ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Jin Dr J.y na 茩o茩arin yin wata maganar ne ya sanya Abu Maleek kashe wayar tare da jan siririn tsaki, Ambaton sunan Manhood da yay harya sanya kansa yay wata sarawa, 茩ara kulle idanunsa yay da sauri kuma ya bu蓷e saboda kyawawan cinyoyin Julde da suke masa ido.

Ta蓳e baki yay yana langwa蓳ar da kansa gefe guda “kiss, Hug” sune abinda suka fa蓷o masa cikin rasa yace “banza 蓷an iska, da nayi haka da mace gwamma nayi lossing Manhood 蓷ita, Mumu!!!”
Ya 茩are maganar zucin yana kan 蓷an fesar da iska.

Not too long Dr Jemeal ya dawo ri茩e da hannun Julde, tun daga nesa Abu Maleek ganinsa ya sauka akan hannun Julde dake cikin na Dr Jemeal, wani irin ha蓷e fuska yay nan da nan yanayinsa ya sauya, kafin Dr Jemeal Yay magana Abu Maleek ya bu蓷e baki a kaushashe, Muryar data daki mandirin zuciyar Dr Jemeal yace.

“You’re crazy Dr Jemeal, bulala nawa akai maka da zaka ri茩e mata hannu kamar ka samu wannan Tom And jerry eheeee??? Ko baka san darajar aure a musulunci bane? You’re mad Dr Jemeal”
Ya fa蓷a idanunsa har wani ruwa yake kawowa, he doesn’t love her kawai auransa yake karewa, infact he’s not interested akan abubuwan mata.

Jikin Dr Jemeal na rawa ya fara fa蓷in “I’m sorry sir, kayi hqr it was a mistake please Accept my apologies”
Shiru yay masa narkakkun idanunsa kuma ya sauke akan Julde yana bin Jikinta dake kallo, a dai-dai lokacin kuma kiran Oumuu-Ayman ya sake shigowa, ba tare da yace komai ba ya 蓷auke idanunsa daga kan Julde kana ya fara typing na message Wayarsa a contact 蓷in Oumuu-Ayman a ta茩aice ya rubuta.

“She’s with me”
Yana rubutawa yay sending kana ya kashe wayar baki 蓷aya, still idanunsa ya mayar kan Julde, tun lokacin da taji saukar Muryarsa yana zabga fa蓷a abinda tunda take fata ta蓳a ji yay magana mai tsayi bare har taji sautin Muryar sa yana fa蓷a, hakan yasa tai 茩asa da kanta Jikinta ya shiga rawa muryarsa ta haddasa mata wani tsoransa a ranta wai a hakan ma bata ta蓳a ganin face 蓷insa reality ba, bata girma da kuma zallar haibar dake kwance a saman fuskar ba.

Dr Jemeal ne yaja fasali tare da fa蓷in.
“Gaskiya problems 蓷in idanunta ba wani babban bane, da ace tun farkon samun matsalar anje asibiti da zuwa yanzu ganinta ya dawo, amma Allahamdulillah ga wasu Drugs za’a bata tsayin kwana uku, a 4days za’ai mata aiki, in sha Allah zata fara gani kamar kowa, muna da ingantattun kayan aiki, amma kana da right idan kana son fita da ita waje”
Dr Jemeal ya fa蓷a yana mi茩awa Abu Maleek Drugs 蓷in, a hankali ya sanya farin hannunsa mai 蓷auke da ba茩ar gargasa ya 蓷auki maganin ya shiga dubawa, duk da cewa shima baban likita ne, amma baya da hurumi akan wannan ba 蓳angaren sa bane.

Mi茩ewa cikin tarin nutsuwarsa ba tare daya kalli Dr Jemeal a hankali ya taka inda Julde ke tsaye, kamar mai tsoro haka ya kama tsakiyar tafin hannunta, ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da 蓷umin hannunsa ya ratsa ta.

Tafiya yake da ita dai da yaje ba茩in 茩ofa kafin ya tsaya yana 蓷an fesar da iska yana sha茩ar 茩amshin turaren dake fita daga jikin Julde yace.
“Ka shirya aikin”
Ya fa蓷in haka ya jata zuwa reception 蓷in hospital 蓷in da sauri driver ya bu蓷e masa 茩ofa ya tura Julde ciki kafin shima ya shiga.

Around 8:40 ya iso gidan bayan ya tsaya a wani ha蓷a蓷蓷an restaurant Julde taci abinci, lokacin daya iso mutanan Alaafi sun kwanta bacci, sai masu tsaron 茩ofar ko wanne flat..

Yana shiga Babban Parlo Oumuu-Ayman take zaune ta mi茩e, kallon tsaf tai masa ba tare da tace komai ba ta kama hannun Julde zuwa bedroom.

Shima part 蓷insa ya shige ya zame Kayan jikinsa yay wanka, tare da yin alwala kana ya zauna ya fara duba aiki a system 蓷insa, ya nayi yana shan Inibi sweet na manne da jikinsa a haka ya gama ya kwanta.

Washe gari
Ya kama weekend a hankali yake tafiya a cikin Alaafi yana sanye da wasu pink 蓷in kayan Yaruba, wanda sukai masa matu茩ar kyau, gaba 蓷aya traditional dress yay na Yaruba, yana tafe wasu fadawa na manyansa, a hankali ya tsaya tare da juyawa ya cilla musu wani kallo, da sauri sukai baya domin sun san mene yake nufi.

A haka ya isa can prison 蓷in dake cikin Alaafin, wacce ake kai masu laifi hadda 蓷akin duhu ake kai masu laifi mafi muni, kuma ko 蓷an sarki idan yay laifi sai an kaisa.

Tsaye yay bakin wata 茩ofa yana nan a tsaye kuma aka fito masa da Hadima Zubaida, tana ganinsa ta saki kuka tare da zubaiwa a 茩asa tana fa蓷in.
“Wallahi ban aikata komai ba, bani bace har abada bazan ta蓳a cin Amanar Alaafi ba, Zakina nasan zaka yarda dani ban aikata komai ba wallahi”
Runtse idanunsa Abu Maleek yana jin maganar Hadima Zubaida har tsakiyar ransa, sosai kukanta ke ta蓳a masa zuciya.
Bu蓷e idanunsa wanda sukai jaa yay kafin a hankali ya mi茩a hannunsa tare da mi茩ar da Hadima Zubaida, ba tare da tace komai ba yay gaba, tsayawa tayi cak tana kallon bayansa ganin hakan yasa Abu Maleek tsayawa yace.
“Follow me”
Ya fa蓷a yana juyawa bayansa tabi gaba 蓷aya tayi ba茩i ta rame.

Tunda suka nufi cikin Family house 蓷in Hadima Zubaida taji gabanta na fa蓷uwa, tsoro da rashin sanin abinda zai faru sukaiwa zuciyarta yawa, kai tsaye sashin Mai Babban 蓷aki Abu Maleek ya nufa Yayinda Hadima Zubaida ke bayansa.
Murya can 茩asa yay Sallama Otun da Agba Akin suka amsa masa, suna mai binsa da wani irin kallo.

Can saman kujera kusa da Mai Babban 蓷aki ya zauna kafin kuma Hadima Zubaida ta zube a wajan tana gaida Mai Babban 蓷aki cikin tsawa Agba Akin ya kalli Hadiman Zubaida yace.

“Ke uban mene ya fito dake? Wane ya baki lasisin fitowa, wanne mara kunyar ne ya isa yaja da umarnin da Alaafi ta zartar a kanki”
Daga bayansa yaji Murya mai cike da nutsuwa da kamala ance.

“Ninee, Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal”
Da sauri Agba Akin ya juya bisa mamakin sa sai yaga ko inda suke Abu Maleek bai kallo hasalima idanunsa a lumshe suke.

Mi茩ewa tsaye Abu Maleek yay cikin bada umarni da nuna shima ya isa ya fa蓷a aji a cikin Alaafin yace “na wanke Hadima Zubaida daga zargin da ake mata”
Yana fa蓷in haka ya nufi waje ganin zai fita ne yasa Mai Babban 蓷aki fa蓷in “Nan da kwana hu蓷u za’ai na蓷in sarauta kafin bikin na蓷in ya biyo baya ka shirya”
Gaba yay ba tare daya fahimci komai a zan can Mai Babban 蓷aki ba.

Kai tsaye kuma Lambunsa ya nufa, Murmushi kawai Shakiru yay lokacin da Abu Maleek ya shige ta gabansa sam bai ma lura dashi ba, a hankali ya bu蓷e katafariyar 茩ofar Lambun ya shiga yana shiga kuma ya ja ya tsaya saboda sauyin bugun zcyarsa da yaji, a hankali ya lumshe idanunsa ya shiga sauke tagwayen ajjiyar zuciya cikin ransa yake fa蓷in “Ya rabbi, what’s this? Only God knows” ya fa蓷a yana bu蓷e idanunsa abinda idanunsa suka gani ne kuma ya haddasa sarawar kansa idanunsa suka fito waje, jikinsa ya hau rawa a hankali ya langwa蓳ar da kansa gefe kafin ya bu蓷e baki yace “O’ohhhh” 茩ara bu蓷e idanunsa yay inda ganinsa ya 茩ara sauka akan Abu mafi muni daya gani a rayuwarsa Julde ce zaune akan….

Abu Maleek it’s 500 via 08119237616
1/1/22, 19:00 – Aisha Adam: 55-56
Akan kujera hannunta ri茩e dana Adams yana sakin mata wani murmushi tare da 蓳are mata chocolate ya bata a baki,
Ita kuma Julde dai Murmushi take tana 茩ara fuskantar derection 蓷in inda yake tsaye.
Adams kam wani irin farin cikin da kuma da蓷i ne ya mamaye dukkan zuciyarsa,
domin gaba 蓷aya ya rasa nutsuwarsa tunda idanunsa suka 蓷uro akan Julde ya zauce akan so da kuma 茩aunarta, wannan dalilin ya sanya ko fita bai sosai kullum so yake ya samu damar da zai ke蓳e da Julde suyi Shira ko zucyarsa ta samu sau茩i daga ra蓷a蓷in da yake masa.
Murmushi Julde tayi har sai da fararan teeths 蓷inta suka bayyana kafin cikin 茩aramar muryarta mai sauti da ratsa kunne tace.
“Hamma Adams wannan chocolate 蓷in akwai da蓷i zaka 茩ara min?”
Ajjiyar zuciya Adams ya sauke yana 茩ara matse hannunta da suke cikin nasa kafin yace.
“Why not my cute? Komai kike kawai let me know, i mean ki fa蓷a min”
Tana 茩ara bu蓷e fararan ha茩uranta tana fa蓷in
“to kai amma kana da kyau ko? Oumuu tace Ballowo bashi da kyau na fisa kyau”
Zuciyarsa taji ta buga da 蓷an 茩arfi kafin kuma ya 蓷an ja numfashi yace. “Uhm, ba kince Ballowo ya kaiki za’a bu蓷e maki idanu ba, so just wait and see idan idanunki ya bu蓷e za kiga komai, tunda ni baki son na kaiki”
Ta蓳e fuska tayi idanunsa sukai rau rau kafin kuma tace
“To bashi ne ya kaini ba, lokacin da kace zaka kaini asibiti to kana fita ya shigo ni kuma na fa蓷a masa”
茦uri yay mata da idanu, wato ita komai aka fa蓷a mata indai ta samu sake sai ta barba蓷awa Abu Maleek kenan,
Meye matsayinta wajanta, Kallonta yay kafin yace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button