
Ajjiyar zuciya ya sauke tare da fa蓷in “Ok Amma kina son idanunki su bu蓷e ko?”
Da sauri ta 蓷aga kai tace “Eh ko dan naga Ballowo ai”
Jinjina kai yayi yace “Ok zanwa Oumuu-Ayman magana za’a fita dake waje ayi maki aiki idanunki su bu蓷e”
Wani da蓷i ne ya lullu蓳e zuciyar Julde wanda ya sanya tayi 蓷an tsalle a saman kujera hakan yasa brest 蓷inta juyawa wanda suke a tsaye 茩am,
Cikin farin ciki tace “Dan Allah da gaske kake? Idanuna zai bu蓷e?”
Murmushi yayi mai sauti domin komai na Julde birgeshi suke kafin yace.
“Eh mana, amma kiyi min al’茩awari”
Da sauri ta 蓷aga kanta tace “Nayi maka Allah tunda idanuna zasu bu蓷e”
茒an juya yayi sai kuma ya sauke numfashi ganin babu kowa ne yasa shi fa蓷in “Kimin Al’茩awarin ba zaki ta蓳a auran Ballowo 蓷inki ba?? Kimin Al’茩awarin ba zaki ta蓳a son sa ba”
Shiru tayi a zahiri tasan kalmar Aure kuma tasan daman ai Ballowo 蓷inta bazai ce zai aureta ba, sannan bata san soyayya ba tana jinta dai a baki,
Ya take? Ya da蓷in ta take duk bata sani ba, ganin tayi shiru yasa Adams fa蓷in.
“Ko baki son idanun naki ya bu蓷e ki fara gani kamar kowa beauty?”
A sanyaye tace “A’a ina so, kuma na baka al’茩awari”
Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya Adams ya sauke yana jin wani da蓷i na ratsa masa zuciya kafin ya 蓷an ware idanunsa yace.
“Ok Yaya sunanki, Nima gaya min tunda Oumuu-Ayman ta fa蓷a maki nawa ko?”
Ji tayi Jikinta duk yayi sanyi ba tare da sanin dalilin faruwar hakan ba tace.
“Hawwa’u Julde”
Lumshe idanunsa yayi yana jin da蓷in sunan nayi masa yawo a cikin 茩wa茩walwarsa.
Oumuu-Ayman ce ta fito fuska a sake tace “Zo Daughter kiyi wanka ki Sallah ki kwanta ki huta”
Hannu Julde ta mi茩awa Oumuu-Ayman haka ta mi茩ar da ita suka nufi ciki,
Gyara zama Adams yayi domin ya 蓷auki alwashin bazai bar gurin nan ba sai an fa蓷a masa Matsayin Julde a cikin Alaafi.
A hankali yake tafiya cike da nutsuwa da kamewa ga wata haiba da kwarjini daya mamaye ilahirin saman fuskarsa,
Yana tafe yana sauke numfashi tare da Ajjiyar zuciya a jajjere yana jin ransa na 茩ara 蓳aci,
Ga kuma gudun da zuciyarsa ta 茩ara, a haka ya isa ha蓷a蓷蓷an Lambun nasa mai 蓷auke da shukoki da furanni dabam dabam,
Ga kukan wasu tsuntsaye dake tashi a hankali yake saukar da nutsuwa kuma a zuciya,
Gusa da 茩oramar dage gudana a wajan ya 茩arasa, tare da zama a wajan wata duguwar kujera ta hutawa,
Jikin kujerar yabi ya 蓷an kishin gi蓷a yana sauke ajjiyar zuciya tare da lumshe idanunsa, a hankali kuma ya zura 茩afafuwansa cikin 茩oramar,
Ya shiga wasa da 茩afafuwansa nasa yana jin da蓷in sanyin ruwan nayi masa da蓷i,
Wayarsa dake aljihu ce ta fara 茩ara yana ji amma bai ko motsa ba, sai da akai wajan 5 miss call kafin ya zaro ha蓷a蓷蓷iyar wayar tasa,
Ganin sunan Salimerh yasa yayi answering call tare da sawa a speaker.
Daga can 蓳angaren kowa Salimerh ce, zaune a cikin mota Dawowar ta daga makaranta kenan, har zata shiga ciki sai kuma ta tsaya tare da 蓷aukan waya ta kira Abu Maleek ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da taji ya 蓷aga kiran.
Kafin a hankali ciki 茩asa da Murya yadda ba zata damesa ba tace.
“Fatan zaki yana cikin koshin lafiya?”
Ta fa蓷a tana 茩ara gyara zama, sanin ba lallai yayi magana bane yasa ta fa蓷in.
“Zaki dan Allah dukkan abinda zai fito a hannun Mumy kada kaci, ko ruwa ta baka kada kasha”
Ta fa蓷a cikin raunin Murya.
Abu Maleek dake sauraranta ya 蓷an gyara kwanciyar sa yana ware idanunsa tare saukar da idanunsa a saman nunannun gauva wacce sukai manya gwanin sha’awa,
Kafin ya Fito da tongue 蓷insa ya shiga taune le蓳ansa tare da sauke ajjiyar zuciya yace.
“Uhm”
Ya fa蓷a cikin wani Emotional sound domin tun 蓷azo ya kejin jikinsa duk yayi weak.
Jin “Uhm” 蓷in da yace ne yasa Salimerh fahimtar cewa 茩arin bayani ya keso cikin nutsuwa da kuma dad蓷an kalami tace.
“I don’t means anything Zaki, kowa da kalar zuciyarsa, Mumy mahaifiyata ce, amma kwanan na fahimci wasu muna nan abu a tare da ita, to dan Allah ka tayani tseratar da rayuwarka, idan kayi hakan zaka taimake ni 茩warai wajan ganin nayi aikina ba tare da wani matsala ta faru ba, a yanzu hana da shaidar da zan nuna maka amma Tabbas ina zargin mahaifiyata akan abubuwan da suke faruwa a cikin Alaafin, Dan Allah Zaki daga nan har abada kada ka sake bawa Mumy dama a kanka, Kada ka sakar mata fuskar da zata baka wani abu tace kaci”
Ta 茩are maganar Muryarta na rawa kamar zatai kuka,
Tunda ta fara maganar yake sauraranta yake kuma fahimtar kalaman nata, amma tayaya Mumy zata cutar dashi? Baya tana bashi maganin damuwa a lokacin da zuciyarsa take masa ciwo? Wannan maganar ma ta sanya yaji yana 茩aunar zuwa wajan Mumy yaji idan zai samu abinda take basa.
Jin yayi shiru ne Kamar baya fahimta yasa Salimerh fa蓷in.
“Please Zaki saboda Allah ba danni ba”
Ganin tana shirin sauya masa lissafi yasa a 蓷an kasalance ya bu蓷e baki yace.
“Ok!”
Ya fa蓷i hakan yana kashe kiran nata,
Kafin a hankali ya mi茩e jin ana sallar Asar, ko flat 蓷in bai koma ba ya nufi Masjid.
Oumuu-Ayman ce ta kalli Adams tace.
“Me kace?”
Ta fa蓷a like batai understanding maganar tasa ba, bai damu ba domin shike nema a wajanta dan haka ya gyara zama yace.
“Wacece wannan Julden? Mene ha蓷in ta da Alaafi??”
Murmushi Oumuu-Ayman tayi tace.
“Ba kowa bace ita 蓷in face sabuwar Hadima wacce ake sanya ran zata zama Amintacciyar Hadimar sabon King”
Jinjina kai yayi cike da gamsuwa kafin yace.
“Zan 拼antar da ita, domin naji kamar ina sonta Oumuu-Ayman, kuma zan fita da ita waje domin a gyara mata idanunta”
Kallonsa kawai Oumuu-Ayman tayi tana Mi茩ewa tsaye tace “To babu matsala za muyi magana da Mai Babban 蓷aki, batun 拼antar da ita kuma baka da wannan damar Aremo Adams Tunde Muhammad Jalal”
Ta fa蓷i hakan tana shigewa bedroom 蓷in Julde tana zuwa ta sameta har bacci ya 蓷auke ta, Abu Maleek kam bai dawo cikin flat 蓷in nasa ba sai bayan sallar Issh膩 domin daga Lambun nasa gidan gonarsa ya shige.
Yana dawowa wanka yayi ya shirya cikin wasu Maroon 蓷in Payjmas masu kyau, kana ya ja sweet ya rungome.
Washe gari
Da yamma a can bayan Masarauta cikin wani 茩aramin 蓷aki wanda ciyayi ya lullu蓳e, wata mata ce tsaye akan wata wata magidanciyar mace, wacce ta cure Jikinta wace guda, jikin nata sai 蓳ari yake kafin a hankali ta bu蓷e baki tace.
“Ban sani ba, ban san inda take ba, bana da Labarin komai akai, ki yarda dani”
Dariya matar dake kanta tayi kafin cikin fusata ta 蓷aga hannu ta shararawa mai maganar mari tare dasa 茩afa ta danne mata ciki da 茩arfi kuma tace.
“Ohhh! Ba zaki fa蓷a ba? Munafuka 茩arya kike, babu wanda King Tunde Muhammad Jalal yake bashi amana yake fa蓷a masa sirrinsa kamar ke, Tabbas a wannan karan idan kikai gardama ba Iya kan ran King Tunde Muhammad Jalal zan tsaya, zan ta蓳a abu mafi suyiwa a Ranki, zan nakasta jikinki ko kuma na kawar dashi daga Duniyar baki 蓷aya, wallahi billahi idan baki fa蓷a min inda TASWIRAR Masarautar nan take ba, zaki mamakin abinda zai aikatawa JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL”
A gigice matar ta ri茩e 茩afar mai maganar tana fa蓷in.
“Duk abinda zaki aikata Kada ki ta蓳a Zaki, he’s innocent Zaki ladama idan kikace a wannan karan zaki 茩ara cutar dashi, ki rabu da Zaki ki rabu da King Tunde Muhammad Jalal duk abinda zaki ya tsaya iya kai na”
Ta fa蓷a tana sakin kuka, tare da 茩ara ri茩e 茩afar matar,
Wata dariyar matar tayi tana gyara tsawarta kafin tace..
“Au ashe fa maki da labari ko? Yanzu wajan 30days sa rasuwar King Tunde Muhammad Jalal kenan kinga Jalaluldeen kawai ya rage min idan har baki fa蓷a min inda zan samu taswirar da za’a iya fita da kaya a cikin Alaafi ba tare da kawo ya gani”
Cikin Ka蓷uwa da tashin hankali matar tace.
“Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un, Mijina ya rasu??? Kin kashe min miji….,”
Katseta tayi da fa蓷in
“Uhm ba kiga komai ki zauna kada ki fa蓷a min Inda Taswirar take zuwa gobe zaki samu labarin mutuwar 蓷akin ki”
A gigice matar ta 蓷aga Idanunta kana da 茩arfi tace “Zanan Taswirar yana 茩irjin Jalalu…..