ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Ballowo!!!!!!!!!”
Ta fa蓷i sunan a sanyaye tana mai jan harafin O!!!! 茒in saboda raunin da zuciyarta yayi, so take tace ya ri茩eta a jikinsa ko ta samu sau茩i na azabar da take sha, amma ta kasan saboda tsoran abinda zai fa蓷a mata, ita gaba 蓷aya Matsayin Madibbo 蓷inta take jinsa, kawo Yanzu ma bata san cewa ita 蓷in mata ce a garesa ba, to mutumin ba bata ta蓳a ganin ba, ko da ace ta kansa ba zata ta蓳a sanyawa ranta cewa zai so ta ba, bare harya aureta ya zauna da ita matsayin mata wacce take 茩ar茩ashin kulawar sa, it’s difficult!!!.

Abu Maleek dake zaune kamar statue yana kallon yadda hawaye ke tsiyaya daga cikin idanunsa yaja numfashi ta 蓷an 茩arfi tare da ha蓷iye wani Salivas 蓷in cikin bakinsa, daga cikin zuciyarsa wani sound ne ke tashi dib dibb dibbb dibbbb!!!! Saboda kukanta har tsakiyan kansa ya kejinsa, ganin bata niyyar kuka ne yasa a hankali ya furzar da iska daga cikin bakinsa kafin cikin husky voice 蓷in nan nashi mai sanyaya zuciyar mace ya 蓷ura yatsarsa a baki yace.

“Heyyyyyyhh!! Fulani girl be quite!!”
Ya fa蓷a ba taushashe cikin dakakkiyar muryarsa wacce take nuna cewa Tabbas ya dawo Abu Maleek 蓷insa ba wanda ta sani na cikin jeji ba,
Juyawa yayi gaba 蓷aya da raguwar 茩arfin daya rage masa, ya ware wani 茩aramin drip daya 蓷auko tare da sa茩ale sa a jikin wani 茩arfe,
ganin yadda take a kwancan ne yasa hannunsa guda biyun ya ri茩e kafa蓷un ta ya jata zuwa can sama,
Kana ya zauna a gefe shi kansa yasan cewa tana shan azaba haka kuma akwai abinda take bu茩ata,
yadai shareta ne saboda haushin auran da aka li茩a masa yake, he’s not interested at all!.

Wrist 蓷inta ya kama tare da zuba masa,
da sauri ya 蓷auki wata siririyar igiya fara,
ya 蓷aure wrist 蓷in da kyau, nan take jijiyoyin hannunta suka firfito, Wata allura ya 蓷auka tare da fara gogawa a inda yake tunanin itace jijiyar ruwa.

Tsinin allura data jini ya sanya ta kwa蓳e fuska tana 茩ara narke masa, cikin siririyar muryarta mai Amo!!! Da amsa kowa a cikin kunan nan Abu Maleek tace.

“Mene zakai min Ballowo???”
Ta 茩are maganar hawaye na sauka idanunta duk da cewa bata gani
Amma ta Fahimci abinda yake shirin yi mata,
banza yay mata sai ma saurin nutsa allurar da yayi wacce ta lume cikin Jikinta, wani irin raunataccen kuka Julde ta sanya,
tare da sanya bakinta a dai-dai saitin lap 蓷insa ta sakar masa cizo!
Da sauri ya runtse idanunsa tana taune le蓳ansa tare da fa蓷in.

“Auchhhiii hyyyyyyyh!!”
Ya fa蓷a yana tsotsar la蓳蓳ansa,
nan take gumi ya shiga tsastsafo wa daga saman goshinsa,
a hankali ya bu蓷e idanunsa tare da saukewa a saman fuskarta 茩uri tai masa da idanu a tunaninta wajan data ke kalla daban yake,
nan kowa Kallonta babu inda ya tsaya sai tsakiyar idanun Abu Maleek.

茒auke idanunsa yayi tare da ta蓳e idanunsa a cikin ransa yace..

“Munafuka, ji idanu kamar idanun babyn rubber!!”
Ya 茩are maganar zucin yana juya idanunsa kafin ya gama 蓷aura mata drip 蓷in,
Wata duguwar siririyar farar robber ya 蓷auka, wacce Jikinta yake 蓷auke da allura, can 茩asa kuma wani baki ne, a hankali yaja jikinsa kusa da ita tare 蓷aga kanta wanda ya fara duhun tsastsafuwar gashi, ya 蓷ura saman pillow kafin kuma ya tsorawa 蓷an mililin bakin nata idanu, ya tsuna fuska yayi domin duk ya gaji banda ceton rai da gudun fa蓷awar jahannama mene yayi masa zafi da wannan yarinyar, tattausan hannunsa yakai zuwa bakinta Ajjiyar zuciya ta sauke tana mai 蓷an 茩ara lafewa saman lallausan bedsheet 蓷in dake saman bed 蓷in, yatsarsa guda biyu ya sanya 蓷aya a 茩asa 蓷aya a sama ya bu蓷e bakinta, kana cikin sauri ya tura mata robber cikin bakinta, kakarin Amai ta fara hakan yasa bada tunanin komai ba ya mai da hannunsa 蓷aya saman 茩irjinta ya shiga dannawa yana 茩ara tura robbern cikin bakinta, yayinda idanunsa suke manne cikin wata na’ura har sai da robber ta shiga cikinta, kana ya tsaya.

A lokacin kam tuni Julde idanunta yana 蓷an yooo waje saboda azaba, sai ruwan hawaye dake zuwa daga cikin idanunta.

Abu Maleek allurar ya 蓷auka a hankali ya fara saitawa da jijiyar hannunsa kana ya zura can ciki nan take jini ya fara fita daga jikinsa zuwa cikin Julde, domin sosai wannan mutumin ya shanye mata jinin Jikinta, kuma duk wannan fisge fisgen da take yasan cewa abinda take bu茩ata kenan wanda ko ita kanta bata san menene shi ba.

Wata 茩a茩茩arfar ajjiyar zuciya Julde ta shiga saukewa, yayinda tayi tsitt sai motsi take ta yatsun hannunta, wani da蓷i da farin ciki ya lullu蓳e mata zuciya, cikin Lokaci ka蓷an kuma idanunta ya fara Lumshe wa saboda baccin daya kawowa idanunta ziyara!

Sauke numfashi Abu Maleek yayi yana mai jingina jikinsa da frame 蓷in gadon, Shiru yay yana sauraran sautin bugawar zuciyarsa ga kuma jinin jikinsa dake fita da gudu yana shiga Jikinta.

Almost 30minutes
Yana zaune idanunsa a lumshe tunani ne fal ransa a yanzu kuma tunanin ball 蓷insa ce ta fa蓷u masa, idanunsa ya bu蓷e a hankali tare da kai dubansa zuwa gare ta, tuni bacci ya 蓷auke ta sai Ajjiyar zuciya take saukewa, hannunsa ya sanya ya zare allurar daga jikin hannunsa, yabar iya carnonar, kana ya mi茩e tsaye.

Da sauri ya dafe bango saboda wani jiri daya 蓷ebe sa tamkar zai yarda shi, dai-dai-ta gudun drip 蓷in yayi kafin cikin nutsuwa da haibarsa ha蓷i da zallar izzar sa ya fara tafiya.

Ya fita ya maida 茩ofar ya rufe tare da 茩ara sanya mata passward, kai tsaye shashinsa ya koma idanunsa ya sauka akan sweet, wani sassanyar murmushi ya sauke yana shafa 茩wantaccen gashin 茩irjinsa, ciki lafiyayyiyar muryarsa mai da蓷i.

“Wake up sweet!!”
Ya fa蓷a yana jan 茩afafuwanta, 茩ara curewa waje guda tayi bisa dole ya barta domin ya fahimci itama ta gaji sosai, cije lips 蓷insa kawai yayi kana ya huce bathroom 蓷insa.

Wanka yayi sosai domin har lokacin jikinsa bai masa da蓷i, duk wannan ba茩in fenti sai daya fita, kafin yaji da蓷i Fatar jikinsa har wani jaaa take, brush yayi sosai kana ya 蓷auki handrayer ya gyara kansa…
Nan da nan ya fara wani she茩i da 茩yalli kafin ya 蓷auki wani siririn ribbon ya 蓷aure gashin dashi, jelar ta 蓷an sauka a bayan wasu kuma suka kwanta gaban goshinsa.

Fitowa yay daga cikin bathroom 蓷in ya nufi gaban dressing mirror a sanyaye ya fara shirya kansa nan da nan 茩amshi turarensa ta cika cikin bedroom 蓷in nasa.

Wasu Olivia von Halle silk robe ya sanya dark masu taushi da laushi, yana gamawa ya sanya wani Vally Slippers na maza masu gashi gashi, jikinsa na fidda wani dad蓷an 茩amshi ya nufi parlonsa,
Yana zuwa Oumuu-Ayman na shigowa hannunta ri茩e da tray, fuskarta 蓷auke da Murmushi ganin Abu Maleek ya sauya ya 蓷an kimtsa kansa,
Zama tayi gefensa tana fa蓷in.

“Zakina!!!”
Kwa蓳e fuska yay yana langwa蓳ar da kansa gefe guda tare da narke mata cikin shagwa蓳a蓳蓳iyar Murya yace.

“Oumuu na!!”
Ya 茩are maganar yana mannewa jikin lallausan kujerar da yake kai, yana 蓷an sauke numfashin gajiya da kuma yunwar dake damunsa,
Kallonsa Oumuu-Ayman tayi kafin tace.

“Kayi breakfast?”
茦ara narkewa yayi a jikin kujerar yana 蓷an lumshe idanunsa tare da sauke nauyayyiyar ajjiyar zuciya kafin yace.

“Ba’a bani baaa”
Kallonsa tayi cike da tausayinsa wato bazai ta蓳a cewa a bashi abinci ba, indai ba mutum ne yayi niyya ya basa da kansa ba,
Sandwich da Bacon Egg and chee Read ta shiga bu蓷e masa, sai lafiyayyan kunun gya蓷a wanda yaji gya蓷a sai 茩amshi yake, mug ta 蓷auka ta zuba masa kunan Gya蓷ar tare da mi茩a masa tace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button