
Bakinsa 蓷auke kuma da salati ya shiga bu蓷e narkakkun gajiyayyun idanunsa, wanda sukai masa nauyi, kafin a hankali ya yun茩ura ya mi茩e tsaye baki 蓷aya,
Sweet dake gefe na ganin hakan ta fara tsalle tana ka蓷a jela, a sanyaye fuska a narke ya kalli sweet suna ha蓷a idanu ya kwa蓳e mata fuska, irin I’m tired 蓷in nan, a hankali ya sunkuya zai 蓷auki sweet domin suci gaba da tafiya domin Allah yana kallo ya mance da batun Julde, baya Sweet tayi tare da juyawa ta kalli Inda Julde ke yashe, slowly ya juya idanunsa zuwa ga direction 蓷in da Sweet take kallo.
Idanunsa ne suka sauka akan Julde wacce take kwace, farar fuskarta ya tsorawa idanu ganin yadda ta 茩ara wani mugun haske, tai fari fatt da ita,
Langwa蓳ar da kansa gefe guda yayi yana ya mutsa fuska tare da marai-raice wa baki 蓷aya kafin ya juya ya kalli sweet yace.
“Kin gani ko? I can’t Sweet ni bazan iya ba gaskiya aita wahalar da mutum, ko uban me take a kwance kuma ohhhhoo??”
Ya 茩are maganar yana 茩ara mirgina kansa gefe guda, tare da 茩o茩arin juyawa, cak kuma ya tsaya, saboda kansa da yaji ya sara take kuma ya fara tuna abinda ya faru, cikin sauri ya juya kanta tare da cilla idanunsa akan Julde wacce take fidda numfashin wahala,
“Yasubuhanallah!”
Shine abinda ya zo bakinsa, Shikenan ta harbu yaya zai yi kenan? Anya bazai barta a nan ba, tunda daman neman kai yake da ita?
Wata zuciyar kuma tace.
“A’a Jalaluldeen, wannan dukkan ha茩茩in ta yana wuyanka, kula da lafiyarta, cinta, shanta, sutturar ta, Wheel ba ita tace tana sonka ba,
Sanda za’ai auran itama bata sani ba a yanzu dukkan abinda ya sameta you’re the reason behind, dan haka ya zama dole ka kula da ita, domin ita 蓷in KYAUTAR ALLAH ce, KYAUTA CE DAGA ALLAH kare ranta kuma na nufin kare rayuka da dama wanda suke gab da salwanta”
Zuciyar ta 茩are maganar tana harba masa, tare da 茩ara bashi umarnin zuwa ya taimake ta.
Kwa蓳e fuska yay yana jan tsaki kafin ya kalli sweet yace.
“Sweet naje? I’m scared kada ta cijan na zama maye”
Karka蓷a jela sweet tayi, kafin tayi gaba zuwa wajan Julde ta蓳e baki Abu Maleek yayi yace.
“Uhm! Allah za muyi fa蓷a sweet, i don’t know why kike son Fulani girl 蓷in nan”
Ya 茩are maganar yana ri茩e ququnsa da dukkan hannayensa, kafin kuma walking slowly ya marawa sweet 蓷in baya, yana zuwa ya dur茩osa dai-dai kanta ya kallo 茩yakkyawar fuskarta mai kyau wacce ta kasance zagayayyiya (Oval shape).
Wani irin fisgar numfashi Julde taja lokacin taji 茩amshin mutum kusa da ita, a hankali kuma Jikinta ya fara rawa ta shiga 茩o茩arin tashi zaune tana bu蓷e baki,
Zare ido A.m yayi a ransa yake fa蓷in “Mayya!!” Zanyi maganinki yasin,ji yadda take bu蓷e mitsitsin baki ko small yatsana bai shiga”
Ya 茩are maganar yana sanya duguwar yatsarsa ya dungure mata kai.
Julde bata san mene yake ba, burinta kawai ta samu abinda hancinta yake jiyo masa 茩amshin sa,gane abinda take so ne yasa ya 蓷an saki Murmushi 茩iri-茩iri an mayar da ita mayyar 茩arfi da yaji.
Idanunsa ya juya ka蓷an cikin Sa’a idanunsa ya sauka akan wani yadi, kafin yayi magana sweet ta 蓷auko yadin da bakinta ta kawo masa, kanta ya shafa cikin 茩aunar magen tasa yace.
“Love You!”
Zama yayi sosai yana mai ya tsuna fuska shi gaba 蓷aya tsantsamin Julde yake,
bisa dole ya tattausan hannunsa ya 蓷an jawota gefensa tare da 蓷ura kanta a cinya,
idanunsa kuma ya mayar wajan ciwon ganin yadda yake zubar da jini,
wani irin zabura Julde tayi tayo kan Abu Maleek duk da bata gani,
unexpected abun ya zuwa A.m hakan yasa yayi baya tare da fa蓷uwa Julde kuma tabi jikinsa ta kwanta tana bu蓷e baki tare da neman inda zata ciza,
ganin hakan yasa Abu Maleek neman yadda zai 茩waci kansa dan muddin ya bari ta cijesa ya gama aiki,
hannunsa ya bu蓷e baki kasancewar mai faffa蓷an 茩irji yasa gaba 蓷aya ta rufta cikin 茩irjin nata,
da sauri kuma ya sanya hannayensa yayi mata rumfa dasu,
Kokawa suka fara inda take 茩o茩arin ganin ta kama hannunsa yayinda yake sun ganin ya ri茩e fuskarta baki 蓷aya, shi Abin dry ya basa,
Ganin kuma tana 蓳ata masa Lokaci ne yasa ya 蓷an ha蓷e fuska sosai tare dasa hannunsa a saman karan hancinta ya ja,
Wata 茩ara ta saki saboda zafin da taji sai kuma ta kwa蓳e fuska ba tare kuma da tace komai ba kamar wacce aka bawa umarnin tayi 茩asa da kanta zuwa 茩irjinsa, tare da sauke ajjiyar zuciya,
Tana mai 茩ara mannewa a jikin nasa ba tare kuma data kai masa cizon ba.
Lumshe idanunsa yayi sosai yana jin yadda take saukar masa da gajiya, kafin kuma
Ya 蓷auki yadin ya shiga na蓷e mata baki dashi, yana gamawa ya sauke numfashi tare fa蓷in.
“Ya Allahu Ya Rahamu”
Kana ya mi茩e tsaye da ita a jikinsa tare da 蓷an ta蓳e baki yana fa蓷in.
“Kawai aita wahalar dani, yarinya wallahi sai na rama, 茩waffff”
Ya fa蓷a yana jan 茩wafa, kana ya cilla ta bayansa ya 蓷auki sweet a hannunsa,
Ko takan nono da ruwan bai bi ba, ya kama hanya tare da suma tafiya, yayinda kuma Julde tai lubb a bayansa tana sauke ajjiyar zuciya da 茩arfi.
Yau ta kasance ranar juma’a, ranar da dukkan wanda yake Kanzaf bazai ta蓳a mancewa da ita ba, ranar data shiga tarin daga cikin ranakun tarihi, ranar da mutanan Kanzaf da mutanan da suke cikin Alaafi suka shiga cikin tashin hankali, tashin hankali mara fasaltuwa, ranar da Kanzaf ta zama kamar wani sansani na ma茩abarta saboda Shiru da garin yayi baka jin motsin komai, Hatta tsuntsayen da suke shawagi kullum daga Cikin bishiyoyin Alaafin zuwa bishiyoyin Kanzaf yau babu su,
Sai wata dad蓷ar iska mai da蓷i da kuma ratsa zuciya dake tashi, cikin 茩aramin lokaci kuma garin yayi duhu saboda tasuwar hadari daya ha蓷a da wata gagarumar iska mai 茩arfi.
Oumuu-Ayman ce tafe ita da Salimerh sun sanya Mai Babban 蓷aki a tsakiya wacce Idanunta yayi jajurr, ga wani irin rawa da Jikinta yake, a haka suka nufi sashin King Tunde suna zuwa suka samu Queen Ayoola a kusa dashi ri茩e da hannunsa sai kuka take, gefe guda kuma Otun da Agba Akin ne zaune suna masara addu’a tare dayi masa fifirta,
Daga can gefe guda sautin kukan Bola ne tashi a hankali, Zama Mai Babban 蓷aki tayi tare da kallon 蓷an nata, a hankali ta sanya dai-dai kunansa ta shiga karanta masa addu’a, ta nayi tana kalmar shadda,
Jin yadda Mai Babban 蓷aki take nanata Kalmar Shahada ne ya sanya Salimerh gigice wa, tare da sanya kuka tana fa蓷in.
“Innalillahi wa’inna ilaihir Arjun, Dad!! Dad!!”
Ganin yadda Salimerh ta gigice take neman ru蓷a MALEEK dake kusa da King Tunde Muhammad Jalal daya ri茩e hannunsa sosai yana jin tamkar Zakinsa ne kusa dashi,
Ya sanya Oumuu-Ayman ta ri茩e Salimerh tare da rungome ta sosai, tana fa蓷in.
“Just pray for him, ita yake bu茩ata Salimerh”
Kuka Salimerh tasa tana rungome Oumuu-Ayman tare da fa蓷in.
“Oumuu!! Oumuu Dad!! I’m going to lose my Dad Oumuu, Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un”
Sosai Oumuu-Ayman ta rungome Salimerh a jikinta, ganin tana neman ficewa daga cikin hayyacinta.
“In sha Allah, noting will happen to him sai abinda Ubangiji ya tsara Salimerh, just pray kiyi masa addu’a”
Ta 茩are maganar tana juyar da idanunta saboda hawayen daya cika mata idanu,
Da sauri Salimerh ta mi茩e tana fa蓷in “Oumuu Zaki?? Shakiru, Sharefddeen, babu kowa Oumuu yaya za mu yi?”
Sai kuma ta juya da sauri ko ganin gabanta ba tayi yana fita, taci karo da Junaid tana ganin ta nufi inda yake, runtse idanunsa yayi saboda wani mugun mugun! Tausayinta da yaji, tana zuwa ta fa蓷a jikinsa tare da ri茩esa sosai tana fa蓷in.
“Junaid, My Dad! Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un zan rasa farin ciki na Junaid yaya zanyi? Yaya Zaki zaiji idan ya dawo ya samu babu Dad? Wayyoooo Allah, Ubangiji ya dube mu, ka kawo mana sau茩i akan abinda yake shirin samu mun ba, Ubangiji ka dubi idanun mu ka tausaya mana ka barmu da mahaifin mu, shine jin da蓷in mu, shine farin cikin mu, shine garkuwan mutanan Kanzaf, La’ilahaillahu Muhammadur Rasulullah S.A.W”
Ta 茩are maganar tana sakin kuka sosai, tare da ri茩e Junaid, idanun Junaid yayi jaa sosai, a hankali ya sa hannunsa ya rungome ta a jikinsa yana so da 茩aunar ta na 茩ara nunkuwa a zucyarsa, ga kuma wani tausayinta daya gama mamaye zucyarsa, a hankali ya shiga bubbuga bayanta tare da fa蓷in.
“It’s okay My princess, In sha Allah Dad zai mi茩e zaici gaba da zama damu, Kiyi masa addu’a please wifyna”
Ya 茩are maganar yana 蓷an bubbuga bayanta, kafin ya janye ta daga Jikinsa, yana kama hannunta tsayawa tayi tana girgiza masa kai alamar ba zata shiga ciki ba.