ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Cute nayi missed naki sosai kamar zuciyata zata tarwatse”
Ya 茩are maganar cikin rausayar da kansa gefe,
Baki Julde ta washe kafin tace.
“Hamma Adams”
Murmushi Yay mata kafin ya mi茩a yatsarsa ya ta蓳a dimple 蓷inta na gefensa,
Ji yake tamakar ya ta蓳a ganin mai irin wannan dimple 蓷in dama fuskar amma ina? A ina? Yaushe? Bai sani ba.
“Kina da kyau sosai cute na, ina sonki da yawa zaki Auran?”
Shiru tayi kafin kuma tace.
“Ba kace zaka kaini asibiti idanuna ya bu蓷e ba? Kuma zaka kaini makaranta ko?”
Murmushi Yay mata kafin ya juya yaga babu kowa cikin 茩asa da murya yace.
“Yeah sure! Aiki yay min yawa shi ne yasa ranar nan nace Ballowo 蓷inki ya kaiki asibitin”
Da sauri ta sauke ajjiyar zuciya jin ya ambaci sunan Ballowo sai kuma tace.
“Laa kaini kasa shi ya kaini, Amma mene ya sanya ya dake ka?”
Rasa me zai ce mata yay kafin kuma yace.
“Cos he hate me, ya tsane ni baya so na”
Ya 茩are maganar tamkar zai saki kuka,
Baki ta bu蓷e zatai magana taji anyi saurin ri茩e hannunta,
Kai Adams ya 蓷aga tare da sauke idanunsa akan Abu Maleek wanda yake tsaye hannunsa ri茩e dana Julde,
Cikin tarin jin haushin Abu Maleek Adams yace.
“I’m glad to hear that, Zama Hadimarka doesn’t means she’s your wife Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, bana tunanin akwai wata mace da zakai mafarkin kasancewa da ita? And babu wata mace da zata iya zama da nakashasshe kamarka, Idan kaga ban auri Julde ba ka 蓷auka ni Adams Tunde Muhammad Jalal bana raye”
Lumshe ido Abu Maleek yana taune le蓳ansa tare 茩ara matse hannunsa dake cikin na Julde

Cikin nutsuwa da kuma isa ha蓷i da Zallar izza wacce ta gama zama a jikinsa tace.
“All the best Adams Tunde Muhammad Jalal”
Yana fa蓷in hakan yaja Hannun Julde zuwa flat 蓷insa.

Washe gari
Ya kama Monday tun safe Abu Maleek ya shirya cikin kamilalliyar shigarsa, bayan yay breakfast ya bawa Julde maganinta ya nufi company sa.

Julde kam yana fita Oumuu-Ayman ta shiga bata labarin a nutse akan abubuwan cikin Alaafi,
Har 蓳atan Queen Roomana sai da Oumuu-Ayman ta
Fa蓷awa Julde
Hakan kai taji ta samu nutsuwa da Julde shiyasa ta fa蓷a mata komai!
Kuka Julde ta sanya lokacin da Oumuu-Ayman take fa蓷in.
“Rayuwar Ballowo 蓷inki tana jin tsaka mai wahala, Daughter kowa burinsa bai huce yaga ya kashe Abu Maleek yaga bayansa ba, a kullum a ko wanne lokaci ma茩iyi zasu iya kaiwa Abu Maleek hari wannan yasa muke cikin tashin,
Hawwa’u ita fatan zaki zama haske a rayuwar Abu Maleek, ina fatan zaki bashi farin ciki, Jalal yana bu茩atar nutsuwa,
Ba zai ta蓳a samun nutsuwa ba idan ba’a wajanki ba, Maganar na蓷in sarauta Abu Maleek shi ne zai zama Sarkin Kanzaf, I’m scared ban san yadda zai 蓷auki abun ban,
Ina so ki tayani tausasa zuciyarsa, I’m happy time 蓷in kin samu idanunki ki taimaka mana Hawwa’u ki taimaki rayuwar Abu Maleek”
Oumuu-Ayman ta 茩are maganar hawaye na sakko mata,
Domin tasan duk sanda Abu Maleek ya tabbata a matsayin sarkin Kanzaf shike an bawa ma茩iya 茩ofa.
Da 茩yar Julde tai shiru domin gani take kamar an kashe mata Ballowo 蓷inta ne.

Wajan shida na yamma Julde na zaune sanye
Da farar atamfa wacce akaiwa 蓷inkin duguwar riga mai fa蓷i,
Ga wasu pink flowers da suke jikin atamfar,
Tai kyau sosai kamar ka 蓷auke domin wannan shine karo na farko data sanya kayan hausawa,
Ita ka蓷ai ce zaune a Parlo tai shiru tana jin karatun da Oumuu-Ayman ta sanya mata,
Kamar daga sama taji an jawo ta tare da 蓷auke ta da gigitattun maruka guda biyu,
Kafin a hanka蓷a ta jikin table kanta ya bugu da jikin 茩arfe,
Wani razanan nan ihu Julde ta sanya lokacin da kanta ya dakin bango nan take kuma,
Jini ya fara zuba,
Cikin 蓳acin rai da gushe War tunani Bola ta sanya takalmin 茩afarta mai tsini ta dake mata 茩afa,
Subuhanallah wani ihu ta Julde ta sanya mai kama dana 蓷aurewar rai saboda tsananin azaba,
Ko kuka ta kasa sai gumi dake yanko mata,
Jikinta sai 蓳ari yake
A hargitse Bola tace.
“Shegiya munafuka, wallahi Mijina yafi 茩arfin ki, da na zauna ina kallonki ki 茩wace min miji wallahi gwamma na kashe ki, Nima a kashe Ni kowa ya rasa, akan Abu Maleek babu abinda ba zan iya ba, i love him…. I love my husband zan zauna dashi har abada”
Ta 茩are maganar tana 茩ara gwara kan Julde ta 茩arfe a wannan karan ko baki Julde bata iya bu蓷ewa ba,
Gaba 蓷aya jinta ya 蓷auke jini ne kawai ke zuba a goshinta.

茦afa Bola ta 茩ara 蓷agawa da niyyar 茩ara dukan Julde taji an sanya 茩afa anyi ball da ita,
Baya tayi tare da fa蓷awa saman kujera tana sakin ihun,
Kafin ta mi茩e taji an sanya hannu an fincikota tare da 蓷auke ta da wasu kyawawan maruka, a gigice ta bu蓷e idanunta ta sauke akan fuskar Abu Maleek,
Ba 茩aramin gigita tayi da ganin yadda fuskarsa ta sauya ba, fuskarsa tayi jajirrr idanunsa har wani ruwa yake,
Abu Maleek kam tashin hankalin daya shiga ba’a magana cikin wata kakkausar murya yace.
“You’re mad? Ashe baki da hankali? Kisa za kiyi? Uban me tayi maki ko saboda Ni bazan daku ba?”
Murmushin takaici Bola tayi tace.
“Wow! So akan wannan makauniyar kake mari na? Don’t forget I’m your wife, ka fifita wata akan matarka”
Cikin ko in kula yace.
“Wata? Idan akwai wata kece, Jidderhhh tafi 茩arfin wata get lost you stupid”
Dariya Bola ta sanya tana fa蓷in.
“Thank God sai ka kalleta da ido, domin har bada baza ka ji da蓷in ta ba, yadda ban ta蓳a kasance wa dake matsayin miji a kuma kan gadon ka ba, to itama haka, domin ta ha蓷u da lusarin miji wanda bashi da abinda zai tsinana mata, ta ha蓷u da mata maza”
Abu Maleek daya tallafo Julde zuwa jikinsa ya runtse idanunsa domin sosai maganarta ta daki 茩ahon zuciyarsa “mata maza” shine za’a kira da mata maza kallon Bola yay yace.
“Ke ba tsari na mace, ko zan kasance da mace baki da abinda zan so a jikinki”
Dry tai idanunta na zubar da hawaye tace.
“Mu gani a 茩asa, ai sai dai kaci kasha amma babu kayan kula da mace domin da ace kana dasu da tuni Maleek ya samu 茩ani”
Idanunsa ya 茩ara birkicewa kafin ya manna Julde a jikinsa yace “haka kike gani?”
Cikin rashin damuwa tace “haka ne ma, bawai nake gani ba, lusari mata maza kawai”
Wani Murmushin takaicih yay kafin yace “just warch and see”
Ya fa蓷a yana sauke numfashi tare gyara zamansa sosai,
Idanunsa a saman fuskar Julde, wacce bata da mara ba da sumammiya, ya 茩ara ha蓷ata da jikinsa tare da tattare da sumar kanta yay baya da ita,
Sam bai damu da jinin dake fuskarta ba, ya manna fuskarsa a saman ta, tsoro da fargaba suka dirar masa,
Yayinda kuma zuciyarsa ke harbawa da 茩arfin gaske, jikinsa na rawa ya manna jajayen la蓳蓳ansa a saman la蓳蓳an Julde yasubuhanallah, ji yay kamar an zuba masa narkakkiyar dalma a tsakiyar kansa,
Wani wahaltaccen numafashi ya sauke lokacin daya ware la蓳蓳ansa, lips 蓷in Julde ya fa蓷a cikin bakinsa, wani irin harbawa jijiyoyin kansa sukai yayinda tsigar jikinsa ta mi茩e baki 蓷aya,

A kusan tare suka sauke wata zazzafar ajjiyar zuciya, da wani irin 茩arfi kuma ya 茩ara rungome ta sosai a jikinsa kafin ya 茩ara manne la蓳蓳ansa a mata, wata Amintacciyar tsotsa yay wa la蓳蓳anta, cikin ikon Allah hakan yay dai-dai da harbawar J……

馃じ馃徑鈥嶁檧锔忦煠葛煆解€嶁檧锔忦煒嶐煠濔煆�
1/1/22, 19:00 – Aisha Adam: 67-68
Hallaka Abu Maleek har lahira wannan dalilin zai tabbatar da zamana Oba of Kanzaf, idan ba haka ba haka mukai babu, babu ta yadda zamu iya samun damar mallakar abinda yake ranmu”
Cike da gamsuwa wanda yake sauraran abinda Otun yake fa蓷a.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button