ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

馃槏馃憦馃徎 Ayi weekend lafiya, mun kusa zuwa wajan da蓷in kamar yadda na fa蓷a ba sauri nake ba, sannu a hankali za kuyi farin ciki…

Abu Maleek isn’t free contact to subscribe 08119237616
1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 51-52
Julde wacce take kwance saman sofar office 蓷insa tana bacci, sai sauke Ajjiyar zuciya take saboda kukan da tayi.

Domin har ya janyeta daga cikin Bedroom 蓷in ta ya kawota office 蓷insa bata san ko wanene ba, hakan yasa ta tsorata, tsoron da yayi mata yawa ne kuma yasa gaba 蓷aya ta kasa fahimtar yanayin sauyin bugawar zcyarta.

A hankali ya zame idanunsa daga kanta, tare da maida kallonsa ga zanan da yake, cikin nutsuwa yaci gaba da zana sabbin Desgner na jersey masu kyau da tsari.

Yana nan zaune har lokacin sallar zhur tayi, A hankali ya mi茩e yana tattare hannun rigarsa, cikin nutsuwa ya nufi bathroom 蓷insa, alwala ya 蓷aura, bayan ya fito kai tsaye ya bar office 蓷in ya nufi Masjid 蓷in dake cikin babban Company nasa.

A hankali Julde ta shiga motsawa tare daya motsa fuskarta, har lokacin kuma ajjiyar zuciya take saukewa, domin duk a firgice take, kwa蓳e fuska tayi tana cinno bakinta gaba kamar 茩aramar kafin a hankali cikin 茩un茩uni tace.

“Uhm, ko waye ya satoni ma ohhhu, Allah sai na fa蓷awa Ballowo na, dan anga bana gani ko?”
Ta fa蓷a tana narke fuska, kafin a hankali ta mi茩e tana mimmi茩a hannunta gaba domin samawa kanta hanya.

Slowly ta Fara tafiya tana bin bango, tana a haka ne kuma cikin rashin sani goshinta ya daki bango, wata gigitacciyyar 茩ara ta saki tare da zubewa a wajan tana yarfe hannu nan da nan kuma wajan ya kumbura jini ya taro cikinsa.

Wata a zaba ce ta shiga ratsa dukkan jijiyoyin jikinta, yayinda Jikinta ya 蓷auki rawa da kyarma, gaba 蓷aya ta firgice ta shiga rera kuka tana yarfe hannunta.

Abu Maleek dake tsaye shida P.a yana sauraran abinda p.a yake fa蓷a masa, a hankali ya sauke numfashi tana 蓷an Lumshe idanunsa kafin ya ware idanunsa da suke 蓷auke da gajiya akan P.c cikin 茩asa da murya yace.
“Wane date aka sanya?”
Rusunawa p.a yay cikin girmamawa yace.
“Sir, till now ba’a sanya date na 茩addamar da sabbin kayan namu ba, amma mun gama komai kai kawai muke jira, domin a lokacin za’a ha蓷a da bikin bu蓷e Company baki 蓷aya ne, to the choice is yours”

Hannayensa duk biyun ya zuba a wandon suit 蓷in jikinsa, kafin ya 蓷an taune le蓳ansa yana furzar da iska daga cikin bakinsa kana a hankali kamar mai ra蓷a yace.

“Kayi komai p.a”
Ya fa蓷a a ta茩aice tare da juyawa ya fara tafiya, da idanu p.a ya bisa, sosai yake mamakin Abu Maleek gashi dai company nasa ne, amma yana abu like an masa dole, 蓷auke wannan tunanin yayi a ransa kafin yace.

“Sirr!”
Cak Abu Maleek ya tsaya a hankali ya juya ya kalli p.a da wannan narkakkun idanunsa masu 蓷auke da wasu ninadari mai karyar da zuciyar mai kallonsa, ware idanunta yay sosai, hakan yasa P.a fahimtar yanayin kafin yace.

“Sir wasu sun bu茩aci ganinka, saboda suna bu茩atar kayan wannan company, nace zan shirya masu appointment dakai, hakan yasa nake gaya maka Yanzu domin naji wacce rana kake free sai nayi masu magana ta Gmail 蓷insu”

P.a ya fa蓷a yana yin 茩asa da kansa domin sam bazai jure ganin 茩wayar idanun Abu Maleek ba, Abu Maleek kam 茩uri yaywa P.a da gajiyayyun idanunsa kafin a hankali ya janye idanunsa ba tare da yace komai ba, domin baya jin zai iya magana a wannan lokacin.

Juyawa yay yaci gaba da tafiya yana shirin 蓷ura hannunsa a saman handle 蓷in 茩ofar p.a ya 茩ara fa蓷in.
“Sirr”
Da wani sauri ya juya ya kalli P.a cikin yanayin damuwa da kuma zafin zuciya ya bu蓷e baki da niyyar yin magana, sai ya fasa saboda wani gigitaccen ihu daya jiyo daga cikin office 蓷in sa, da sauri ya juya yana mamakin ihun mene haka??? Domin serious yana manta da batun Julde, yana 茩o茩arin juyawa ga P.a ya 茩ara jin ihun a karo na biyu, da sauri ya mur蓷a handle 蓷in tare da 蓷an tura kansa ciki.

Idanunsa ya shiga rarraba wa, sosai ihunta ya sanya kansa sarawa, a hankali ya 茩ara tura kansa ciki can ya hangeta ta dur茩oshe sai kuka take tana yarfe hannu, idanunsa ya 茩ura mata, ganin yadda take acting like baby girl, gaba 蓷aya kuma 拼ar duguwar rigar Jikinta ta tattare daga 茩asa fara manyan cinyoyinta sun bayyana sai glowing suke.

P.a dake bayan Abu Maleek wanda shima ya kasa tafiya saboda ihun da yaji, da 蓷an sauri cikin yanayi na kulawa yace.

“Sir what happened?”
P.a ya tambaya yana 茩o茩arin tura kansa cikin office domin ganin abinda yake faruwa, ganin hakan ne kuma yasa Abu Maleek ha蓷e fuska yana 茩ara bada fa蓷i cikin wata dakakkiyar murya ta bada umarni yace.

“P.a leave from here”
Ya fa蓷a a kaushahe da 蓷an hanzari kuma ya shige cikin office 蓷in yana rufe 茩ofar da 蓷an 茩arfi tare da murza key,
Da idanu kawai p.a ya bisa sosai yake mamakin Uban gidan nasa juyawa yay jiki a sanyaye ya nufi office.

A hankali Abu Maleek ya jingina jikinsa da jikin door 蓷in shigowa office 蓷in nasa,
kafin cikin wani irin yanayi da mutum bazai iya fasaltashi ba, rikitattun idanunsa masu kama dana mai jin bacci ya 茩ara mannawa a kanta,
Harga Allah ya manta da ita, mene ya sanya ma ya tawo da ita ne? Shifa bai san wannan yawan kukan nata kamar 拼ar yaya ne.

茦ara ware idanunsa yay sosai a kanta,
ganin yadda take ta yarfe hannu ga yadda goshinta ya kumbura ne ya sanya a hankali ya shiga takawa cikin Zallar nutsuwarsa da kuma tarin haibarsa,
tsaye yayi a kanta tare da lumshe idanunsa saboda yadda yaji Zuciyarsa tana harbawa sauyin bugawar ta ya sauya daga yadda take masa.

Tsananin zafin da yayiwa Julde yawa ne ya sanya ta 茩ara sakin kuka domin burgewa da tayi ya haddasa 蓷an langwashewar yatsarta wacce ta kejin har wani 茩ara tayi,
hakan ya sanya Julde 茩ara sautin kukanta, idanunta yayi jajirrr ga wata zufa da take karyo mata.

A hankali ya 茩ara jan 茩afafuwansa zuwa inda take dur茩oshe,
duk sumar kanta wacce zuwa yanzu ta fara tsayi sosai ta 蓷an ya mutse, fuskarta tayi jaa lokacin guda.

A karo na barkatai ya 茩ara runtse idanunsa, gaba 蓷aya ya kasa 茩arasawa inda take dur茩oshe,
bawai kuma shakkar ta yake ba, a’a kawai tsoro da kuma fargaba sune sukaiwa zucyarsa yawa,
bai ta蓳a tunkarar wata mace da niyyar bata kulawa ko ya rarrasheta ba,
Hasalima baya kallon Julde a matsayin mata kamar yadda su Ar蓷o suke fa蓷a masa,
kawo yanzu kawai kallon sister yake mata,
kamar yadda yake ganin Salimerh matsayin 茩anwarsa haka itama Julde kallon da yake mata kenan.

Amma yanayin da yake samun kansa idan yana tare da Salimerh daban da yadda yanayin da yake samun kansa idan yana tare da Julde,
wani kalar abu ya keji wanda a all his life yayi 茩arya yace ya san kalar wannan yanayin.

A duk sanda zu茩atansu sukai kusanci dana juna yana jin wata kalar bugawa da zuciyarsa take masa,
wacce take shirin tafiya da dukkan nutsuwarsa harta kai wani lokacin sai ya dafe saitin zcyarsa zucyarsa da dukkan hannayensa,
time to time kuma ya kanji wani abu mai kama da sanyi na sauka a cikin zuciyarsa.

茦arar data kuma saki ne yasa shi dawowa da duniyar tunanin daya shiga,
a 蓷an tsorace yana kwa蓳e fuska tare da langwa蓳ar da wuya gefe ya 茩ara matsawa gareta bisa yarda da kuma bin Umarnin zuciyarsa ya zube a gabanta inda take dur茩oshen.

A hankali ya shiga yawo da idanunsa kanta, ba zaice kallon tsaf yake mata ba,
amma duk namiji mai cikakkiyar lafiyar idan ya kalli Julde sai yaji mood 蓷insa ya sanya,
ko yaji harbawar manhoon 蓷insa ba, amma shi mai makon yaji wannan yanayin sai dai yaji kansa ya sara da 茩arfin gaske zcyarsa tayi tsalle kamar zata faso 茩irjinsa ta fito.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button