
Abu Maleek kam a hankali kuma a wahalarce yake fidda wani numfashi mai mai zafin gaske, sai taune le蓳ansa yake,
Cikin ransa banda
“Ya Allahu Ya Rahamu”
Babu abinda yake ambata,
A hankali kuma ya tura tafin hannunsa cikin rigarta tare da manna Tafin hannunsa dake fidda wani gumi a tsakiyar Jikinta, Ajjiyar zuciya Julde taja saboda wani a zababban zafi daya ratsa mata fatar Jikinta,
Almost 20minutes
Kafin ya fara sauke ajjiyar zuciya numfashi na sauka a hankali, gaba 蓷aya jikinsa ya saki cikin nutsuwa kuma yake zamewa daga Jikinta yana mirginawa baya,
Sai kwa蓳e fuska yake yana tsotsar la蓳蓳ansa wanda sukai jajirr saboda taunesu da yake, a haka baccin wahala ya 蓷auke sa.
Baya tayi tana 蓷an zaro ido waje tare da turo bakinta gaba,
A hankali ta mi茩e zaune tare da 蓷aukan sandar ta, cikin nutsuwar da take tattare da ita,
Ta fara lalubar hanya a haka ta samu ta fita daga cikin Bukkar,
Still kuma hancinta bai bar jiyo mata 茩amshi da 蓷umin bakinsa ba, kwa蓳e fuska tayi a fili tace.
“Mugunta kawai, wannan 茩amshin sai kace me”
Ta 茩are maganar tana murgu蓷a bakinta,
Ar蓷o da Lami蓷o wajan Barkido suka nufa kafin suzo inda yake ya mi茩e tsaye yana kallon Mahaifin sa yace.
“Na cinye Sha蓷i nike da Julde, dan haka a 蓷aura mana aure kawai”
Kallonsa Ar蓷o yayi kafin yayi murmushi yace.
“Daka dakesa kaga Hawaye ya fita daga cikin idanunsa? Ko kuma kaga ya motsa daga inda yake bare kayi tunanin zai gudu, Tabbas ka dakesa amma hakan baya nufin kai ne da Julde”
Lami蓷o ne ya kalli Barkido kafin yace.
“Yadda ka dakesa shima zai ya rama wannan dokan, idan ka shanye bulala talatin 蓷in da zai maka kamar yadda ya shanye, to sai a nemi mafita domin duk kun cika Jarumai,idan kuma ka kasa shanye bulalar to tabbatas Wannan ba茩on mutumin shike da auran Julde”
“Yaushe zai rama dokan nasa da nayi masa? Uhm! Tayaya kuke tunanin wannan zaimin dukan da zanyi kuka, sai dai ayi kukan doki”
Barkido ya fa蓷a yana cije bakinsa domin yasan Abu Maleek bazai ta蓳a yi masa dukan da zai gigita masa lissafi ba.
Ar蓷o ne ya kalli jama’ar wajan baki 蓷aya tare da fa蓷in.
“Kamar yadda kuka sani, idan anyi SHA茒I, ba’a mai da martani sai shekara ta zagayo, amma duba da yadda abun yazo a ba zata babu zato balle tsammani wannan ba茩on mutumin ya shiga cikin jerin mutanan da suke son wannan yarinya,
Bisa wannan dalilin ya sanya gobe Za’a maida martani idan ba茩o ya samu nasara akan Barkido shike da yarinya, idan sunyi kunan doki ma’ana Barkido bai kuka ko ya gudu ba, to sai a bawa yarinya za蓳i ta a cikinsu wanda ya za蓳a shi za’a bata”
Gaba 蓷aya mutanan Rugar Mahinjo suka ha蓷e baki wajan fa蓷in
“hakan yayi kyau”
A haka taro ya watse wasu nayiwa Barkido fatan nasara domin shi ne nasu, wasu kuma na yiwa Abu Maleek fatan samun nasara, domin sun san cewa Julde ba da蓷i ta keji ba a wajan su Ar蓷o, tsoron kuma da akewa Ar蓷o ne ya sanya duk matan Rugar suka kasa 蓷aukan Julde su ri茩e a wajansu.
ALAAFIN KANZAF
Salimerh ce tsaye da Oumuu-Ayman, tana sauraran abinda take fa蓷a mata.
Ajjiyar zuciya mai 茩arfi ta sauke kafin ta juya taga babu kowa a wajan cikin 茩asa da murya cike kuma da damuwa tace.
“Oumuu-Ayman yanzu wa kike tunanin zai bawa King Tunde Muhammad Jalal Garin meriz na 茩una jiki, wato dalilin daya sanya aka tura Abu Maleek kenan Saboda ansan zai iya gane gaskiya, Innalillahi wa’inna ilaihir Arjun Oumuu-Ayman kullum Dady 茩ara kusantar lahira yake, gaba 蓷aya sannu a hankali jininsa ya 茩une, mene ya sanya hakan? Mene yasa mutane basu da tsoran Allah ne? Me yasa kowa kansa ya sani?”
Ta 茩are maganar tana sakin kuka mai ratsa zuciya,
“Know one’s care about my father’s sick, kina kallo Babu Aremos na Alaafin, Ba bro Shakiru ba Junaid balle babbansu Sharefddeen mene ya sanya hakan ne? Why basu son zama tare damu”
Jan numfashi Oumuu-Ayman tayi kafin a hankali ta sanya hannunta, ta kama hannun Salimerh suka nufi sashinta.
Suna barin wajan Iyalode dake la蓳e ta ri茩e ha蓳a, da sauri kuma ta juya ta nufi sashin Queen Ayoola,
Tana zuwa Queen Ayoola ta bata umarnin shiga,
Zubewa tayi gabanta tare da fa蓷in.
“Ina mi茩o gaisuwa, uwa ga Alaafin ja gaba ga mutanan Kanzaf, Allah ya 茩ara maki lafiya mai 蓷akin King Tunde Muhammad Jalal”
Jinjina kai Queen Ayoola tayi kafin a hankali ta gyara zama, tana mai sauke 茩afafuwan ta 茩asa, idar da sallar ta kenan.
“Meke tafe dake?”
Ajjiyar zuciya Iyalode taja tare da gyara zama tace.
“Abunne babu da蓷in ji, ban san me mutane suke so ba”
Fashewa tayi da kuka tare share majina kafin tace.
“Wai ashe bawan Allan nan duk irin ciwon da yake wai Guba aka bashi a cikin abinci”
A gigice Queen Ayoola ta mi茩e tsaye tana cewa.
“What Guba? Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un, wanne mara tsoran Ubangiji ne wannan”
Ta fadi hakan Idanunta na kawo ruwa tashin hankali ya 茩arara ya bayyana a saman fuskarta.
Iyalode tana 茩ara sakin kuka tace.
“Daman ko waye wannan bazai wanye lafiya ba, Fisabilillahi mai ya aikata masu, amma dai wannan mazai ga Annabi ba, yanzu idan muka rasa Garkuwan mu yaya zamuyi, babu wanda zamu samu wanda zai zama tamkar King Tunde Muhammad Jalal sai Uban gina Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Allah sarki bawan Allah”
Wani irin kallo Queen Ayoola ta yiwa Iyalode sai kuma ta 蓷auke kanta tana mai tunanin wanda ya sanya Wannan gubar,
Ta蓳e baki Iyalode tayi ganin hakan ya sanya Queen Ayoola tace.
“You can leave”
Da sauri ta juya tana zuwa waje ta sanya dariya tace “Munafuka nifa ban yarda da wannan matar ba, Shegiyar isa da izza kamar 拼ar gidan 茩aruna”
Oumuu-Ayman ce ri茩e da Hannun Salimerh har suka isa can cikin baban Parlon ta mai kyau da tsari, sosai Parlon ya 茩awatu da kayan zamani.
Zaunar da ita tayi kafin ta juya cike da nutsuwa ta nufi wajan wani fridge ta 蓷auki ruwa mai sanyi tare da wani glass cup mai kyau,
Zama tayi kusa da Salimerh kafin ta tsiyayi ruwan a cup ta bawa Salimerh,
Kar蓳a tayi a sanyaye ta fara sha tana sauke ajjiyar zuciya,
Sai da tasha ruwan sosai kafin ta sauke wata wahalalliyar ajjiyar Idanunta cike da hawaye taja ta lumshe,
Dole ta 茩ara dakewa wajan ganin ta ha蓷a karatun ta na Criminology justice shi ka蓷ai zai bata damar tunawa da wanda take zargi asiri,
Gashi a yanzu idan tace zatai magana dole ta nemi hujja amma bata da wata hujja ko guda 蓷aya a tare da ita.
Kallon yadda take sauke ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman tayi, hakan ya nuna cewa zafin da zuciyar take mata ya fara sauka,
Gyara zama tayi cikin lallashi da kuma kalamai masu da蓷i tace.
“Look! Salimerh,you got to understand that some people don’t come in your life to love you, They come into your life to see you, They don’t come to bring to your life, They come to take from you.
聽聽 They don’t see you as a person, They see as a聽 opportunity, These are the type of people that don’t love you for you, They love you for what they can take from you.
聽聽 They’re not loyal to you, They’re loyal to the benefits that Come with you, That’s why they never show up.
聽 聽 聽 No matter how many times you showed up for them, That’s why they never offer help, No matter how many times you helped them”
Ajjiyar zuciya ta sauke kafin ta 蓷auki ruwa itama tasha saboda zuciyarta gab take da karyewa, kafin ta kalli Salimerh wacce tayi shiru tana Kallonta tace.