ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Lumshe idanunsa yay yana fesar da wata wata 茩a茩茩arfar ajjiyar zuciya,
Gaba 蓷aya sauyin da ya keji ya haddasa masa wani irin kasala wanda yaja gangar jikinsa zuwa wani sashi nada ban,
Al’amarin daya sanya kuma gaba wani dukkan wani kuzarin da yake ji tashi
Yay 茩aura daga jikinsa, yayinda kasala da wani irin macewar jiki yay 茩aura daga sassan jikinsa,
Fargaba da kuma tarin tsoro na rashin ta茩a mai mai na menene suka shiga zirya a cikin zuciyarsa.

Wahalarce ya 蓷aga fitanannu jajayen idanunsa wanda har wani ruwa suke i zuwa glass 蓷in motar tashi,
Yayinda ya tsurawa tsirarun jama’ar
Da suke kara kaina a cikin harabar asibitin idanu,
A kasalance idanunsa suka shiga rufewa ba tare daya san da hakan ba, hannunsa ya mi茩a tare da 蓷aukan bottle of water ya 蓳alle murfin gorar ruwan tare da manna a bakinsa.

Wani irin zu茩ar ruwan yake a 蓷imauce saboda wani sar茩ewa da yaji numfashin sa yake,
Like kamar Asthma 蓷insa na gab da tashi!
Lub yay a saman kujerar motar, tare da narke jikinsa yana sha茩ar dad蓷an 茩amshi dake fita a jikinsa na Maison Francis (Baccarat rouge),
A hankali a nutse yake bin jama’ar wajan da kallo yayinda zuciyarsa ta tafi can wata Duniyar tunanin.

Gyara zama Oumuu-Ayman tayi kafin ta kalli Julde a nutse cikin so da kuma tarin 茩auna tace.
“Wane yace maki Adams shine Ballowo naki?”

Shiru Julde tayi kamar ba zatai magana ba sai kuma tace.
“Da nace a fa蓷a min kamannin Ballowo 蓷ina kafin a bu蓷e min ido shine aka fa蓷a min,
Dana bu蓷e kuma naga kamannin da aka fa蓷a min sune a wajan Hamma Adams”
Ta fa蓷a tana 茩urawa jikin Oumuu-Ayman idanu kafin kuma tace.
“Oumuu mene wannan naga iri 蓷aya da nawa?”
Julde ta tambayi tana fa蓷a farar fatar jikin Oumuu-Ayman wacce take jajir da ita.

Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
“We called it skin, i mean muna ce masa fata, naki fari nawa fari, wasu kuma nasu ba茩i”
Oumuu ta fa蓷a tana kallon asalin kyan Julde na Zallar Fulani.

Domin bu蓷e idanunta sai ya haddasa bayyanar kyanta fiye da baya, tana da wani kyau mai 蓷aukar hankali mutum.

Mi茩ar da 茩afa Julde tayi tana kallon dugwayen 茩afafuwan ta, da kuma yatsunta wanda suke ta 茩yalli da sauri tace.

“Oumu wannan fa?”
Ta fa蓷a tana ta蓳a 茩afarta wacce ita kanta ta bata sha’awa bare wani kuma,
Ganin tambayoyin Julde nada yawa ne ya sanya Oumuu-Ayman zama ta fa蓷a mata sunayen part of the body tass,
Ya wanci ma da english take fa蓷a mata, abinda yake 茩ara bawa Oumuu-Ayman mamaki kenan,
Duk abinda Oumuu-Ayman zata fa蓷a in english sai ta 蓷auke sa.
A hankali yay parking motarsa a harabar Maxiview Eye Clinic,
Cikin nutsuwa ya sakko da dugwayen 茩afafuwan sa, wanda suke sanye cikin
Leather shoe, yana sanye da wani milk 蓷in Floral jacquard one button suit, yayinda ya ri茩e rigar saman a hannunsa, 蓷aya Hannun kuma ya zura cikin aljihun wandon sa,
Yana tafiyar nan nashi mai 蓷aukan hankali 拼an mata sama samarin da suke wajan.

Ha蓷e fuska yay sosai, ganin duk inda ya gilma sai an kallesa, abinda bai sani ba, mugun farin ciki mutane suke, saboda ganin professional footballer 蓷an club 蓷in Madrid wanda ya maye gurbin Christiano Ronaldo a fagen iya buga 茩wallo,
Kamar yadda team 蓷in Madrid suke bala’in son Abu Maleek, haka jama’ar Duniya suke son Abu Maleek, saboda yadda yake take ball yaci ubanta abin na bawa dubban jama’a 蓷ubin mamaki.

Fuskarsa babu annuri kamar hadari haka cikin tafiyar 茩asaita da tarin Ilhama ya nufi Ward 蓷in dasu Oumuu-Ayman suke,
Tsayawa dai-dai 茩ofar room 蓷in yana 蓷an gwame numafashi, jin yadda zuciyarsa ta 蓷an buga da 茩arfin gaske,
A hankali kuma ya 蓷ura hannunsa saman Handle 蓷in 茩ofar tare da turawa, kana ya shiga yana mai lumshe idanunsa wanda suka janye da kansu saboda wani sanyi da kuma tarin nutsuwa da yaji a 茩asan zuciyarsa, a hankali kuma ya kara蓷e dukkan sassan jikinsa.

Oumuu-Ayman ce zaune akan wata kujera mai kyau, sai kuma Julde dake bacci, saboda 茩ai茩ayin da idanun yake mata ga wani zazza蓳i daya rufe ta.

A hankali ya zame jikinsa tare da zama kusa da Oumuu-Ayman, cikin 茩asala da kuma tarin gajiya,
Ya 蓷an lumshe idanunsa tare da bu蓷e baki cikin Muryar nan nashi mai bala’in sanyi yace.
“Oumuu Barka da dare”
Kwallon yadda ya 蓷an ri茩e ciki tayi kafin tace.
“Yawwa, what wrong with you? U look like baka da lafiya?”
Girgiza kai yay ba tare da yace komai ba,
Domin tunda ya tashi yau ya kejin kansa cikin wani sabon yanayi, ga wani ciwon mara dake damunsa, yini guda duk ya fa蓷a kawai daurewa yake,
Cikin rashin yadda tace.
“Fuskar ka ta da蓷e da bayyana asalin abinda kake ji, look! Jalaluldeen I’m like your mother to you, a good mother kuma zata 蓷auki ko wanne abu na yaranta,
Uwa na gari ne ka蓷ai ke damuwa da damuwar yaranta, baka sakewa da kowa sai yanzu ne kuma za kana sharing all your feelings to someone? Eh? Bafa kowa ne mugu ba, a wannan rayuwar wanda kake tunanin Shine masoyinka wata rana sai ka wayi gari ka koma ma茩iyinka….,”

Katse mata maganar yay ta hanyar 茩ura mata kafin kuma yace.
“What do you mean by that? I’m a hero i can handle everything so stop worried”
Ya fa蓷a yana sauke idanunsa akan Julde wacce ta 蓷an juya tana gyaran kwanciyarta can cikin baccinta kuma tace.

“Ballowo!!!! Shine ka gudu ka茩i dawowa ko? Ban 茩ara kulaka”
Ta fa蓷a tana kwa蓳e fuska, wani irin janye idanunsa yay tare da komawa ya narke a jikin kujera,
Ganin haka yasa Oumuu-Ayman fa蓷in.
“Go to har please zaki, tun 蓷azo take sambatun ka gudu, tunda idanunta suka bu蓷e ka茩i tsayawa”
Luff yay ba tare da yace komai ba,
Domin shi kansa tsoran tsayawa inda take yake tunda idanunta suka bu蓷e.
“Zaki!!”
Oumuu-Ayman ta 茩ara kiran sunansa kafin tace.
“Ni ka masshe Shara? Eh? Ko halin ko in kula 蓷in zaka nunawa Yarinyar daka bu蓷ewar idanunta? To babu ruwana tunda Nima yanzu ban isa na fa蓷a maka kaji ba”
Mi茩ewa zaune yay yana ware firgitattun idanunsa akan Oumuu cikin sanyin murya tare da 茩arya wuya gefe yace.

“Ayyah! Oumuu nima abin a duba ne, bana jin da蓷i”
Ya fa蓷a yana sauke numfashi tare Lumshe idanunsa yana tsotsar la蓳蓳ansa,
Wata hararan wasa Oumuu ta watsa masa kafin tace.
“Eh! I see, kai Dr ne ita kuma matar Dr so wane ya dace ya kula da wani? Look! Jalal lokacin yayi da zaka Fahimci rayuwa, ka gane abinda yake dai-dai,
Mata akewa fa蓷an kula da miji, sai kuma akanka za’a fara yi maza fa蓷a? Ni yanzu na daina maka komai, everything you need ask your wife zata maka abinda yafi nawa”
Ta fa蓷a rai 蓳ace ganin yadda ranta ya 蓳aci ne yasa yace.

“I’m sorry Oumuu, me kike so nayi i promise zanyi amma kada kici naje wajanta please!!!”
Ya 茩are maganar yana juya mata kansa tare narke fuska,
Kallonsa tayi tana tsare sa da idanunta tana son fahimtar abinda yake nufi ganin bata fahimci komai bane yasa tace.

“Why? Ko itama ta maka wani abune? Kai bari kaji mata rahama ne, farin cikin namiji baya ta蓳a dauwama sai da mace a kusa dashi,
Mace tana da matu茩ar sau茩in kai idan ta samu kula kuma sai abinda kace mata,
Mu mata soyayya itace raunin mu, Hawwa’u bata San waye kai a wajanta ba, amma look at her face? Ba kaga farin ciki ba? Ba kaga yadda ta sauya ba? Eh? Baka lura da yadda fuskarta take kullum cikin annuri ba? Ka san Meye Dalili?”

Girgiza mata kai yay kamar 茩aramin yaro, kafin a hankali kuma
Ya juya idanunsa yana sauke ganinsa a saman fuskarta, 茩uri yay mata yana ganin wata zallar kamannin a saman kamilalliyar fuskarta,
Bai san kamar wace ba amma Tabbas fuskarta yana masa tsananin kama dana wani ko wata to su waye?
A hankali yace.
“Uhm”
Jin yadda ya fa蓷a ne yasa Oumuu-Ayman fa蓷in.
“He’s happy just because of you Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, Hawwa’u she’s in love with you, soyayya mara algus, wacce ita kanta bata sani ba, yaya kake ganin farin cikin da zata shiga duk sanda ta fahimci kai ne mijinta?, Ka 蓷auki min tuna 30 a cikin mintocinka na alfama, show her some love nasan zaka ban labari U most”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button