
A hankali Oumuu-Ayman ta tura 茩ofar bedroom 蓷in bakinta 蓷auke da sallama, kafin ta maida 茩ofar ta rufe, cike da kunya Julde dake zaune bakin bed ta sunkuyar da kanta 茩asa, domin tunda Oumuu-Ayman tazo ta sameta jini ya 蓳ata mata jiki, harda bedsheet wata kunyar Oumuu-Ayman ta kamata, ita sam bata sani ba tunda ba gani take ba, sai da Oumuu-Ayman 蓷in take mata bayani.
Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin ta kalli Julde tace.
“Daughter lallai an girma, tunda yau kunya ake dani Ma sha Allah hakan ma yayi”
茦ara 茩asa Julde tayi da kanta, ba tare da tace komai ba ganin hakan yasa Oumuu-Ayman fa蓷in.
“Eyeee! Tunda Kunyata kike bari na kira Ballowo 蓷inki, 茩ila zaki sake dashi ko? Kuma saiki fa蓷a masa kin fara al’ada”
Da wani irin sauri Julde ta tura fuskarta tsakiyar cinyoyinta, tana 蓷an sakin murmushi ga wata kunya data kamata, kunya irinta Fulani Usul! Murmushi kawai Oumuu-Ayman tayi a ranta tana jin wani farin ciki da kuma da蓷i da Julde ta kasance mace mai tsantsar kunya.
Tana da tabbacin kuma duk sanda ta fara arba da Abu Maleek ido cikin idanu ranar akwai bidiri musamman yadda ta fasaltashi akan bashi da kyau, toza taga sa蓳anin hakan.
“Daughter maza tashi ki shirya kiyi breakfast gashi yanzu 12:56 maganar lunch ake,ke ko breakfast baki ba, balle kisha maganinki”
Oumuu-Ayman ta fa蓷a tana sanya mata pad a cikin pat 蓷in data 蓷auko mata, daman towel ne jikinta, kasancewar kuma jinin farko ne tun zubawar da yay mai yawa har yanzu bai zo ba, bare ya 蓳ata towel dake jikinta.
A sanyaye cike kuma da kunya mai tsananin gaske Julde ta mi茩e tana wasa da yatsun hannunta, wajanta Oumuu-Ayman ta 茩arasa tare da jawota zuwa gaban dressing mirror ta zaunar, da ita tana fa蓷in.
“Yadda na baki a haka zaki sanya Kinji ko?”
Kai ta 蓷aga mata duk da cewa bata gani amma sosai ta fahimci maganar Oumuu-Ayman, a hankali kuma cikin rashin sani taja towel 蓷in zuwa 茩asa da sauri Oumuu-Ayman tace.
“Ohhh! Yanzu ace mace har mace amma sanya bra yay wahala? Bari naje na duba maki wata”
Oumuu-Ayman ta fa蓷a tana barin bedroom 蓷in.
Oumuu-Ayman na fita shashin Queen Ayoola ta nufa, amma part 蓷in Salimerh, fitar ta kuma yay dai-dai ta fitowar Abu Maleek daga cikin bedroom 蓷in daya kwana, yana sanye da wani Sleeveless jersey tank top sai Logo-print cargo trousers nevy blue, yay kyau sosai ya 蓷ura wata bandana ta maza a saman goshinsa, gaba 蓷aya sumar kansa tayi baya, baka ganin komai sai red lips 蓷insa masu kauri.
“Oumuu!! Oumuu!!”
Ya fara kiran sunan Oumuu-Ayman domin yunwa ya keji sosai ita ta tayar da isa ma daga bacci, jin shiru ne kuma yasa kai tsaye ya nufi asalin bedroom 蓷insa tunawa da cake 蓷insa da yay, cikin Zallar nutsuwarsai da kamewa irinta masu sarauta ya nufi bedroom 蓷in, kasancewar kuma 茩ofar a bu蓷e take ne kuma yasa kai tsaye ya tura kansa ciki.
Idanunsa yaja ya Lumshe lokacin da yake sanyo kansa cikin bedroom 蓷in dalilin wani ha蓷a蓷蓷an dadda蓷an 茩amshi daya kawowa hancinsa ziraya, “Ahhh uhmmmmhhhh”
Shi ne sound 蓷in daya fitar Lokaci da yaji wata kasala ta mamaye dukkan jikinsa, ga wani harbawa da zucyarsa keyi masa, kamar wanda ake ja da mayan 茩arfe idanunsa a rufe ya nufi wajan fridge 蓷in, dai-dai Lokacin kuma da Julde ta 茩ara zame towel 蓷in jikinta ya sauka iya west 蓷inta, fararan kuma tsayayyun brest 蓷inta suka samu damar bayyanar, so ma sha Allah! Ga wani pink da nipples sukai sai Allahamdulillah! Kawai idan ana fa蓷in 馃挴 to Julde ce banda tawayar da Ubangiji yay mata na makanta, but ko makaho ya shafa ta gaba da baya yasan ba 茩arya, her ass is Tubarkalllah!.
Dukkansu ba tare da lura da 蓷ayansu ba kowa ya fara 茩o茩arin aikata abinda yake so, yayinda Julde ta shiga 茩o茩arin Mi茩ewa wanda hakan yay dai-dai da isuwar Abu Maleek wajan, yana zuwa yay tuntu蓳e da leg 蓷inta hakan yasa ya 蓷anyi gaba zai fa蓷a kanta.
Da sauri ya bu蓷e idanunsa da suke a Lumshe ganin da gaske fa蓷uwa zaiyi hakan yasa ya fara 茩o茩arin ri茩e abin kusa dashi, cikin rashin sani kuma hannunsa gaba 蓷aya ya zabe ya sauka 茩irjinta.
Wani razanan nan ihu ta saki, saboda wasu abubuwa da taji sun girma ta cikin tsakiyar tafin 茩afarta zuwa tsakiyar kanta, hakan yasa gaba 蓷aya tayi baya ta fa蓷a kasan, unexpected abin ya zuwa Abu Maleek hakan yasa gaba 蓷aya jikinsa ya saki ga kuma yadda Julde tai kansa al’amarin daya haddasa fa蓷uwar sa kenan itama tabi jikinsa ta fa蓷i.
Ya zamana yana 茩asa ita kuma tana samansa, fuskarta dai-dai da tashi, yayinda pink 蓷in la蓳蓳anta suka sauka saman red 蓷in la蓳蓳ansa, tsinin hancinta ya zauna a kan nasa tsinin hancin, kasancewar duk dugwayen eyes lashes garesu yasa gaba 蓷aya suka ha蓷e dana juna ga wani ha蓷a蓷蓷an 茩amshi daya ha蓷u waje guda.
For the frist time in his life,daya samu very close da wata 拼ar mace kenan, hakan ya sanya yaji dukkan tsigar jikinsa ya mi茩e, yarr yarr haka yaji wani abu yana masa yawo a saman fatarsa.
Wani tsuma yaji lip’s 蓷insa da yake manne a saman nata, ya fara tamakar wanda aka junawa shock haka la蓳蓳ansa suke rawa, yayinda ya kejin gaba 蓷aya zuciyarsa da 茩wa茩walwarsa suna sauya linzami da kuma kuzarin dake jikinsa.
Karo na farko a rayuwarsa kenan daya kejin sabon wannan yanayin wanda dukkan fahimtar sa ya gaza fahimtar wani irin yanayi yake ciki.
Bakinsa ya ware da niyyar magana sai kawai lip 蓷inta na 茩asa ya fa蓷a cikin nasa, da 茩arfi ya runtse idanunsa saboda ji yay kamar Wata auduga ce ya fa蓷a masa cikin baki, ga wani 茩amshi daya kara蓷e cikin bakinsa,
“Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un” Shine abinda yake fa蓷a a zuciyarsa domin a zabar da ya keji yafi 茩arfin ya bu蓷e baki yay magana, gaba 蓷aya jikinsa rawa yake abinda yake bin jikinsa ji yake kamar zai zautar da tunaninsa, cikin wani irin
Sabon ya yanayi ya ha蓷e bakinsa da niyyar yin magana.
Cikin rashin sani kuma yaywa lips 蓷inta wani sihirtaccen tsotsa, wanda ya sanya tai saurin sakin Yar 茩ara tare da sauri ri茩esa.
Gam ta sake kulle idanunta, saboda jin wani sabon yanayi daga Ballowo 蓷inta, yanayin da ita kanta bata ta蓳a sanin akwai shi a wannan duniyar ba,
Shi kansa Abu Maleek ba 茩aramin mamakin yadda jikinsa ke rawa kofofin gashin fatarsa suke bu蓷ewa suna amsar wani wahaltaccen sa茩o.
Idanunsa da suka janye ya bu蓷e ka蓷an kafin ya sauke idanunsa a saman fuskarta, 茩uri yaywa fuskarta a hankali kuma cike da mugunta ya bu蓷e bakinsu tare da sai tashi a saman tsinin hancinta ya sakar mata wani.
KIN KARANTA LITTAFI NA WITHOUT MY PERMISSION?? UBANGIJI YANA KALLO, BANA ALLAH YA ISA,AMMA NASAN TABBAS NASAN ZAI ISAR MIN KU TUNA AKWAI RANAR DA BABU MAI CETON MU SAI HALIN MU WATO YAUMIL-茦IYAM馃槏馃槱
Siririn cizo a tsinin hancinta, hakan yasa tai saurin zame daga jikinsa tana sakin kuka, a hankali shima ya mi茩e zaune, yana sakin numafashi, Kuka Julde ta sanya tana yarfe hannu tare da fa蓷in.
“Wayyoooo, Ballowo kaji min ciwo, Wayyoooo hancina ya fashe jini yake”
Slowly ya juya idanunsa tare da kallonta a hankali kuma bisa bin umarnin gangar jiki da kuma zuciya, kamar wanda ake jaaa da mayan 茩arfe ya matsa kusa da ita sosai har yana sha茩ar 茩amshin Jikinta “Ya Salam wannan abun fa???”
Ya fa蓷a lokacin da idanunsa ya sauka a saman halittun 茩irjinta, ganin Julde 蓷inta ba waje tsirara a bayyanar nasi, ya sanya ya 蓷an kwa蓳e fuska tare da runtse idanunsa cikin ransa yake fa蓷in “Wayyoooo Oumuu!!”
Da sauri kuma ya bu蓷e idanunsa jin yadda take kuka, cikin son rarrashi wanda ya fara 蓷urawa kansa ya mi茩a hannunsa tare da 蓷aga ta cakk ya dire saman cinyoyinsa.



