ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Misalin 7 na dare ya shiga bu蓷e manyan idanunsa wanda sukai masa nauyi, ga wani irin ra蓷a蓷i da suke masa,
Bakinsa 蓷auke da addu’a ya fara sauke ganinsa a saman tafkeken photon Supia dake ma茩ale jikin bangon 蓷akin nata,
Da mamaki saman fuskarsa,
Ya shiga ware gajiyayyun idanunsa wanda yake jinsu tamkar an zuba masa yaji sabida zafin da suke masa,
A hankali kuma ya shiga bin bedroom 蓷in da kallo kana ya 蓷aga hannunsa da 茩yar,
Ya sauke a saman 茩irjinsa nan mamakin sa ya 茩ara tsananta sabida ya jisa naked babu kaya,
Jikinsa yabi da kallo yana taune le蓳ansa tare da runtse idanunsa cikin 茩arfin hali ya bu蓷e bakinsa tare da fa蓷in.
鈥淥’ohhhh鈥�
A hankali kuma ya mi茩e tsaye tare da 蓷aukan kayansa ya sanya a zuciyarsa kuma ya mamakin reason 蓷in daya kawo sa cikin wannan banzan gidan,
Yana gama sa kayan Supia na shigowa,
Kallo 蓷aya yay mata ya kawar da idanunsa kefe nan take yaji kuma tsanar mace ta 茩ara nunkuwa ainun fiye da baya a cikin zuciyarsa,
Ko inda take bai kalla ba kansa a 茩asa idanunsa a lumshe yay waje, da sauri ta mara masa baya tana fa蓷in.

“Sir! Sir! Sir!”
Amma ina ko tsayawa bai ba da yaga ta fiya binsa sai ya tsaya yana kwa蓳e fuska tare da marai-raice fuska ya shiga langwa蓳ar da kansa gefe kamar 茩aramin yaro murya can 茩asa yace.

“O’ohhhh, stay away for me Ma’ah”
Yana fa蓷in haka yay waje kai tsaye kuma ya shiga gudu kasancewar sa 蓷an ball ya saba da gudu yasa gaba 蓷aya baya jin gudun duk da cewa bai da蓷in jikinsa ya keji ba,
Babu jimawa ya 茩arasa hotel 蓷in,
A reception yaci karo da Coach kallo guda yay masa ya 蓷auke kai, zuciyarsa cike da tarin tambaya,
Ko wasan aka fasa yau? Mene yasa ya ganshi a gidan waccen 拼ar shilan da baki kamar alawar madara,
A haka dai cike da sassarfa ya shige room 蓷insa,
Coach kawo yazo labarin Abu_maleek ya daina bashi haushi sai tsoro da yake basa,
Cike kuma da tsananin mamakin yadda yaga kamar blood a jikin farin wandonsa ya bisa da kallo!
Yana shiga room 蓷in ya nufi bathroom 蓷in sa bayan ya sutale kayan jikinsa ya sakarwa kansa shower wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke yana matse jikinsa waje guda,
Sharp-Sharp ya yi wanka ya 蓷aura alwala kana ya fito 蓷aure da towel 蓷in a jikinsa.
Yana fita magensa ta taho da gudu ta haye jikinsa tana sakin 茩ara wacce take nuna alamar cewa taji da蓷in ganinsa kuma tai kewarsa.
Rungome ta yay sosai yana shagwa蓳e mata fuska tare da motsa bakinsa yace.

“O’ohhhh my sweet i miss You”
Ya fa蓷a yana 蓷urata saman wuyansa tare da 蓷aukan wata farar Jallabiya ya sanya a jikinsa.
Tana gefensa ya gabatar da sallah, yana idarsa ta haye cinyarsa tana kallon fuskarsa,
茦uri yay mata da idanu sai kuma ya langwa蓳ar da kansa gefe guda cikin nutsuwa ha蓷i da kamewa da kuma zallar jarumta ya shafi kan magen yace.

“Sweet i need my mother, i need a shoulder to cry sweet, why dukkan mutane mugwaye ne, the you know what sweet?”

Kamar mai fahimtar zan cansa magen ta girgiza kanta tana bu蓷e baki, shafa kanta yay yace.
“O’ohhhh sweet na hannu da fitinanniyar yarinya,
Mai ido a tsakiyar kai, look! Duk girman jikina bata ji tsoro na ba, nikam I’m scared sweet idan naga mace zuciyata bugawa take”

Ya 茩are maganar yana sauke numfashi tare da janye idanunsa ya lumshe, zame jikinta tayi daga nasa da sauri kuma ta nufi deep frizer 蓷in bedroom 蓷in,
Da 茩afarta ta jawo wani basket ta shiga za茩olo fruits irin su Apple, Inibi, strowbeery , hadda tomato’s da gauva,
Da 茩afarta ta shiga jan basket 蓷in zuwa gabansa,
A karon farko ya sakar mata lallausan murmushi wanda ya haddasa lomawar dimples 蓷insa tare da bayyanar teeths gave 蓷insa wacce take siririya,
A hankali yay kissing kanta tare da 蓷aukan Apple guda 蓷aya ya sanya bakinsa, tsananin sanyi da kuma za茩in da yaji ya tilasta masa lumshe idanunsa har ya manta how long ya kasance babu abinci.

Jin 茩arar abu ne kuma yasa ya juya a hankali, ganinta yay tana 茩o茩arin jawo masa win hakan yasa ya ta蓳e bakinsa tare da taune le蓳ansa cikin 茩asa da Murya yace.

“It’s okay! Sweet, stop hurting yourself鈥�
Apple da Inibi ta sha sosai kafin yaja sweet su kwanta saman bed 蓷in sa bayan ya sauka kayan bacci zuwa Panjams, ya rungome ta sosai nan take bacci ya 蓷auke sa.

Masarautar Kanzaf
Sosai tsaron da ake baya Alaafi ya tsananta matu茩a,
Tashin hankalin su ya 茩aro amma har kawo lokacin babu wanda yasan cewa King Tunde bashi da Lafiya,
Haka kuma babu wani labari game da 蓳atan Queen Roomana,
Adams ya fice a hayyacinsa, ya rasa maka ma da kuma abinyie,
Rashin uwa ba 茩aramin gi蓳i bane a Rayuwar yara,
Hadima Zubaida kowa taci gaba da rike sirrin da aka bata, duk da cewa tana samun matsala amma Allahamdulillah babu wanda ya takura mata da son jin yadda King Tunde yake,
Zuwa yanzu kuma Sharefddeen ne yake zama a fada mutanan da suke zuwa kawo gaisuwa daga Kanzaf,
Ake fa蓷a masu King Tunde yana shirin bikin ODUN EGUN kowa ya shirya wannan ranar akwai biki wanda ba’a ta蓳a yinsa ba a jahar Benin 蓷in.
Duk da a gefe guda jikin King Tunde ya rikice babu wanda yake fargabar bari a wannan duniya face mutum biyu, Jalaluldeen sai kuma wani gi蓳i na rayuwar tasa!

    *GUINEA*

Tarihi Fulani makiyaya sun yi kiwo a cikin filayen da ke kewayen yankunan Sahel na Yammacin Afirka, wani bangare saboda yanayin muhalli da ke iyakance yawan filaye don dalilan noma, wanda ke haifar da gaba mai tsanani a fili tsakanin manoma da makiyaya.
bayan yawan fari a yankuna masu bushewar Sahel, Fulani makiyaya a hankali sun koma kudu zuwa Guinea savanna da yan kunan daji na wurare masu zafi, wanda hakan ya haifar da gaba kan hanyoyin kiwo tare da manoma.
Manoma sun koma arewa tare da karuwar yawan mutane.

RUGAR MAHINJO
saukar su kenan wani yanki dake 茩asar Guinea a 茩allah sun 蓷auki Shekaru masu tsayi a hanya kafin su iso wannan waje mai tarin Ni’ima,
Domin waje ne mai cije da bishiyoyi da kuma 茩urama,
Gaba 蓷aya dai dajin ruwa ne ya kewaye shi, shiyasa yake 蓷auke da wani kalan ni’im taccen sanyi da kuma yashi mai 蓷auke da ruwa.
Babu jimawa Fulanin wanda suka kasance Fulani makiyaya suka shiga ha蓷a Bukkoki, da kuma wani gini da ake kira da 鈥淪uudu hudo鈥�
Sunyi Bukkokin da ciyayi ne, tun lokacin rani shiyasa duk inda zasu suke tafiya da ita domin samun sau茩in kafawa!

Gaba 蓷aya shanun wajan da kuma ra茩umi da sauran dabbobi akai masu wani 茩aton waje wanda ya cinye kusan rabin filin sabida yawan dabbobin.

Sanyin safiya ne gaba 蓷aya fulanin Rugar Mahinjo sun tafi kiwo, hakan yasa Rugar tai shiru sai sanyi dake Ka蓷awa.
Daga can cikin wata bukka wata tsuhu ce kwance tana numfashi da 茩yar ko Idanunta bata iya bu蓷ewa sabida tsananin yunwar data keji.
Idanunta a rufe ta mi茩a hannunta tare da shafa kan yarinyar dake kusa da ita wacce ta sunkuyar da kanta 茩asa.
Gaba 蓷aya yarinya ba zata wuce Shekara 17 ba, kayan jikinta fare wanda suka kasance na Fulani sunyi ba茩i茩茩irin sabida dau蓷a.
Tulin sumar kanta kuma an na蓷eta da wani ba茩in zare, duk da hakan gashin rawa yake ita kanta yay mata yawa.

Cikin kulawa Yakumbo tace.
“Ko damata maa?” (Meke damunki?)
A hankali ta shiga jan numfashi a wannan lokacin bata damu da nata cikin ba, burinta kawai ta samu abinda zata bawa Yakumbo taci,
Domin Yakumbo itace rayuwarta itace wacce take gani taji da蓷i a duk fa蓷in wannan rugar,
Bu蓷e idanu Yakumbo tayi ita kanta ta san abu nai mai wahala ta wuce yau ba tare da aljalinta ya risketa ba, cikin tausasa murya Yakumbo tace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button