ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Washe gari
Cikin nutsuwa ya fito daga cikin part 蓷insa, yana sanye da wani cotton 蓷in dark Maroon na yard, yay masifar kyau sai zabga 茩amshi yake,
Yana tafe hannunsa cikin aljihun wandon sa,
Tunda ya kawo kai cikin parlon idanunsa ya sauka akan ta,
Bai ta蓳a ganin kyanta irin na yau ba, cikin 10 seconds ya gama 茩are mata kallo,
Kafin ya 蓷an ta蓳e bakinsa kana ya nemi waje ya zauna yana fa蓷in.
“Mrng Oumuu”
Kallonsa Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
“Ya mai jiki?”
Kallon ban gane ba yay mata,ba tare da yace komai ba, kuma ya 蓷auke idanunsa yana latsa Wayarsa.
Julde wacce tun shigowar sa ta sunkuyar da kanta 茩asa, tana mai ha蓷a numafashi kafin kuma bakinta ya shiga rawa cikin rashin sani kuma taji bakinta ya furta.
“Good morning Ballowo”
Sarai ya jita but maimakon ya amsa ya kalli Oumuu-Ayman cikin serious talking ya 蓷an yi ajjiyar zuciya kafin ya numfasa yace.
“Oumuu tafiya zanyi”
Gaban Oumuu-Ayman ne ya fa蓷i tsoro da fargaba ya kamata kafin tace.
“Tafiya wacce ira kuma zaki?”
Yana yatsuna fuskarsa tare da 蓷an mi茩a hannunsa ya 蓷auki cup of coffee 蓷in data ha蓷a masa yace.
“Uhm Wata special ball ya tasu min so munyi magana da Coach akan zan tafi Russia a week 蓷in nan”
Tunda ya fara magana Oumuu ke kallonsa, wato yar yanzu ball 蓷in nan, na nan ma茩ale a ransa kafin a hankali tace.
“Ba dai week 蓷in nan ba, and don’t forget gobe za’ai ma Hawwa’u aikin ido, wazai kula da komai? U have to stay with us ka gane”
Kallonta yay ba tare da yace komai ba,
A hankali kuma yake shan coffee 蓷insa har ya gama, “i don wanna lose my chances Oumuu”
Shine Abinda ya fa蓷a yana mi茩ewa tsaye tare da barin parlo.
Yana fita Julde ta 蓷an saki numafashi daman duk a takure take kafin a hankali tace.
“Oumuu ki barsa ya tafi mana”
Kallonta Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
“Ke baki son ganin Ballowo 蓷inki ne idan kika fara gani?”
Shiru tayi a Zuciyarta kam ita ka蓷an tasan abinda ta keji, Abu Maleek ba tsaranta bane, yay mata nisa ta ko wanne hanya, Mutumin da gaisuwa ma sai yay niyya yake yi, Tayaya zata fara tunanin wani abu kuma, ita bata san yaya yake ba infact ma tsoron bu蓷e ido take ta ganshi.

Rugar Mahinjo
Ar蓷o ne zaune gaban wata Nagge yana ta tsar nononta, kafin ya juya ka蓷an ya ga babu kowa cikin nutsuwa yace.
“Yes sir? Really? To yayi Allah yasa zuwan alkairi ne”
Daga can 蓳angaren wanda aka kira da sir 蓷in ya 蓷anyi Murmushi kafin kuma yace.
“AR茒O ake na kawo maku kai da mutanan rugar ka”
Cikin tarin mamaki Ar蓷o yace.
“Is not the first time da nayi maka aiki, so fa蓷i kawai zanyi ko menene shi i promise you”
Murmushin mutumin yay kafin yace.
“Wannan aikin ba irin wan can bane, kuna fama da matsalar rashin a rugar ku, ana zuwa har rugar ku ana kashe ku ana kwashe maku dukiyar ku, ba tare da kusan abinda kukai ba,
Wheel kuna rayuwa wacce ba kowa zai iya irinta ba, idan nace maka ga 100m kai da mutanan ka how do you feel?”
Da wani irin sauri Ar蓷o yace.
“I don’t have any problem with that, zan 蓷auki ko wanne risk akan job 蓷in make sure dai ku蓷in masu yawa ne, na da蓷e ina maka aiki, burina 蓷aya mallakar wannan tarin nagge wanda kuma a Yanzu Allahamdulillah Finally na kawar da mai dukiyar, idan har ba wannan paper aka gani ba,
Babu wanda zai kamani akan wani laifi, idan kuma kaga anga wannan paper to ka tabbatar Ni Ar蓷o bana raye”
Wani shu’umin Murmushi mutumin yay sosai yake son yay amfani da jahilcin fulanin ya 蓷ura su akan wata hanya, wacce a zahiri sune zasu aikata amma a bayan fage kuma shine, yaji da蓷in yadda ya samu Ar蓷o mai bala’in son ku蓷in masifa,
A hankali yace..
“Zaku iya yin Kidnapping kai da mutanan ka?? I mean ku zama kidnappers zan kawo maku komai guy’s,boms, anything babu mai sani kune duk wanda kuma nasa kai Kidnapping 蓷insa muddin bai kawo abinda ake bu茩ata ba, just kill him or her okey”
Shiru Ar蓷o yay, to mene zai damesa dan ya kashe wasu? Bayan su har garin su ake zuwa ake kashe su?? Da sauri yace.
“Noted sir?”
Wata 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya mutumin ya sauke kafin yace.
“Ok I’ll get you back”
Murmushi Ar蓷o yay kana ya nufi bukkar Lami蓷o,
Mutumin kowa suna gama wayar ya shiga dailing wata number da aka sanya boss
Babu jimawa akai picking, kamar zai kifa haka ya rusuna yana fa蓷in.
“Hajiya an gama komai, kawai ke ake jira”
Ba tare da tace komai ta kashe kiran.

After 2days
Dr Jemeal ne tsaye gaban bed 蓷in da Julde take wacce gaba 蓷aya aka lanyace mata idanunta da bandeji, yayinda tsoro ya cika zuciyar Dr Jemeal yana fargabar ko aikin da yay bai samu nasara ba,
Julde haka nan taji zuciyarta na bugawa cikin 茩aramar muryarta tace.
“Tsaya kada ka cire min”
Cak Dr Jemeal ya tsaya yace.
“Mene yasa? Ko baki son fara gani ne?”
Girgiza kai tayi kafin tace “a’a ina son ka fa蓷a min kamannin Ballowo 蓷ina kafin a cire”
Murmushi Dr Jemeal yana Shirin yin magana Adams dake tsaye yace.
“Cute Ballowo 蓷inki fari ne, ba can ba, And bashi da girman ido sosai, yana da gemu amma bashi da saje, sumar kansa kuma bata da yawa sosai, la蓳蓳ansa Black ne wannan kamannin shi ne na Ballowo 蓷inki”
Murmushi tayi tana 蓷an 蓷aga kanta, kafin Dr Jemeal yace.
“Na cire?”
Kai ta 蓷aga masa.
A hankali Abu Maleek yake tafiya shida Oumuu-Ayman sai Salimerh, sosai yake jin fargaba a ransa da kuma fa蓷uwar gaba daurewa kawai yake,
Shigarsa cikin room 蓷in yay dai-dai da gama cirewa Julde bandeji idanunta, gam ta rufe idanunta ta茩i bu蓷ewa sai jikinta dake rawa, Abu Maleek kam tsaye yay yana sauke numfashi tare da har蓷e hannayensa a 茩irjinsa Oumuu-Ayman kam Adams tabi da kallo dake zaune kusa da Julde “bu蓷e idon a hankali muga” Dr Jemeal ya fa蓷a yana kallon Abu Maleek wanda yake tsaye idanunsa 茩irr a kanta, a hankali kamar mai jin tsoro ta bu蓷e Idanunta cikin Sa’a idanunta ya sauka akan Abu Maleek wanda sukai 4eyes da ita, wani gigitaccen ihu ta sanya kafin ta wani juya ta ri茩e Adams gam tana sakin ajjiyar zuciya, Salimerh ce tace “Dr Jemeal why she’s screaming like this?” Dr Jemeal yace “bata saba ganin haske bane, yanzu kuma mutane kallonsu take kamar dodo, a hankali tsoron zai sake ta”
Adams ne ga kalleta kafin yace “she’s sleeping” jin haka yasa Oumuu-Ayman 茩arasawa tace “kwantar da ita mana” Abu Maleek da sauri ya juya yabar room 蓷in yana jin zuciyarsa na wani irin rafasa kamar zata faso 茩irjinsa ta fito 茩afarsa kawai yake cillawa ba tare da sani inda yake sata ba.

Bayan magrib
A hankali Julde ta shiga bu蓷e idanunta da sauri kuma ta mayar ta rufe tana tura fuskarta cikin duvet jikinta sai rawa yake,
Oumuu-Ayman ce tace “sorry daughter, bu蓷e idanunki a hankali ki kalli Oumuu-Ayman 蓷inki ga Ballowo 蓷inki yazo ganinki”
Turo baki tayi tace “Oumuu tsoro na keji”
Murmushi Oumuu-Ayman tayi tana mi茩ar da ita zaune tace “yawwa bu蓷e muga aikin yayi”
A hankali ta shiga bu蓷e idanunta wanda suke jajirrr, kai tsaye kuma idanunta ya sauka akan Abu Maleek wanda yake zaune kan wata hadaddiyar kujera mai kyau ta cikin room 蓷in, yana sanye cikin wata dark purple na jersey sai blue black 蓷in long Jean mai kyau, shima kallonta yay ganin yadda ta tsare shi da ido ya zare mata manyan idanunsa da sauri ta 蓷auke idanunta tana fa蓷in “Oumuu” sai kuma ta washe bakinta lokacin da idanunta ya sauka akan Adams wanda yake tsaye yana kallonta da sauri tace “Ballowo”
Murmushi Yay mata kafin yace “cute” Daga Oumuu-Ayman har Abu Maleek kallon Adams sukai, ita kam Julde tayi amfani da kamannin da aka fa蓷a mata kafin tace “Oumuu kika ce Ballowo 蓷ina bashi da kyau” ta fa蓷a tana 茩ara kallon Adams kafin kuma da sauri ta juya ta kalli Abu Maleek still 茩ara ha蓷a ido sukai kafin da sauri ta 蓷auke idanunta ta kalli Oumuu-Ayman tace “waye wan can 蓷in?? Ko shine Hamma Adams????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button