
Zaro ido Julde tayi, saboda arba da idanunta da sukai da wasu mugwayen ku蓷i, da alama kaf ku蓷in Alaafi sune a nan, banda tarin kwalakwalai da kuma lu’u lu’u masu yawan gaske.
Tsananin mamaki ya hana Abu Maleek magana, Julde ce tace.
“Ballowo ka sanya wannan ku蓷in a cikin sashin mutane masu bauta a gidan nan, ko ma ina ne”
Hadima Zubaida ce ta fa蓷o masa, da wannan tunanin ya jata zuwa sashinsa tare da ku蓷in.
Oumuu-Ayman ce zaune a parlon ta, waya ma茩ale ba kunanta da alama tai shiru ne tana sauraran mai mata maganar
Kafin a hankali ta numfasa tace.
“Tsananin tsaron dake cikin Alaafin ya tsananta a yanzu, saboda na蓷in Sarautar da Za’ai gobe,
Ina tunanin we’re done for this”
Mutumin da take waya dashi yana ya kalli tarin matan dake gabansa kafin yace.
“Babu damuwa ki fa蓷i abinda kikeso duk abinda kike bu茩ata a haka zan aiwatar da shi, ba sai kinzo ba”
Cike da farin ciki tace.
“To Ngd”
Sai kuma tai shiru tana tunani kafin tace.
“Wannan aikin na jikin Aremo Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal na keso ka cire, gaba 蓷aya domin lokacin dana 蓷iba yayi, yana da kyau ya Fahimci wata sabuwar rayuwa soon a nan gaba”
Ta fa蓷a tana kallon 茩ofa, ji take a rayuwa kamar bata kyautawa Zakinta ba,
Amma wannan itace kawai mafita ta kare rayuwa da mutuncin Abu Maleek, banda da abubuwan da za su faro Ubangiji ka蓷ai ya sani,
Idan sun san farkon wani ba zasu san 茩arshen wani ba.
Mutumin ne yace.
“Babu damuwa, zan aikata hakan yanzu, amma yayi aure ne?da kikeso a cire wannan aikin mai wahala akan Aremo?”
Lumshe idanu Oumuu-Ayman tayi, tana jin wata 茩walla na taruwa a cikin idanunta kafin ta numfasa tace.
“Yana da mata, bana da tabbacin yana sonta ko bai sonta, amma na aminta da zalla kuma tsaftacciyyar soyayyyar da Yarinyar ke masa, ina so samu very close da junansu, wanda hakan ba zai ta蓳a tabbata dole sai Abu Maleek ya samu cikakkiyar lafiya, ya zama cikakken namiji mai ishasshiyyar lafiya da kuma tarin kuzari na mazantakarsa,
Hakan ne mafita da dawowar martaba da kuma kimar auransu,
Bana da haufi akan one day Abu Maleek zai 茩auna ci matarsa, he’s fall in love with his wife soon or later”
Ta 茩are maganar cikin raunin Murya.
Cikin fahimta mutumin yace.
“Babu damuwa na da蓷e da cire aikin a jikin Aremo Jalaluldeen, amma wani hanzari ba gudu ba”
Jin haka yasa Oumuu-Ayman fa蓷in.
“Ok mene?”
Numfashi yaja yace.
“Kin aikata babban kuskure, like kamar kin zalunci rayuwar Jalaluldeen, dole ki nemi tafiyarsa”
Hawayen idanunta ne suka sakko zuwa saman fuskarta kafin kuma tace..
“Haka ne, kullum ina ro茩on Allah ya fiya akan babban kuskuren dana ikata, zanwa Zaki bayani in sha Allah zai fahimta”
Sallama sukai tana masa gadiya,kafin a hankali ta mi茩e ta nufi cikin bedroom 蓷inta, domin tasan duk inda Abu Maleek yake yana cikin sabon yanayin daya riskesa a yanzu.
Yau Friday
Gaba 蓷aya suna zaune saman dinning area, kusan kowa ya halarci wajan,
Abu Maleek ne da Julde kawai babu, Mai Babban 蓷aki ce tace.
“Yau yaran ba zasu fito bane?”
Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
“Zaki zai fito, bani da tabbacin fitowar Hawwa’u”
Jinjina kai Mai Babban 蓷aki tayi kafin tai magana Salimerh tace.
“Haba Oumuu-Ayman, itama ya kamata ta fito ta zama family ai”
Wani mugun kallo Queen Ayoola taiwa Salimerh wanda ya sanya ta sunkuyar da kanta 茩asa ba tare data 茩ara magana ba,
Adams kam sai addu’a yake Allah yasa Julde ta biyu Abu Maleek domin kwana biyu ya azabtu da rashin ganinta, Aremo Sharefddeen kam daman bai fiya magana ba, yanzu ba yana zaune yana danna Wayarsa, Shakiru fuska a sake baza ka ta蓳a fahimtar halin da take ciki ba, Kallo guda zakaiwa Bola ka Fahimci tashin hankalin da take ciki.
A can 蓳angaren su Abu Maleek kam, tsaye yake gaban mirror yana kallon kansa, Dawowar sa kenan daga masjid,
Yana sanye cikin wani ha蓷a蓷蓷an shadda shampoo, anyi masa 蓷inkin jamper da wandon, rigar half body ce hannun rigar ma short ne,
Sai wata zanna bukar half ya 茩arama, samanta da wata 拼ar tuluwa ta gashi, ta 蓷an karye ka蓷an ta sakko zuwa gefen fuskarshi, kasancewar shaddar Black ce hular kuma kuma red ya wani expensive so Allahamdulillah! Farar fatarsa sai 茩yalli take, a hankali ya fito yana 茩ara zama Rolex 蓷insa na IWC Schaffhausen, ga wani 茩amshin fitananan turare da yake tashi a cikinsa.
A hankali ya shigo cikin cikin Sa’a yana 蓷aga idanunsa ya sauke a kanta,
Saurin Lumshe idanunsa yay he never see a beautiful lady like her, in all his life, idanunsa a bu蓷e a hankali a wani mugun haukace kuma yaja wani ingantaccen numfashi yana matse finannnun idanunsa wanda lokaci guda suka fara juye masa,
Wasu sabbin taurarrin hot fellings ne suka kunnu masa cikin tsakiyar kansa, tun kallon farko da yay mata yaji wasu lamintattun sinadirai sun fara kawo masa ziraya zuwa ga sassan jikinsa,jiri ke neman kwasar shi dalilin samun kansa cikin yanayin kasala da yay, cikin sauri ya tattaro raguwar 茩arfinsa ya kame kansa waje guda yana fitar da wani sexual urge sounds.
Wani irin harbawa zuciyarsa ta farayi da sauri da sauri, dukkan zafin daya keji a hankali ya juye ya riki蓷e zuwa yanayin sanyi, dalilin bu蓷ewar kofofin gashin da suke kwance a fatarsa,
茦ara bu蓷e idanuna yay akan yana cikin wani ha蓷a蓷蓷iyar farin lace da Oumuu-Ayman ta bata, lace 蓷in yana da wasu red and black 蓷in flowers anyi mata 蓷inkin fitted gown, wacce tai kamata sosai, ha蓷a蓷蓷an hips 蓷inta na coca cola ya bayyana, musamman daya kasance cikinta flat ne, saman rigar kuma anyi mata up shoulder, da wani net gaba 蓷aya fararan fatar brest 蓷inta ana gani kasancewar babu bra a jikinta.
Tun fitowar sa, 茩amshin turarensa ya gama bayyana zuwansa, a hankali ta sunkuyar da kanta 茩asa ta shiga wasa da yatsun hannunta, itama idar da salla 蓷inta kenan,
Ganin kallon da yake mata ne ya sata fa蓷in.
“Ballowo!…”
Sai kuma tai shiru domin bata dan mene za tace masa ba, ganin yadda bakinta ke motsawa ne ya sanya,
Ya sauke wani lamintaccen numafashi kafin a hankali yaja jikinsa ya zauna a hankali kuma cike da izza yace.
“Go and carry your Vail”
Idanunta da suke cikin glass ta 蓷ago tare da sauke su akansa, cikin Sa’a idanunta ya fa蓷a cikin nasa da sauri ta 蓷auke idanunta saboda wasu gibiyo da kuma tsagwaron hutar masifa da suke idanunsa, a hankali cikin lallausan Muryarta tace.
“Me..me kace??”
Lumshe idanunsa yay tare da 蓷aukan 茩afarta guda ya 蓷ura saman senter table, kafin yay magana yaji ana fa蓷in.
“Mai girma Aremo ga Hadima Zubaida ta 茩arasu ta nemi isu daga wajanka”
Zuciyar Abu Maleek da Julde ne suka buga lokacin guda, sanadiyyar ambaton sunan Hadima Zubaida, gaba 蓷aya suka 蓷auki wani irin tsoro da tarin fargaba musamman Julde, juyawa Abu Maleek yay ya kalleta kafin ya zare mata idanunsa yace.
“Your Hijab, kurwata kurrrr kika wani tsare ni da Mayun idanunki”
Da sauri ta juya ta bar masa wajan, dai-dai lokacin da Hadima Zubaida take zuwa,
Shigowar ta kuma yay dai-dai da tsayuwar numafshinta na wasu da茩i茩o,
Yayinda Zuciyarta ta shiga harbawa da tsananin 茩arfi, zubewa tayi gaban Abu Maleek da 蓷an sauri ya girgiza mata kansa tare da nuna mata kujera, kaita girgiza tace.
“Ba zan iya ba, ya shugaba hakan rashin biyayya ce wa kai na saba da hakan dan haka kada ka damu”
A hankali shima ya janye 茩afarsa tare da zabewa ya zube a gabanta, abinda ko Oumuu-Ayman bai ta蓳a yiwa ba,
Cikin taushin Murya da nutsuwa da kuma zallar 茩auna ya shiga yiwa Hadima Zubaida magana a hankali, wacce ita kawai take saurare.