ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Kinga kenan, ba kowa ke sonka saboda Allah, ma茩iyi yana da saurin ganewa, amma mu ma茩iyanmu masu son rusa TUBALIn da aka gina na wannan masarautar, sun zo mana a siffar masoya kuma na jinin mu, kina gane su zai mana tu茩ar wahala, dole komai sai anbi a hankali, kuma I’m sure Duk wanda ya aikata hakan zai 茩ara 茩o茩arin aikatawa nan gaba, ina ro茩an Allah kuma kada ya sake Bashi damar Cutar da kowa dake cikin Alaafin, Everything will be fine by the grace of God kawai keep praying”

Oumuu-Ayman ta fa蓷a tana mai 蓷auke idanunta saboda hawayen da suka cika idanunta, Mi茩ewa Sakine tayi tace.
“Bari naje na duba jikin nasa, 茩ilan a yau zan nemi prvt jet domin fita tashi wata 茩asar”

“Allah ya bada Sa’a ya tsare ya kiyaye”
Shine kawai abinda Oumuu-Ayman ta iya fa蓷a, domin tasan a koda yaushe za’a iya samu King Tunde Muhammad Jalal ya rasa ransa, wannan dalilin ya sanya ko wajansa bata iya zuwa.

Kai tsaye Salimerh Sashin King Tunde ta nufa, kanta a 茩asa Idanunta kuma cike da hawaye,
Dubawa tayi da Mamaki taga babu duk securities 蓷in wajan, dole kawai dalilin barin su wajan,
Tana cikin tafiya ne taji an jawo ta, tare toshe mata hanci da Cocaine, tana sha茩ar powder kuma Idanunta suka lumshe Jikinta ya saki baki 蓷aya,
Tana ji baya iya kallo akai sama da ita tare da suma tafiya da ita, a haka taji lokacin da aka shiga mota tare da shigar da ita ciki aka kwantar, gaba 蓷aya jijiyoyin Jikinta sun saki, wannan dalilin ya sanya ko yatsarta bata iya motsawa, a haka taji an yiwa motar key tare da yin waje da gudu….

ABU MALEEK NA KU茒I NE IT’S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

          *BY*
 *SARAUTAR MARUBUTA*

1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 37-38
Rungome nata hannayen, ya zamana ya sanyata a tsakiyar jikinsa ba tare daya rungome ta ko kuma ya ri茩e Jikinta ba.

Sassanyar Ajjiyar zuciya ya sauke, yana wani irin masifafan harbawa da zucyarsa yake masa,
Tsananin bugun da take masa ne yasa har yake 蓷an sauke ajjiyar zuciya da sauri da sauri.

A hankali yasa tongue 蓷insa tare datse la蓳蓳anta ya shiga taunawa, tare da gana masu azaba, a hankali ya fesar da wani zazzafan huci daga cikin bakinsa zuwa saman fuskarta wacce take dab da nasa fuskarsa, kasantuwar kusanci da suka samu da juna.

Narkakkun gajiyayyun idanunsa da suke a lumshe ya 蓷an bu蓷e yana mai ya motsa fuska saboda kansa daya sara masa,
Ga bugawar zuciyarsa data 茩aro fiye da baya, ba tare kuma daya san dalilin hakan ba.

Idanunsa ya sauke a saman fuskarta wacce take 蓷auke da ruwan hawaye har lokacin kuma shasshe茩ar kuka take,
Tsawar da yayi mata ne kuma ya sanya ta firgita, wanda ya haddasa mata tsoransa Sosai.

Sosai take jin azaba a jikin a zaba a Jikinta, amma bata da ikon fa蓷a ko kuma samun abinda ta keso, ta san tayi ka蓷an ya bata abinda take so 蓷in a yanzu dole ne taja bakin tai Shiru tare da maida 茩wala marta.

A hankali ya shiga zareta daga jikinsa, jin hakan ne kuma yasa gaba 蓷aya ta kwa蓳e fuska ta fara bu蓷e baki zata sakar masa kuka.

Fuska ya 蓷an ya motse alamar gajiyawa, tare da 蓷ura yatsarsa guda a baki yace.

“Shittt!!”
Luff tayi a saman bed 蓷in yayinda ta bu蓷e bakinta ta shiga taunar lallausan bedsheet 蓷in dake saman bed 蓷in

Abu Maleek a hankali ya 茩ara sauke ajjiyar zuciya cikin nutsuwa kuma ya fara taka 茩afafuwan sa a saman lallausan carpet 蓷in dake kwance a tsakar bedroom 蓷in.

Cikin takunsa na 茩asaita da kuma zallar izza ya nufi waje hannunsa duk biyun zube cikin aljihun wandonsa na long white jeans wanda ya 蓷an tattare da can bakin wandon wajan sanya 茩afa.

A hankali kuma ya sanya hannunsa tare da 蓷ura shi saman handle 蓷in 茩ofar yaja a hankali yadda sautinsa bazai dame sa ba, shi kansa yanzu duk a razane yake, baya son wata 茩ara ko ihu a saman kansa,
Walking slowly ya nufi 蓷an 茩aramin part dake cikin side 蓷in nasa, a hankali ya sanya kansa ciki, wani 茩awataccen Pharmacy ne wanda babu abinda babu a cikinsa, har wani 蓷an 茩aramin gado na marasa lafiya.

Kayan da zai bu茩ata ya 蓷auka kana ya fito daga cikin Pharmacy 蓷in ya koma can side 蓷in da take ciki.

A hankali ya tura 茩ofar yana jin bugawar zuciyarsa na tsananta kamar zata tsaga 茩irjinsa ta fito haka ya kejin zuciyarsa, sam baya jin da蓷in duniyar nan a dai-dai irin wannan lokaci, komai yayi masa zafi, da ace za’a amince kuma a lamunsa masa Tabbas da ana yin 40days na rasuwar Mahaifin su zaibi jirgi ya koma inda ya fito.

Tura 茩ofar yayi a hankali kana ya zura kansa, tana jin motsin shigowar sa ta 蓷an zabura, tare da cure Jikinta waje guda, cikin nutsuwa kuma ta sanya yatsarta a baki ta fara tsotsa tamkar ta samu lolipop.

Jingina bayansa yayi da jikin door 蓷in a hankali ya ware Manya kuma gajiyayyun Maraitattun idanunsa,
Wanda suka 蓷an janye ka蓷an, saboda tension 蓷in da yake ciki ga kuma rashin bacci,
Uwa uba wata azababbiyar yunwa dake za茩ulan cikinsa, baya jin kuma zai iya kai wani abun bakinsa.

A hankali ya sauke wani sound tare da janye idanunsa daga kallon saman bedroom 蓷in da yake ya rufe su ruff,
Tamkar wanda yake Shirin yin Bacci sosai ya kejin wani irin acikin jikinsa yanayi mai wahalar fassaruwa,
Yanayin da bakinsa yayi ka蓷an wajan furta sa.

Ji yake wani nauyi na musamman wanda baya jin zai iya sauke sa ya hau kansa, sosai yake jin kansa Tamkar wanda aka sanya igiya aka 蓷aure masa jikinsa,
Ga wani nauyi da kansa yay masa, nauyin kuma daya sauka a 茩asan jikinsa.

A hankali take tsotsar yatsarta wanda sautin tsotsar Derect yake tafiya cikin kunan Abu Maleek, al’amarin daya sanya tsigar jikinsa tashi kenan ta wani mimmi茩e,
A hankali kuma wani sihirtaccen sanyi ya fara kawowa fatar jikinsa farmaki kasantuwar bu蓷ewar kofufin jikinsa.

A sanyaye cikin gajiyawa kuma ya 茩ara bu蓷e luntsumammun idanunsa wanda suka 茩ara janyewa, kai tsaye kuma ba tare da wani shamaki ba ya sauke idanunsa a kanta.

Tana kwance luff saman bed 蓷in dai tsotsar yatsarta take tana sakin Ajjiyar zuciya, ga yadda Jikinta yake 蓷an rawa,
Alamar wahalar da take sha ya tsananta, a ko wanne lokaci tana iya samun kanta cikin wani hali nada ban.

A karo na barkatai ya 茩ara sauke ajjiyar zuciya tare da jan numfashi mai wahala, Cikin nutsuwa ha蓷i da kamewa ya fara taka Fararan sahunsa a saman lallausan carpet 蓷in dake malale saman tayals 蓷in bedroom 蓷in.

A haka yana tafe yana sauke ajjiyar zuciya akai akai ya 茩arasa inda take kwance,
Wata 茩a茩茩arfar ajjiyar zuciya Julde ta sanya tana mai 茩ara kulle idanunta, yayinda zuciyarta take wani irin harbawa tare dayin wani tsalle tsalle kamar zata faso tsakiyar 茩irjinta ta fito,
Tsoransa ya bayyana 茩arara a saman fuskarta yayinda kuma a hankali take jin sanyi da kuma tarin nutsuwa na saukar mata a can 茩asan zuciyarta.

Abu Maleek shiru yayi a hankali yake yatsar da take tsotsa da idanu, ganin yadda yayi jaa, ya tattare waje guda, ga wani 蓷an janyewa da yayi, Amma a hakan ta dake sai tsotsa take ko mene ta keji a jikinsa ohhhu!!????
Ya tambaya a cikin ransa yana mai 蓷an ta蓳e bakinsa.

Jin shiru kamar babu kowa cikin bedroom 蓷in ne ya sanya Julde, kwa蓳e fuska idanunta ya cika taff da hawaye, hawayen da suke nuna zallar bu茩atar abinda take so 蓷in,
Tayi 茩arya ta kwana da yunwa idan tace dai a yanzu abinda zuciya da kuma gangar Jikinta take bu茩ata zata samu,
Numfashi mai zafi taja saboda zazzafan zazza蓳i dake 茩o茩arin mamaye ilahirin gangar Jikinta, domin har wani 茩ara taji 茩ashi da 蓳argwan Jikinta nayi,
A zabar datai mata yawa ne ya sanya a hankali hawayen dake cikin idanunta silaluwa zuwan gefen fuskarta, kafin a hankali ta shiga motsa bakinta dake rawa yana 蓳ari kamar la蓳蓳anta zasu fita, cikin tear out taja wahalallan numfashi tace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button