ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Kawai kina shiru da bakinki kinga naji haushi” da sauri ta zare chocolate 蓷in a bakinta kafin tace
“to kayi hqr kaji?”
Yana kallon jajayen la蓳蓳anta yace
“nayi”
hannunsa ya mi茩a da niyar shafa lips 蓷inta yaji an wani ri茩e hannunsa tare da cilla shi baya.

Da sauri Adams ya juya dan ganin wanene, wani kalar zare idanu yay ganin Abu Maleek tsaye jikinsa sai rawa da 蓳ari yake, ga yadda idanunsa yay jajir jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a sai huci yake fesarwa ya dun茩ule hannunsa waje guda, idanunsa akan Julde wacce take zaune ta 蓷an yi shiru saboda sauyin bugun zcyarta da taji, kafin kuma a hankali ta 蓷ura hannunta a saman armchair 蓷in ta mi茩e tsaye, a hankali Idanun Abu Maleek suka fara yawo akanta frm head to toe, tun daga kan yatsun 茩afarta zuwa leg da laps 蓷inta, wanda suke waje saboda 3gauther ne a Jikinta sai wata red 蓷in Kinomo.

Cikin wani irin sabon yanayi yaci gaba da bin surar Jikinta da kallo har zuwa saman brest 蓷in wanda suke a tsaye har shatin nipples 蓷inta kana gani, da sauri ya 蓷auke idanunsa saboda kansa da yaji ya sara masa dalilin kallon nipples 蓷inta da yay.
Hakan ya sanya yaji wani irin tsuma da kuma kyarma sun 茩ara sauka a jikinsa, idanunsa sun 茩ara riki蓷e wa gargasar jikinsa sun mimmi茩e hakan yasa yaji kalar wani fitananan abu na ratsa kofofin fatar jikinsa.

A hankali kuma yay sama da idanunsa inda ya sauke Kallonsa a saman lips 蓷inta masu matu茩ar kyau, sun 茩ara yin pink so ma sha Allah! Eyes lashes 蓷inta sunyi lub lubbb saman fatar idanunta saboda 茩asa da tayi da idanun nata.

Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya wacce ta samu gurbin tawowa tun daga 茩asan zuciyarsa har ta bayyana a fili yaja, kafin a hankali kuma yaja 茩afafuwansa walking slowly ya 茩arasa inda take tsaye yana zuwa wajanta, yaja ya tsaya.

Sauke numfashi ya sake yi a hankali yaja fatar idanunsa ya rufe ruff, cikin sauri kuma ya fara jan numfashi saboda wani fitananan 茩amshin turaren ta da yake ratsa masa cikin hancinsa, wanda ya haddasa masa wani irin abu a 茩ahon zuciyarsa!.

茦ara matsawa yay sosai kusa da ita yana sake sha茩ar 茩amshin ta mai tafiya da dukkan nutsuwarsa wanda bai san dalili ba, cikin nutsuwa kuma ya sake kusantar Jikinta sosai kafin a hankali kuma ya mi茩a hannunsa idanunsa a Lumshe kamar bai bacci, ya 蓷ura hannunsa saman ququnta masu fa蓷i wanda suka zauna dasss a saman Jikinta.

Da sauri Julde ta sauke ajjiyar zuciya tare da 蓷aga kanta wanda gaba 蓷aya a 茩irjinsa ta tsaya, tsoro ya kamata hakan yasa ta fara 茩o茩arin yin baya sai dai chair dake bayanta ta tukareta no way to run, a hankali ya 茩ara manna hannunsa a saman ququnta tare da murzawa da 茩arfi hakan yasa Julde saurin fa蓷in “Auchhhiiii!!!” Ta fa蓷a saboda wani irin abu daya tsirga mata tun daga babban yatsarta zuwa tsakiyar jijiyar kanta, zame hanunsa yay guda 蓷aya tare da kamo hannunta wanda ta 蓳oye a bayanta.

Zaro Hannun yay a hankali kuma ya tsorawa chocolate 蓷in hannunta idanu, wacce ta kusan shanye park guda, kallan chocolate 蓷in yay kafin ya 蓷aga idanunsa yaga yadda bakinta motsi idanunta ya cika da hawaye, chocolate 蓷in ya zare wanda ya sanya ta da sauri ta saki kuka tana fa蓷in “Ballowo ka ban chocolate 蓷ina” ko a jikinsa bai bi takan kukan ba yay cilli da chocolate 蓷in can gefe guda.

Adams wanda yake tsaye ya kasa koda mutsi saboda mamaki da kuma tarin al’ajabin abinda Abu Maleek yake, mene ha蓷in sa da ita? Bayan Oumuu-Ayman tace Hadimar sa ce, Zallar kishin daya hango 茩arara a cikin 茩wayar idanun Abu Maleek shi ne yafi tayar masa da hankali, ganin yadda Julde ke kuka shi kuma ya tsaya kanta yana kallonta yasa Adams nufar wajan da sauri.

Yana zuwa wajan yace “come here my cute” saukar Muryar Adams cikin kukan nan ta yasa ta 茩ara sautin kukanta tare 茩o茩arin lalubar hanya domin nufar inda Adams yake, gaba 蓷aya ta a firgice take, ganin yadda Abu Maleek ya tsaya a kanta ya wani 蓷ura hannunsa a ququnsa ya bada fa蓷i yasa Adams fa蓷in “ka bata waje tun kafin na nuna maka siffata, Come to me my cute” a wani hargitse Abu Maleek ya juya tare da yin kan Adams yana fa蓷in.

“A gidan Uban baban wa ta zama your cute 蓷in?? Heeeehh??? Tell me? Fa蓷a min when? How ta zama your cute Adams Tunde Muhammad Jalal??”
Ya fa蓷a lokacin da idanunsa suka gama rinewa da jaaa, gama 蓷aya a wannan lokacin tunaninsa ya riga daya gama juye ya nufi 蓷aya duniyar tasa wacce ta jima bai le茩a ba, hakan yasa baya tantance abinda yake fa蓷a da kuma wanda yake fa蓷awa,
Wani kallo Adams yaywa Abu Maleek kafin ya 蓷aga hannunsa ya sharara mata wani wawan mari wanda yasa Abu Maleek saurin taune le蓳ansa, cikin 蓷aga murya shima Adams yace..

“Wow! Yau akai na zaka sauke haukan naka ko??? Gwamma ka tabbatar da haukan ka ai, to idan hauka kake ji dashi Ni na fika, And ka 蓷aure kan ka da kanka wannan abinda kayi yasa saina tuna maka asiri na fa蓷awa jama’ar Alaafi da Kanzaf cewa kai ka 蓷auke mahaifiyar mu akan wani dalili naka, ko kuma saboda kana 茩wa蓷ayin ka zama King of Kanzaf ko????? Fa蓷a min mana Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal??? Kana maganar yaushe Julde ta zama my cute, baka so hakan ba ko? Na sota a lokacin da idanuna suka sauka akan ta a part 蓷inka daka 蓳oye ta ciki, And i love her, bana tsoro ko shakka I’m going to marry her no matter what happen!!!”

茒aya daga cikin masu kula da Lambun ne ya juya da sauri ya nufi cikin Family house 蓷in, domin ganin abin nasu yana neman rikicewa ya zama babban tashin hankali, abinda ba’a ta蓳a samu cikin Alaafi ba, sai gashi yau 拼an 蓷aki guda, wanda suka fito ciki guda gashi yanzu suna 茩o茩ari kaiwa juna duka Dalilin shigowar ba茩uwar yarinyar da babu wanda yasan Wacece sai Abu Maleek da Oumuu-Ayman, hakan yasa yana zuwa ya nufi sashin Mai Babban 蓷aki yaji Sa’a hadda Oumuu-Ayman a wajan, jikinsa na rawa ta zube a gabanta kallonsa tayi kafin yay mgn Oumuu-Ayman ta mi茩e tana fa蓷in..
“My Jalal!!! Zakina”
Domin daman tun 蓷azo gabanta ke fa蓷uwa wanda bata san dalili ba, cikin sauke numfashi Hadimin yace “Mai Alaafi da Kanzaf baki 蓷aya sabon al’amari na shirin faruwa, ga Aremos can Adams da Abu Maleek suna fa蓷a akan wata budurwar yarinya”
Mai Babban 蓷aki sandanta ta 蓷auka ta mi茩e tsaye tare da fa蓷in “Zaki?? Adams?? Suna ina?”
Oumuu-Ayman kam tuni tayi waje, Mai Babban 蓷aki ma bayanta tabi lokacin da Hadimin yake fa蓷in “Suna Lambu” suna fitowa sukai karo da Bola wacce take cikin shiga ta alfarma ganin yadda suke a rikice yasa ta mara masu baya.

A karo na biyu Adams ya 茩ara kai hannunsa ya 蓷auke Abu Maleek da wani gigitaccen mari mai tafiya da numafashin mutum, amma Abu Maleek ko motsi bai ba, sai jikinsa daya tsananta rawa ha茩uransa suka shiga 茩ara suna ha蓷e juna tare da bada wani sauti 茩ass 茩asss, cikin 蓳acin rai Adams yace “Mad!!! I love Julde! I love her with all my heart and auranta zanyi mene ha蓷in ka da ita? Hadimarka bata da ikon zama Matarka Understand?? Wallahi abin takaici yake bani wai mahaukaci like you shine younger brother 蓷ina ne, I repeat myself da Capital letter I love Julde do whatever you want to do Mad!!!”
Yana fa蓷in hakan tare da nufar inda Julde take wacce ta dur茩oshe a wajan tare da tura kanta tsakanin cinyoyinta tana kuka, gaba 蓷aya sun gigita da hayaniyar su, ya mi茩a hannunsa da niyyar ta蓳a Julde yaji Abu Maleek yay masa wata wawiyar sha茩a tare da 蓷aga sa sama kamar wanda zai masa rataya, idanun Adams ne suka fito waje saboda sosai Abu Maleek ya she茩e sa, wato duk ihun da Yaywa Abu Maleek bai motsa daga ta蓳a Julde ya 茩ara ficewa a tunaninsa Wonderful!!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button