蓷o yace .

“Burina daman Wannan mahaukacin ya shanye wannan bulalar nan, domin ba 茩aunar Barkido ya auri wannan Yarinyar, kasan abinda yake gabanmu, kasan kuma dalilin daya sanya na raba Madibbo da ransa, wannan dalilin ya sanya itama nake son ganin bayanta amma Allah bai ba, nayi amfani da wannan damar ne wajan ganin tayi nesa damu baki 蓷aya, yadda zata mance data ta蓳a rayuwa cikin Fulani balle kuma ta tuna sunayen mu, jin da蓷in kuma duk inda ta ganmu ba zata ta蓳a fahimtar su waye ba, balle kuma ta kama sunayen mu a baki,
Zanyi farin ciki sosai ace wannan Mahaukacin ya samu na sara yaje can su 茩arata shi da ita”

Cike da gamsuwa Lami蓷o ya jinjina kansa, kafin ya juya ya kalli Abu Maleek a dai-dai lokacin da Barkido yake sauke masa bulala ta talati cifff,
Juyawa yayi ya kalli Ar蓷o yace.

“Tayaya kake tunanin bulalar da akai masa zata damesa? Kallesa da kyau, wanne bashi ka蓷ai bane akwai tsari mai yau gaske a jikinsa wanda shi kansa bai san dasu ba, hatta wannan magen da yake tare da ita rai da rai ban amince da ita ba,
Tabbas akwai wani 苼oyayyan al’amari da yake tare da shi Tabbas, akwai kuma tarin 茩addarori a cikin rayuwarsa”

Mi茩ewa tsaye Ar蓷o yayi kafin yace.
“Ba wannan ke ban mamaki, tsarin kyahun halittarsa, haibarsa da zallar isa 茩asaita, zanan 茩irjinta yana fisgata sosai, kana ganinsa kaga babban mutum Wanda rayuwa cikin talakawa sam bai saba da ita ba, sau茩in kansa kuma abin burgewa ne,yana rayuwa damu babu 茩yamata, abu 蓷aya na lura baya son ihu a saman kansa, ra蓷ashi yake, tambayar a nan mene ya sanya ya zama mahaukaci? Mahaukacin gaske ne ko kuma na 茩arya? Wanne dalili ya sanya 拼an uwansa turosa cikin Birnin Bera ko 茩aunarsa ne ba sayi?”

Shiru gaba 蓷aya sukai, tare da nufar inda Abu Maleek yake, Barkido kam baya yayi tare da neman waje ya zauna, shi kansa da yayi dokan jikinsa mugun ciwo yake sosai, amma al’amarin Abu Maleek ya firgita sa sosai, yana danne wa saboda kada mutane su Fahimci halin da yake ciki.

Abu Maleek kam gaba 蓷aya baya gane abinda yake faruwa ya da蓷e da shiga 蓷aya duniyar tasa, tun lokacin da yace “O’ohhh” hannunsa gaba ya dun茩ule waje guda jikinsa duk 蓳ari yake,
Yayinda jijiyoyin kansa suka fito sukai ra蓷a ra蓷a a saman goshinsa,
Jin alamar tafiya ne kuma ya sanya ya juya ya kalli gefensa, Ganin Ar蓷o da Lami蓷o na nufu inda yake tsaye ne ya sanya da wani irin sauri ya juya ya nufi wata bukka dake kusa dashi, ko kallon gabansa baya iyawa,
Sweet na ganin haka ta rufa masa baya, jikinsa na wani irin 蓳ari na azaba ya fa蓷a cikin Bukkar tare da fa蓷awa saman wata tabarma kaba daya gani.

A hankali ya 蓷aga hannunsa da niyyar ya jawo sweet jikinsa, jin babu sweet kusa sai kamar mutun a kusan shi, ya sanya bai jira tsayawa komai ya sanya tattausan hannunsa wanda yake fidda wani irin gumi mai zafi ya jawo wanda kusa dashi jikinsa,
Cikin bacci Julde taji an matse ta sosai, kamar za’a rabata gida biyu, a hankali ta motsa domin yin baya, amma ri茩on da Abu Maleek yayi mata bana wasa bane, ya matseta sosai a jikinsa, tamkar zai mayar da ita ciki,
Yadda jikinsa ke rawa haka nata ya shiga rawa domin tsoro ne 茩arara ya ratsa mata zuciya.

Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya A.m ya sauke yana mai 茩ara shigar da Julde jikinsa, a wannan lokacin baya gane fari balle ba茩i burinsa kawai ya jisa jikin wani ko zai samu nutsuwa, ga wani sanyi da yake ratsa masa kofofin jikinsa,
Jin wani 蓷umi na fitowa daga Jikinta ne ya sanya ya 茩ara sauke numfashi tare runtsa idanunsa yana taune le蓳ansa wanda sukai jajirr zai 蓳ari suke.

A hankali ya 茩ara sauke wani Numfashi, yana 蓷an tura kansa cikin tsakiyar cikinta, 蓷umi da kuma taushin fatar ta ya sanya ya 蓷an fesar da numfashi,
Cikin son samawa kansa nutsuwa daga cikin azabar daya keji ne, ya sanya gaba 蓷aya ya mirgina gefe guda, yana mai 茩ara sanya dukkan hannayensa guda biyun,
Tare da matse ququnta wanda har sai da Julde ta saki wata 茩ara tana kwa蓳e fuska zata saki kuka,
Jin sautin 茩ara a kunansa ya sanya a hankali ya 蓷an matsa ququn nata, domin gani yake Kamaru daga nan 蓷umin jikin nata yake fitowa, shi kan san bai san Wacece ko kuma waye a kusa tashi ba, All what he needs yaji sassauci daga azabar da Barkido ya gana masa,
A hankali kuma 蓳arin da jikinsa yake ya fara raguwa, yana mai 蓷an 茩ara shigar da ita faffa蓷an 茩irjinsa ganin bata cika 茩irjin nata bane,
Ya sanya a hankali ya 茩ara tsuke hannayensa domin ya samu yaji 蓷umin sosai.

A hankali numfashin cikin bakinsa yake fita yana dukan saman fuskarta, wanda ya sanya take sauke ajjiyar zuciya, saboda 茩amshin Spraymintt and Freshmeltz with strowbeery mouth freshnerh data ke sha茩a, 茩amshin da bata ta蓳a jin irinsa ba,
So take tasan wanene amma babu idanun gani, shiru tayi ta zubawa sarautar Allah idanu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button