ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Mai Babban 蓷aki daman magana nazo muyi ne, naga kuma dake ka蓷ai ya dace nayi maganar shine ya sanya nace bari nazo wajanki”

Kallonsa Mai Babban 蓷aki tayi, kafin ta 蓷auke idanunta tana 蓷an jan casbahar hannunta, gane cewa ba zatai magana bane yasa Otun 茩ara yin 茩asa da murya yace.

“Kin san cewa sarauta bata jira…”
Da sauri ta katse sa da fa蓷in “Ai haba dai, bani da labari ai”
Ta fa蓷a tana 蓷an yi masa kallon gefe, jinjina kai kawai Otun yayi yana danne abinda yake ransa kafin ya 蓷ura da fa蓷in.

“Eh! Haka ne, Sarauta bata jira, koda ba za’a na蓷a wani ba, ya dace a bawa wani ri茩on 茩warya domin hakan zai sanya Mutunan Kanzaf suji da蓷i a ransu su gane cewa ko babu King Tunde Muhammad Jalal akwai wanda zai iya mulkarsu kuma yayi mulki irin na Murgayi”

Jinjina kai Mai Babban 蓷aki tayi tare da 蓷aukan glass 蓷in ta, ta sanya kamar ba zatai magana ba sai kuma tace.

“Au too! Yanzu na gane yanzu mene kake so ayi sarautar za’a na蓷a ko kuma ri茩on 茩waryar??”
Ta fa蓷a tana 蓷aukan sandar ta, tare da Mi茩ewa tsaye hakan ya sanya Otun sauke numfashi kana cikin jin da蓷in fahimtar maganarsa da Mai Babban 蓷aki tayi yace.

“A’a ko ri茩on 茩waryar ne sai a fara, kafin a duba wanda ya dace ya hau kan wannan kujerar, daman ko Agba Akin ko kuma ni naga duk mu manya ne zamu iya komai”

A hankali Mai Babban 蓷aki ta fara tafiya zuwa cikin bathroom 蓷in wanda aka 茩awata da kayan mure rayuwa, sai da taje bakin 茩ofar shiga bedroom 蓷in ta tsaya tace.

“Babu maganar ri茩on 茩warya, Sarauta za’a na蓷a ana yin 40days ba kowa bane kuma King 蓷in sai Zakina Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, idan ka fita ka jamin 茩ofar”

Tana fa蓷in hakan tayi cikin 蓷aki tana surutu 茩asa 茩asa,
Wata harbawa zuciyar Otun tayi yana jin wani irin mai kama da damuwa ko kuma ba茩in ciki yana mamaye dukkan kofufin zuciyarsa,
Cikin rashin kuzari da kuma juyawar da kansa yake ya mi茩e tsaye tare da ficewa daga cikin sashin na Mai Babban 蓷aki.

Mai Babban 蓷aki kowa na shiga Bedroom ladduma ta sanya tare da tayar da sallar zhur saboda jin masallacin Alaafi na tayar da sallah.

A hankali Abu Maleek yake taka 茩afafuwansa, fitowar sa kenan daga cikin Masjid, idanunsa ya lumshe yana sauraran abinda da Shakiru yake fa蓷a,
Kasancewar duk tare suka fito daga cikin Masjid 蓷in, Yana tsakiya Yayinda Shakiru ke gefensa sai kuma Sharefddeen dake gaba yayinda Adams yake baya.
Shakiru ne ya 茩ara duban Adams dake baya yace
“Big bro Company’s takalan man nan yana bu茩atar sabbin ma’aikata, kuma 茩wararro duba da yadda muka samu sabbin disygner masu kyau da kuma 茩ayatarwa”
Jinjina kai Adams yayi kafin yace.

“Kuyi magana da P.a mana Shakiru ka fa蓷a masa abinda ake bu茩ata, and why kake tambaya ma? Bayan kai ne Manager na Companyn”
Ya fa蓷a yana gyarawa zaman agogon hannunsa , Murmushi Shakiru yay kafin yace.
“Haka ne big bro daman na fa蓷a maka gane kada kazo kaga ba茩in fuskoki a companyn, amma zanyi komai dani da P.a”

Ya fa蓷a yana duban Abu Maleek dake tafe a hankali yana sauraran dukkan abinda suke fa蓷a, bai san komai na daga kasuwanni ba, shiyasa bai fiya gane dukkan zan can da suke fa蓷a ba, 茩ara Lumshe idanunsa yayi yana taune le蓳ansa saboda bugawar da zuciyarsa tayi,
Wani Murmushi Shakiru ya yi kafin ya dubi Adams yace.

“Ga Abu Maleek ko za’a fara ta kansa ne, domin ya rage zaman gidan hakan zai sa ya daina zama cikin ka蓷ai ci da kuma samu kansa cikin damuwa”
Ya fa蓷a yana kallon Abu Maleek Sharefddeen dake gaba juyawa yayi ya kalli Jalaluldeen ganin yadda ya marai-raice fuska ne kuma tare da ta蓳e baki yasa kawai ya 蓷auke kansa tare da shigewa cikin sashinsa, domin tuni sun Shigo cikin Makaken babban side 蓷in Family na Alaafin.

Adams ya 蓷aga kansa a hankali kuma ya sauke idanunsa akan bayan Abu Maleek dake tafiya kamar bai so, tafiya kuma mai cike da nutsuwa da kamala, sosai Abu Maleek ya kere su a girman jiki tsayi fa蓷i, uwa ba tarin haiba da kwarjini ga wani sahihin kyau mai 蓷aukan hankali,babu abinda yafi 蓷aukan hankali a jikin Abu Maleek sai jajayen la蓳蓳ansa da kuma blue eyes ball 蓷insa, sai kuma 茩wantaccen gashin bayansa Wanda yake 蓷aure da ribbon.

茒auke idanunsa yay ba tare daya 茩ara kallon Abu Maleek ba ya dubi Shakiru da yake 茩are masu kallo yana son ya fahimci wani abu yaji Adams yace.

“Shakiru kayi abinda yake gabanka kawai, duk abinda kukai da P.a let me know!”
Ya fa蓷a yana 蓷an tsayawa ganin hakan yasa Shakiru tsayawa yace.
“In sha Allah big bro komai zai tafi cikin tsari”
Yana fa蓷in haka ya dubi Abu Maleek daya 蓷an tsaya shima yana kallon sararin samaniya a hankali kuma yake tsotsar la蓳蓳ansa da suke 蓷auke da danshin ruwa yace.

“Our footballer ko magana babu yau?”
Abu Maleek yi yayi kamar baiji abinda Shakiru ya fa蓷a, yayi hakan ne e saboda baya son takura ko ka蓷an, wajansa Shakiru ya 茩arasa yana fa蓷in.
“Ina fatan gwarzon mu yana lafiya, ya kuma 茩arin ha茩urin mu?”

Gently Abu Maleek ya juyo tare da sauke tsumammun idanunsa akan Shakiru kafin ya 蓷an sauke ajjiyar zuciya yana dai-dai-ta tsaiwarsa, bakinsa ya shiga motsawa yana son dai-dai-ta kalaman da zai fa蓷awa Shakiru can kuma ya numfasa yace.

“Allahamdulillah bro”
Ya fa蓷a yana Lumshe idanunsa wanda suke nuna gajiyawa da maganar da yayi ga kuma tarin baccin dake idanunsa, domin har yanzu gajiya bata gama sakinsa, uwa ba kewa da rashin Dad 蓷insa dake damun zuciyarsa.

Murmushin Shakiru yay yana yin gaba tare da fa蓷in.
“Allah ya 茩ara mana ha茩uri da juriya”
Ya 茩are zan can yana shigewa cikin sashinsa shima, wajan ya rage daga Adams sai Jalaluldeen, cikin nutsuwa Abu Maleek ya 蓷aga idanunsa tare da sauke kallonsa akan Yayan nasa, wanda ganinsa yake haifar masa da nutsuwa yake jin kamar Maminsa ya gani,
Shima Adams 蓷in kallonsa yayi sosai, kallon da yake nuna zallar tsana da kuma 茩yamata,
Zuciyar Abu Maleek tayi rauni sosai a hankali ya langwa蓳ar da kansa gefe guda cikin nutsuwa kuma ya nufi wajan Adams yana zuwa ya fa蓷a jikinsa tare da ruggumesa yana sakin ajjiyar zuciya mai nauyi yayinda farin ciki ya lullu蓳e zuciyarsa, muryarsa na rawa yace.

“I miss You so much Lovely bro”
Ya fa蓷a yana sakin tagwayen ajjiyar zuciya mai 蓷an 茩arfi, Rungumesa Adams yayi kafin ya 蓷ura bakinsa akan kunnan Abu Maleek yace.

“Uhm ya tabbata kai ne ka sace Mami, duba da yadda baka damuwa da rashinta, na tsaneka Jalaluldeen tsana mai yawa, tsanar da ban ta蓳a yiwa wani 蓷an adam ba, wallahi muddin baka dawo min da mahaifiya ta ba, uhm!!!!”
Ya 茩are maganar yana janye jikinsa daga jikin Abu Maleek kai tsaye shima ya nufi sashinsa

Runtse idanunsa Abu Maleek yayi yana jin tsallan da zuciyarsa tayi sosai kalaman Adams suka tsaya masa tashin hankali, tsoro da fargaba suka ratsa masa zuciya, lumshe idanunsa ya 茩arayi yana sha茩ar iskar dake Ka蓷awa a wajan, kafin yaja 茩afafuwansa ya nufi sashinsa, yana shiga kai tsaye bedroom 蓷in sa ya shiga tare da murza key yama mance da batun wata Julde.

Kai tsaye Art room 蓷insa ya shiga ya 蓷auki pencil da colours masu yawa, wani madaidaicin 蓷aki ne, mai masifar kyau, wanda yake 蓷auke da wasu 茩awatattun kujeru masu kyau wanda suka kasance na 茩arfe, sai wasu Flowers masu kyau wanda suke fidda wani dad蓷an 茩amshi mai sanya nutsuwa da kasala a jiki.

Sai wata A.c mai bala’in bada sanyi a wajan, ka wani lallausan green 蓷in carpet dake shimfi蓷e a 茩aramin parlon dake cikin bedroom art 蓷in, ga deep freezer dake gefe guda, sai 茩aramar plasma, ga wata 茩atuwar kwalba wanda aka cikata da kifaye masu kyau wanda kai tsaye ruwa yake saukar masu daga lambu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button