ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Sanyin bakin hanyar daya gama ratsa jikinsa ne, ya tilasta masa bu蓷e gajiyayyun idanunsa, a hankali ya shiga bu蓷e su, yana 蓷an sakin numfashi, tare da taune le蓳ansa wanda suka 蓷an bushe, gani yayi gari yayi haske hakan ya sanya bakinsa 蓷auke da salati ya mi茩e zaune, sosai ya kejin gajiya a jikinsa daurewa kawai yake, domin yana son sauka a benin yau 蓷in nan, mafarkin da yayi jiya ya 蓷aga masa hankali, sosai, slowly ya mi茩a hannunsa tare da shafar 茩wantaccen gashin dake saman 茩irjinsa, kana ya sauke 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya a karo na biyu,
Cikin raguwar kuzarin da yake dashi be ya mi茩e tsaye saman 茩afafuwansa, kafin ya nemi ruwa yayi alwala, then ya samu waje mai kyau ya gabatar da sallar Subhi, sosai yayi addu’a ta neman kariya daga sharrin mutum da aljan, da sharrin 茩arfe da sharrin mai sharri, dukkan abinda zai zo masa kuma yazo masa cikin sau茩i, kana ya nemi gafara wajan Ubangiji bisa makarar da yake a sallah daman duk raka bibbiyu ce, yana nan zaune yana sauke ajjiyar zuciya yana jin yadda zcyarsa yake bada sauti tana harba masa da 茩arfi, kamar kuma daga sama yaji sautin siririyar muryarta wacce ta kara蓷e duk cikin dajin, ware narkakkun idanunsa yayi, yana mamakin abinda ya sanya ta sakin wannan ihun, ta蓳e bakinsa kuma yayi a hankali ya furta can 茩asan ma茩oshinsa “Empty head” a karo na biyu kuma yaji ta 茩ara sakin ihu tare da fa蓷in “Ballowo!! Wayyoooo zasu cinye ni”
Da 蓷an hanzari ya mi茩e tsaye kuma komai idan ya bari wani abu ya sameta yana da laifi wajan Ubangiji, hannunsa ya sanya a saman ququnsa yana nazarin inda ya jiyo sautin ihun nata, yana haka ne kuma yaga sweet tayo wajan sa da gudu, sai kuma ta 茩ara juyawa, a hankali cikin rashin kuzari ya mara mata baya, cak ya tsaya ganin sweet ta tsaya, kafin slowly ya 蓷aga idanunsa abinda ya gani ya sanya yayi saurin yin baya, yana dafe 茩irjinsa tare da runtse idanunsa cikin ransa yake fa蓷in “Innalillahi wa’inna ilaihir Arjun!” Idanunsa ne ya sauka akan….

LITTAFIN ABU MALEEK NA KU茒I AKAN 500 YI MAGANA DOMIN SAMUN BIYAN KU茒IN KI 08119237616
1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 35-36
Wani mutumi daya kafa bakinsa a hannun Julde, bayan ya finciki naman hannunta ne kuma ya kafa bakinsa ya shiga zu茩ar jinin dake zuba ta jikin wajan daya cire naman wajan.

Zuciyar A.m ce ta buga da 茩arfi tare da wani irin harbawar daya sanya shi sanya hannunsa ya dafe tsakiyar goshinsa, tashin hankali 茩arara ya bayyana a saman fuskarsa.

“Innalillahi wa’inna ilaihir Arjun!” Shine kawa abinda yake fita daga 茩asan zuciyarsa tare da fitowa ta cikin bakinsa, yayinda wata 茩yak茩yawan zufa ta shiga yanko masa, jijiyoyin kansa suka shiga Mi茩ewa.

A hankali ya dinga jaa da baya, sai sauke Ajjiyar zuciya ya kamar wanda yayi tsere, bai ta蓳a ganin mutanan da suke cin naman mutum ko susha jinin mutum 茩arara a zahiri ra’ayin aini ba, sai yau, wanne kalar abu ne haka? Mene Amfanin shan jinin mutum? Waye wannan 蓷in? Sune abubuwan da yake ta tunani a ransa amma babu amsa.

Wata kalar zabura yayi saboda tunawa da mutanan Birnin Bera, 茩ara mai da idanunsa yayi kan mutumin daya dage yana shan jinin Julde, ba wasu sutturar arzi茩i ne a jikinsa ba, sai wani jan bante daya sanya ya rufe al’aurar jikinsa, yayinda jikinsa yake ba茩i茩irin.

A hankali ya juya ya shiga duba wajan, ga mamakin sa sai yaga babu kowa na dangane da mutanan Birnin Bera sai wannan mutumin hakan ya tabbatar masa cewa 茩wace wa yayi daga cikin Birnin Bera ya fasu jikin gari!.

Julde dake fidda wani kalar numfashi bakinta ya shiga fidda wata kalar Kumfa, mai yau茩i ga kuma yadda Jikinta ke 蓳ari kamar wacce take jijjiga, azabar data keji a cikin jijiyoyin dake Jikinta wacce jini ke gudana a cikinsu 蓳ata Lokaci ne, zuwa yanzu kam gaba 蓷aya tunaninta ya fara sauyawa yayinda hancinta ya fara 蓷auko mata wani kalar 茩amshi wanda bata ta蓳a jin maka mancin sa ba.

A sannu a hankali kuma 茩amshin data keji ya fara juyewa yana dawowa 茩arnin jini, da sauri kuma ta zabura tana 蓷an bu蓷e bakinta yayinda ta ware idanunta akan A.m dake tsaye dukkan jikinsa yana 蓳ari tamkar wanda ake buga masa gangi.

Kwa蓳e fuska yayi tare da marai-raice wa, ya 蓷an langwa蓳ar da kansa gefe guda, saboda wani Irin kallo da yaga Julde ta nayi masa, wanda a zahiri shike Ganin hakan amma sam bata ganin komai kawai Ubangiji ne ya nufe ta da kallon saitin da yake tsaye.

Shiru Julde tayi saboda wani irin ba茩on yanayi daya fara shigarta, yayinda gaba 蓷aya ta kasa fahimtar komai, sosai taji zuciyarta na bu茩atar wani abu, yayinda hancinta ke jiyo mata 茩amshin wani abu, wanda yake gigita mata lissafi,
A hankali kuma jijiyoyin jikinta suka fara saki, yayinda dukkan wani kuzarinta ta neme sa ta rasa, wani kalar numfashi take fesar wa yayinda take jan numfashi kuma da 茩yar.

A gigice Mutumin kuma ya cire bakinsa daga hannun Julde, yana wani irin gurnani, gaba 蓷aya bakinsa 蓷igar da jini yake,
Yana layi kuma ya janye jikinsa zuwa baya tare da Mi茩ewa tsaye, juyawar kuma da zaiyi ne idanunsa ya sauka akan Abu Maleek dake tsaye ya sunkuyar da kansa zuwa 茩asa.
Hangame bakinsa Mutumin yayi wanda zai iya bashi sunan (Arnan daji).
Kai tsaye kuma yana tan ga蓷i da wata iriyar tafiya mai kama data 拼an shaye-shaye,
Gaba 蓷aya bashi da kuzari saboda ya sha jini yayi bankas.

A.m kowa tuni jikinsa ya fara rawa, jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a, yayinda gargasar jikinsa ta shiga mimmi茩ewa, yana jin kansa na wani irin harba masa tamkar zai tsage gida biyu.

A hankali mutumin yake nufar A.m yana tafe yana bu蓷e bakinsa, alamar a wannan karan jinin Abu Maleek yake nema, kai tsaye kuma yana zuwa ya fara 茩o茩arin kaiwa A.m cafka.

Karyar da wuya Abu Maleek yayi kafin ya 蓷an bu蓷e bakinsa Murya can 茩asa bata fita sosai yace.
“O’ohhhh”
A dai-dai lokacin ne kuma Mutumin ya 茩ara bu蓷e bakinsa tare da kusanto A.m kafin ya ida sauke bakinsa a damtsan A.m,
Tuni Abu Maleek yayi 茩asa tare da 蓷aukan wani 茩aton Dutse ya mi茩e a hanzarce kai tsaye kuma ya sauke dotsen akan Mutumin,
Nan take ya tsulale a wajan jini na zuba ta tsakiyar kansa,
A hankali shima Abu Maleek ya sulale a wajan, wanda tuni ya manta da shiga 蓷aya duniyar tasa, hakan yasa gaba 蓷aya yaga samaniya na juya masa,
Yana ganin taurari na sakkowa zuwa dab da idanunsa,
Idanunsa a shiga Lumshe yayinda fatar jikinsa ta 蓷auki rawa sanadiyyar rawar da naman jikinsa yake,
Cikin rashin makama da kuma rashin sanin abinyi ya sanya tafin hannunsa dake fidda wani gumi ya manna a tsakiyar goshinsa, wanda ya kejin kamar zai rabe masa gida biyu, kunnuwansa kowa wani irin numfashi yake jiyowa wanda ya kasa tantance wanne kalar numfashi ne wannan 蓷in.

茦ara cure jikinsa waje guda yayi tare fesar da numfashi, ya shiga taune le蓳ansa, yana jin wata azaba na fincikar jijiyar kansa, kafin a hankali ya fara saki wani sound mai kama da gurnani, gaba 蓷aya jikinsa 蓳ari yake, sanyi da kuma iskar wajan ha蓷i da hara蓳ar dake kwance a wajan bai hana,
Wata wahalalliyar zufa keto masa ba, sosai ya keji samun kansa a cikin a zaba muddin juyewar tunaninsa ya tashi.
Zuro sweet tayi da idanunta, yayinda ta raku蓳e waje guda.

1hour left
Ya shiga sauke wani Numfashin wahala yana 蓷an jujjuya kansa, dake sara Masa, duk da cewa yaji ciwon yayi 茩asa, amma hakan bai yana yaji kansa yayi masa nauyi sosai ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button