ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Rugar Mahinjo
Ar蓷o ya fito daga cikin Bukkar sa, tare da nufar wani sansani da aka kafa wanda ba茩in da yay suka zauna,
Cikin sauri yake tafiya har ya isa cikin bukkar, mutane guda biyu ne ko wanansu ya rufe fuskarsa, hatta Ar蓷o bai san su wanene ba,
Gefensu kuma wasu manyan guns ne tare da wasu makamai da kuma tarin bullets,
Zama AR茒O yay yace.
“Ur wlcm sir”
Murmushi mutumin yay kafin yace.
“Ina Ar蓷o yaji turanci haka, kana fulanin usul masu yawan jeji?”
Murmushi shima Ar蓷o yay kafin yace.
“Long story, na maka al’茩awarin soon or later zan baka labari”
Jinina kai mutumin yay kafin yace.
“Tsuntsu biyu muke son jefa da Dutse guda, wanda zakuyi Kidnapping 蓷insa, bawai ku蓷i fansa za’a nema ba, a’a wani muke bu茩ata yazo daban domin dalilin hakan mu kuma zamu samu abinda muke bu茩ata”
Cikin fahimta Ar蓷o yace.
“To….tohh babu matsala, wallai shi ko akkashe shi akace muyi muna iyawa mu mur蓷e kan mu tsige wallai, idan har za’a Bamu ku蓷i”
Murmushi mutumin yay, za su yi amfani da Fulanin da basu da masiya na akan komai na illar Kidnapping, za su yi amfani da rashin Iliminsu, da kuma son ku蓷in da fulanin suke dashi, wannan dalili ya sanya akewa Fulanin kallo ma cuta, kuma masu mugun hali, Tabbas a zahiri babu mutane masu cutar da 蓷an Adam kamar Fulani,
Amma a ba蓷ini suma yaran wasu ne, domin basu suka ha蓷a 蓳arnan ba wasu manya sune jigogin faruwar komai, yayinda suma ake ha蓷uwa dasu aci zarafin Fulani.

Ar蓷o ne yace.
“To ina za mu ga wanda zamu 蓷auka? Yaushe zamu 蓷auka 蓷in?”
Shiru mutumin yay kafin yace.
“Zuwa yanzu muma bamu da tabbacin inda wanda muke son a 蓷auke yake, haka bamu sani ba macace ko namiji, dole sai munyi waya da hajia amma ku zama cikin shiri, mu zamu tafi Bangladesh gobe ga wannan”
Ya fa蓷a yana turawa Ar蓷o wata jakar ku蓷i mai mugun yawa, kafin suyi sallama.

Saturday
Tsananin tsaron da akaiwa Alaafi abin har tsoro yake bawa wasu,
Tsaro ne mai tsananin gaske, dukkan wanda ga gani kuma yasan cewa Tabbas akwai wani babban abinda yake faruwa a cikin Alaafin 蓷in, musamman yadda wani algaita sound dake tashi a hankali, ga tarin manyan jama’a da suka cika a ESO (Fada) ta ko ina Jami’in tsaro ne da kuma fadawa da suke 蓷auke da zabga zabgan bulale.

A can cikin ESO Otun ne ya mi茩e tsaye tare da fita, ne Murmushi kawai Olori Eso (Sarkin fada) yay yana fita ya nemi ca nesa dashi tare da 蓷aukan waya kira wata number babu jimawa aka 蓷aga cikin tashin hankali Otun yace.
“An samu cikakken bayani akan da da yiyuwar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ya zama Oba of Kanzaf, wannan sauyin yazo mana a ba zata Tabbas an shammace mu, ban ta蓳a kawowa cewa bani zan maye gurbin King Tunde Muhammad Jalal, Gaba 蓷aya kings 蓷in da muke dasu a nan arewa sun bayyana a fada, al’amarin da ni kaina ban san da zuwan su ba, Tabbas wannan tsofaffi biyun da kuma Sarkin fada sune munafukai hadda Omo oba (Gimbiya Salimerh) domin duk abinda ya shafi Abu Maleek ta san dashi”
Wani mummu nan fa蓷uwar gaba ya samu wanda ake fa蓷awa maganar kafin na wayar yay magana Otun yace.
“Mafita 蓷aya ce a yanzu ta rage mana, wacce zata sanya A bani wannan kujerar a hana Abu Maleek hawa”
Da sauri wanda Yake wayar yace “mecece?”
Juyawa Otun yay kafin yace.
“Idan har muna son burikan mu ya tabbata, to dole a yanzu ba sai gobe mu samu mu…..

ABU is not free
08119237616

馃敟馃敟 FITATTU HU茒U馃敟馃敟
Zangon farko 2022

Allahamdulillah kuna ina馃拑馃徑! Nace kuna ina?? Masoya wa 拼an nan shahararrun Marubutan wanda ake masu take da (TAURARI MASU HANNUN LU’U LU’U)

Uhm kada na cika ku da magana, nasan kun matsu kuji wannan taurarin kuma Jaruman wannan shekarar ta 2022 wanda suka wasa al茩alaman su domin farantawa masoyan su rai

Munyi duba da halin rayuwa na rashi da ake fama dashi, wannan dalilin ya sanya muka ha蓷e kanmu tare da Al茩alamanmu, waje guda, wajan ganin mun sau茩a茩a ku蓷in da zaku sayi wannan FITATTU HU茒UN da zasu zama Abun 茩watance a gareku, muje zuwa馃拑馃徑馃拑馃徑馃拑馃徑馃拑馃徑馃拑馃徑馃拑馃徑馃拑馃徑.

AUTAR MANYA fitacciya 拼ar zamani wacce ta nisha蓷an tar daku a littafin ta mai suna AURAN BARE a yanzu ta shirya tsaf domin bawa masoyanta farin ciki a cikin littafin ta mai taken 馃拑馃徑馃拑馃徑馃敟 BA茦AR FATA kuna jin sunan kun san na musamman ne kada ku bari ayi babu ku

RAHMA REAL LADINGO Marubuciyar RUWAIDA ba sai na tsaya baku labarin Wacece ita ba, sunanta ka蓷ai zai sanya ku san cewa tayi fice a duniyar marubuta yanar gizo yanzu ta shirya tsaf domin kawo maku Nagartaccen littafin ta mai suna DATTIJON ARZI茦I 馃拑馃徑馃敟 Uhm Kuna jin sunan kun san daban yake

NIMCYLUV SARAUTA
matashiyar marubuciyar wacce al茩aminta yake kan ci, wacce ta fa蓷a kar daku a littafin ta mai taken MOON AURAN FANSA yanzu ma ta shirya tsaf a cikin littafinta mai taken TSINTACCIYA 馃拑馃徑馃敟 Kuna jin sunan ba sai an tsaya magana ba

MSS FLOWER BATOOL
茦asaitacciyar marubuciyar nan wacce littattafan ta suka kara蓷e nahiyar makaranta littattafan Hausa, wacce ta wa’azantar daku a 瞥AR SO yanzu ma ta shirya ta gyara Alkalamin ta, ta ciro maku littafinta mai suna 馃拑馃徑馃拑馃徑 SULTAN Uhm sunan ka蓷ai zai sanya kusan akwai????????

Zaku iya fara payment a yanzu haka domin samun damar zama mace ta farko wacce ta siyi wannan littafan, nasan a kullum masoyan mu a shirye kuke da ganin labaranmu, nasan ba zaku bamu kunya ba, zaku iya biyan naku ta hanyar馃憞馃従

GUDA 茒AYA 300
GUDA BIYU 500
GUDA UKU 600
GUDA HU茒U 800

ACCT NO: 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK

EVEDANCE OF PAYMENT
0814 210 5218

MASU TURA KATI KUMA SU TURA TA NAN馃憞馃従
0816 788 8934

GA MUTANAN NIGER KUMA SUYI MAGANA TA NAN馃憞馃従
+227 96 51 58 05

馃拑馃徑馃拑馃徑馃拑馃徑馃拑馃徑Mun shirya tsaf domin sanya zu茩atan masoyan mu farin ciki, Muna fatan zaku fara bibiyar FITATTU HU茒U tun a ZAGON FARKO馃憦馃徎馃槏.

Dan Allah share fisabilillahi Habibaties馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎.

FITATTU HU茒U 鉁嶐煆�

Team fittattu hu蓷u馃グ
1/1/22, 19:00 – Aisha Adam: 61-62
Wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya ya sauke yana mai matse idanunsa da suke a lumshe,
Tsananin mamaki da kuma tarin Al’ajabi ya sanya Abu Maleek fesar da wata zazzafar iska, yayinda da ya kejin wasu masifaffun abubuwa nayi masa yawo a saman jijiyoyin kansa, abinda bai ta蓳a tunin faruwa ba kenan dashi ba,
Ya riga daya sallama akan wannan mur蓷a蓷蓷an yanayin abun, sai gashi a lokacin da bai ta蓳a tunanin faruwar hakan ba, babu zato bare tsammani yaji J 蓷insa tayi harbawa wanda ya kusa tafiya da mutuwarsa.

茦ara lumshe idanunsa yay, wanda suka tashi daga launin farare suka koma jaa, saboda tsananin azabar ciwon da kansa yake masa,
A tare suka fitar da wani irin wahalallan numfashi,
Yadda gangar jikinsu da 茩irjinsu ke ha蓷ewa waje guda,
Haka ma zuciyoyinsu suke manne, yayinda numfashin ko wanansu yake fita tare dana juna.

Julde duk halin data shiga bai hanata jin wani irin sabon yanayi ba,
Sai dai duk yadda tasu da bu蓷e baki ta ambaci kalmar “Ballowo” al’amarin ya ta’azzara a gareta,
Wani fitananan 茩amshin strowbeery ne ke mata zirya a cikin hancinta.

Lokacin da Abu Maleek ya samu damar ri茩e tongue 蓷inta a bakinsa,
Ji yay gaba 蓷aya gidan nasa na bala’in juya masa,
Tamakar zai fa蓷o kansa, azabar da yake ji ne kuma yasa idanunsa cika da wani irin ruwa wanda kai tsaye baka isa ka fasalta yanayi ko kuma launin ruwan ba,
Kifa 茩yakkyawar fuskarsa yay mai cike da nutsuwa da kuma tarin haiba a saman fuskarta,
Yayinda zuciyarsa taci gaba da bada wani irin sauti dib! dib!! dib!!.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button