ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin nutsuwa a hankali ba tare da yin wani 茩wa茩茩waran motsi ba ya zame lip’s 蓷insa daga cikin bakinsa,
Yana mai fitar da wani emotional sound!

Wani ihun Bola ta sanya kafin cikin wani irin tashin hankali tace.
“What? Kissing nata kake? Da gaske rungome ta kayi? Akan wannan Makauniya za kaci zarafi na Jalaluldeen??? The you know how much i love You????? Na kasa bacci saboda soyayyyar ka? Ka tsallake ka barni for some years, and u came back duk da hakan ka share ni kama manta ina zaune cikin Alaafi just because of you??? What exactly wrong with you? Eh?? Mena aikata gareka? What i have done to you Abu Maleek? U hate me, even your son ka tsana sa baka son ganin sa?
Kana tunanin Ubangiji zai Barka ne??? Eh? To wallahi idan uwa da ubane sukai cikina bisa sunna suka haifan kamar yadda ban samu damar shiga zuciyarka ba, ban kasance dakai a matsayin sunna ta aure ba, wlh billahi i promise to you Sai na lalata Rayuwar wannan Yarinyar,
Zaka gane cewa ni ma ina da ha茩茩i a kan ka, wallahi i Will do anything akan dawo da mutun cin aure na just watch and see Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal”

Tana fa蓷in hakan tai waje tana sakin kuka, tare da 蓷aukan alwashi mai girma akan Julde, tsayin shekara da shekaru ta 蓳ata akan dawowar Abu Maleek, amma bai ga karamcin zaman jiran da tayi akan sa ba,
Yake shirin za蓳ar wata ya barta a matsayinta Na uwar 蓷an sa!

Ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke, kana cikin wata kasalalliyyar murya wacce take bayyana mood 蓷in da yake ciki yace.
“Jidderh??”
Ya fa蓷a yana fesar da numfashi yana jin fitananan yanayi na ratsa dukkan ga蓳o蓳in jikinsa, a yanzu bashi da nutsuwar da zai tantance maganganun da Bola take fa蓷i,
Abu guda kowa zucyarsa take iya saurara shine bugun zuciyar Julde dake fita da sauri.

Gently ya mi茩e da ita a jikinsa tare da nufar part 蓷insa yana rungome da ita tsam bisa 茩irjinsa,
Duk da yadda zuciyarsa ke tsananin bugawa yana jin kamar zata faso 茩irjinsa ta fito bai hana shi taka 茩afafuwansa bisa kan ha蓷a蓷蓷an carpet 蓷in daya wanzo a cikin sashin nasa ba.

Kai tsaye kuma bedroom 蓷insa ya nufa yana zuwa ya shimfi蓷e ta saman makeken royal bed 蓷in sa mai kyau da kuma tsari,
Julde wacce take sauke numafashi da 茩yar ga wani bala’in ciwo da kanta yake mata sanadiyyar ciwon da taci,
茦uri Abu Maleek yay mata da idanu kafin a hankali ya sauke numfashi yana 蓷an lumshe idanunsa,
Wanda suke jajirrr har wani zubewa tsigar jikinsa keyi saboda jinin dake 蓷an zuba bisa goshin Julde!

A hankali ya mi茩e yana 蓷an taune bakinsa cak ya tsaya jin ta ri茩e masa tsakiyar tafin hannunsa, juyawa yay a hankali tare da sauke ganinsa a saman fuskarta.

Julde dake kwance jin alamar zai tafi ya barta ne ga matsanancin ciwon data keji yasa cikin wata raunatacciyar murya tace.
“Ballowo”
Ta fa蓷a a wahalarce cikin karyar da kanta gefe, domin a yanzu shi kawai take son ji kusa da ita, dukan da Bola tai mata ba 茩aramin zautar da ita yay ba!
Saukar Muryarta cikin kunansa ya haifar masa da wani kasala, yasa shi jin wani abu na sauka a jikinsu mai kama da kiyashi, lumshe idanunsa kafin a nutse ya 蓷an yi gaba zuwa,
Kanta idanunsa akan fararan yatsun hannunta masu kyau ya 蓷an zauna tare da dur茩osa dai-dai kanta yana sauke mata wani zazzafan numafashi.

Hannunta dake cikin nasa ta ri茩e idanunta na zubar da hawaye cikin wata Murya mai 蓷auke da amon! Kuka tace.
“Ballowo kai na, bafiiii kada ka barni a nan tsolo ina ji kaji”
Ta fa蓷a 茩wallar idanunta na zirarowa zuwa saman fuskarta.
Idanunsa ya 蓷aga ka蓷an tare da sauke ganinsa akan jajayen la蓳蓳anta masu masifar kyau,
Wanda yake ganin kamar jambaki ake sanya masu,
Karo na farko kenan a rayuwa da yaji wani matsanancin tausayinta ya kama shi, a sai kuma a lokacin ya tuna da dukkan abinda Jon wuro ya fa蓷a masa, tiryan tiryan kuma yaji maganganun na dawowa masa kunne kamar haka.

“Zuwa yanzu dai Julde amana take a wajanka,
Kasan duk wanda yaci amana Shida Ubanginsa,
Bazan maka dole akan ka sota ba,Saboda so halitta ne
Amma ina fatan wata rana ka zame mata Garkuwa, bangon da zata jingina taji da蓷i, duk abinda
Ya samu da rayuwarta a yanzu kuma KAI NE SANADI, kayi ha茩uri ka zame mata Hasken da zai haskaka rayuwarta, ko ba zaka so ta ba, ka kula da rayuwarta”

Lumshe idanunsa yay yana jin kamar yay wasa da amanar Ubangiji, idan ya san bazai iya menene ya sanya tun farko ya amsa? Tabbas a yanzu yana son sanin Wacece Julde? Yana bu茩atar komawa Rugar Mahinjo koda hakan zai zama sanadiyyar mutuwar sa.

“Kar ka barni Ballowo dan Allah”
Ya 茩ara jin saukar Muryarta cikin kunansa, da 蓷an sauri ya bu蓷e gajiyayyun idanunsa, kafin a hankali ya Lumshe idanunsa saboda wani fitananan 茩amshin ta daya ratsa cikin hancinsa,
Yake haifar da nutsuwa kuma a cikin zuciyarsa,
Hannunta dake cikin nata ya matse tare da 茩ara manne su yana jin wani mugun mugun tausayinta,
Meye laifinta akan ya za蓳e ta matsayin Amintacciyar Hadimar sa? Mene yasa Bola take tunanin wani abu a tsakaninsa da Julde? Bayan har yanzu kallo 茩anwa yake mata.

Hannunsa na hago ya sanya kamar mai tsoro ya kifashi a saman fuskarta kafin a hankali,
Ya 茩ara ran茩wafawa a kanta, yana jin yadda numafshinta ke fita da sauri,
Innocent face 蓷inta ya kalla, kafin Murya can 茩asa kuma yace.
“I’ll stay with you Kuluuu, for rever and ever, don’t cry okay ban barin ki”
Ya fa蓷a yana shafa sumar kanta, ajjiyar zuciya ta sauke kafin tai shiru tana jin yadda bugun Zuciyarta ke dai-dai-ta,
A hankali ya mi茩e tare da juya cikin zallar kamewarsa ne kuma ya nufi wata 茩ofa yana zuwa ya shiga cikin wani bedroom.

First-aid box ya 蓷auka, kafin ya dawo cikin bedroom 蓷in nasa, ka ya nufi bathroom ya ha蓷a warm water a bowl ya dawo 蓷auke da 茩aramin towel,
Baya jin zai iya jawota jikinsa a yanzu, domin bambancin ne 茩arara da abinda ya keji game da ita ada,
Yana da ita yake ya 蓷an matsa sosai gareta, kafin ya sanya fararan hannunsa cikin bowl 蓷in ruwan zafin,
茦ara ta sanya tare da yun茩ura wa zata tashi, saboda wani a zababban zafi daya ratsa ta, dalilin saukar towel 蓷in a goshinta,
Hannunsa ya sanya cikin rashin Sa’a kuma Hannun ya sauka akan 茩irjinta, yana jin lokacin da tafin hannunsa ya gogi nipples 蓷inta.
A 蓷an tsorace ya zame hannunsa, yana jin wani abu kamar shouk na jansa, nan da nan kuma yaji tsigar jikinsa na zubewa tare da tashi,
Wani irin runtse idanunsa Yay da 茩arfi a hankali kuma jikinsa ya 蓷an 蓷auki rawa, kafin gently ya sauke fitanan nishii a kunanta wanda ya sanya tari saurin juyawa tare da fa蓷awa jikinsa tana fa蓷in.

“Auchhhiiii Ballowo”
Ta fa蓷a tana 蓷an ri茩e gaban rigansa, nishin daya sakar mata a cikin kunanta ya sanya tayi saurin Lumshe idanunta,
Tana jin wani sanyi a jikinta, ga wani nutsuwa da nishin daya saukar mata.
Idanunsa ya bu蓷e ya shiga Kallonta, wani irin Murmushi ne ya 蓷an sauka a fuskarsa, bayyanar dimple 蓷insa ne kuma zai tabbatar maka da cewa Murmushi Yay.
Hannunta ya ware gaba 蓷aya, ya sanya su tsakanin hannayensa ya shigar da ita jikinsa, kafin a hankali ya 茩ara 蓷aukan towel 蓷in dake cikin bowl ya 蓷an manna mata a goshinta, 茩ara ta saki tana sakar masa kuka tare da suma 茩o茩arin kwancewa,
Tana kuka tana cizon sa a haka ya gasa mata wajan ya sanya mata magani, kafin ya gama tuni bacci ya 蓷auke ta,
Sai saukar numfashinta da yaji yana sauka a kunansa.
茦yakkyawar fuskarta ya shiga kallo, bai tsaya kallon a salin kyanta ba sai yau Tabbas Julde tana da mugun kyau, bai ta蓳a ganin zallar kyau mara algus irin mata ba.
Hannunsa ya sanya a sanyaye ya shafa sumar kanta wacce take ta tsayi har ya huce shoulder 蓷inta.
Cikin wani irin husky voice yace.
“You’re my sister Jidderhhh, I’ll take good care of you, as so much as i can, I’ll make you happy, ko dani ban shiga farin ciki ba, ke amanata ce Fulani gal, zan kula dake 拼ar filllooo na”
Ya fa蓷a yana wani irin sauke numfashi kafin gently ya mi茩e yana gyara mata kwanciya ya nufi waje.
Gaba 蓷aya wannan tashin hankalin yasa ya manta da babban abinda yake damunsa, wanda ya sanya shi baro company ya dawo gida!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button