
SAHEL
Wani yanki da cikin garin Sahel, San sanin Fulani ne wanda ya da蓷e da kafuwa duk da kasancewar duk Fulanin wajan Makiyaya ne,
Masu tashi su sauya she茩a a duk sanda suka so,
Gaba 蓷aya cikin rugar bukkoki ne da ko wanne waje ga tarin garken shanu da ragona ha蓷i da ra茩oma,
Amma gaba 蓷aya shanun wajan sunfi ko wacce dabba yawa a cikin garken,
Dare ne mai cike da tsoro ha蓷i da tsantsar fargaba, gaba 蓷aya Fulanin rugar sun hana idaniyar su bacci sabida tunanin abinda zai je ya dawo,
Gaba 蓷aya basu da wata kwanciyar hankali kullum suna rayuwa cikin tsoro da tarin fargaba gaba 蓷aya an hanasu kwanciyar hankali da farin ciki,
Basu da wata walwala ko ka蓷an,
Misalin 茩arfe 2:30 ma daran yanar juma’ar kamar a mafarki Fulanin cikin rugar suka fara jiyo saukar bindiga da 茩arar fashewar abu kamar bom,
Cikin sauri ko wanne magidanci da kuma samarin rugar suka fara fitowa 蓷auke da makamai yawanci kuma bawai makaman arzi茩i bane,
Duk da yawanci jama’ar Duniya bawai gari ba sunawa Fulani kallan mugwayen mutane marasa tsoran ALLAH,
Amma a zahiri kuma ba haka bane, Fulani sam basu 茩aunar tashin hankali sabida sam basu sama da shi ba,
Kasancewar gaba 蓷aya rayuwar daji suke rayuwa mara 拼anci,
Sosai hankalin Fulanin rugar ya tashi sabida kafin su yi wani tunani,
Tuni mugwayen mutanan sun 茩araso cikin rugar suna harbin dukkan wanda suka yi katari da shi,
A can gefe guda kuma Wani magidanci ne ya fito daga cikin bukkar sa yana ri茩e da hannun matarsa,
Wacce take dafe da cikinta wanda ya cika wata 9 a duniya,
Cikin sauri yake mata magana suna tsaka da tafiya taji mijin nata ya saki ihu,
Da sauri ta juya taga ashe harbinsa akai baki ta bu蓷e zatai ihu,
Yay saurin sanya tafin hannunsa ya toshe mata baki dashi,
Cikin fitar rai ya cire wani (GURI) nasa ya dam茩awa matar tasa,
Yana shirin yin mgn sai Numfashin sa ya 蓷auke alamar dai rai yay halinsa,
Cikin sauri ta mi茩e Idanunta na zubar da waye, a ranta take addu’ar tsira da abinda yake cikinta,
A haka ta kawo ga蓳ar wani kogi,
Sabida tashin hankali da yay mata yawa yasa na茩uda ta kamata, nan kuma take ta samu nasarar haifar farar jaririyar ta,
Wacce dunda tazo dubiya ta cilla yatsarta a baki, alamar ha茩uri ya bayyana a tare da jaririyar, wacce aka haifa cikin tashin hankali,
Kuka ta fara hakan ya jawo hankalin mutanan da suke ta ka蓷a shanun rugar suna gaba dasu cike da mugunta da kuma son zuciya,
Zanin Jikinta ta cire ta na蓷e jaririyar da shi,
Kamar daga sama taji wani yace.
“Kawo ta nan”
Bata tsaya jiran abinda zaice ba tai saurin sauyawa yarinyar (GURI) wanda mijinta ya bata,
Da sauri kuma ta faki idanun mutanan wanda suke rufe da fuskokin su, kana tai azabar cillah jaririyar cijin 茩aton kogin dake gudana wanda babu wanda yasan inda ya tsaya,
Tana cillah Yarinyar suna sakar mata harbi.
(MAFARIN bu蓷ewar 茩addarar kenan)
BAYAN SHEKARU ASHIRIN
ALAAFIN OF EDO/BENIN (MASARAUTAR KANZAF)
Babbar Masarauta tace ta Yarabawa, Masarautar ta samu a sali tun iyaye da kuma kakanni,
Kowa yasan Yarabawa da ri茩e Al’ada, basu wasa da dukkan abinda zai shafi kima da kuma matarta barsu,
Tun a ginin masarautar zaka tabbatar da 茩arfin iko na masarautar,
An 茩awata Masarautar da ginin jar 茩asa,
Mai ratsin fari da kuma Maroon,
A 茦ofar farko akwai Fadawa masu tsaron 茩ofa sama da mutum Ashirin,
Babban cikinsu shi ne OBA LEKUN (SARKIN 茦OFA).
harabar wajan kuma sauran Fadawa ne cikin yadin uniform 蓷in su,
Daga wannan babbar 茩ofa,
Sai wata 茩ofa wacce aka gina ta 蓷an yar Azurfa, banda she茩i babu abinda take, ga kuma tambarin masarautar (Alaafin means Masarauta) a jikin 茩ofa,
Nan ma Fadawa ne da kuma tarin barori da kuyangi kowa yana aikin gabansa,
Sosai masarautaru take da tsari mai kyau gwanin sha’awa ga ba茩on da mai ta蓳a saninta ba.
Da sauri bisa sassarfa yake taka 茩afafuwansa a 茩asa, kansa a sunkuyar duk inda ya ratsa mutane zubewa suke suna gai dashi,
Hannayensa cikin Al茩yabbar lokacin zuwa lokacin yakan kawo gefe da gefen Al茩yabbar ya 茩ara rufe jikinsa da ita,
Fari ne tass dashi amma fuskarsa babu walwala ko ka蓷an,
Kana kallonsa kasan yana cikin matsanancin damuwa da kuma tarin fargaba domin duk yadda yakai
Da 蓳oye abinda yake zucyarsa tuni fuskarsa ta riga ta fallasa asirin zuciyarsa,
Yana gab da shikewa wani babban sashe yaji anyi gyaran Muryar daga gefensa,
A hankali yakai dubansa ga wajan 蓷an Murmushin sa na gefen baki ya sauke mata yana mai 茩ara gyara tsaiwarsa sabida ya fuskanci akwai tarin magana a cikin bakin nata,
Kamar bazai magana ba sai kuma yace.
“Shirwa kike baki jewar banza, mene a 茩asa?”
Murmushin jin da蓷i IYALODE (Jakadiya) tayi kafin ta rusuna tana 茩ara 蓷aga hannunta sama tace.
“Kifi na ganin ka mai jar koma, Wahainiya kake mai wahalar fahimtar launi bare kuma a fahimci naka launin, gaisuwa nake uban gidana, 蓷an sarki jikar sarki wanda ya gaji Sarautar a nono,
Kaga sarkin Masarautar Kanzaf na gobe”
Murmushi yana mai 蓷an janye fararan idanunsa daga gare ta,
Sosai ya ke jin da蓷in yadda Iyalode take 茩ara karfafa masa quiwwa bisa ganin muradinsa ya cika,
Muradin da aka haifesa da shi wanda a yanzu yake ganin tarin nasara da kuma haske na cikar muradin,
Fuskarsa ya shafa yana gyara zaman Al茩yabbar jikinsa yace.
“Aku sarkin labari, ai ni damusa ne mai farautar fukkan wanda yace zai ga baya na, shiyasa King (Oba, Sarki, Mai martaba) yake min kirari da SAHUN GIWA 苼ADDANA RA茦UMI”
Jinjina kai Iyalode tayi zuciyarta fal farin ciki tace..
“Kaya ya sauka da zafinsa”
Ajjiyar zuciya Aremo Shakiru (Prince, Yarima, Shakiru) Ya yi yana mai juyawa ka蓷an ganin babu kowa yace.
“Ya launin kayan suke?”
Kai tsaye Iyalode (Jakadiya) tace.
“Kayan suna da nauyi da kuma wahalar fahimtar launin su, Amma ga Damusa Aremo Shakiru Tunde Muhammad Jalal abin mai sau茩i ne”
Ha蓷e fuska Aremo Shakiru yay yace.
“Fasaltamin kayan, tun kafin ki tunzura zuciyata ki sanya mutanan cikin Kanzaf su shiga uku”
Da sauri tace.
“MALEEK ya mutu, Amma Mai Babban 蓷aki da Oumuu-Ayman sun toshe ko wacce hanya da zata tabbar da mutuwar MALEEK 蓷in”
Wani mahaukacin sauke ajjiyar zuciya Aremo Shakiru yay tare dayin baya cikin farin ciki da kuma jin da蓷i yace.
“MALEEK!? Mutuwar MALEEK ta 茩ara tabbatar min Eh lallai tabbas Muradina na gab da cika maza jeki kuma ki tabbatar da cewa babu wanda ya san wannan Maganar idan kika sake wani yasan maganar to tabbatas kin kawa iyalanki masifa”
Yana fa蓷in haka ya nufi Shashen damansa yana mai 蓷aure fuskarsa.
Bayansa Iyalode tabi da kallo kafin ta saki dariya yana tafa hannu tace.
“Da Iyalode kake Magana, sai na tabbatar ka kusa cika muradin naka ni kuma zan kaika 茩asa, domin Kimata tafi wannan muradin naka”
Tana fa蓷in haka ta juya kamar wal茩iya tabar wajan.
Kai tsaye Aremo 蓳angaren OBA TUNDE MUHAMMAD JALAL ya nufa.
A bakin 茩ofar shiga tirakar tasa ya tsaya kasancewar yau ko waje King Tunde Muhammad Jalal bai le茩a ba,
Haka kuma ya hana kowa zuwa
Inda yake shima yanzu zai amfani da Soyayyar da King Tunde yake masa,
Yasa zai shiga tirakar tasa yaga meke faruwa, tsayawa yay yana 茩arewa masu tsaran Kofar kallo,
Cikin isa da gadara ha蓷i da 茩arfin iko yace.
“Yimin iso wajan King”
Ya fa蓷a yana kallon 蓷aya daga cikin hadiman King Tunde 蓷in,
Jininta na rawa sabida tsoran Aremo Shakiru Tunde Muhammad Jalal 蓷in tace.
“Afuwa Uban 蓷aki na, Tuba nake kayi min rai kada kasa na karya dokar King Tunde”
Gajeran tsaki Aremo Shakiru yay yana cillawa Hadimar kallo yace.
“Meye dokar?”
Cikin bashi girmansa na kasancewarsa 茒A a wajan King Tunde,
茦ara 茩asa tayi da kanta tace.
“Umarni ne daga Oumuu-Ayman cewa kada wanda aka bari ya shiga cikin tirakar ta King Tunde, kuma Umarnin itama daga sama ya sameta wajan Mai Babban 蓷aki”
Shu’umin Murmushi Aremo Shakiru yay ba tare da yace komai ba ya juya kai tsaye zuwa shashin OLORI AYOOLA (Queen, matar sarki, Olori Ayoola).
A can 蓳angaren Oumuu-Ayman kowa tana zaune a saman Sallaya idar da sallar ta kenan,
Tayi Shiru tana tunanin sabon al’amarin daya kunnu masu kai ba tare da sanin hakan zai faru ba,
Sai yaushe ne komai zai dai-dai-ta? Sai yaushe gaskiya zata bayyana ne? Sai yaushe Allah zai kawo lokacin da za’a warware wannan cukurku蓷a蓷蓷an wannan Lamari?
Ubangijin Jallah wa’azam! Ne kawai yasan abinda yake 蓳oye, amma a kullum tana addu’ar Allah ya kawo ranar da gaskiya zatai halinta,
Abubuwa suna ta faruwa wanda ba’a san ta inda abin ya kunnu kai ba,
Numfasawa tayi a hankali sabida jin maganar Hadima Akin a gefenta,
Kallonta tayi tana sakin 茩yakkyawar fuskarta mai cike da kamala ha蓷i da zallar ha茩uri tace.
“AKIN ya akai?”
茩asa Hadima Akin tayi da kanta tana mai jan numfashi tace.
“ina fatan uwar 蓷aki na Oumuu-Ayman zata fahimci wannan sabun lamarin da yazo ma?”
Jinjina kai Oumuu-Ayman tayi tana mai 蓷an sakin murmushi tace.
“Mene ya faru kuma Akin?”
Juyawa Akin tayi kamar mai tsoron fa蓷in abinda yake bakinta, ganin hakan kuma yasa Oumuu-Ayman tace.
“Kada ki samu babu kowa ni 蓷aya ce”
苼oyayyiyar ajjiyar zuciya Hadima Akin tayi tace.
“Queen Ayoola ta matsa dole tana son sanin inda MALEEK yake”
Lumshe idanu Oumuu-Ayman tayi tana jin wani irin yanayi mai kama da ru蓷ani yana shiga zuciyarta kafin ta numfasa tace.
“Wacce Amsa kika bata?”
Kai tsaye Hadima Akin tace.
“Haba Uwar 蓷aki na, bayan ni kaina bansan Inda MALEEK yake ba, tayaya zan bata amsa”
Hamdala Oumuu-Ayman tayi a ranta tana mai jin da蓷i da farin cikin Babu wanda yasan abinda yake faruwa,
Kamar ba zatai magana sai kuma tace.
“Ya Rabb! MALEEK na shashin Mai Babban 蓷aki ai, tashi maza jeki wajan aikin ki”
Fita Hadima Akin tayi ba tare data fahimci komai a fuskar Oumuu-Ayman ba hasali ma sai tarin gaskiya da kuma kamewar dake saman fuskarta.
Tana fita Oumuu-Ayman tabi bayanta da kallo zuciyarta fal wasi wasi.
A hankali kuma ta mi茩e tana 蓷an gyara murya tare daci gaba da tasbihi ga Ubangijjn sammai da 茩assai.
Aremo Shakiru na shiga sashin Queen Ayoola ya sameta zaune,
Saman wata lallausar ladduma irin tasu ta masu mulki,
Ga Hadimanta sun yi mata 茩awanya, Wasu na firfita,
Wasu nayi mata tausa a 茩afarta kege guda kuma wasu na mata massaging a kanta wanda ta 蓷an sutale hular Al茩yabbar jikinta,
Hannunta ri茩e da Apple tana sha a hankali tana 蓷an 蓳ata fuska,
Ganin Aremo Shakiru kuma 蓷an nata ne yasa ta saki Murmushi tare da bawa Hadiman nata damar tafiya zuwa anjima,
Zama yay 茩asan 茩afafuwan ta, yana mai gaisar da ita yace.
“Queen Ayoola Mumyna, ina fatan wannan yanayin da muka riski kanmu yana maki da蓷i?”
Murmushi tayi a hankali ta mi茩ewa tsaye tana mai 蓷aukan Inibi takai bakinta tace.
“Uhm, Akwai abinda yake faruwa da King Tunde wanda ba’a so jama’ar Kanzaf su sani, amma menene shi? Ta ina zan sani wannan shi ne abinda nake tunani tun safe, tunda na nemi izinin wajan waccar funafukar Oumuu-Ayman akan tayi min iso wajan King Tunde tace na tara wani lokacin banda wannan satin nasan Tabbas akwai matsala”
Murmushi Aremo Shakiru Tunde Muhammad Jalal yay domin ya da蓷e da fahimtar mene ya faru,
Tunda Iyalode ta fa蓷a masa komai,
Amma sai yay kamar bai sani ba yace,
“Ina Mamaki sosai ainun ace mutum da mijinsa sai wata tana da dama Matarsa zata ganshi,
Ko kuma duk adalilin ba’a so a san Meke faruwa a cikin Alaafin (Masarautar)?”
Murmushi Queen Ayool tayi tace.
“Wannan ba Shine damuwa ta ba, yaushe ne burina zai cika yaushe ne zai dawo?”
Aremo Shakiru yace.
“Queen Ayoola wakike magana akai?”
Daga bakin 茩ofar shigowa tirakar ta akace.
“Mahaukacin a koda yaushe zaki iya samun labarin ya dawo, idan har Oumuu-Ayman da Otun (Galadima) basu 蓳oye zuwan nasa ba”
Matashin saurayin ya fa蓷a yana shigowa ciki tare da tsayawa a gaban Mahaifiyarta sa”
Cikin farin ciki Queen Ayoola tace.
“Da gaske JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL ya kusa dawowa?”
Jinjina kai SHAREFUDDEEN yayi yace.
“Bana kuskure a abinda na fa蓷a kuma za Kice na fa蓷a maki”
Yana fa蓷in hakan ya juya ya fice daga cikin tirakar Aremo Shakiru yabi bayan Sharefddeen da kallo yana mai kissima abu a ransa.
A can shashin Mai Babban 蓷aki kowa Adams ne zaune a gabanta yana jin abinda take fa蓷a amma sam baya shiga kunansa,
Cikin gajiyawa kuma da maganar ta yace.
“Zan wuce”
Kallonsa kawai Mai Babban 蓷aki tayi tana mai jin tausayin yaran a ranta tace.
“Har yanzu babu labari dan gane da 蓳atan QUEEN ROOMANA?”
girgiza kai Aremo Adams yay yace.
“Babu fa, daga Daran jiyan da aka nemeta aka rasa zuwa yanzu babu wanda yasan inda take”
Mai Babban 蓷aki na shirin yin magana Amintacciyar King Tunde ta Shigo da gudu Idanunta na zubar da 茩walla dukkan Jikinta rawa yake,
Ganin Hadima Zubaida ya tayar da hankalin Mai Babban 蓷aki zuciyarta ta tsanata bugu,
Tsoro da bargabar abinda Hadima Zubaida zata fa蓷a mata yasa tayi saurin fa蓷in.
“Ya Rabbi, Ya Rahamu”
Adams Hadima Zubaida ya tsorawa idanu yana son jin abinda zata fa蓷a domin tun safe yasan akwai abinda yake
Faruwa a cikin Masarautar, duba da yadda King Tunde yau gaba 蓷aya bai zauna a fada ba, gashi a wannan satin yace zai fita ran gadi,
Ganin kallon da Adams ya kewa Hadima Zubaida yasa Mai Babban 蓷aki 蓷aukan sandan hannunta ba tare da tayi magana ba,
Tasa tafin hannunta ta kama hannun Hadima Zubaida ta jata zuwa cikin uwar 蓷akinta wanda babu wanda ya ta蓳a shigarsa sai a lokacin
Data ja Hadima Zubaida ciki,
Zuwa lokacin kukan Hadima Zubaida ya tsananta bakinta sai rawa yake,
Ruwa mai sanyin gaske Mai Babban 蓷aki ta 蓷auko a fridge ta bawa Hadima Zubaida tasha,
A hankali ta shiga sauke numfashi har lokacin kuma
Hawaye bai daina fita daga cikin idaniyyarta ba,
Cikin fargaba ha蓷i da zullumi Mai Babban 蓷aki tace.
“Mene ya faru Zubaida?”
Kukan Zubaida ya tsananta kawo lokacin kuma Mai Babban 蓷aki ta fara tunanin ko dai wani abu ya samu Oumuu-Ayman ko kuma Jalaluldeen?”
Hadima Zubaida na sakin wani gigitaccen kuka mai tafe da fitar hayyaci tace.