ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Dan Allah Oumuu-Ayman na biyoki na dubasa??”
Ta 茩are maganar Zuciyarta a karye, Allah ya gani tana son mijinta ciwonsa kuma dole ya shafe ta, Kallonta Oumuu-Ayman tayi kafin tace.

“Yana bacci yanzu, amma yana tashi zan nema maki iso wajansa”
Ta fa蓷a tana yin gaba zuwa fita daga cikin baban flat 蓷in family 蓷in baki ta isa zuwan cikin asalin harabar Alaafi 蓷in, nan da nan Barori da Fadawa suka shiga zubewa suna gaida ita, kasancewar ta 茩wa茩茩warar late King bai sanya sun hana bata girma ba, domin soyayyarta 茩arara ta bayyana a fuskar Late King Tunde Muhammad Jalal hakan yasa Kowa na Alaafi yake girmama ta fiye da Asalin matarsa Queen Ayoola, Queen Roomana wannan mai gaba 蓷aya ce,
So da 茩auna ko ina nuna mata yake.

Kai tsaye wajan Dawakai ta nufa fa, Sarkin Kilisa na ganinta ya mi茩e tsaye yana zubewa tare da gaisar da ita, Murmushi tayi sosai kafin tace..
“Ina fatan ana kula da dawakan Jalaluldeen Tunde Muhammad??”
Cikin girmamawa yace.

“In sha Allah, kullum cikin hidimta masu ake sunyi kyau da kuzari sosai ai zaiji da蓷in ganinsu”
Juyawa tayi ganin ba kowa yasa tace.
“Yaya Khaleluddeen yake? Fatan yana cikin 茩oshin lafiya?”
茦asa yayi da kansa yace.
“Ya shugabanta Khaleluddeen yana cikin 茩oshin lafiya, kamar yadda kika bu茩aci na bawa matata ta kula dashi har zuwa lokacin da zaki bu茩ace sa”
Numfashi ta sauke cikin jin da蓷i tace.
“Ma sha Allah, ina godiya kwarai sai na sake dawowa”
Ta fa蓷i haka tana juyawa, wajan Shanu ta nufa ta amshi Madara mai zafi wacce aka tasu a idanunta kana aka zuba mata zuma akai.

Kai tsaye flat 蓷in Abu Maleek ta nufa,
Fitowar sa kenan daga cikin part 蓷in da yake kwana, yana sanye cikin wasu Sleeveless jersey tank top wacce take milk sai tracksuit trouser mai kyau shi kuma black, yana tafe a hankali saboda rashin kuzarin da har yanzu bai samu ba, hannunsa ri茩e da Inibi yana sha, sai sweet dake hannunsa,
Kai tsaye babban Parlo ya nufa inda yake saka ran ganin Oumuu-Ayman yunwa yake ji sosai,
Yana fitowa ya bu蓷e baki yana fa蓷in.

“Oumuu! Oumuu!! Oumuu na fito yunwa ciki na please”
Ya fa蓷a yana lumshe idanunsa tare da zubewa a saman kujera yana ajjiye sweet, jin zuciyarta ta buga da 茩arfi ne yasa ya 蓷an marai-raice fuska tare dasa hannu ya ri茩e saitin wajan, mostin da yaji ne ya sanya ya bu蓷e idanunsa kai tsaye kuma idanunsa ya sauka akan Julde wacce take bacci a saman kujera ta juya tare dayin mi茩a, gaba 蓷aya tayi baya zata fa蓷i, hakan yasa ya mi茩e yana jan tsaki tare da nufar inda take kafin ya 茩arasa yaji ta saki wata iriyar……

Abu Maleek isn’t free contact to subscribe 08119237616
Kiji tsoran Allah馃グ
1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 41-42
Dugwayen 茩afafuwan ta, wanda suke farare tass har wani yellow suke saboda wani fari da tayi fatar 茩afafuwanta sunyi fresh, sunyi 蓳ulo 蓳ulo.

Ga wasu gargasa da sukai kwance a saman farar fatar jikin 茩afafuwan nata, sai 茩yalli suke saboda tsanani kulawar da Oumuu-Ayman take bawa Julde,
Sauyawa ta musamman tayi saboda zama waje guda, da kuma kulawar da Oumuu-Ayman take bata akai akai.

Ajjiyar zuciya ya sauke a hankali ya jingina bayansa da jikin door, yana 蓷an sauke numfashin tare da jan Maraitattun idanunsa ya rufe su, a hankali yake fidda numfashi kuma yake sha茩a, almost 30seconds kafin cikin nutsuwa ya shiga 蓷aga zara-zaran eyes lashes 蓷insa wanda suke kwance saman fatar idanunsa.

Kai tsaye kuma ya sauke idanunsa a saman fararan farcen yatsun 茩afafuwan ta, wanda akaiwa ado da wani red 蓷in jan farce, hakan ya 茩ara bayyanar da Zallar kyau da kuma tsarin kyawun yatsun nata.

茦uri yaywa yatsun 茩afar nata kamar mai Shirin neman wani abu, some seconds kuma ya shiga zame idanunsa yana 蓷an ta蓳e bakinsa kamar wanda yaga kashi,
Teeths 蓷insa yasa ya datse jajayen la蓳蓳ansa tare da fara tauna su, saboda wani irin harbawa da zucyarsa tayi masa da 茩arfi, al’amarin daya haddasa masa saurin runtse idanunsa yana furzar da iska daga cikin bakinsa.

A hankali kuma ya sanya tafin hannunsa da a kullum baya rabuwa da gumi ya manna a saitin wajan da yaji yafi harba masa a cikin 茩irjin nasa, kwa蓳e fuska yay tare da langwa蓳ar da kansa gefe guda,
Cikin wata kasalalliyyar murya mai matu茩ar sanyi ya ware la蓳蓳ansa tare da fa蓷in.

“Uhm! Ya Hakkamu!!!”
Ya fa蓷a yana 蓷an juya da sauri zai bar cikin bedroom, domin ji yake idan yaci gaba da tsaiwa Tabbas zuciyarsa zata iya fitowa saboda a zabar bugawar da take masa.

Kamar daga sama yaji sautin Amon muryarta wacce take fita a hankali, Muryar da Amonta kawai zai sanya ka fahimci rauni da kuma halin bu茩atuwa da mai muryar take ciki tana fa蓷in.

“Ballowo!!”
Shine abinda ta fa蓷a yayinda sautine Amon muryarta wajan fa蓷in wo!!!!! Ya 茩are a raunace kamar mai shirin fashewa da kuka.

Julde kam tun kafin ya shigo taji, Zuciyarta tayi sanyi a hankali kuma ta shiga bada sautin dib! dib!! dib!!! Sakamakon kusanta zuciyarta data Abu Maleek, shiru tayi kamar mai nazari a hankali kuma ta tsaya da buge bugen da take, yanayin yadda Jikinta ke 蓳ari da kuma bugawar zcyarta daya tsananta yasa ta fahimci Kallonta yake.

Ajjiyar zuciya ta sauke, a hankali kuma kunanta yaji sautin mutsawar gangar jikinsa alamar fita zai wannan dalili ya sanya ta kwa蓳e fuska a hankali wasu sila sila hawaye suka ganganro daga cikin idanunta zuwa gefen fuskarta, kafin cikin muryarta mai 蓷auke da zallar shagwa蓳a ta ambaci sunan nasa.

Wannan dalili ya sanya Abu Maleek tsayawa ba tare daya juyawa ba, shi kam shagwa蓳e fuska yayi kamar zai kuka,
Jin shiru yasa Julde fara sakin shasshe茩ar kuka yayinda da Jikinta yaci gaba da bugawa, tana shirin yin magana taji Muryar sa wacce ta sanya tayi saurin yin shiru da bakinta sai Ajjiyar zuciya take saukewa amma still Jikinta bai bar rawa ba.

Walking slowly ya fara taka 茩afafuwan sa a saman lallausan carpet 蓷in bedroom 蓷in, hannunsa duk biyun zube cikin aljihun wandon sa, cak ya tsaya saman kanta, Jin numfashinta a kusa da ita ne yasa,
Ta 茩ara marai-raice fuska ta shiga 茩o茩arin Mi茩ewa zaune,
Ganin abinda take ne yasa ya 蓷aga 茩afarsa guda 蓷aya, tare da 蓷urawa a saman hannunta ya danne.

瞥ar 茩ara ta saki tana turo bakinta gaba kafin tace.
“Bafiiii fa Ballowo”
Juya idanunsa yayi sosai a ransa yake fa蓷in “wato Yarinyar nan komai nawa take kwaikwayo Uhm, Witch!”
Ya fa蓷a a ransa yana 茩ara danna 茩afarsa dake saman hannunta.

Oumuu-Ayman ce ta turo 茩ofar a hankali tare da shigowa bakinta 蓷auke da sallama, tun kafin ta shigo ta san cewa yana ciki saboda 拼ar danjar dake harbawa a bakin 茩ofar alamar an shiga ciki.

Akan wani table ta ajjiye tray 蓷in hannunta, tare da juya ta nufi wajan Abu Maleek fuska 蓷aure take fa蓷in.
“A’a ya zaka zaki? Bafa na son cin zaki kaji ko?”
Ta fa蓷a tana zama gefen bed 蓷in tare da sanya hannunta ta ture 茩afarsa amma ko motsi 茩afar ba tai ba,
Kallonsa tayi tace.
“Kaga kowa zan 蓳ata maka”
Zame 茩afarsa yayi a hankali tana sakin numfashi kana ya 蓷an zauna a gefen Oumuu na dama, Murya can dai-dai kunnan Oumuu yadda Julde baza taji abinda yace ba yace.

“Oumuu na, yunwa taimakamin”
Ya fa蓷a yana narke mata fuska kamar yaron goye, banza tai masa duk tasan cewa lallai yunwar ya keji tunda har ya bu蓷e bakinsa yayi magana.

Oumuu-Ayman Julde ta kalla a hankali kuma ta sanya hannunta ta shafi lallausar ba茩ar sumar data yiwa kan Julde 茩awanya har wani tsayi tayi sosai, saboda mayukan da take shafawa kan bana wasa bane dalilin da yasa lokaci guda gashin ya Fito ya cika kan, yanzu kuma tsayi kawai yake.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button