ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Bazan ce a’a ba, amma duk abinda ya faru kune kuka ja mata, bani da lokaci Ni tafiya zanyi”
Ya 茩are maganar cikin 蓷acin rai, Ar蓷o ya mi茩e babu jimawa ya dawo tare da Julde, da kuma wani kuttu guda biya 蓷aya ya cika masu Kindirmo, 蓷aya kuma ruwa ne mai kyau,
Bawa Abu Maleek yayi ganin da gaske Tabbas zai iya neman abu a hanya ya sanya ya amsa, ba tare da yace komai ba ya nufi cikin jejin da zai fitar dashi daga cikin garin baki 蓷aya,
Yana tafe tana biye dashi a hanya jama’ar garin na 蓷aga masu hannu,
A haka suka fara nausawa cikin jejin ita dai Julde katari sahunsa kawai take bi,
Tsayawa yayi tare da juyawa ya ganta can nesa ga yamma nayi shi kuma a yau yake son barin wannan gantalallan garin wanda bai masa amfanin komai ba,
Gajeren tsaki yaja da wani irin sauri kuma ya nufi inda take yana zuwa yasa hannunsa yay cilli da sandar ha蓷e Jikinta tayi waje guda hawaye ya shiga sakko bata,
Kafin tayi wani motsi taji ya sanya hannunsa ya 蓷auke ta cak tare da sanyata a tsakiyar bayansa kana ya goyata a faffa蓷an bayan nasa….

Sai mun ha蓷u a book 2
Gobe akwai tattaunawa akan book 1 kowa yayi joining na comment section.

Abu Maleek na ku蓷i ne, biya 500 domin yin karatu cikin nutsuwa 08119237616

             *BY*
      *SARAUTA*

1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: BOOK 2
33-34
Goyata yayi sosai, a tsakiyar bayansa tare da 蓷aukan wata faffa蓷ar igiya ya 蓷aure ta, a matsayin zani.
Ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke yana mai 茩arewa jejin kallo domin ya samu hanya mai sau茩i da zatar fitar dashi daga cikin jejin.
Tsaki yaja yana mai fesar da numfashi Allah yana gani an matsawa rayuwarsa shi kansa kula ake dashi Tayaya ake tunanin zai iya kula da wannan ficilar Yarinyar kai 蓷an ban zan surutu da baki irin na aku.
Cikin nutsuwa da Kamal ha蓷i da kamewa ya fara taka 茩afafuwan sa a saman ciyayin dake cikin jejin yana tafiya hannunsa ri茩e da Sweet wacce take kalle kalle.

A hankali ta sauke kanta a tsakiyar bayansa tana sha茩ar wani sihirtaccen 茩amshi da yake fitowa da cikin jikinsa yake kawowa hancinta ziyara, duk da cewa ya jima rabon da parfume yaga fatarsa, amma sabo da sawa yasa gaba 蓷aya ya zauna a jikinsa ba zaka ta蓳a cewa baya sanyawa kullum ba.
Ajjiyar zuciya ta sauke saboda wata nutsuwa data 蓷an saukar mata har wani bacci taji yana fisgar ta, sosai tattausan fatar bayansa tai mata da蓷i domin har wani santsi take,
Ganin yadda yake tafiyar da sauri da sauri yasa ta mi茩a hannunta zuwa tsakiyar cikinsa ta ri茩e sosai tare da rungome cikin nasa, she hold his stomach very tight!
Duk abinda take yana jinta he was ignored her, cos he’s not interested akan abinda take masa,
Sai ma wani mugun haushinta daya keji kamar ya mammake ta haka zuciyarsa take raya masa,
A ransa kan ya gama tsara yadda zai rama duk abinda akai masa akanta musamman bulala talatin da akai masa baiji ba bai gani ba,
Idan yasan akai wannan 拼ar ficikar za’ai wannan dukan da ko inda ake abin bai je ba, bare ayi tunanin zai shiga gasar.
Taune bakinsa yayi tare da 蓷an runtse idanunsa na wani lokaci kana ya bu蓷e, a haka kuma yaci gaba da tafiya yana ratsa cikin jejin till now kuma yana bayansa a ransa yake fa蓷in.
“Sai rashin jiki kamar kara, even my sweet is better then her, Goodness!”
Suna fita daga cikin jejin Magrib nayi a haka ya samu gefen wata 拼ar bishiya dake bisa gefen titin ya tsaya,
Lokacin Julde tana tsaka da bacci duk ta zuba masa yawon bacci a gadon bayansa, domin sosai take jin da蓷in baccin, tana jin bayansa tamkar katifa,
Yana tsayawa ya 蓷an ciji lip’s 蓷insa yana gajiya ta mamaye ilahirin jikinsa, igiyar ya shiga kuncewa yana gama kuncewa ya saketa ta fa蓷i 茩asa.
Zafin fa蓷uwar kuma da taji ne ya sanya ta dafe goshinta tare da kwa蓳e fuska ta saki kuka a hankali ta bu蓷e baki tace.
“Uhm, ka jimin ciwo fa”
Banza yayi mata domin ji yake tamkar ya sanya hannunsa aka ya kurma Uban ihu saboda tarin haushi da ba茩in cikinta da yayi masa yawa.
Waje yana nema yayi alwala da ruwan da aka bashi kafin ya duba waje wanda yafi ko wanne tsafta ya tayar da sallah,
Ta kurewa Julde tayi waje guda, fitsari ta keji amma sam bata san yadda zatai masa bayani ba, infact ma she afraid of him, hakan yasa dole taja bakinta tayi shiru sai motsi take saboda fitsarin daya cika mata mara.
Lumshe gajiyayyun idanunsa yay bayan ya sallame sallar da yake, a hankali kuma ya shiga sauke ajjiyar zuciya yana jin kansa na masa nauyi, gyara zama yayi sosai ya fuskanci Gabas, kafin cikin kamewarsa wacce ta gama zama a jikinsa ya ware idanunsa wanda ya kejin yayi masa nauyi, idanunsa ya sauka akan Kindirmon da ruwan da aka basa, a hankali ya mi茩a hannayensa ya 蓷auki Kindirmon tare da bu蓷ewa, gyara zama yayi sosai kafin ya ware la蓳蓳ansa Murya can 茩asa yace.
“Bisimillah!”
Ya fa蓷i hakan ya manna bakin Bututun Kindirmon a bakinsa, Lumshe idanunsa yay saboda tsami da kuma gar蓷in Nonon daya ratsa masa saman harshen sa, 茩ara gyara zamansa yayi sosai, kafin ya 茩ara zu茩ar Kindirmon zuwa cikin bakinsa, sosai yay masa da蓷i saboda he Lost his appetite, yana kammala shan ya rufe ya ajjiye kana ya 蓷auki ruwa yasha, a hankali yaji nutsuwa na saukar masa, juyawa yayi ya kalli sweet tai zuru tana kallonso, wani 茩yak茩yawan murmushi ya sakar mata, wanda ya haddasa lomawar dimples 蓷insa tare da bayyanar teeths gave 蓷insa mai 蓷an girma wacce ta kasance siririya, tafin hannunsa ya dai-dai zuwa bakin sweet a hankali ya dinga tsiyaya mata Kindirmon tana sha, sosai ya bata tasha then ya bata ruwa, bayan ya gama bata ya ajjiye raguwar kafin ya jawota jikinsa sosai ya rungome yana mai samun tsaftaccen waje ya kwanta tana manne da jikinsa, gaba 蓷aya ya mance da batun wata Julde bare ya bata ruwa da Kindirmon itama tasha, a haka baccin gajiya ya 蓷auke sa.

Can cikin baccinsa ya fara jiyo shasshe茩ar kuka a saman kansa, tun yana jiyowa ka蓷an ka蓷an har kukan ya gama ratsa cikin dokon kunansa,
Marai-raice fuska yayi sosai tare da 蓷an turo bakinsa gaba, tashin nasa ya haifar masa da wani irin ciwon kai,
Julde wacce a zabar fitsari da kuma yunwar data keji ya gama gigita a hankali ta bu蓷e bakinta cikin Muryar kuka ta shiga fa蓷in.
“Ballowo!! Ballowo!! Ballowo!!!”
Ta kira sunan cikin raunatacciyar murya wacce take 蓷an amsa kowa a cikin kunan Abu Maleek.
(Ballowo mean (Helper)
Saukar muryarta cikin kunansa ya sanya ya 茩ara curewa waje guda, yana kwa蓳e fuska kamar zai kuka, harga Allah ta fara shiga rayuwarsa shi yanzu tsoro ma take basa,
“Ballowo zanyi Fitsari, fitsari na keji”
Ta 茩ara fa蓷a tana matse 茩afafuwanta waje guda, ta蓳e baki yayi kafin a hankali ya juya gaba 蓷aya zuwa inda take tsugune, idanunsa ya sauka a kanta yana kallon yadda Jikinta yake ta rawa, taune le蓳ansa yayi yana 蓷an cizonsu kamar bazai magana ba sai kuma yace.
“Yi akai na, Witch!!”
Ya fa蓷a yana 蓷an jan kalmar Witch 蓷in domin har wani da蓷in fa蓷a take masa, kuka ta 茩ara sawa a hankali ta shiga mimmi茩a hannunta cikin rashin Sa’a da kuma tsautsayi tafin hannunta ya sauka a saman fuskarsa wace take 蓷auke da saje zuwa gemu, shiru yayi bai 茩ara cewa komai ba sai guntun bakinta daya tsorawa idanu ta蓳e bakinsa yayi a ransa yake fa蓷in.
“Da wani mitsitsin baki kamar…”
Sai kuma yay shiru saboda gudun harbawar zuciyar sa daya nunku fiye da baya, gently yaja jikinsa hakan ya sanya hannunta ya zame daga saman fuskarta, fuska a ha蓷e kamar tana kallonso ya mi茩e tsaye yana nazarin abinda zai mata, saukar muryarta yaji a wahalarce tana fa蓷in.
“Ballowo, ka kaini nayi kaji sosai nake jin fitsarin”
Tun kallo guda da yayi mata bai sake wani ba, kafin walking slowly ya nufi Inda take tsugune, yana zuwa ya sanya duk hannunsa ya ri茩o kafa蓷un ta tare da mi茩ar da ita tsaye, for the frist time daya 蓷an 茩are mata kallo gaba 蓷aya a cikinsa ta tsaya bama ta 茩arasa ba, 蓷auke idanunsa yayi kafin ya sanya tafin hannunsa a cikin nata ya jata zuwa can gefe guda, suna zuwa yaja ya tsaya jin hakan yasa ta tsuguna ta shiga 茩o茩arin yaye zanin jikinta zuwa sama, da sauri ya juya idanunsa can gefe guda yana fa蓷in.
“Fitsararriya!!!”
Bayan ta tsuguna ne ta 蓷an ja numfashi saboda sakkowar fitsarin, kafin ta kwa蓳e fuska cikin shagwa蓳e tace.
“Ina jin tsoro kada ka barni kaji Ballowo”
Banza yayi mata yasan sarai sashin saboda har wani sabon suna ta sauya masa dan iyayi kamar ya nema,
Ruwa ya 蓷auka ya bata tai tsarki kafin ya juya abinsa ko ta kanta bai bi ba, a haka tana bin 茩arar sahun tafiyarsa ta kawo inda yake zaune,
Zama tayi tare da zabga tagumi so take ta fa蓷a masa yunwa ta keji amma tana jin tsoro, a haka ta lalla蓳a ta kwanta can nesa dashi babu jimawa bacci ya 蓷auke ta, tana dafe da cikinta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button